Free chapter 路 Read without an account

1&2

by Zarah Ahmad 路 NAMIJIN IZZAH

馃寠*NAMIJIN IZZAH*馃寠

  Very hot love romantic story 馃尮

       Writer By 
           Autar alheri鉁嶏笍

馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏
馃幏

Marubuciyar 馃憞
MIJIN KILAKI
MEJOR NAJEEB
ME & MY LION
AHALIN HARIJAI
AL'AJABIN MASARAUTA

  AND OTHER'S 馃拑馃拑

Bismillahirahamanirrahim.


Book 1
Page 1&2


"茦aramar yarinyace ke kwantace bakin tabkin ruwa tanata mur茩ususu cikin azabar ciwon dake damunta, sosai take kuka tana 拼arfa hannunta, cikin muryar kuka wata matashiyar budurwa dake gefenta ke fa蓷ar "Kiyi ha茩uri khairiya kitashi muje gidanmu inna tabaki magani kinji. Shiru bata amsa mataba illa kukanta kawai datakeyi. Sunjima a wurin kafin tami茩e wannan budurwar na ri茩e da ita, suka 茩arasa bakin rafin 蓷ibar ruwan sukayi, ita budurwar ta 蓷auki na khairiya kana tari茩a hannunta suka nufi gidansu wannan budurwar, sunyi tafiya menisa kafin su isa kasan cewar khairiya da 茩yar take iya tafiya, bayan sunje inna ta tarbesu tana cewa "subahanallah shafa'u miyasimi khairiya 蓷in kuma? "Wlh bansaniba inna kawai tana nuna cikinta ne tana kuka. "Innalillahi khairiya cikinki ne ke ciwo? Kai ta蓷agawa Inna batareda tace komaiba domin bazata iya maganar ba. 
Ganin hakan yasa bata 茩ara cewa komaiba tace ta 蓷auko wata 茩warya ta ha蓷a maganin gayayyaki tazo tabawa khairiya tasha tana 蓳ata baki tana 茩arawa. Bayan tagama sha talafe nan ajikin inna bacci yayi awun gaba da ita. Ajiyar shafa'u ta sauke domin taci kuka harta gode Allah kamar itace me coyon, ganin khairiya tayi bacci, cikin mutuwar jiki tami茩e tana cewa innarta, "inna zankoma rafi na 蓷auko nawa tulun. "To shikenan shafa'u sekin dawo. Daga hakan ta fice daga gidan, ta蓷auko ruwan ta dawo khairiya bata farkaba, seda tayi bacci kusan na awa, uku kafin ta farka kuma cikin ikon Allah da buwayarsa ciyon yaragu sosai. "Khairiya sannu kinji ya jikin naki yanzu da sau茩i? Kai ta蓷aga kafin tabu蓷e baki cikin wani irin sexy voice tace "dasau茩i inna zanje gida. "To shikenan tashi kuje shafa'u tarakaki nasan yanzu haka tanin nacan na duban inda zata ganki. Bata 茩ara cewa komaiba tami茩e shafa'u ta 蓷aukar mata ruwan kamar farko suka kama hanyar gidansu, gaban shafa'u se fa蓷uwa yakeyi amma ita kam khairiya ko ajikinta. 

Har suka 茩arasa gidan sedai abinda shafa'u kejiwa tsoro shine yafaru, domin kuwa tun asoron gidan sukejin muryar tanin tana surfa bala'i tamkar zata ari baki. Atake idon shafa'u yacika tab da kwallah tana kallon khairiya amma taga babu inda tadamu da idan dasabo tasaba da halin wannan masifaffiyar matar meji da bala'i tamker wutar habo'habo. Hakan sukayi 茩alular shiga ciki aiko suna shiga tayo kan khairiya da duka tana bala'i ta uwa ta uba, ihu shafa'u tasaka tareda ri茩e khairiya tana kare dukan da tanin kekawo mata, hakan yasa ta ha蓷asu duka tana dukan cikin masifa take fa蓷ar "nizaki renawa hankali shekiya renon makirai, naturaki tun 蓷azu 蓷ebo ruwa kije kiyi zamanki seyanzu zaki dawo dan ubanki, to sauran aikin wa kika Barwa yayi miki? Nace wakika barwa munafuka? Wlh yau sekin fa蓷amin ranar dana koma abokiyar wasarki, da har zaki shanyani inajiranki sekace kayan wanki munufukar banza me ba茩ar anniya, haka taketa banbaki tana dukansu, amma khairiya ko gizau batayiba balle tagujewa dukan. Dama haka takeyi aduk lokacinda taso dukanta, to harta gaji tabari bata guduwa sedai takasheta. Itakam shafa'u taso ta gudu amma ganin yadda ake dukan 茩awar tata yasa takasa tafiya illa kukanta kawai datakeyi har seda tagaji dan kanta tabarsu tanata famar haki. 
Abin mamaki kuma duk wannan uban dukan datakeyiwa khairiya mlm sani yana gefe zaune yana kallonsu yana kukan zuci amma yakasa koda kotsi balle yayi yun茩urin hanata har seda tagaji dan kanta tabarsu.
Uwar 蓷aka tashiga tana masifa takwaso kayan wanki se uban wari sukeyi ta watsama khairiya, tana fa蓷ar "indai dan wannan ne kika茩i dawo gida da wuri, to wlh baki tsiraba dekinyishi kozaki mutu agidan nan kuma wlh awa 蓷aya na baki idan baki gamaba zamu ha蓷u dakene, ta茩arasa zancen tana jefo mata ledar omo viva 蓷aya, tareda juyawa tana kallon shafa'u dake tattara kayan danta taya khairiyar wankewa, tace "ke dan uwarki lantana kibar gidan nan kafi nayi watandarki na aikawa uwarki naman, tafa蓷a tanayowa kan shafa'u, aiko ta kwasa aguje tana kuka tafice daga gidan. 
Komawa tayi ta zauna tanata famar surfa bala'i tanacin gwa蓷a, ita kuwa khairiya ta tattara kayan wankin tafara wankewa, bancin uwar yunwar dake cinta domin har hanjin sun 茩ulle, gakuma ciyon ciki tanaji har yanzu yana nata ka蓷an ka蓷an, kana ga azabar dukan dataci. Kallon yawan uban kayan da tanin ta ajiye mata tayi, kana ta kalli ledar omon 蓷aya data bata, batace komaiba kawai ta 蓷auka tafara wankin cikin 茩unar rai. 
Tanin nagefe tana kallonta tana bala'i tana cikin gwa蓷arta, hakan har wata matashiyar budurwa ta shigo gidan taci uwar kwalliya irinta mutanen 茩auyen tasha janbaki da ja gira, sedai dagani ta girmi khairiya nesa ba kusaba, tanin naganinta ta washe baki tana fa蓷ar "oyoyo da kutan biki oyoyo da 拼ar albarka, harkin dawone? Ahh lallai yau abin beyi tsayiba kenan? Hala bakije gidan amaryarba jamila? Zama tayi tana yatsina fuska kafin tace "washhh nagaji wlh inna tani, kuma yunwa nakeji. "Au aigajiya dolice Kuda kukasha biki, bara kiga nakawo miki abinci, tafa蓷a tana 茩o茩arin mi茩ewa. "Aa kibarshi kawai awarar bayan layi zanci bazan iya cin komaiba yanzu. "To to shikenan kar蓳i wannan jeki kisamu yaro yasiyo miki, bataba 拼ar 蓷ari biyu, tafice daga gidan. Tanin kuwa se washe baki take tana murna 拼ar gwal 蓷inta ta dawo. Bayan fitar jalima tami茩e zata shiga  蓷akinta idonta ya 蓷auka akan gawar tulunta wanda itace tafasa abinta garin gidan khairiya.....! 














Autar alheri鉁嶏笍

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.