Free chapter 路 Read without an account

6

by Hauwau Umar 路 A'ISHA LABIBA

A'ISHA LABIBA 馃尯


LOVE AND REMONTIC


MALLAKI


MEERAT UMAR 鉂わ笍馃挒

AUTAR JAJIRTATTU 馃挭 CE

___________________________________

ina gdy da Comment 蓷in ku masoya na kuma ina fata Kamar yadda mu ka fara wannan tafiya tare Allah ya sa kowa ce tafiya da ku zamu yi ina gdy masoya much love 馃拫鉂わ笍

____________________________________


___________________________________




Ku san kwana biyu kenan da 蓷aura min aure da ya Ayan Amma bai zo in da na ke ba ni ma kuma ban nema sa ba saboda ba na ma bu茩atar ganinsa gaba 蓷aya na dawo part 蓷in Uncle da zama Saboda a yanzu ko su Mamy ba na son gani ma dan gani na ke kamar da ma ba sa sona su ke ba ya Ayan su ke so ina kwance Yusra ta shigo ba tamin magana ba ta ja hannuna fizgewa na yi ina hararar ta " kin ga malama sakeni ko ranki ya 蓳aci" "Allah sarki ni fa bani na karzo manba rataya aka bani" Yusra ta fa蓷a ta na kara jana sakin baki na yi ina kallonta part 蓷in momy ta kai ni mu na shiga na ga wasu mata guda biyu sanye cikin boyel fari 茩al su na ganina su ka ta so ru 茩eni su kayi muka haura sama 蓷akin Mom mu ka shiga gashi babu damar na tambaye su abun da za sumin toilet mu ka shiga wa ta 茩warya ta 蓷auko mai cike da wanni abu fari 茩al ta shiga wanke min jikina da shi har kaina ni dai sai naji abun kamar madara amma kuma ya na 茩anshi turare mai sanyi bayan sun gama mu ka fito a zatona mun gama ganin na yi sun sa ke 蓷auko wanni abu a roba sai da su ka shafe min jikina shi gaba 蓷aya kafin su fara sin cemin kalbar da ke kai na


Bayan sun gama su ka kara kai ni toilet su ka wanke ni ni dai duk na zama yar kallo sai kace wata baby aita wanke ni ba 茩a茩autawa


Ba su su ka gama mun wannan shirman ba sai kusan 4:00pm angyara min ga shina sosai ni kaina na san na yi kyau sosai to amma abun tambayar ina za su kaini su kemin wannan kwaliyar haka. wata gwon pink color su ka 蓷auko min na saka aka min 蓷auri da white nait da white rebom white takalmi na saka hills da white pose, ma Sha Allah ni kam na ce gaskiya LABIBA kyakayawa ce ajin 茩arshe dole ne fa Ayan ya rikice a kanta ya ga Ashwariya馃榿


苼angaran Mamy su ka kaini kama hannuna ta yi mu ka nufi part 蓷in Abba ina shiga na ga su su duka har da Momy gefan su kuma ya Ayan ne zaune a 茩asa shima ciki shadda pink ta sha aiki ya yi kyau sosai zaunar dani Mamy ta yi a kusa da shi itama ta samu waje kan set ta zauna, Daddy ne ya fara magana "to Ayan ga amanar Mamana nan sai ka ru茩eta amana komai za ta maka kayi ha茩uri tin da har yanzu yarinya ce qarama sanan kuma mudum naji kamata wanni abun ba zan yafe maka ka ba Ayan" " in sha Allah Daddy ba za asamu wata matsala da ga gareni ba" ai ina jin haka na 蓷ago na ce "ni fa Daddy ba zan bisa ba gaskiya ya je can ya samu wata Wallahi amma ba ni ba kuma ma ai ni ban ce ina sonsa ba dan haka ba zan bisa ba" Abbane ya ta so da niyar dukana Uncle Jabi ya taresa "a'a fa yaya shifa dukan babu abun da zai haifar kamata ya yi a rarashi yarinya ba a dinga dukanta ba saboda anan fa mune muka mata ba dai-dai ba'"Uncle Jabi ya fa蓷a dan har ga Allah bai so aka 蓷aura auren ba tin da ba na so so ya yi Abari afara shawo kaina



"Ma ka ke nifi Jabi wato kana nufin na barta ta cigaba da abun da ta ke ko ya to wallahi ba ta isa ba saboda mu mu ka haifeta ba ita ta haife mu ba kuma ki sani mudun ba ki ta shi ki ka bi mijinki ba to Wallahi babu ni babu ke" Ai ina jin haka na rushe da kuka "ya Ayan ka cuce ni karabani da farin cikina karabani da iyayena to Wallahi ka sani ba zan ta蓳a sonka ba" Ayan hawaye ya ji suna zuba a kuncin sa shin wai ma ya yi wa LABIBA 馃尯 mai ya sa ba ta sonsa ya na cikin tinani ya ji Abba ya ce" ta shi ku tafi Ayan Allah ya yi muku Albarka" Ameen ya Amsa uncle ne ya kaini har cikin mota mu ka tafi dan Abba ya ce babu wan da za su raka mu



Babban gida ne na alfarma irin gininan ne na turai ko ina glass ai muna isa na sauka na yi hanyar falo to sai dai ni ban son pin na 茩ofar ba dan irin mai pin 蓷inance ya na zuwa ya sa ka pin 蓷in abun da ya bani mamaki sunana ne a jikin 茩ofara wow Masha Allah falon ya burgeni sosai komai

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.