Free chapter 路 Read without an account
3&4
by Zarah Ahmad 路 NAMIJIN IZZAH
馃寠*NAMIJIN IZZAH*馃寠
Very hot love romantic story 馃尮
Writer By
Autar alheri鉁嶏笍
馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏
馃幏
Marubuciyar 馃憞
MIJIN KILAKI
MEJOR NAJEEB
ME & MY LION
AHALIN HARIJAI
AL'AJABIN MASARAUTA
AND OTHER'S 馃拑馃拑
Bismillahirahamanirrahim.
Book1
Page 3&4
"Ido tawaro kafin ta lailayo wata uwar ashar tamakawa khairiya, cikin bala'i tace "tulun bawa kuwa fasamin muguwa uwar 拼an asara? To wlh sekin biyani wlh sekin biyani tuluna, zanga uban daya tsaya miki agidan nan shegiya 拼ar asara, wlh kigama wankin nan maza keje kinemomin ku蓷in tuluna kafin nakarairayaki agidan nan muguwar banza muguwar wofi, shegiya uwar 拼an sharri, ta茩arasa zancen tana kai mata ran 茩washi kafin ta hanka蓷eta rashige uwar dakinta. Da kallo khairiya tabita gartashige 蓷akin kafin taci gaba da abinda takeyi.
Ajiyar zuciya mlm sani ya sauke kafin yami茩e kawai ya fice daga gidan batare da yace komaiba.
Abuja
Wani kyakkyawan dattijone ke zaune awani tangamemen parlor kallo 蓷aya zaki masa kisan cewar cikakken buzu ne wanda hutu da nera suka zauna wa, wayace ma茩ale a kunnenshi yana magana cikin fa蓷a ga dukkan alamu ranshi amugun 蓳ace yace "harshen turanci yake cewa "son, I swear to God? This time around, if you do not return to Nigeria, I swear you will just see your wife over there, I will bring her to you mysefe, and I will marry you off to any woman I choose. Since you have finished looking down on me...shiru yayi nawani 蓷an lokaci kafin yayi 茩wafa kawai ya kashe wayar yana sauke ajiyar zuciya. Cikin tausasawa matar dake gefenshi tace "pls Alhaji Kabi komai ahankali kasan halin wannan yaron base anbaka labariba miyasa kekesi kaza 蓷aya dashi ne iye? "Au hakama zakice? To shikenan aiko zega yadda zanyi dashi wlh tunda shi jinkai da izzar tashi har akaina, nima ban isa dashiba yake nufi, tunda yace bazeyi aurenba anufinshi kuwa bazeyiba, aiko zan nuna mushi be isa ba, nidashi zanga wanda ya haifi wani, domin wlh indai ina numfashi watan nan baze 茩areba bashi da aure, kuma muzuba mugani, daga hakan yami茩e fuuuu yabar parlor. Cikin tashin hankali ummi ta 蓷auki waya ta茩ara danna kira, harta katse bai 蓷agaba, kafin ya kirata back. Aiko tana 蓷agawa batajira cewarshiba tarufeshi da fa蓷a "Bilal wai kanada hankali kuwa? Ta wlh kasani a wannan karon kakai mahaifinka bango, kuma yarantse watan nan baze 茩areba seyayima, yanzu in kadawo ka kawo wadda kakeso ya aurama cikin mutunci, in kuma ka茩i kaga yadda bakaso, amma kasani wannan umurnine ba shawaraba karka yadda gobe tawuce baka cikin Nigeria, tana gama fadar hakan itama tayanke wayarta batare da tajira jin abinda zeceba."ummi miyafaru ne wai kiketa fa蓷a keda waye? "Hum nida waye fa bancin yayanka sarkin kafiya. "Au wai Yaa BG kike magana? Tab lallai yau anta蓳o manya ashe tunda har kikayiwa yalla蓳ai BG fa蓷a, jalal yafa蓷a yana dariya kafin yafice daga parlor.
茦yauyen galadimawa
Khairiya dai seda ta茩aracin wani dukan agun tanin kafin tagama wankin, domin kuwa tafi awa uku tanayinshi, bayan tagama ta share gidan tass ta gyara komai, cikin wahala, kafin tanin taka蓷ata nemo mata ku蓷in tulunta ko abinda taci bata samubo, hakan tafito zuciyarta abushe tanaushi hanya batareda sanin inda ta dosaba. Seda tayi tafiya me nisa kafin ta ha蓷u da abbanta, mlm sani 蓷auke da sabon tulu. Yana ganinta, ya tareta yana tambayarta lafiya ina zataje? Amma bata amsa mishiba, sauke tulun yayi ya rungumeta yana rarrashinta yana kuka, sunjima ahaka, kafin yace "kiyi ha茩uri mamana narasa yadda zanyi da tanin ne, bazan iya hanata abinda take mikiba, amma wlh da inada inda zankaiki wlh da zankaini narabaki da azabar tanin, dan Allah ki gafarceni 拼ata nakasa ri茩e amanar da mahaifiyarki ta barmin kiyafemin dan Allah, ya茩arasa zancen yana rushewa da kuka domin shi kashi azabar tanin ta ishe shi kawai dan besan yazeyi bane. Cikin sauri tashiga sharemai hawaye murya narawa ta danne kikan domin tana ba茩in cikin yiwa tanin kuka ayanzu, kafin tace "kayi ha茩uri abba nibakamin komaiba dan Allah kadena kuka. "To to mama nadena kema kiyi ha茩uri komai ze wuce da ikon Allah, ina ro茩on Allah yabaki inda zaki huta ta yadda se tanin takoma baiwarki mamana. Itadai batace komaiba. Kusan minti hu蓷u suna haka kafin yami茩e yami茩o mata kedar soyayyen hankalin Hausa daya siyo mata ahanya. Aiko ta kar蓳a cikin sauri sauri tafaraci tamkar wata mayya tana 蓷ura wannan wancan nafita. Da 茩yar tasamu tanutsu tanaci cikin tsanaki yana bata ruwa harta cinye, kana ta茩ara korawa da ruwa, tukunna yabata tulun yacai takai mata, kuma kartace mata shine yasiya mata, seda yaga ta 蓷auki hanya tukunna yanufi masallaci.
Koda ta isa gida ana kiran magarib hakan yasa tanin takar蓳i tulunta tana cewa seta gaya mata gun kwarton data samo ku蓷in siyo sabon tulu, sedai khairiya bata kulataba taje tayi alwala tashige 蓷an 茩aramin 蓷akin da aka bar mata, wanda yake 蓷auke da kayan komatsai kala,kala, acikinshi, duk wani shirgin tanin yana cikin 蓷akin kuma shine 蓷akin khairiya na bacci, sedai ta tattara komai gefe ita gefe. Kwanciya tayi har akayi isha'i tayi sallah anan inda tayi sallar anan baccin wahala yayi awun gaba da ita. Sedai me? 茦arfe biyu na dare ciwon ciki yatadata kamar zata mutu, hakan taketa mur茩ususu hadda su amaye amaye, atake zazzafan zazza蓳i yarufeta, ga kuma azabar ciwon ciki, a wannan daren dai khairiya bata runtsaba yadda taga rana hakan taga dare.
Washe gari tunda asuba tanin tazo tadata ta 蓷ebo mata ruwa rafi, tana zuwa kamar yadda tasaba, haka ta she茩a mata ruwan sanyi ajiki, tana fa蓷ar "makirar banza maza tashi kije ki蓷ebomin ruwa zanyi surfe yanzun nan kuma wlh kika yadda gari yawaye baki dawaba kona lahira seya fikijin da蓷i. Haka tami茩e tana rawar 蓷ari tafito tamkar zata kifa, ga azabar ciwon da cikinta keyi, ga zazza蓳i kana ga ruwan da tanin tayi mata wanka dasu alokacin sanyin asuba.
Muryar ta narawa ha茩oranta na ha蓷uwa da juna tace "bara nayi sallah sena 蓷ebo miki. Cikin tsawa tace "kiyi sallah hala ruwan sallar gareki? Maza 蓷auki ki 蓷ebomin ruwa wlh kona tattakaki nan.
Allah sarki baiwar Allah ba kusu ta 蓷auka ta fice daga gidan, kai tsaye rafin tanufa domin seta 蓷auko kusan sau biyu ana uku ne suke tafiya da shafa'u domin ita se lokacin take fitowa daga gidansu. Cikin wahala ta 蓷auko ruwan da 茩yar takawo gida, wai tana shigowa ko tulun bata ajiyeba taji saukar muryar jamila tana cewa.....!
Autar alheri鉁嶏笍