Free chapter 路 Read without an account
08
FANSA KO 茦IYAYYA?* 馃挃
*漏锔廇untiMamee*
Free pages
_Page8 _
Ajiyar zuciya ya sauke tareda 茩o茩arin barin 蓷akin
"SAMIR" Dady ya kira sunansa a karon farko cikin sanyin murya dakatawa yayi da tafiyar tareda juyowa hannayensa sanye cikin aljihun wandonsa.
"Bansan mai zance ma ba, ban kuma san mai zan maka na goge tabonda nayi maka kaida ahalinka ba, amma a bisa hakan inaso ka yafemin dukda neman yafiyar batada wata amfani amma tabbas na cutar daku, kuma wallahi ban 茩ara aikata irin hakan ba kuma a lokacin ne karona na farko sakamakon hodar dana sha茩a" Dady ya fa蓷a cikin 蓷aci da 茩unar zuciya.
Numfashi Samir ya sauke tareda runtse idanunsa sannan ya bu蓷esu akan Dady, "shiyasa muke ya茩i da masu harkar miyagun 茩wayoyi, dan daidai yake da aikata ta'addancin a 茩asa, kai kaji ya akeji mutum fita yake a hayyacinsa ya aikata dukkan wani aikin ta'addanci and you are also involved" ya fa蓷a tareda sauke numfashi sakamakon wani abu dake dukansa a zuciya.
Dady ne ya sunkuyar da kansa 茩asa dan sosai yakejin Kunyar yaron namijin 茩o茩ari yayi tareda 蓷ago kansa yana kallon wani 蓳ari daban,
"Kamar yadda ka nema a rubuce Samir, na baka Auren BINAZIR!!"
"What?" Binazir da shigowarta ita da Salim kenan kalaman Dady suka daki kunnanta.
Sanda suka shigo suka bu茩aci ganin Dady, anan ake shaida mata yana 蓷akin bincike shide OS.
Wani mahaukacin 蓳acin raine ya danno zuciyarta a lokacin , batasan me wannacan Majnun in yake nufi dahar zai shiga 蓷akin bincike shida mahaifinta, kamar Salim yasan mene a ranta ya bu茩aci a kaisa 蓷akin a matsayinsa na lauyan Dady, ba tareda wani jayayya ba aka kaisu har bakin 茩ofan.
A 茩alla sun kusan minti goma a tsaye amma ba wanda ya fito ba kuma ajin abinda ke faruwa a ciki, hakanne yasa ta harzu茩a tareda danna kanta ciki ganin hakan salim ya bita da sauri dan dakatar da ita amma ina ta riga da ta banke 茩ofan a dai dai sanda kunnenta ya jiye mata yadda Dady ke jaddada ya bawa babban ma茩iyinsu ita a matsayin matar aure.
Ina hakan bazai yiwu ba tasan Dady ba a hayyacinsa yakeba.
Shi kanshi Salim maganar ba 茩aramin dukansa tayi a 茩irji ba, hakanne yasa ya lumshe idanunsa ya jingina da jikin 茩ofan tareda ambaton sunan Allah.
A haukace ta nufi wajansa cikin sauri ta cakumo wuyansa da fa蓷in "mahaukaci me kake nufi dani? Meya ha蓷a case in Dady dani da zaka bu茩aci a baka aurena a rubuce, ko duk cikin salon haukanne?" ta fa蓷a a masifance.
Wani murmushi yayi mai wuyar fassaruwa tareda janye hannuwanta daga jikinsa.
Hakanda yayi ba 茩aramin ba茩anta mata rai yayiba, shiyasa ta saki wani murmushin takaici tareda fa蓷in
"Sai Yanzu na gano manufarka butulu, watakam Kanada wata manufa a kaina shiyasa ka biyo ta wannan sigar? to ina mai shaida maka Butulu ka fara 茩irga kwanakin mutuwarka" ta fa蓷a a haukace tareda buga table in dake wajan.
Salim har wannan lokacin yana jingine jikin 茩ofa idanunsa a lumshe, shi ka蓷ai yasan ra蓷a蓷inda zuciyarsa keyi masa.
Shi kam Dady kansa ya sunkuyar tareda 蓷aukar File innan ya rungumesa a 茩irjinsa ha蓷e da runtse idanunsa.
OS kam kallonta yake sama da 茩asa sannan yaja numfashi da fa蓷in
"Na gaji dajin kalmar Butulu a wajanki, shin wanne irin butulci ne na ta蓳a yimiki?" Ya tambayeta tareda 蓷aga mata gira..
Kallonsa takeyi a mamakance,
"Tabbas sai yanzu na tabbatar da wanene kai butulun mahaukaci kawai" ta fa蓷a cikin 蓷aci da tsanarsa sosai a zuciyarta.
Saman kansa ya shafa da fa蓷in "a iya sanina ban ta蓳a kai kaina gareki ba, asalima kece kika dinga shishishige min, dan tun farkon ha蓷uwarmu nayi 茩o茩arin nisanta kaina dake ta hanyar nuna tsorona gareki amma kika 茩i, burinki koda yaushe na saba dake Ni kuma burina a koda yaushe shine na nisanceki". Ya dakata tareda sauke numfashi
" Da ace nazo amai gadi ko driver ko wani abu makamancin haka da saiki kirani da Butulu tunda har cikin gida na shiga, gudun a amince dani na sa蓳a yasa na za蓳i zama a mai ta蓳in hankali dan kar kowa ya ra蓳eni harna gudanar da bincikena, but sai gashi kin li茩emin har naji ya kamata na aureki da 茩arfin ikona babyy!" Ya fa蓷a cikin kashe mata ido 蓷aya
"Allah ya isa " ta fa蓷a cikin sakin kukan abinda yayi mata tareda nufar Dady
"Kanajin abinda yake cewa Dady? Kallon iskanci fa yayi min? magana fa nakeyi Dady kamin shiruuuuuu!" Taja maganar cikin Muryar kuka tareda dur茩ushewa a wajan.
Salim dake bakin 茩ofa ya kasa jurewa ya tunkareta a zafafe
"NEVER"
Samir ya furta tareda shan gabansa, kai ya girgiza da 茩ara fa蓷in
" Never try it in your life, nasan kai ba kurma bane, You had abinda mahaifinta ya fa蓷a so Please stay aside"
Kallon raini Salim yakeyi masa wata dariya ya saki ta rainin wayau da fa蓷in "lallai kam I see, wannan shine za a kira mijin aure? Mijinda ya kasa sharewa yarinya hawayenta gaban mahaifinta, ina ga ba idanunsa a wajan?". Salim ya fa蓷a cikin izgili
Wani wula茩antaccen kallo Samir yayi masa tareda 蓷auke idanunsa a kansa.
Dady kam har lokacin kansa na a 茩asa , abu biyu ne ke damunsa na farko content in file inda ke hannunsa , na biyu kuma Binazir dake du茩e gabansa tana kukan fitar rai, da yanada yadda zaiyi daya share mata hawaye amma bashida yadda zaiyi, hakanne ka蓷ai gatan da zai iyayi mata.
Nannauyar ajiyar zuciya ya sauke sannan ya kira sunanta a sanyaye bata 蓷ago kanta ba, ba kuma ta amsa ba amma ta rage sautin kukanta ka蓷an.
"Inaso muyi magana dake, ki share hawayenki"
茒ago kanta tayi tana kallon mahaifin nata ido cike da hawaye.
Sauka yayi akan kujerar da yake ya dawo gabanta shima ya dur茩usa.
"Binazir" ya 茩ara kiran sunanta tareda goge mata hawayen fuskarta.
Bata iya amsawa ba, amma idanunta na a kansa.
Ajiyar zuciya ya sauke tareda ri茩on hannunta "kin yadda ni mahaifinki ne kuma bazan ta蓳a cutar dake ba? still idanun ta sa masa ba amsa, wani 蓷an guntun murmushi yayi tareda girgiza kansa sannan ya saki numfashi "Sadaukarwa kawai nake bu茩ata gareki Binazir, ban ta蓳a nan taimako a wajanki ba amma a yau gani dur茩ushe a gabanki ina mai 茩as茩antar da kaina da ki taimakamin ki rufamin asiri kiyimin biyayya, 茩in yimin biyayya daidai yake da tonuwar wani rufaffen babban ta'addancinda na ta蓳a aikata a watannin da suka shu蓷e, idan kin amshi aurannan to ki sani ni kika taimaka kika rufuwa asiri, mahaifinki kika taimaka, dan Allah ki tt..."
茦asa jurewa tayi ta fizge hannunta tareda rufeasa baki tana girgiza kanta.
Wai Dadynta, mahaifin ko me tayi daidai ne, mahaifinda mahaifinda dukkan wani na'urar sa dake bu茩atan tsaro to mabu蓷in sirrin sunanta ne, mahaifinda Mummy ta bashi shawarar 茩ara aure kozai samu 茩aruwar 茩wayayen haihuwa amma sai ya furta "bazan iya 茩ara aurena bawai dan banaso bane a'a sai dan bazan ta蓳a iya yiwa Binazir kishiya ba nasa ayi mata 'yan uba ba, ko kuma azo a shiga tsakanina da ita ta hanyar asiri da tsubbu". Mai yimata wannan 茩aunar yau shine dur茩ushe gabanta yana neman ta rufa masa asiri yana shida mata rufuwar asirinsa naga gareta ne, ita wacce iriyar zuciyace da ita idan har bazata taimaki mahaifinta ba? Tabbas dako tayi asara kuma da ita ya kamata a kira da Butulu bawai Majnun ba.
"Dady" ta kira sunanshi cikin sanyin murya, "idan har amsa aurannan shine rufin asiri da kwanciyar hankalinka, to ina me tabbatar ma na amsa Dady kayi yadda kaga zakayi dani ina kuma ro茩on dan Allah idan Kanada wata bu茩atar a wajena kayi gaggawar sanarmin zan kasance mai yi maka biyayya Dadyyyy......."
Ta fa蓷a tareda rushewa da wani sabon kukan tsanar Majnun na 茩ara tasirantuwa cikin zuciyarta.
OS ne ya kira azo a maida Dady
Salim ne ya juya cikin 蓷acin zuciya
"Salim"
Dady ya Kira sunansa.
Juyowa yayi cikin sanyin jiki da amsawa
"Dan Allah ka cema mahaifinka inason ganinsa gobe yazo shida mai 蓷akina"
"Insha Allah" ya fa蓷a tareda barin 蓷akin daidai sanda masu tafiya da dady suka shigo dan tafiya dashi
Wani kukan ta saki sanda aka tasa Dady a gaba daidai da zai fita ya juyo da fa蓷in "Allah yayi miki albarka, Allah ya farantamiki kamar yadda kikayimin" sannan yasa kai ya fice ya barta da 茩ara rushewa da sabon kuka.
Komawa yayi ya zauna saman table ya 蓷ora 茩afafunsa akan kujera yana kallonta.
Ajiyar zuciya ya sauke da fa蓷in "kinafa cikamin kunne da ihu"
茒iffff taji kukan nata ya 蓷auke tareda 蓷ago kai tana kallonsa, bayan hannuwanta biyu tasa ta share hawayen ta duka tareda mi茩ewa tsaye tana masa kallon ido cikin ido
"Idan har kukan ba茩in cikinda nakeyi shine ihu, to kasani nan da lokaci 茩alilan muddin auranmu yayiwu za'aji ihu kala-kala a cikin ahalinka ka rubuta ka ajiye" ta fa蓷a cikin alwashi tareda hanka蓷e kujerar da ya 蓷ora 茩afafunsa akai da nata 茩afar tabar 蓷akin a gadarance.
Saura ka蓷an ya yo gaba ya fa蓷i 茩asa, amma cikin ikon ubangiji hakan bata faruba sai ya dire kan 茩afafunsa.
Da kallo ya bita harta 蓳acewa ganinsa sannan ya lumshe idanunsa tareda sakin ajiyar zuciya shima ya fice.
Kai tsaye wajan motan salim ta nufa ta bu蓷e ta shiga.
A ciki ta samesa ya ha蓷a kai da sitiyari. Ajiyar zuciya ta sauke tareda sassauta fuskarta da kuma muryar ta sannan ta kira sunansa
"Salim"
茒ago kansa yayi ya zuba mata idanuwansa da suka sauya kamanni.
Gabanta ne taji ya buga sakamakon yanayin sa dan tunda take dashi bata ta蓳a ganinsa a irin hakaba sai yau
"Me ya sameka?" Ta tambayesa cikin kulawa.
Runtse idanunsa yayi sannan ya bu蓷esu a kanta da fa蓷in "ba komai" bai 茩ara magana ba yaja motar yabar wajan, ji tayi jikinta yayi sanyi sosai da basu saba 'yar haka ba, har sukazo gida bamai wa wani magana. Tana 茩o茩arin fitane ya dakatar da ita tareda kiran sunanta.
Dakatawa tayi da fitan tareda waigowa tana kallonsa.
"Ayyuka zasuyi min yawa a wannan lokacin maybe har zuwa bikinki bazam 茩ara ha蓷uwa ba, for all that dear, i wishes you all the best" ya fa蓷a tareda sauke ajiyar zuciya ya jingina kansa jikin kujeran tareda lumshe idanunsa.
Wani irin sanyi taji jikinta yayi, haka kawai taji 茩walla a cikin idanunta, hannu tasa ta share tareda sakin numfashi
"You are such a good friend Salim, and will never forget your kindness" dakatawa tayi tareda ciro wani diamond ring dake ma茩ale a thumb in hannunta
"Salim" ta Kira Sunansa
Bu蓷e idanun yayi akanta
Mi茩amsa ring in tayi
"Please ka kar蓳a a matsayin kyauta tsakanin nida kai kasa shi a hannunka har zuwa lokacin da zakayi aure ka haiwu ka haifi mace idan ta girma ka bata kace kyautace daga wata aminiyarka mai 茩aunarka mai girmamakaaaa......" kasa 茩ara sawa tayi tareda sakin wani kuka mara sauti sannan ta ajiye masa zoben tareda ficewa tabar motan da sauri.
Wani zazzafan numfashi ya fitar yana bin hanyarda ta bi, saida ta 蓳acewa ganinsa sannan ya maida idanunsa kan zoben, 蓷auka yayi yasa a little finger insa Yana jujjuya hannun, 茩ara 蓷ago kansa yayi ya maida kan hanyar da ta shiga, sannan ya sauke numfashi tareda jan motar a hankali yabar wajan.
茒aki ta wuce tareda sakin wani kuka mai 蓷aci. Kukan sabo dan a kalaman Salim ta fahimci bankwana yakeyi mata a fakaice tasan ba wani aiki da zaiyi yana gujewa ha蓷uwarsu ne kawai, dukda batasan mene SO ba amma ta fahimci irin kulawanda Salim ke bata ba iya matsayin Client ya 蓷auketa ba, ya Bata wani matsayi daban a zuciyarsa.
Tabbas ta rasa mai 茩aunarta, dan tun sanda wannan iftila'in ya faru gasu, shine mutun na farko daya ji蓳ance ta, kafin danginda yanzu cike suke a gidan kamar ana taro.
Wani numfashi ta sauke tareda share hawayenta jin muryar wata 茩anwar Dady na kiran sunanta a bakin 茩ofan 蓷akin nata.
HAUSAWA SABON TITI
" Umma" Naja dake zaune kan kujeranda ke palon masu ta kira sunanta.
"Ina jinki" umma ta fa蓷a a ta茩aice tareda cigaba da kwa蓷on zogalenda ke gabanta.
"Ji nayi zancen auran Yaya shiru ba wani motsi"
"Ban fahimta ba?" Umma ta tambayeta a kaikaice
Murmushi ta saki tareda muskutawa ta gyara zamanta, sannan tace
"Har yau banji yacemin wani abu gameda maganar ba"
"Sannu Garba" Umma ta jefa mata magana.
Baki ta turo gaba tareda mi茩ewa
"Ai nasan zuwa yanzu dai ya dawo daga masallaci, na tambayesa da kaina" ta fa蓷a tareda nufar 茩ofa.
Da kallo Umma ta bita tana girgiza kai "Allah ya shirya" ta fa蓷a a bayyane tareda maida hankalinta kan abinda takeyi.
Kai tsaye 蓷akinsa ta nufa, ta kuma ci sa'a ta sameshi.
Da sallama ta shiga tareda neman waje ta zauna a 茩asa kusa da katifa.
Yana zaune kan katifan ta shigo ba tareda ya amsa mata ba ya tsareta da ido dan yasan haka kurum bazata shigo ba, wani abun take nema a wajansa.
"Yaya" ta fa蓷a sanda ta 蓷au wani kwalban turare dake kan katifan
Gira ya 蓷aga mata.
"Kaiii Yayaaa!" Ta fa蓷a a shgwa蓳e tareda 蓳oye fuskarta tsakanin cinyoyinta.
Murmushi yayi da fa蓷in
"Ina jinki to"
"Nace dama naji shiru banji kace Antin tawa na gaidani ba, ko batasan da zamana bane?" Ta tambaya tareda sauya yanayin fuskarta.
Wani 茩ayataccen murmushi ya saki tareda mi茩ewa tsaye
"Ki gyaramin 蓷aki zanje wajan umma na dawo yanzu" ya fa蓷a tareda barin 蓷akin.
Saida ya gama cin kwa蓷on zogalenda Umman tayi sannan ya tattara hankalinsa waje guda sannan yace "Umma an bani auran BINAZIR".
*Contact me 馃憞
****
*Comment*
*Vote*
*Share*
*Follow me on *Wattpad@*AuntiMamee*