Free chapter 路 Read without an account
Chapter 2
馃寛馃槀KWAILA CE馃槀馃寛*
*PAGE TWO*
Baya Saude tayi tana dafe 茩irjinta, domin ita kanta Macijin ya firgitar da ita,
Salame kam 茩ara le茩a 茩asan Malam 茒alha tayi, da sauri kuma ta sanya hannu ta toshe hancinta saboda wani wari daya dakar mata hanci,
Ga kashin tana dab dashi amma masifa da Taimakon rai ya hanata barin wajan,
Jin Macijin na zillo yana 蓷igar da ruwa ya sanya ta 茩ara matsesa sosai a hannunta tace.
"Mun shiga uku, Inno kalli bakin Macijin tsartuwa yake, Malam 茒alha zai sare maka 蓷uwawu fa"
Malam 茒alha daya gigice ya kejin ri茩on Salame har tsakiyar kansa, ya yadda ta matse masa 茒alha 蓷insa yasa ya 茩ara kurma Uban ihu a karo na biyu yace.
"Wayyoooo jama'a, ko kawo 蓷auki, ta kwashe min 拼ar yar na, wayyo 茒alha 蓷ita"
Dariya ce ta kama Inno ta kwanta a wajan ri茩e da cikinta sai dariya take tana birgima, Saude da gudu ta dawo hannunta ri茩e da wani sanda, tana zuwa tace.
"Ai wallahi Salame Ubangiji ka蓷ai zai baki ladan ceton rai da kikai, banda haka Malam 茒alha bashi da hali kullum sai ya dake mu fa"
Kar蓳ar sandar Salame tayi tana 茩ara jan abar hannunta tace.
"Uhm! Ai wannan jahadi nayi, kin jin yadda Macijin yaje motsi kowa, ga wani abu na fita ta cikin bakinsa, Allah dai ya sanya ba dafi bane"
Malam 茒alha ganin Abin na Salame babu sau茩i gashi duk ta gigitasa, yasa ta 茩arfi ya bu蓷e baki yace.
"Ke ba Maciji bane, Halitta ce, zaki kashe mai rai, Zaki kashe abun samun 拼ar 拼ar"
Saude tace "to basai dai kaci kanka ba kuma? Wallahi sai an sare Macijin, Ke Salame ga kan nan ya le茩o fa"
Ta 茩are maganar tana jaa baya cike da tsoron Kada Macijin ya zille yayo kanta,
Salame kam kar蓳a tayi a lokacin data 蓷aga sandar tana fa蓷in.
"Allahu Akbar! Ubangiji ka yafe min kisan mai rai, amma Allah yana kallo taimako nayi ko Inno?"
Jinjina kai Inno tayi tace
"Tabbatas na shaida hakan Salame yi maza ki sare kan"
Jin abinda Inno ta fa蓷a min ya sanya Salame ya ra蓷awa kan abar Malam 茒alha doka, a gigice ya sanya hannunsa ta 茩asa har yana ta蓳o kashin da yayi ya fincike Abarsa yana zunduma ihu tare da fa蓷in.
"Kalli wallahi ba Maciji bane, Halittar Ubangiji ne, Shikenan ta nakasta Ni, Wayyoooo an cire min kan 茒alha 蓷ita"
Ya fa蓷a yana nuna masu abar da suke tunanin Maciji ne, da wani irin sauri Salame da rufe Idanunta dukkan Jikinta rawa yake, al'amari daya shiga yi mata kizo kenan a cikin Idanunta, Malam 茒alha kam bai jira abinda zasu fa蓷a ya zunduma da gudu zuwa cikin makarantar kai tsaye Office principal ya nufa.
Salame da kam ta rasa bakin magana, sosai abar ta gigita, bata ta蓳a tunanin ganin wata halitta a jikin Namiji mai kama da Maciji haka ba,
Saude kuka ta sanya hadda majina Yayinda Inno take ta masu dariya domin ta fisu girma da shekaru.
Gaba 蓷aya suka nufi hanyar komawa gida, jikin a sa蓳ule, tunani fal zuciyar Salame.
Malam 茒alha kowa yana zuwa wajan Principal yace.
"Yana so a bashi transfer na sauya makaranta"
yin duniya Malam 茒alha ya茩i, an kuma tambaye sa mene ya faru amma ya茩i fa蓷a, sai ri茩e wando yake yana fa蓷in
"茒alha 蓷ita"
Bisa Dole aka bashi transfer zuwa wata makarantar dake nan ALBASU.
Washe gari ya kama Asabar ce babu makaranta, tun sanyin safiya Salame ta shiga 蓳an 蓷aki domin yin kwakwarima,
Fatar nononta ta tsorawa idanu, Inna tana daga cikin uwar 蓷aki taji an kurma Uban ihu, da sauri ta hantsilo daga kwanciyar da tayi zani na fa蓷uwa tayo waje tana fa蓷in.
"Muhammadur Rasulullah S.A.W, uban waye a gidan, ke da waye Shalale"
Salame dake ihu da dukkan 茩arfinta tana jan Fatar Nononta tace.
"Wayyoooo Allah na barin ka蓷a, Shikenan bani da nono da mai zan shayar da 蓷an da zan haifa, Wayyoooo Allah wallahi a Inna ki samu nono ni"
Ajjiyar zuciya Inna ta saki tare da le茩awa cikin Ban蓷akin tace.
"Haba Shalele, nonon yaushe tun yaushe kika farar irgar dangin, ba kiga saman yayi tsini bane?"
Cak ta saya da kukan sai kuma ta washe baki tace.
"Ihhhhuuu Shegiya ni Salame mai nono, wallahi jariri zan samu nayi aikin lada na fara shayar dashi"
Girgiza kai Inna tayi kafin tace
"ohhh ni naga abinda ya isheni, Allah ka kawo min 蓷auki ka shirya wannan yarinyar"
Fitowa tayi daga cikin Ban蓷akin tsirara tana fa蓷in.
"Inna tunda na fara Nono yaushe zaki min aure to?"
Zare Inna tayi tace
"Aure kuma? Na shiga wannan yarinyar kar ki jawo min magana ina zaman lafiya a 茩auyen nan"
Tura baki gaba tayi a haka tai 蓷aki ta lafta jambaki da jagira ga wani uban versiline data shafa.
Tana shiryawa tayi waje a hanya ta ha蓷u da Hassana mai gurasa, tun daga nesa ta fara tsiyayar da yawo.
"Hassana daman kina nan, ohhh kinga kin girma abinki kema, hadda Nono gwanin sha'awa"
Washe baki Hassana tayi tace.
"Wallahi kinga tallah na fito ma ina zaki"
Salame na zubar da yawo tace
"ayyah muga gurasar na siya"
Sauke kwanon gurasar tayi zama Salame tayi ta fara tura gurasar baki sai da taci guda ashirin, Sannan ta rufe tace.
"To Allah yayi maki albarka Hassana Allah ya siyar na samaki albarka maza jeki tallah a bakinki"
Zare ido Hassana tayi tace
"ku蓷in gurasar fa?"
Salame nayin gaba tace "kice Babanki ya biya min, daman shi nake son aura"
Kuka Hassana tasa kai tsaye kuma ta nufi gidan su Salame.
Washe gari ranar Lahadi
Suna tafe a hanya domin zuwa kasuwa, Salame, Inno, Saude, a haka suka nufi kasuwar gaba 蓷ayansu.
Wajan wani Mutum Salame taje tace.
"Tsuhu Salamu Alaikum"
Amsa mata yayi kafin yace.
"Me kike so yarinya?"
Kallon kayan Salame tayi da sauri kuma tace.
"Rigar nono zaka bani馃槀馃槀...
GA DAI SALAME TAZO A BATA RIGAR NONO馃槀YA KUKE GANI ZATA SAMU KO YAYA???
BILLAHI IDAN BA'A COMMENT DA SHARE ZAN AJJIYE BOOK 茒IN BA GANTALALLIYA