TAKAITACCEN SIRRIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

TAKAITACCEN SIRRI

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Ina alfahari da kasancewata marubuciya

More from @momislam11

Sample · Chapter 1-2

💋💋💋💋💋💋*TAƘAITACCEN SIRRI*💋💋💋💋💋💋Funny😂 love💖 and Romantic💋                    Mom Islam             _Nace ba wannan littafin yana ɗauke da darussa da yawa, ban dariya soyayya mai sanyi da tsayawa arai, gwagwarmaya tare da sadaukarwa💫__Bismillahir rahmanir rahim_Page1-2A hankali Hakeem ya durƙusa ƙasa tare da dire guwaiwoyinsa, gabaki ɗaya damuwa tayi wa zuciyarsa ƙawanya, sakamakon jinin dake faman zubowa a tsakan kanin babban ɗan yatsansa na dama, "ya Allah.." Kalmar da ta fito daga bakin Hakeem kenan, yakai tsawon wasu lokuta bai miƙe ba kansa yana sunkuye yana faman ƙarewa ƙafar tasa kallo, a hankali ya miƙe jikinsa na faman karkarwa sakamakon jiri dake ɗibarsa, ga wata gagarumar yunwa dake ƙwaƙularsa, hannunsa riƙe da cikinsa ya cigaba da tafiya, ba wata tafiya mai tsayi...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium2
05

Chapter 9-10

Premium
Updated 16 hours agoAvailable now
06

Chapter 11-12

Premium
Updated 16 hours agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play