Free chapter 路 Read without an account

Aduniyar mu 5_&6

by Khadija Umar 路 A duniyar mu

Bismillahir'rahmanir'raheem


A DUNIYAR MU

5&6


Mallakar

Khadijah Umar Abdullahi 


(Garkuwar Jarumai)馃挭馃徎





""K'warai kuwa wannan ba komai bane, kinsan zan iya rabuwa da kowa akan in talauce, domin wannan yaron neman talautani yake shirin yi,



Kayi ha茩uri excellency na tabbata kamal baya a dawa da kai kuma zanyi magana da shi in sha Allah zai fahimta 

""wannan kuma matsalar ku ce ke da shi cewar Dady tare da 蓷aukar wayoyin sa ya fice ya bar momy baki bu蓷e,

 tagumi Momy ta rafka tana tinanin inda ya kamata ace ta dosa tsakanin excellency da Kamal tarasa wa zata fuskanta,



---------------------------

Tinda suka baro babu wacce tayi magana a cikin su, agidan Aisha mai kitso suka sauka kowacce da' abinda take sa茩awa a ranta Maryam ce tafara yin gyaran murya tace "" kunyi shiru nidai na gama yanke hukunci bazan iya yin zina ina da aure ba, koda sanda nake budurwa da banyi ba sai yazu "" Aisha ce ta katse maryam da cewa"" nidai idan har zan samu naira dubu 蓷ari biyu a rana wllh zanyi waze sani daga ni sai hajiya Samee sai ku da kuka sani,

 kuna gani kitso nakeyi ga yara kullum baya dawowa sai sha biyu wataran a hayyacin sa wataran a buge bai damu da cinmu ba da sham ba bare kuma azo maganar suttura,


 ko shekara bayi yake ba to nidai ina so naci me kyau 拼a拼a na su ci mekyau mu kwanta waje me kyau nima naga 拼a拼a na cikin manyan makarantu kamar na hajiya Samee,



 ku dubi irin kayan da muke sawa nida yara na saboda haka ni jibi zan koma ""amma Aisha me zamu ce da mazajen mu?


 dariya Aisha tayi tace ""nifa ina kitso kuma daman shi a tambaye shi ku蓷i ne baya so ni kawai zance masa zan dinga zuwa gidan 拼an siyasa ina yiwa matan su kitso anyi mn hanya kinga shikenan ba kare bin damo na kashe bakin tsanya tafa蓷a tana she茩ewa da dariya,



 haka jiki a sanyaye duk suka amince inda suka tsaida magana akan jibi zasu koma kamar yanda tace,



Rayuwa mai da蓷i ke wakana a gidan shukra wanda a 蓳angaren isa so da tausayin shukara ne yake 茩ara mamaye masa dukkan ilahirin zuciyar sa a 蓳angaren shukra kuwa tana ganin ba tada wani masoyi kamar maman Nabila da ta fa蓷a mata gaskiya, tinda gashi yana bata kulawa sosai sannan abunda take so shi a keyi,



---------------------------


Bayan sallar isha nura ya aiko kiran jamila, saida ta gama shan 茩amshi sannan ta fita ko sallayar da ake 蓷aukar masa yau be samu ba, a bakin 茩ofa ta tsaya ta ri茩e 茩ogu tace ""to gani tsananin mamaki ya hana nura magana banda kallo babu abinda yake binta da shi, 


"" kaga idan baka da abinda fa蓷a zan wuce,

 mirmushin 茩arfin hali yayi yace "" haba jamila koda babu abida zan fa蓷a ai babu laifi dan na tsaya ina kallon wife tobe ko? 




"Hmm yaya kenan to wllh karka yaudari zuciyar ka don ni wllh ba matar ka bace dubeni fa,


 ta fa蓷a tana juya wa a hasken farin watan da ya haske 茩ofar gidan, baki bu蓷e ya tsaya yana kallon ta kafin ya sake 茩a茩alo wani murmushin yace "" amma you are joking ko? nasan Jamila tawace ni ka蓷ai nasan babu wanda zai 茩wacemn ke ,



""Allah ko? to bari kaji wllh ni jamila nafi 茩arfin aurenka saboda haka idan ma abinda kayimn a baya kake tinani to ka jira wanda zan aura zai biyaka, mezanyi da kai mekake dashi matu茩in napep ragowar basur dame zaka iya 蓷aukar 蓷awainiya ta? mezaka bani in saka a jiki na? baka da shi,

saboda haka wllh jamila tafi 茩arfin ka tinda ta fara magana yake kallon ta zuciyar sa na wani irin zugi ba'a ta蓳a ci masa mutunci kamar yau ba har ta gama rashin kunyar ta tabar wajan bai sani ba saida ya 蓷ago kansa yaga babu ita a wajan, jiki ba 茩wari yaja 茩afafuwan sa ya nufi gida,



Kamal na shiga 蓷akin sa ya zauna gefen bed yana tinanin ta yanda zai fafata da 拼an siyasar da ke zuluntar talakawan dabasu ji ba basu gani ba,


" Khadija 

itace ta fa蓷o masa arai da sauri ya 蓷auki wayar sa ya fara danna mata kira saida ta tsinke sannan ya 茩ara kira aka 蓷auka,


Asslamu alaikum wata zazza茩ar murya tafa蓷a,

 ""wa'alaikissalam matsalarki jan aji wllh kiran farko ma nasa kina gani

 "" eh 茩warai kam ina gani nasan a kwai dalilin da yasa ka kirani amma idan babu wani abu baka nema na "" to ke meyasa bakya nema na  


""ina

 mace zan dinga neman ka? kaga nifa kafa蓷amn abinda yasa ka kira na don zanyi ba茩o ne saurayi na ya dawo daga us,


 wata irin 茩warewa kamal yayi ya dinga tari kamar ba zai dena ba ""subhanalla kamal sannu lafiya dai ko ruwa ya 蓷auka ya sha sannan ya samu nutsuwa lafiya 茩alau komai norml,


 dariya khadija tayi ciki ciki tana jinjinawa miskilanci irin na kamal,


khadija ya za'ai mukawo 茩arshen zalincin da akewa talakawan mu 拼an siyasa sun tattare komai kullm maganar dena shaye shaye ake amma sune suke ordern kayan mayen,


 khadija matasa na rasa hankalin sa wasu ma na rasa rayuwar su gaba 蓷aya a dalilin masu hannu sa shuni,


"" a kwai mafita kamal" a'ina mafitar take?...



COMMENT & SHARE PLEASE

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol