Free chapter 路 Read without an account

#36

by Aunty Mamee 路 FANSA KO 茦IYAYYA

*FANSA KO 茦IYAYYA?* 馃挃


*漏锔廇untiMamee*


_Page 36_

      

Tattare naman goshinsa yayi yana kallonta cikin mamaki, janye idanunta tayi tareda sa hannunta 蓷aya ta share hawayenta, matsowa tayi zata ratsa ta gefensa ta wuce, amma sai ya茩i bata damar hakan ta hanyar shan gabanta ya 蓷auke nasa idanun daga kanta ya mayar kan hannunta dake rungume da babynsa a kafa蓷arta. Wani irin bugawa 茩irjinsa yayi wanda ya haifar masa da kasala tareda wani feeling na daban cikin jini da 茩ashinsa, hannu yasa da niyar kar蓳ar babyn amma saita kufce tayi baya cikin bugawar zuciya tace  "zan wuce" 

Ajiyar zuciya ya sauke tareda mi茩a hannunsa kamar zai kar蓳i babyn sai kuma ya shammaceta ya zare key in motarta da yake sa茩ale cikin 蓷anyatsanta guda ya nufi cikin gidan.

Da ido ta bishi, zuciyarta nayi mata wani irin suya na tabbatuwar zancen aurensa da Umman ta 茩ara jadda mata, sai kuma wani rauni da 蓳arin zuciyarta yayi mata, haka kawai taji duk 蓷okin kasancewa dashi a yau ya kau dan abinda Umman tayi mata tunda take a duniya ba wanda ya ta蓳a tozartata irin hakan. Share wani sabon hawaye daya zubomata daga idanuwanta tayi tareda nufar waje, wani mai napep tagani tareda ta tsaida sa ta kwatanta masa inda zai kaita.

  Da sallama ya shiga murya ba yabo ba fallasa.

  "a'a, kai kuma daga ina? badai ka ha蓷u da waccan matarba a hanya?".   Ta tambayesa idanunta a kansa

 "Meya faru ne tsakaninku wai Umma?" Ya tambaya yana 茩o茩arin danne 蓳acin ransa ga Umman dan ita 蓷in abar girmamawace.

  "o'o'o'o, meko ya faru? wai nan zuwa tayi fa蓷amin sunyi arba'in, niko nace data sanima bata wahalar da kanta tazoba dan ana gama bikinku da Bishira za ayi musu maganar kwasar kaya" Umman ta fa蓷a kai tsaye tsakaninta da Allah.

Wani yawu mai 蓷aci ya ha蓷iye tareda kallon Umman    "meyasa kika damu na auri Bishira?" Ya tambayi Umman a sanyaye

"Saboda tana 茩aunarka Babban mutum nikuma duk mai 茩aunarka ina sonshi wanda bai damu dakaiba kuma a wajena kashi ya fisa daraja" ta fa蓷a cikin tabbatarwa .

Wani murmushin takaici ya saki "Umma" ya kira sunanta a hankali.

 " Badan Bishira na sona kike 茩aunarta ba, kina sonta ne saboda ra蓷in kanki, umma dakin damu damai 茩aunata baza'a shigo da gudan jinina nan gidan ki kasa mutumtasu ba, Umma har da bakinki kike fa蓷in da basu zoba zaki nemesu wai maganar kwashe kaya, tunda nake dake umma na ta蓳a cemiki na rabu da matata?" Ya tambayi Umman muryarsa ta fara sauyawa daga sanyinda take zuwa na alamun 蓳acin rai, dan yau Umman ta kaishi 茩arshe wajan bashi mamaki da sauyawar 蓷abi'unta.

Galala Umman ke kallonsa cikin mamaki 

Kauda kansa yayi daga Umman yaci gaba.

 "Nayi miki kawaici da alkunya, nayi miki biyayya gwargwadon iyawata kan bin umarninki ba tareda ina sha'awar hakan da 茩wayar zarraba, amma Ni kin kasa bawa mahaifiyarda ke uwa ga gudan jinina uzuri ba tareda tayi miki laifin komaiba, duk abinda ke faruwa nafa sani umma a zamtakewarku da Binazir, bata ta蓳a cutar da keba, bata ta蓳a sa蓳a mikiba, danme ke zakiyi fushi da fushin wani ga yarinyarda haryau tana baki fiyeda girma da mutumtakar da nayi tsammani daga gareta"

  "Au Allah?" Umman ta tambaya da mamaki 

  "Ni duk wanda baya 茩aunar jinina nine baya 茩auna, yadda kike mutumta mai 茩aunata haka nima nake 茩aunar mai 茩aunar jinina, yadda kijejin zafi idan an wula茩antani wallahi Umma nafiki jin zafin wanda ya wula茩antamin gudan jinina"

  "Wai Babban mutum saboda yarinyar can ta gaya maka 茩arya da gaskiya shine zakazomin da wata sabuwar 蓷abi'arda ban sanka da itaba? anya kuwa lafiya ta barka? Yau ni kake fa蓷awa magana hardasu gori?

  "Ba haka bane umma".  Ya katseta 

 "Bata isa kuma batakai matsayinda zata fa蓷i wata magana ta 蓳atanci ko kuma mai Kamada ta zugani akanki ba, amma fa ita 'in matatace, yadda kikeda ha茩茩i akaina haka itama takeda ha茩茩i a kaina dolene yadda zan kare miki mutumci itama na 茩are mata nata mutuncin, kuma umma Ni ban goranta mikiba, amma idan kinji wani abu mai Kamada gori a zuciyarki to da sabuwar 蓷abi'arki da nayi miki kawaici amma kin kasa fahimta nake,   kuma dan Allah umma ki ri茩e girmanki a natsayinki na suruka kada ki manta Ni mijinta kika haifa ba itaba, yauda gobe, kamar yadda Ni da nake 蓷anki yau na kasa jurewa 蓷abu'unki, haka ita da take ba 'yarkiba wataran zata kasayi miki kawaici umma zata gayamiki magana mai ciwone kamar yadda kike gaya mata wanda ke kikaja hakan kuma 茩arshen ta Ni zakusa tsaka mai wuya ace uwar 'ya'yana bata shiri da mahaifiyata."

  Ajiyar zuciya ya sauke tareda kallon Umman cikin idanunta "ki gyara umma dan Allah ke蓷in babbace keya kamata daki jure babba akasani da juriya ba yaroba, anyi miki dukkan wani abu daza ayi miki Umma, ankiraki an fa蓷a miki haihuwar amma bikijeba, gashi har gida an kawo miki jaririn ki gani amma kin kasa gode hakan bawai ina nufin Binazir tafi kowacce mace ba, amma zan iya rantsuwa da ba 茩aramin martabaki takeba da har takai wannan matakin tsakaninki da ita". Yana gama fa蓷a mata ya juya ya fice sakamakon magrib daya 茩arato kuma yasan tana jiransa tunda ya kar蓳e mata key inta.

 "Innalillahiwainnailaihirrajiuna jama'a yau naga takaina , 蓷ana ya zama bawan mace" umma ta fa蓷a da dukkan muryarta cikin sallalami tareda zabga tagumi, dan tawani 蓳arin na zuciyarta yayi sanyi amma kuma data tuna da Bishira sai taji tausayinta ya kamata, anya kuwa wannan matar zata bari ayi aurennan? wai harda shi bai saketaba? kai ina yajede ya gama fushinsa ya huce ya dawo dolene ayi magana a bu蓷e". , jiki a mace ta mi茩e tana tunanin irin gogaggun maganganunda babban mutum ya shimfi蓷a mata yau. 

Wurga idanunsa yayi sanda ya fito waje kozai ganta amma sai yaga watan batanan. Hakan yasa ya ka蓷ai kai ya nufi masallaci dan yasan zata aikata fiyeda haka.

Allah Allah kawai take sukai gida, koda ta isa mai gadi ta bawa Umarnin ya biya ku蓷in ta shigo gidan a haukace, kai tsaye 蓷akin Mummy ta nufa.

茒ago kai Mummy tayi cikin mamaki jin an banko mata 蓷aki, suna ha蓷a idanu da Binazir ta ta蓳e bakinta tareda maida kanta ga abinda take, ganin Mummyn bata kulataba yasa ta mi茩e ta kwantar da Nafi sannan ta shiga toilet dan gabatar da alwala.

Harta fito Mummy nakan sallaya, hakan yasa itama ta tada sallar, bata wani jimaba ta idar lokacin har Mummy ta idar ta goya Nafi a bayanta. 

"Duk yadda nakeson Samir Mummy na ha茩ura da kasancewa dashi, yau naga 茩iyayyata a idanun mahaifiyarsa Mummy" Binazir ta fa蓷a cikin takaici da rauni.

"Humm" Mummy ta fa蓷a tareda gyara zaman goyon Nafi a bayanta.

"Da ace zan hanaki daughter cewa zakiyi na cuceki kona ha'inceki, shiyasa na 茩ayaleki kije gidan kiga dalilinda yasa duk yadda nake 茩aunarki da Samir amma ban yi miki tayin komawa gidansa bayan nasan kin gano cewa har zuwa yanzu ke蓷in matarsa ce, saboda na fuskanci wasu abubuwa daga mahaifiyarsa wanda ba lallai ne saina fa蓷a miki ba kuma shima akwai abinda nakeson ya fahimta game dake, amma dagaske daughter mahaifiyar Samir bata sonki a yanzu" Mummyn ta fa蓷a cikin tabbatarwa.

  "Na Sani Mummy, 茩anwarsa Naja ta gayamin komai, har shima ta fa蓷anin halinda yake ciki, da nayi zaton abin mai sau茩ine zan iya ya茩in Ni ka蓷ai amma Mummy na fahimta yanzu bazan iyaba, ina bu茩atarki a wannan lamari."

Murmushi Mummy tayi da fa蓷in "yanzu kikayi magana mai ma'ana daughter, tunda kinsani a ciki ina mai tabbatar miki da zaki mallaki Samir, amma kuma shizai nemeki dakansa a matsayinki na isashshiyar mace yar gatan Dady da Mummy"

  "Mummy" ta fa蓷a cikin Muryar shagwa蓳a idanunta na fitarda 茩wallar tuna mata da sunan Dady da Mummy tayi.

  "Mummy wai dama haka akejin kishin miji a zuciya? kaji wani abu ya tsaya maka a 茩irji ya茩i tafiya ga wani 蓳acin rai da fargaba duka Lokaci guda?" Ta tambayi Mummyn da dukkan gaskiyarta.

Murmushi kawai Mummy tayi ba tareda tayi magana ba, kamar bazatace komaiba, sai kuma zuwa can tace  "shi kishi ba lallai saina miji bama Binazir, a komaima mutum yanayin kishi saidai na wani yafi na wani, wani mai sanyayawa ne wani kuma mai zafafawane kamar dai naki kishin, yanada zafi, dan wani lokacin ba tareda kinsan kinyiba, dani kaina kina kishi sanda mahaifinki yake da rai, kinga kuwa dole naki salon kishin akan miji kijishi da ciwo matu茩a, amma idan kinbi komai a sannu zaizo miki da sau茩i, kada kisake wata mace ta firgita ki, ki ri茩e kanki kawai kisa a zuciyarki ke ka蓷aice a zuciyar mijinki ba wata bayanke, hakan zaisa kiji sau茩in wani abin idan kishin ya taso miki"

  "Mummy ni yanzu na ha茩ura, bazan sake kiransa a wayaba kuma bazan sake bi ta wata hanyarda zatasa na ganshiba koda ace sonsa ne zai zama ajalina Mummy bazan Kai kaina inda ba'a sona ba, taje ta aura masa matan duniya ma 茩arewar Bishira" ta fa蓷a cikin jin zafi.

Sallaman da akayine ya katse maganarda Mummy keson yi.

Asabe ce ta shigo bayan an bata izinin shiga.   "Ba茩o kukayi yana palo" ta fa蓷a cikin girmamawa.

"Ganinan zuwa" Mummy ta fa蓷a tareda mi茩ewa ta nufi 茩ofar fita Nafi goye a bayanta.

  Turus Mummy tayi dan ganin wanda ke falon, numfashi ta fitar tareda nufarsa da sallam,.

Saurin zamowa yayi daga kan kujerarda yake kai tareda zama a 茩asan carpet.

"Barka da dare Mummy, mun sameku lafiya"

"Alhamdulillahi, ya Ummanka?" Mummy ta amsa masa tareda tambaya.

Tsakiyar kansa ya shafa da fa蓷in "Alhamdulillahi tana lafiya"

Sai kuma palon ya 蓷auki shiru.

"茒azu na ha蓷u dasu a gidan Umma shine na amshi key in motanta sai kuma tayi tawowarta ba tareda ta tsaya ta kar蓳a ba shine na kawo mata"  ya fa蓷a cikin jin Nauyin Mummyn tareda ajiye keyn motan Binazir a kan saman kujerar da ke kusa dashi.

"Allah sarki sannu da 茩o茩ari"  Mummy ta fa蓷a cikin jin kunya.     Sai kuma palon ya 茩arayin shiru kamar ba mutane a ciki kowa da abinda yake sa茩awa a zuciyarsa kuma kowa yanada abin fa蓷a, amma jin nauyi ya hana kowanensu magantuwa.

Ajiyar zuciya ya sauke tareda mi茩ewa da fa蓷in "saida safe Mummy"

  "SAMIR" Mummy tayi 茩arfin halin kiransa dan ta gaza danne abinda ke cinta cikin zuciyarta.

Gabansa ne ya fa蓷i daga jin sautin Muryar Mummyn yasan magana zatayi dashi mai muhimmanci. Ji yayi dukkan ga蓳o蓳insa sun saki, a sanyaye ya koma ya zauna a 茩asa tareda fuskantar Mummyn amma bai bari sun ha蓷a idanu ba.

  "Magana zamuyi dakai amma kada ka 蓷aukeni matsayin mahaifiyar Binazir, ka 蓷aukeni a matsayin Uwar allumma mai gyara ga kowanne 蓳arna da idanunta ya gane mata" ta fa蓷a tareda sauke numfashi.

Rusunar da kansa yayi 茩asa ba tareda ya kalleta ba alamun yana sauraronta 

   "Inaso ka fa蓷amin tsakaninki da Allah, shin kana zargin Binazir?"

茒an 蓷ago kansa yayi ya kalli gefenda take sai kuma ya maida kansa 茩asa.

Fahimtar yanayinsa dake nuna bai fahimci mai take nufi bane yasa ta sakin numfashi dayi masa gwarigwari

" Ina nufin Kanada shakku akan 'yarda Binazir ta haifa ba jininka bace?"

Da sauri ya 蓷ago kansa sama yana kallon Mummy Sakamakon maganarta da ya jita a bazata wanda ya haifar masa da wani irin bugawar 茩irji da 茩arfi dan maganganune biyu da suka shigesa, na farko jin 茩aruwar da ya samu ta 'ya mace, sai kuma zancen zargi, tabbas yasan yana kishinta sosai itada Salim, amma ko ka蓷an bai ta蓳a hasashen zarginta kan cin amanar aureba, to akan mene zai zargetan, shidai yasan Salim ne ka蓷ai daya kasa ciresa a ransa ganin da yayi musu ranar sadakar bakwan mahaifinta, sai kuma maganar da ta ta gaya masa kan Salim zata aura nab gaba wanda hakan yasa kishin Salim Mai tsanani a zuciyarsa amma bai ta蓳a zarginta da hakanba yasan rashin sanin muhimmancin aurene yasata fa蓷ar hakan bawai dan tana da wata ala茩a da Salim in ba. Saman kansa ya shafa sai kuma ya furzar da iska ta bakinsa tareda yin 茩asa da kansa ya girgiza kan nasa ka蓷an "ko ka蓷an Mummy ban ta蓳a zargin Binazir ba, kuma banji da蓷in yadda kikayi zaton haka daga gareniba" ya fa蓷a cikin mutumtaka.

"Alhamdulillahi" Mummy ta fa蓷a a cikin zuciyarta tareda sakin ajiyar zuciya.

 "Idan har baka zargin Binazir, me yasa ka kasa sauke ha茩茩inka a matsayinka na Uba ga abinda ta haifa?" Mummy ta tambaya tareda kallonsa sosai. Yana shirin magana ta tareshi da fa蓷in "ba wai ina nufin ka hidimta da dukiyar kaba, ina nufin kulawa da martaba gudan jininka, Samir yau Binazir kwananta arba'in da hu蓷u da haihuwa amma baka ta蓳a takowa kazo inda muke ba, koda bakasan inda ta tafiba, amma ya dace kazo gareni ka tambayi halinda take ciki tunda kasan da tsohon ciki a jikinta ta dawo gida amma shiru bakai ba wani naka" Mummy ta fa蓷ada muryartata mai cikeda kwarjini.

"Ni bazan tambayeka dalilin hakan ba, dan ba kada hujja ko ka蓷an akan hakan da zaisa kayi mata wannan hukuncin,   saidai inaso ka amsa kuskuranka da kaida kanka kasan kayi lafi baka kuma kyauta ba, ba kuma kayiwa yarinyarka adalciba, ban kuma ta蓳a zaton haka daga gareka ba Salim, h谩ka Ummanka bazan 蓳oye makaba tayi abinda ya bani mamaki, ana haihuwa na kirata a waya na shaida mata amma daga irin yadda ta amsamin na fahimci bata farin ciki da 茩aruwar da aka samu, ban kuma tabbatar da hakanba, saida na irga kwanakin haihuwar har kwana bakwai amma ace ta kasa zuwa kuma bata bi kirana ba da nayi mata a waya wanda hakan Ya matu茩ar ba茩anta min rai da bani mamaki, sai ga naka lamarin mai 蓷aurewa mutum kai ace a matsayinka na Uba ka kasa zuwa inda gudan jininka take balle har ka 蓷auketa kayi mata addu'a? Me yayi zafi Samir?"   Mummy ta tambaya cikin sanyaya muryarta tareda mi茩ewa tsaye ta kunce goyon Nafi dake bayanta.

Har lokacin kansa na a 茩asa tabbas abinda Mummy ta fa蓷a gaskiya ne baida wani hujja dazai kare kansa kan laifinda aikata, idan baya shiri da Binazir mezai shafi halittarda bata gama sanin kanta ba?

 "Kar蓳i kaga " Mummy ta fa蓷a sanda take mi茩a masa Nafisa dake hannuta. 

茒ago kansa yayi dan ganin abinda Mummyn take mi茩a masa.

Jiki a mace ya mi茩a hannuwansa biyu ya kar蓳i yarinyar jikinsa har wani rawa yakeyi.

 "Ka duba salim kaga Ni'imarda ALLAH yayi maka amma ka kasa zuwa ka gani ka gode masa," Mummy ta fa蓷a raunane tareda komawa kan kujera ta zauna tana kallonsa.

Rungume yarinyar yayi a 茩irjinsa tareda runtse idanunsa sakamakon wani irin harbawa da 茩irjinsa yayi lokaci guda ha蓷ida tsinkewar jinin jikinsa.

Wani irin soyayya, 茩auna da tausayin yarinyarda ke rungume a jikinsa ne ya shigesa, sai yanzu ya fahimci girman laifinda yayiwa 'yar tasa, gaskiyar Mummy dole tayi zaton ko yana zagin Binazir kan samuwar yarinyar, idan ba hakaba shi yama rasa maiya shiga kansa da har ya kasa zuwa ya ture batun Binazir a gefe? Yayi laifi kuma dolene ya gyara laifinsa.

 Ajiyar zuciya ya sauke tareda bu蓷e idanunsa ya 蓷orasu aka yarinyar yana bin dukkan wata halittar jikinta da kallo.      "Tabbas nayi laifinda na cancanci kowanne irin hukunci , na biyewa 蓳acin zuciyata na kasa sauke ha茩茩ina na mahaifi akan 'yata, dan Allah Mummy kuyi ha茩uri, ku kuma bani dama dan Allah na gyara laifina" ya fa蓷a cikin matu茩ar raunin murya .

Ajiyar zuciya Mummy ta sauke tareda mi茩ewa dan bada Umarnin a kawo masa abinci  "ka ambaceta da sunanta da mahaifiyarta tayi mata hu蓷uba da kanta kayi mata addu'a dashi, Allah ya raya mana NAFISA yasa ha茩urinta yafi na takwararta NAFI" Mummy ta fa蓷a tareda barin wajan.

   


*Contact me 馃憞

**** 

*Comment*

*Vote*

*Share*

*Follow me on *Wattpad@*AuntiMamee*

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol