FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Please and please follow me ๐ฅบ Ku karanta littafaina ayi liking comments ๐๐๐๐jazakallahu khair
Sample ยท SAFIYYA PAGE 1
........TO CHAT ME UP ONLY ON *** *** THIS NOVEL IS FREE LET'S START ๐๐๐๐๐๐BismillahiPage 1๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐Safiyya๐ฃ๏ธSafiyya๐ฃ๏ธSafiyya๐ฃ๏ธ,shiryayya yar albarka kina inane kinaji ina kiranki kinyi burus ko oho dani,daga can naji muryar wata matashiyar yarinya da bazata gaza shekara sha biyu a duniya ta ansa da na'am ummanmu nafa ansa ruwa nake ba dabbobi ganinan zuwa,ta zagayo cikin wani matsakaicin gida da bazaka kirashi na masu kuษi ba kuma bazaka kirashi da namai rufin asiri ba,illa ka kira gidan kawai gidan wani talaka tulusssssssssss.........tana zuwa ta tsuguno a gaban wani kitchen da duk rabin shi ya rushe ana kara wani ruwan damunan ba abinda zai hanashi idasa rushewa,tace umma gani,umma ta kalleta tace yanzu tsakani da Allah safiyya abinda kikayi kin kyauta,safiyya ta murguษa baki tace umma nifa in abb...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.