FreeArewaPen original
NAMIJIN IZZAH
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.
Sample · 1&2
🌊*NAMIJIN IZZAH*🌊 Very hot love romantic story 🌹 Writer By Autar alheri✍️🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷🎷Marubuciyar 👇MIJIN KILAKIMEJOR NAJEEBME & MY LIONAHALIN HARIJAIAL'AJABIN MASARAUTA AND OTHER'S 💃💃Bismillahirahamanirrahim.Book 1Page 1&2"Ƙaramar yarinyace ke kwantace bakin tabkin ruwa tanata murƙususu cikin azabar ciwon dake damunta, sosai take kuka tana ƴarfa hannunta, cikin muryar kuka wata matashiyar budurwa dake gefenta ke faɗar "Kiyi haƙuri khairiya kitashi muje gidanmu inna tabaki magani kinji. Shiru bata amsa mataba illa kukanta kawai datakeyi. Sunjima a wurin kafin tamiƙe wannan budurwar na riƙe da ita, suka ƙarasa bakin rafin ɗibar ruwan sukayi, ita budurwar ta ɗauki na khairiya kana tariƙa hannunta suka nufi gidansu wannan budurwar, sunyi tafiya menisa kafin su isa kasan cewar khairiya da ƙyar take iya tafiya, bayan sunje inna ta tarbesu tana cewa "subahanallah shafa'u miyasimi khairiya ɗin kuma? "Wlh bansaniba inna kawai tana nuna cikinta ne tana kuka. "Innalillahi khairiya cikinki ne ke ciwo? Kai taɗagawa Inna batareda tace komaiba domin bazata iya maganar ba. Ganin hakan yasa bata ƙara cewa komaiba tace ta ɗauko wata ƙwarya ta haɗa maganin gayayyaki tazo tabawa khairiya tasha tana ɓata baki tana ƙarawa. Bayan tagama sha talafe nan ajikin inna bacci yayi awun gaba da ita. Ajiyar shafa'u ta sauke domin taci kuka harta gode Allah kamar itace me coyon, ganin khairiya tayi bacci, cikin mutuwar jiki tamiƙe tana cewa innarta, "inna zankoma rafi na ɗauko nawa tulun. "To shikenan shafa'u sekin dawo. Daga hakan ta fice daga gidan, taɗauko ruwan ta dawo khairiya bata farkaba, seda tayi bacci kusan na awa, uku kafin ta farka kuma cikin ikon Allah da buwayarsa ciyon yaragu sosai. "Khairiya sannu kinji ya jikin naki yanzu da sauƙi? Kai taɗaga kafin tabuɗe baki cikin wani irin sexy voice tace "dasauƙi inna zanje gida. "To shikenan tashi kuje shafa'u tarakaki nasan yanzu haka tanin nacan na duban inda zata ganki. Bata ƙara cewa komaiba tamiƙe shafa'u ta ɗaukar mata ruwan kamar farko suka kama hanyar gidansu, gaban shafa'u se faɗuwa yakeyi amma ita kam khairiya ko ajikinta. Har suka ƙarasa gidan sedai abinda shafa'u kejiwa tsoro shine yafaru, domin kuwa tun asoron gidan sukejin muryar tanin tana surfa bala'i tamkar zata ari baki. Atake idon shafa'u yacika tab da kwallah tana kallon khairiya amma taga babu inda tadamu da idan dasabo tasaba da halin wannan masifaffiyar matar meji da bala'i tamker wutar habo'habo. Hakan sukayi ƙalular shiga ciki aiko suna shiga tayo kan khairiya da duka tana bala'i ta uwa ta uba, ihu shafa'u tasaka tareda riƙe khairiya tana kare dukan da tanin kekawo mata, hakan yasa ta haɗasu duka tana dukan cikin masif...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.