Free chapter 路 Read without an account
#22
*FANSA KO 茦IYAYYA?* 馃挃
*漏锔廇untiMamee*
_Page 22_
Kauda kanta tayi gefe tereda cire filonda ta rungume a hannunta ta gyara kwanciyar ta ha蓷i da juya masa baya.
Ajiyar zuciya ya sauke ya kira sunanta a hankali
"Binazir" shiru tayi masa ba tareda ta ko motsa daga kwanciyar da takeba "ki daure dan Allah ki tashi kici abinci badan niba kiyi kodan lafiyarki" yana gama fa蓷a ya juya jiki a sanyaye yabar 蓷akin.
Saida ta tabbatar yabar 蓷akin sannan ta sauke ajiyar zuciya tareda tashi zaune, haka kawai taji ta yadda da maganarsa ta aminta da bashine ya fa蓷amata kuma ya turo taba dan da shine tasan bazaiji shakkar gayamata ba amma daga yadda yake magana cikin sanyin murya da kwantar dakai ta fahimci zallar gaskiyar sa, amma koma wane ta 蓷au alwashi bazata bari cin mutuncinda wannan baiwar Allahr tayimata ya tashi a banza ba, koyane saita rama wannan al茩awarine.
Mi茩ewa tayi a sanyaye ta nufi toilet dan yin wanka, bayan ta gama ne ta 蓷auki abincinda ta gani dan yunwar takeji amma takaici da 蓳acin ransa ne yasata kasa komai but tunda ya wanke kansa, ta gama da babinsa saura na waccan babbar bazawarar zatayo kanta ne.
************************************
Washegari Kamar koda yaushe bayan an idarda sallar asuba Naja ta shiga 蓷akin Binazir da sallama, a zaune ta sameta da waya a hannu dan lokacin gama wayarta da Mummy kenan, da fara'a ta amsa mata, hakan yasa Naja ta 茩arasa wajanta cikin 茩warin gwiwa ta zauna akan side drawer, sosai suka gaisa sai kuma 蓷akin yayi shiru.
"Naja'atu dan Allah tambayarki zanyi" Binazir ta katse shirun, cikin bata dukkan hankalinta Naja ta amsa mata tareda gyara zamanta.
"Jiya kina fita mukayi ba茩uwa ko kin ganta a hanya?" Da sauri Naja ta 蓷aga kanta sama alamar a
"Bishira ce 'yar gidan 茩anin babanmu ce wai nan son Yaya takeyi Kamar ta mutu shikuma baima san tanayiba wallahi dan banda ma Umma batada ri茩o aida tuni mudasu mun yanke layi , to tace mana muyi ha茩uri shidai yaya yana kulasu ba laifi amma nidai na haramtawa kaina gidannan ko za'a kasheni saidai wani ikon Allah".
A iya bayanin Naja ta fahimci abubuwa ba laifi ta kuma gasgata zuciyarta, Numfashi ta sauke da tambayar "kunada wani biki ko taro a danginku wanda itama zata iya zuwa?" Shiru Naja tayi tana nazari, kai ta girgiza da fa蓷in "gaskiya babu dadai gidan Ummane tana yawan zuwa kafin asa ranar auranku amma tunda akasa shiru bata 茩ara zuwaba harma bikin batazoba sai mamanta da tazo take harare harare Kuma ba wanda yabi ta kanta ko nan gidanma nafi tunanin wajan 'yanuwanmu da sukazo biki ta tambaya amma da wuya idan taje gidan Umma" Naja ta fa蓷a cikin tabbatarwa idanunta akan fuskar Binazir.
"Shikenan jeki ki huta kafin gari ya gama haske a 蓷ora break"
Jimm tayi sai kuma tace "Aunty wai meya saki kuka jiya? badai itace ta fa蓷a miki wata maganarba?"
Murmushi kawai Binazir tayi ha蓷ida girgiza kanta, ganin hakan yasa Naja mi茩ewa tana tafiya tana magana "idan ma wata maganar ta fa蓷a miki karki damu Allah Aunty ta fa蓷ane Dan kawai ta 茩untatamiki kishine kawai kishinma na rashin sanin ciwon kai dan ita ka蓷ai ke haukanta dan indai yayane da ita da babu wallahi duk 蓷a..." Maganar ta ma茩ale sanda ta ha蓷a ido da yayannata dake jingine jikin 茩ofa ya har蓷e hannayensa a 茩irji.
Ido ta zaro waje sai kuma tayi 茩asa da kanta sanda zata giftashi, da sauri ta fice a 蓷akin, Ajiyar zuciya ya sauke tareda 茩arasa shigowa cikin 蓷akin, a gabanta ya tsaya idanunsa a kanta ha蓷ida zura hannuwansa cikin aljihun jallabiyar jikinsa
茒an 蓳ata fuska tayi tareda kauda kanta gefe dan ita ta tsani wannan shegen kallon nasa
"Kar dai kice min har kin fara kishina" taji saukar maganar tasa kamar an watsa mata ruwan dalma a jiki, a birkice ta juyo tana watsa masa wani kallo, ganin sassauci a fuskarsa ba alamun 蓳acin rai yasa ta fara zuba masa rashin kunya "Har abada, inyi kishinka ince nayi kishinwa? ka ajiye wannan ba wannan tsakanin ni dakai wallahi Never Kai ni koda ba wani abin tsakanin nidakai baka cikin jerin mazan da suke burgeni ballantana kai蓷in You are terro and Monster to me"
Wani yalwataccan murmushi ya saki da fa蓷in "karki yaudari kanki 'yan mata, kinsani kuma kinsan na sani i am the most perfect man to you, tun baki ganni in my perfect structure ba Kika mace a kaina, so mene ya rage kuma?" Ya tambaya tareda 蓷aga mata gira.
Wani malulun 蓳acin raine ya tokare mata ma茩oshi tama rasa mai zatace kawai saita ha蓷iyi yawu da fa蓷in "Allah ya sakamin" murmushi ya kumayi tareda juyawa har yakai bakin 茩ofa ya dakata ba tareda ya juyoba yace "ki rubuta ki ajiye nikuma nace one day you must be jelous of me, bana ce ga lokacin ba , slowly but surely" Yana fa蓷a yabar 蓷akin.
茦iris ya rage bata auna masa ashar inda taji zuciyarta ta ha蓷a ba, sai Allah ya taimakesa yabar 蓷akin, ita yanzu wani nazari da tayi akansa ma shine kamar ya maidata mahaukaciya dan ta fahimci gabaki 蓷aya tsokanarta yakeyi a duk sanda yaso, idan ya tabbatar ya kunnata kuma saiya 茩ara gasa mata magana ya barta cikin haukanda ya sata. wani yawu ta ha蓷iye mai 蓷aci ha蓷ida mi茩ewa dan taimakawa Naja a kitchen ko ta samu zuciyarta tayi sanyi kan abinda takeji.
A haka suka cigaba da rayuwarsu abin sha'awa, Binazir ta sakarwa Naja fiyeda tsammani saboda kawaici da hankalin yarinyar, duk irin hirar da suke da zarar 拼a拼anta yazo wajan tsam zata mi茩e tabar wajan, batayi musu sa'ido ko ka蓷an kuma duk abinda zata fa蓷a saita taceshi take fa蓷a mata.
Shikam ala茩ar 'yar 茩anwar tasa da matar tasa yakan bashi mamaki amma kuma wani lokacin saiyaji mamakin nasa bai wani tsananta ba saboda yasan wace ita yasan zuciyarta ta ainihi, shi abu 蓷aya yake da buri sanin rayuwarta ta baya, koda da sunan makarantar da tayi na secondary abin ya gagara dan yana ganin daya san sunan school in sauran bayani ya 茩are amma hakan ya gagara sam.
Yaune ta cika sati biyu a gidan, yana idarda sallar asuba ya shigo gidan fuska a tamke ba fara'a, kai tsaye 蓷akinta ya nufa tareda yin sallama ciki ciki.
A zaune take a gefen gadon tanason kiran Mummy su gaisa kamar yadda ta sabayi duk asuba, jin shigowarsa ne yasa ta 蓷ago suna ha蓷a ido ta kauda kai tareda miada idanunta kan fuskar wayar, haka kawai taji 茩irjinta ya buga sakamakon yadda taga fuskarsa "kina sane da yau zaki fara amfani da matsiyatan kaya ko?" Ya tambaya idonsa a kanta.
茦irjinta ne ya sake bugawa haka kawai amma cikin dakewa tace "saida ka fa蓷a na tuna! amma gaskiya bazan iya barin kayanda nazo dasu daga gidan ubana ba dan suma sababbine yadda kake ganin ka kashe ku蓷i ka siya dukda ba saka akayiba haka suma nawa iyayen suka kashe ku蓷i sukayi min" ta fa蓷a cikin jarumta.
Tunda ta fara magana yake kallonta harta dire watakam ita bakinta baya mutuwa kenan, duk yadda ya ha蓷e fuska duk dan tasan ba wasa ya kawosaba amma saida ta musa masa 茩wafa yayi da fa蓷in "shikenan kinji na rantse miki muddin kikasa wani kaya ba na akwatinki ba saina mummunan sa蓳a miki Idan kina ganin wasa nakeyi dan Allah ki gwada yanzu ina jiranki ya juya a fusace yabar 蓷akin, haka kawai taji ya mugun bata tsoro ga wani hawayen takaici, wai ace bakason miji amma dole saiya zuba maka iko? wannan abin na matu茩ar damunta cikin 蓳acin rai mai ha蓷e da hawayen takaici ta mi茩e a zafafe ta nufi 蓷akinsa
Ba ko sallama ta Banka masa 蓷akin lokacin yana tsaye a 蓷akin yana sakin numfashi bayason yana tursasata yana mata zafi amma ita 蓷ince zuma saida wuta, dan kalmar matsiyatan kaya data kira kayanda suka kusan cinye masa ku蓷in account ba 茩aramin 茩ona masa zuciya abin yayiba.
Jin an banko 蓷akin ne ya 蓷an juyo da sauri idanunsu ne suka sauka cikin na juna..
"Wannan ai rashin adalci ne, dan kana ta茩amar kai wanine a hukuma saika dinga tauyemin ha茩茩i? idan nacigaba dasa kayanka su kuma nawa kayan watsar dasu zanyi komai kakeso nayi musu hakane naka salon shugabancin da adalcin a cikin gida?" ta tambaya idanunta cikin nasa fal hawayen takaici.
Kallonta yake cikin nutsuwa tareda nazartar yanayinta, wani gauron numfashi ya sauke da fa蓷in "Ni bance ki watsar da kayanki ba, nadai rantse daga yau nawa kayan da kika zaga zaki fara sawa harsai sanda naga dama dan kaina zan umarceki ki cigaba da saka naki but for now nawa zaki fara sawa" ya fa蓷a cikin jaddadawa but in low tone.
Juyawa tayi kawai zata bar 蓷akin tana hawaye zuciyarta fal takaicin yadda yake juyata son ransa
"BINAZIR!" ya kirata murya a sanyaye, dakatawa tayi da tafiyar ba tareda ta juyoba sakamakon yadda kiran ya shiga jikinta wanda ya haifar mata da fa蓷uwar gaba
"Ki daure sau 蓷aya kibi umarninna ba tareda na tursasaki ba, ni ko a mafarki bana fatan nayi miki rashin adalci Binazir, har yau ina ganin tarin alkairanki gareni bazanso ko wanine ya cutar dake ba, kome nayi kece kika janyo hakan, ke kika fa蓷amin maganarda ta 蓳atamin raina har tasa nayi rantsuwa akanki, amma ina baki ha茩uri ki daure kiyi yadda nace I know what I am doing Binazir, I will never harm you"ya fa蓷a tareda sauke ajiyar zuciya, kawai sai yaji zuciyarsa sakayau kaman an cire masa wani abu mai nauyi.
Runtse idanunta tayi dan Bama ragowar hawayenda ya ma茩ale damar fitowa, saida ta tabbatar da fitarsa sannan ta bu蓷e idanun ha蓷ida barin 蓷akin jiki a sanyaye.
茒akinta ta wuce tareda kwanciya akan gado, wani hawayene taji ya tawo mata hawayen sallamawa da takaici bataso ya karya mata zuciya da kyakyawan kalamai ba taso ace ya biye mata ya kafe akan ra'ayinsa ta 茩arfin tsiya ita kuma ta nuna masa bai isaba amma sai gashi yayi mata magana cikin tattausan lafazi har yana ya蓷ata da Allah.
Ganin kukan bazaiyi mataba yasa ta share hawayen tareda mi茩ewa ta shiga toilet danyin wanka. Bayan ta fito ne, ta tsaya tana 茩arewa kwatunan kallo, wani huci ta furzar tareda sauke akwatunan tana bu蓷ewa.
Wani abu daya bata mamaki shine akwati guda data gani cike da irin kayanda takesawa ready made na zaman gida, sosai taji da蓷in hakan a 茩asan ranta, shiryawa tayi cikin wata abaya mara nauyi sannan ta koma kan gado ta kwanta dan bazata iya fita da kayan jikinta indai yananan ba, gwara idan ya fita ta fito, tana a haka bacci ya kwasheta.
Saida gari yayi haskene samnan Naja ta Shiga kitchen ta ha蓷a musu break fast, bayan ta kammala ne ta ha蓷a komai yadda ya kamata sannan ta koma 蓷aki danyin wanka kamar yadda ta koya wajan antyn Tata
Kusan a tare ta fito palon itada yayannata, da sauri ta koma kitchen dan ha蓷a masa kayan break.
Saida ya cika cikinsa sannan ya maido da hankalinsa ga Naja da fa蓷in "Ya kamata kije ki gaida Umma fa" "nacewa Aunty zanje jiya amma saitacemin wai dan Allah nayi ha茩uri kar naje tunda muna waya na jirata idan ta fara fita unguwa sai muje tare wai kar naje Umman ta茩i barina na dawo" Najar ta fa蓷a sanda take 茩o茩arin ha蓷awa kanta tea.
Shiru yayi baice komaiba sai zamansa daya gyara yayi balance ha蓷ida lumshe idanunsa, numfashi ya sauke ha蓷ida bu蓷e idanunsa, tsam ya mi茩e ya nufi 蓷akinta, a kwance ya sameta tana bacci, kayan jikinta yake kallo bazai manta da rigar nan ba dan a Headquartern su wata ma'aikaciya ta kawosu harya wuce dan ba magana yakeyi da matan ba, sai kuma ya dawo ya kira wani 蓷an team insa kan ya 蓷aukan masa rigar idan ba maishi dan kayan yayi masifan birgesa dukda ba wani adone sosai a jikiba.
Matsawa yayi saitin 茩afarta ya zauna daga bakin gadon yana 茩are mata kallo, ajiyar zuciya ya sauke ha蓷ida jan yatsan babbar 茩afarta.
Cikin bacci taji kaman ana ja mata 茩afa, hakan yasa ta mi茩e a 蓷an firgice idanunta ne suka sauka cikin nasa 蓳ata fuska tayi ha蓷ida janye 茩afafunta "Good morning" ya fa蓷a idanunsa a kanta, baki ta 蓷an murgu蓷a tareda sauka ta nufi toilet, brush tayi tareda wanke fuskanta da 馃Ъ.
Turus tayi ta tsaya a bakin toilet in tana kallonsa ganin har lokacin bai fitaba, tattare girar sama da 茩asa tayi sannan ta nufi kan gadon dan 蓷aukar wayarta, tana zuwa bakin gadon yasa hannu ya fizgota sai gata ta tayi zaman dirshan akan 茩afafinsa, kusan a tare suka sauke ajiyar zuciya, cikin 蓳acin rai ta fara 茩o茩arin 茩watar kanta amma ya hana hakan dan ya zagayeta da hannuwansa ne tareda ri茩e nata hannuwan.
Kansa ya 蓷ora saman wuyanta ya saukemata wani hucin da saida ta balla茩e bayanta tareda sakin ajiyar zuciya.
"Bazan gaji da tambayarki past inkiba but for now so nake kawai ki fa蓷amin sunan secondary School inda kikayi" ya fa蓷a a daidai saitin kunnenta.
Wani irin bugawa 茩irjinta yayi jin abinda yace mata, meyakaisa tunanin zuwa Makarantar su, to ko ya samu wani bayani ne? a ina? tayiwa kanta tambayarda bamai bata amsa 蓳oyayyar ajiyar zuciya ta sauke dukda 茩irjinta na bugawa cikin 茩arfin hali da dakewar zuciya tace "malam ka cikani niba 'yar iska bace ka wani ri茩eni" bai kulataba ya wani birkitota tareda kwantar da ita akan gadon shima yabi samanta. wani irin bugawa 茩irjinta yakeyi dan fuskarsa da take dabda tata, ga idanunsa da suka sauya cikin nata, baki ta bu蓷e da niyar yi masa magana kawai sai taji nasa bakin cikin nata, shan bakin yake kamar ya samu wani alewa, zuciyarta kam in banda suya da bugawa ba abinda takeyi, 茩o茩ari take ta 茩waci kanta amma ta kasa kawai sai ta saki ruwanda ya tarar mata a idanu dan kuka takesonyi amma ya茩i bata dama.
*Contact me 馃憞
****
*Comment*
*Vote*
*Share*
*Follow me on *Wattpad@*AuntiMamee*