Free chapter 路 Read without an account

{15..}

by Feenerh Feeche Studios 路 HAJAR

馃挍 HAJAR 馃挍


Wani ihu Sa'adatu ta kurma tace "Hajar kashe ni za kiyi?, nifa 拼ar uwarki ce", Hajar ta kasa cewa komai sbd kallon da Baba yake mata, Sa'adatu ta mi茩e tana dafe bayanta tace "wllh ta karya min 茩ashin baya", Baba baice komai ba ya wuce cikin gida, Umma ce tayo hanyar soro sbd ihun da ta jiyo, kaci蓳us sukay da Baba tace "sannu da zuwa Malam", Baba yace "yawwa", ya wuce 茩ofar 蓷akinsa, ya ciro keys a aljihunsa, ya bu蓷e padlock 蓷in ya shiga, Sa'adatu ta cafki wuyar Hajar tana 茩unduma mata ashar, Hajar tace "wllh badai nawa ba, dalla malama sakeni niba jaka bace da zan ha蓷a 茩ashi dake", Sa'adatu tace "keee an茩i a sake kin, kiyi abinda za kiyi", zainab dai sai raba idanu take tana cewa Hajar kyaleta dan Allah, Umma tana zuwa ta tarar da Sa'adatu ta cakumi Hajar, ta fara 茩o茩arin 蓳an蓳are hannun Sa'adatu dake wuyan Hajar tace "me ya ha蓷aku?", Sa'adatu ta cakumo Umma sannan ta danna ihu da 茩arfi tace "Maama ku fito, gasu nan sunyi min rubdugu zasu hallakani", Nabilah ce ta fito tana wuwwurga idanu sai kuma ta ri茩e baki tace "Maama fito ki gani", Maama tana fitowa ta 蓷auki takalmin roba ta rufe Umma da duka, Nabilah da Maimuna kuma suka taru akan Hajar, Sa'adatu kam har lokacin tana ri茩e da Umma gam, Hajar ta kufce daga ri茩on da Maimuna tayi mata ta gallarawa Sa'adatu cizo a hannun, Sa'adatu ta saki Umma tana lailayo ashar, Zainab dai jikinta sai rawa yake tana kallon ikon Allah, Sabra ta shigo da 蓷an gudunta jikinta sanye da Kayan islamiyya, gefe ta koma ta rushe da kuka, hayaniyar da ta茩i tsayawa ce tasa Baba ya fito, tsaye yayi yana kallonsu zuciyarsa na tafarfasa, Maimuna da Nabilah suna ganinsa suka saki Hajar suna huci, Baba ya rungume hannu yana kallon yadda Maama ke laftawa Umma takalmi, Maama tana ankara da Baba ta wurgar da takalmin tace "mal baka ga yadda muka fito muka tarar da fa蓷ima da 拼arta sun rufarwa Sa'adatu ba", Umma ta juya ta tsinkawa Hajar marii, Hajar ta ri茩e kuncinta ta fashe da kuka, Umma ta daka mata tsawa tace "wuce 蓷aki", da sauri Hajar ta shiga 蓷aki tana shesshe茩a, Sabra tabi bayanta itama tana kukan, Zainab dai ta 蓷auki jakarta ta fita daga gidan. Umma ta shiga 蓷akinta zuciyarta na tafarfasa, har lokacin Hajar bata dena kuka ba, Umma bata ce mata uffan ba sai haushinta da take ji. kiran sallar magrib akai Hajar ta mi茩e da lulu eyes 蓷inta da sukay jajur, ta fita tsakar gida tayi alwala ta dawo tayi sallah, bayan ta idar da sallar ta jingina da jikin wardrobe, Umma na zaune kan darduna bayan ta idar da sallah, Mu'azzam yayi sallama ya shigo, ya dur茩usa a gaban Umma yace "Umma ina yini", tace "lafiya, an taso lafiya", yace "eh lafiya alhmdllh", tace "toh Allah ya temaka", yace "Ameen", Hajar da dasasshiyar muryarta tace "yaya sannu da dawowa", ya ringa kallonta snn yace "yawwa", ya ciro biscuits daga pocket 蓷insa ya bawa Sabra da take homework, Umma ta kallesa tace "idan ka fita Sallahr isha'i ka tahomin da Ghana most go", yace "tohm, wane size?", tace "medium", yace "tom" ya tashi ya fita. 茩arfe takwas da rabi Mu'azzam ya dawo da Ghana most go a hannunsa, ya mi茩awa Umma yace "wnn tayi?", ta kar蓳a tace "Eh, ga abincinka", ya 蓷auki medium warmern abincinsa ya fita, Umma ta 蓷auki Ghana most go 蓷in ta wurgawa Hajar tace "ha蓷a kayanki", Hajar ta ringa kallonta bata dai 蓷auka ba, a hasale Umma tace "ba kiji me nace miki ba?", Hajar ta janyo Ghana most gon tace "Umma kayan me zan ha蓷a?", Umma tace "kayan sawarki zaki ha蓷a", a sanyaye Hajar tace "tom", ta tashi ta bu蓷e wardrobe side 蓷in da kayanta yake, ta ringa ciro kayan tana 蓷orawa akan gado, sai kuma ta dawo ta zuba su a Ghana most go, tana gama zubawa ta zuge zip 蓷in, Umma ta taso ta kalli wardrobe din tace "wa蓷an nan kuma fa?", Hajar ta kwaso su ta zuge zip ta zuba, Umma duk tana kallonta, Sabra tace "Umma ina Adda zata?", Umma tace "ba kin gama homewark 蓷inki ba, maza hau gado ki kwanta, karna sake jin bakinki", Sabra ta haye gado bata sake magana ba. Hajar dai tayi ta sa ran kiran Baba amma har bacci 蓳arawo ya 蓷auketa bai kirata ba. 茩arfe bakwai na safe Hajar ta fita tsakar gida tayi brush, tana so ta shiga ta gaishe da Baba amma kuma shakkar hakan take, 蓷aki ta koma taga Umma tana shafawa Sabra Vaseline, tana gama shafa mata ta saka uniform 蓷inta, Umma tace "ki shiga ki gaishe da Baba kafin ki tafi makarantar", Sabra ta goya jakarta tace "tom" ta fita, sai kuma gata ta dawo tace "Baban bacci yake", Umma dai tayi mamaki sbd da wuya ne kaga Baba yana baccin safe, Umma tace "toh maza ki tafi karki makara". Sabra tayi tafiyarta makaranta, Hajar tace "Umma ina wake yake zan tsince", Umma tace "A'a ba tsintar wake za kiyi ba, zoki shirya fita za muyi", Hajar dai zuciyarta bata yarda da fitar nan ba, haka ta shirya a sanyaye, Umma ta zauna gefen gado bayan ta saka Hijab dinta tace "kiyi sauri kar ki 蓳atamin lokaci", Umma ta 蓷auki wayarta tayi kira, wayar kare a kunnenta tace "Jamila insha Allah gani nan zuwa gidanki", bayan few seconds Umma ta katse kiran tana kallon Hajar da ta ta茩une fuska, Umma ta mi茩e ta 蓷auki 拼ar purse 蓷inta tace "wuce muje", Hajar tace "tom" ta wuce zata fita, Umma ta dakatar da ita tace "zo ki 蓷auki kayanki da kika ha蓷a", Hajar ta kalli Umma ganin babu sau茩i a fuskarta ta fara jan Ghana most go 蓷in data fi 茩arfinta, Umma ta rufe 蓷akin da padlock, ruwa ya cicciko idanun Hajar, Umma na ankare da ita tace "muje mana", ta goge hawayen da ya zubo mata tace "Umma ban gaisa da Baba ba", Umma tace "bacci yake, ko baki ji abinda Sabra ta fa蓷a ba, ki 蓷auki kayanki ki wuce malama, kina 蓳atamin lokaci", Hajar ta fara kuka a hankali tace "bazan iya 蓷auka ba", Umma ta ha蓷e rai tace "茩o茩arta ki kaisu soro", ta fara jan kayan a hankali, Nabilah da ta fito bayi ta bita da harara tana ta蓳e baki. bayan Hajar ta kai kayan soro Umma ta saka almajiri ya 蓷auka ya fitar musu dasu bakin titi, Umma ta tari Napep, ta kalli Hajar tace "shiga", bayan me napep ya saka Ghana most gon a boot Umma ma ta shiga, few minutes suka isa gidan Anty Jamila, Hajar ta 蓷an ji relief ganin inda suka zo, Bayan sun shiga gidan, Hajar ta ajiye kayanta a 茩ofar palour, Umma ta zauna akan kujera suna gaisawa da Anty Jamila, Hajar ta zauna kan carpet tace "Anty ina kwana", Anty Jamila tace "lafiya lou Hajar", Umma tace "yara sun tafi makaranta ko?", Anty tace "Eh suna makaranta", Umma tace "Jamila dan Allah wata alfarma nake nema a wajenki", Anty tace "tom Adda", Umma tace "dan Allah ina son Hajara ta zauna a wajenki na 蓷an lokaci", Anty tace "Adda wnn ai ba damuwa bace ni me ri茩e Hajara ce", Hajar dai duk tana jinsu, Anty ta kalli Hajar tace "tashi ki shigo da kayanki ki kai 蓷akinsu Hafsa", Hajar ta mi茩e a sanyaye wani kuka yana taho mata, yanzu anan Umma zata barta knn, tasan dai Anty bata da wata damuwa, amma ita tanada kwakwar Uwa, ko ka蓷an bata so tayi nesa da Umma shiyasa ma babu inda take zuwa. Anty tabi Hajar da kallo, Umma tace "tashin hankali akai jiya a gidan, kuma Hajar ce a gaba gaba wajen assasa hakan", Anty tace "garin yaya?", Umma ta ta蓳e baki ta gaya ma Anty iya abinda ta sani, Anty tace "Subhanallah, gaskiya Adda ha茩urin ki yayi yawa, shine kika tsaya kishiya ta ringa dukanki da takalmi", Umma tayi ajiyar zuciya tace "duk Hajara ce ta jawo, nayi nayi da ita ta dena shiga harkar yaran can amma ta茩i ji", Anty tace "toh ai baki san me ya ha蓷asu ba da har ta biye mata, kika sani cutar da ita tazo yi ita kuma tayi 茩o茩arin kare kanta", Umma ta mi茩e tace "da tayi ha茩uri ai da yafi, ba zama zanyi ba, daman cewa nai bari na kawota da kaina", Anty ta raka Umma har 茩ofar gida, Hajar na fitowa daga 蓷akinsu Hafsa taga babu kowa a palour, ai kam ta fita waje da Sauri, har Umma ta tsare nepep tana shirin shiga, Hajar ta ri茩e 茩arfen Napep 蓷in tace "Umma dan girman Allah kiyi ha茩uri..", Umma ta har蓷e rai sai kace bata jin zafin rabuwa da 拼ar tata tace "ai bakya son zama dani Hajara", Umma na fa蓷in haka ta shige napep 蓷in, mai nepep ya burgi babur 蓷insa, Hajar ta rufe fuskarta da hijab tana kuka ta koma gida, Anty da take bakin gate ta bata hanya ta wuce snn ta rufe 茩ofa. Anty dai bata ce mata komai ba, Hajar taci kukanta ta more snn tayi shiru, Anty ta fito daga 蓷akinta tace "kinci abinci ma kuwa?", Hajar ta girgiza kai tace "na 茩oshi", Anty tace "shknn" ta shiga kitchen. Umma tana komawa gida ta le茩a 蓷akin Baba, a kwance ta ganshi har lokacin, ta tsaya tana kallonsa na 5second snn ta juya, keys ta ciro daga 拼ar purse 蓷inta ta bu蓷e 蓷akinta, Hijab kawai ta cire ta fito tsakar gida ta fara aikace-aikace, da Hajar tana nan da tuni ta gama, Umma ta dasa kujera a tsakar gida ta zauna tana tsince wake, Maama ta fito da 蓷aurin 茩irji da doya guda 蓷aya hannunta, zama tayi ta fara yanka doyar, tana yankawa taga doyar gaba 蓷ayanta ta ru蓳e, ta ja wani dogon tsaki ta tashi ta shiga 蓷aki ta 蓷akko wata, itama dai tana yankawa ta ganta ta ru蓳e, Maama tayi wurgi da wu茩ar hannunta ta mi茩e ta shiga 蓷aki, Umma dai tabi ru蓳a蓳蓳iyar doyar da ke zube anan tsakar gida da kallo ta girgiza kai, Umma tana ta kallon 蓷akin Baba taga ya fito amma shiru, a hankali tace "A'a wai yau malam lfy yake wnn baccin", ta janyo latsinetarta ta duba lokaci taga har tara da rabi ta gota, mi茩ewa tayi ta shiga 蓷akin Baba, tayi sallama yafi sau uku amma shiru, ta 茩arasa inda yake kwance, sai taga nunfashinsa ya canza, ta ta蓳a goshin taji kamar tasa akan wuta sbd zafi, ta 蓷an jijjigasa tace "malam!!, malam!, malam".............鉁嶏笍


Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol