Free chapter 路 Read without an account
12
馃挃馃挃```MAI KWA茒AYI```馃挃馃挃
( shi ya san gidan mai rowa)
```By```
```SASAAL```
```Page 12```
________Halime nayin sati bataje Makaranta ba wani sa'in bai fi taje sau biyu ba a wata.
Kulawar Salmanu da dangin Mahaifiyarta ne yafi komai faranta ranta.
Cikin Halime na Wata Bakwai ta haifeshi ba rai bayan ba茩ar azabar datasha.
Tabbacin Namiji ta haifa kuma ya zo ba rai ne yasa Baba Isiyaku ma茩alewa a 蓷aki yasha kuka saboda rasa damar shi akaron farko, Addu'a ya shiga yi ba dare ba rana Allah Yasa Halime ta 茩ara samun cikin wani 蓷a Namijin.
Bayan taji sau茩i ta 蓷ora da gwagwarmayar neman Iliminta na Boko dana Arabia.Babu wanda baya kwatancen Halime da kuma bada misali da ita.
Har shu蓷ewar shekara Halime bata samu wani cikin ba, tun Baba Isiyaku na lissafi har lissafin ya fara 茩wacemai.
Bashida yarda shiyasa baya tattauna sirrinshi da kowa amma awannan ga蓳ar kasa jurewa yayi ya tuntubi Abokanan shi na Majalisa.
"Haba Alhaji Isiyaku kai sai kace ba kai ka haifi Salmanu ba,bazai wuce tsarin Iyalinsu na 拼an Boko ya 蓷orata akai ba,banda abinka wayake barin 蓷anshi haka sakaka yana bautawa Mace tun wuri kanemawa 蓷anka tsari" Mallam Barau ya fa蓷a ragowar na 茩ara yimishi fanfo.
Sune suka jagoranci Baba Isiyaku in da yakai Sunan Salmanu.
Salmanu ba mutum ne mai ya蓷a sirrin iyalinshiba ko da ga Mahaifanshi ne, amma wannan karon tsaf ya gayawa Babanshi babu abinda yake bawa Halime da yanda suke rayuwa da tausayinta dayakeji yasa bayason yawan matsa mata.
Hure mishi kunne Baba Isiyaku ya yi kan yadaina wani 蓷aga mata 茩afa har ta 茩ara samun wani cikin,kuma yadaina wannan yawan dowawar dayakeyi Halime zata raina shi.
Babu abinda Salmanu ya rage a hu蓷ubar Mahaifinshi.
Sauyin Salmanu bai wani 蓷aga hankalinta ba saboda samun gulmar komai daga bakin munafukar makwafciyarta, don haka ta dage da addu'a domin idan ya fi 茩arfinta baifi 茩arfin Allah ba.
Rashin dawowar Salmanu gida akai-akai ne ya haifar da sha茩uwa tsakanin shi MUBEENA GHALI BARI 茩anin Mahaifinta Attajirine ita da iyayenta duk suna rayuwane a 茩ar茩ashin arzi茩in shi sosai takeson Salmanu da kashe mai ku蓷i ma su nauyi,sai dai bata samu ya kulata sai a wannan lokacin.
Tana yawan matsamai kan yazo gidan su. Ranar data kaishi 茩arshe sai yace mata bashi da ra'ayin 茩ara aure a rayuwarshi har abada.
Ko da ta nemi ba'asi,Sai ya ce mata idan bata gani da idonta ba bazata ta蓳a fuskarta abinda zai gayamata ba.
Ranar data matsa sai ta ga abinda yasa yace har abada bazai 茩ara aure ba.sai yace ta shirya ya kaita taga Matarshi.
Banda tanason gani babu abinda zai kaita 茩auye ganin wata Matarshi ya ma raina ma ta hankali.
Tafiyar Safe sukayi don haka kafin rana tayi sosai suka isa,abakin 茩ofar gidan drivern Mubeena ya yi parking.
Lokacin Halime na Makaranta.
Tuni gulmar ga Salmanu can yazo da Balarabiya daga Birni ya fara yawo. 茦ofar gidan ta fito suka tsaya bayan ta gaji da zaman Motar dai-dai lokacin da Halime ke dosowa gidan tana dogara sandarta fuskarta a sake kamar kullum duk da ta hango Mijinta da ba茩uwar fuska.
Lokacin da Mubeeta taga nakasun Halime kuka tasanya tana rungumeta ha蓷e da shafa bayanta, son Salmanu ne ya fa ra bin iska acikin zuciyarta tsananin tausayin Halime na maye gurbin shi.
Shima Salmanu 茩wallane ya cika idanuwanshi,duk lokacin da ya kalli Halime sai ya 茩ara sanin darajar ni'imomin da Ubangijinshi ya yi mishi da kuma 茩ara gode Mai ....