Free chapter 路 Read without an account
Chapter 12
by Asmau-nana 路 BAMBANCI A茦IDA
馃帎馃帎BAMBANCIN A茦IDA 馃帎馃帎
( 茩addarar Soyayya )
Based on true life story
Ha茩in Mallaka
Queen Nasmerh
&
Nana M Sha'aban
*PRESENTED BY KING AIMAR PALACE*
_NOTE: Wannan labarin anyi shi a gaske, zai ta蓳a a茩idu daban-daban, dan haka duk wanda ya karanta littafin ya ji bai ji da蓷i ba, ko kuma ya yi dai-dai da halin da ya ta蓳a tsintar kansa yayi ha茩uri, ba mu yi shi dan cin zarafi ba, true life story ne. Akan a茩idun da za ku ci karo da su kuma ba mun yi ba ne dan nuna matsalolin a茩idun ba, mun yi ne da bayyana asalin labarin, dan haka ba mun ce lallai haka halayyar su ke ba._
*_GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJIN SAMMAI DA 茦ASSAI, YA ALLAH MUNA RO茦ANKA YADDA MUKA FARA LITTAFIN NAN LAFIYA MU GAMASHI LAFIYA, ALLAHU, ARRAHMAN, ARRAHIM._*
WANNAN LITTAFIN DAGA FARKONSHI HAR 茦ARSHE SADAUKARWA NE GARE KU MASOYAN LITTAFIN NAN.
BAMBANCIN A茦IDA IS NOW FREE SABODA SOYAYYAR DA KU KE MA LITTAFIN KUN CI KYAUTAR BAMBANCIN A茦IDA.
Mu Ha蓷u a littafanmu - *SILAR YAUDARA NA HA茒U DA ALJANA* , da kuma *NAWA 苼ANGAREN* nan ba da jimawa ba.
*CHAPTER 12*
Raheema tana kwance akan kujera wani irin bacci ta ke ji, idanuwanta sun yi mata nauyi har ta ya fara kwashe ta, Mamy ta shigo falon, ta da蓷e tana 茩urawa Raheema ido, kafin ta 茩arasa kusa da ita, tashinta ta shiga yi "Raheema tashi ki zauna" Dakyar ta iya bu蓷e ido cikin muryar barci ta ce "Mamy barci na ke ji, dan Allah ki bar ni nayi" Mamy ta ce "karki manta yau kin cika sati guda a gidan nan, ya kamata ki tashi ki kama hanya ki tafi gidanki, kin dai ji me Abbanku yace miki ranar da kika zo, idan ba so ki ke ku saka 茩afar wando 蓷aya da shi ba" Tashi Raheema ta yi zaune tana cewa "haba Mama meyasa bakwaso na zo gidan nan, kullum idan nazo ku dinga korata kenan, bayan ba haka ku ke yi wa Hazan ba, ni sam bakwa so na zo ma, ko zuwan da nayi last time haka ku ka min" Mamy tace "Ke kam rigimarki ta fi 茩arfinki, kuma ita Hazan da ki ke cewa ba haka mu ke yi mata ba, idan ta zo kin ta蓳a ganin tana 茩in tafiya ai kina ganin yadda take yi tana zuwa, muna gaisawa ta yini ta ke tafiya, amman ke sai anyi ya茩i ki ke tafiya har da kuka kamar wata 茩aramar yarinya''
Raheema tace "ita ai bata son gidan ne shiyasa" tayi magana tana turo baki, Mamy tace "Laaa yau na ga babbar tijara, Hazan 蓷in ce bata son gidan?" Raheema ta gya蓷a kai alamar eh, Mama ta ce "yayi miki kyau, tashi ki bar min gidana to" Raheema ta ce "gidanmu dai" Mamy tace "Raheema ungo" tayi maganar tana saka hannunta a kan fuskarta, dariya Raheema ta yi tace "Abban Fareesa sai jibi zai dawo dan haka ina nan ba inda zan tafi, Abeey ma na fa蓷a masa ai 蓷azun nan" Mama ta ce "bai fa蓷a min ba, dan haka ban yarda da ke ba!","ki tsaya idan ya dawo ki tambaye sa za ki ji abinda zai ce" Mama ta nufi 蓷akinta tana cewa "bari ya dawo idan ma 茩arya ki ke , ai kin san abinda zai biyo baya" Raheema ba ta ce komai ba, ta zame ta kwanta bacci mai nauyi ya kwashe ta.
___掳___掳___掳____掳____
"Ado ina butocin gidan nan na ga kai ka kwashe su 蓷azu?" Baba ya tambayi Ado 蓷an 茩aninsa,"Eh Baba a wanchan 蓷akin Mama tace na saka su" Baba yace "maza je ka 蓷auko min 蓷aya, na yi sauri na yi alwala dan na samu jam'i" Ado ya amsa da to, sannan ya mi茩e zai tafi 蓷akin, Angela ta nufo gurin da suke hannunta ri茩e da buta ta cikota da ruwa, dan ta ji duk abinda Baban ya ke cewa, kuma ta ga yana son yin alwalar da wuri, shiyasa ta 蓷auki butar Abbakar ta zuba ruwa ta kawo masa, "Daddy ga shi na kawo maka ruwan" Baba ya bi ta da kallo, ya kawar da kansa gefe, kamar ba zai kar蓳a ba, sai kuma ya kar蓳a tare da tsugunnawa ya fara alwala, Angela ba ta tafi ba, har sai da Baba ya gama alwalar ya bata buta tace "A dawo lafiya, Allah ya kiyaye hanya" Juyowa yayi ya kalleta fuskarsa ba murmushi yace "nagode" yana gama fa蓷ar haka yasa kai ya fita daga gidan, Angela ta koma 蓷aki zuciyarta cike da farin ciki, saboda tana ganin tunda yanzu Baba yana kar蓳ar abin hannunta zata samu hanyar siye zuciyarsa, saboda ta fuskanci Mama tana zafin rai, amman kuma tana jin maganar Baba, daga haka idan ta dace ta samu 拼ancin kanta a gidan a dena bata aikin wahala.
Zaunawa ta yi a kan gadon 蓷akin, anan take maganar Abbakar ta dawo mata kai lokacin da ta ganshi da kwa蓷on zogale yake ce mata Baba zai kai saboda yana son kwa蓷on zogale, mi茩ewa tayi zumbur kamar wacce aka tsikara ta shiga duba zogalen da Abbakar ya kawo mata jiya suka yi kwa蓷o, kwano ta 蓷auko tayi masa kwa蓷o ya ji magi sosai, kasancewar Abbakar ya ta蓳a fa蓷a masa Baba baya son gishiri da kuma yaji, dan haka ta saka yajin 蓷an ka蓷an, ta rufe bayan ta gama ha蓷a kwa蓷o ta samu guri tana jiran a idar da sallah, ana idar da sallah ta le茩a ta window Abbakar da Baba ta gani sun nufi babban falo sai da ta tabbatar sun shiga, ta 蓷auki kwanon da tayi kwa蓷on zogale ta nufi babban falo, zuciyar tana buga mata da sauri dan bata sani ba ko ha茩arta zata cimma ruwa, 茩irjinta ya tsananta bugu lokacin da ta 茩arasa gaba 茩ofar babban falo, dakewa tayi ta shiga buga 茩ofar a hankali, Ado ne ya bu蓷e 茩ofar yana kallon Angela ya ce "Laaa Aunty Angela ce" Ya yi maganar tare da komawa 蓷akin Angela kuwa da sallama ta shiga falon babu wanda ya amsa, Abbakar ya mi茩e tare da cewa "Angela me kike yi nan" kallonsa kawai tayi bata ce masa komai ba, Mama ta mi茩e a fusace tace "ke tsohuwar bayahudiya, uban wa ya baki izinin shigo min falo?" Angela ta Kalle ta bata ce mata komai ba, ta 茩arasa inda Baba yake zauna ta tsugunna tare da ajiye masa kwano tace "Daddy ga kwa蓷o zogale" tana gama fa蓷ar haka ta tashi ta fita daga falon ta koma 蓷akinta, Baba kuwa tunda ta ce kwa蓷on zogale, ya 蓷auki kwanon ya bu蓷e, wani kamshi ne ya daki hancinsa, ya saka hannu ya 蓷ibi zogalen ya kai bakinsa, idonsa ya lumshe tare da cewa "Uhmm ya yi da蓷i sosai" Abbakar bai san lokacin da yayi murmushin jin da蓷i ba, saboda ba 茩aramin da蓷i ya ji ba, da ya ga Baba ya ci abincin da Angela tayi, Mama kuwa fa蓷a ha蓷e da masifa ta shiga yi ''Haba Baban Abbakar ka na da hankali kuwa, za ka ci abinda waccen kafirar ta yi, ka sani ma ko wani barba蓷en tayi maka a abinci ta kawo" Baba yace "Yanxu dai zaki bar ni na ci zogalena ko kuma fa蓷an zaki ci gaba da yi, jiya da na kawo miki zogalen na ce kiyi min kwa蓷o kin yi? ai cewa ki ka yi sai dai ki siyo min na A'i me abinci, to yanxu yarinyar nan tayi min ta kawo shi ne kuma ki ke ta wani hayagaga" Mama tayi shiru, takaici da ba茩in ciki ya turnu茩eta, fuuuuu ta fita daga babban falon ta huce 蓷akinta, Baba kuwa ya ci-gaba da cin zogalensa, Abbakar da farin ciki yake neman ya shi蓷ar dashi a tsaye yayi wa Baba sallama ya fita daga falon.
___________________
Kukan da take yayi matu茩ar 蓷aga masa hankali, rarrashinta ya shiga yi, cikin kalamai masu da蓷i da kwantar da hankali, Zeenart tace "Sani wallahi ba zan ta蓳a iya rayuwa ba tare da kai ba, dole ne mu samarwa kanmu mafita, domin ni kai ka蓷ai na ke da burin aura" Sani ya ce "duk na san da haka Zeenart amman koke-koken nan ba zai tsinana mana komai ba, ya kamata ki kwantar da hankalinki ki daina kukan nan domin kukanki yana 蓷aga min hankali" Zeenart ta ce "Yanzu menene mafita, dan in har ban ji mafita ba, to hankalina ba zai ta蓳a kwanciya ba" Sani yayi jum yana tunani, maganar Zeenart ce ta katse masa tunaninta ya 蓷ago yana kallonta cike da mamaki.
_Anan zamu dasa aya鉁嶐煆絛an Allah kuyi share zuwa grp 10 da ku ke dashi馃馃徑_
*#comments*
*#share*
*NASMA & DIJARTY*
(Aminan juna馃拑馃徑).