Free chapter 路 Read without an account

PAGE4

by PRETTY SK NOVERLIST 路 Labari ne mai cike da...... *Tausayi* *Mugunta* *Zalinci* *Cin amana* *Yaudara


         THE SLAVE 馃槶馃槶
馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔


E.P4锔忊儯

        
     
 ******YANKIN SHURAIB*********


 ______________ Masarauta gaba 蓷aya ta rikice ta hautsine sakamakon Gimbiya Sopiyya 拼a 蓷aya tilo gun Sarki, hankalin Sarki Ranan a matu茩ar tashe ya ke, haka kowa na yankin, zuwa yammaci wasu suka kawo ma Sarki da mummunan labari, dan yatura a shiga dajuka dan dubata.

"Mai martaba kaga rigar gimbiya da muka tsinto, yaji茩e da jiki bushashshe, da alaman wani babban dabba ne ya mata mugun illa."

"Innalillahi wa'innan ilimi raji'un, ku tashi ku tafi." fa蓷in na hannun daman Sarki kenan, dan Sarki ba zai iya magana ba sai faman hawaye yake ta yi.



________Rigarta ce kwance akan carpet 蓷in, ya yayyage sosai ga jini jikinsa sosai, shi yake ta kallo kaman ya ha蓷iye rigar.

"Me yasa Sopiyya ta fita zuwa daji ita kadai? shike nan sun halakamin 拼ata tilo ya kenan." take ya hau tari, da sauri aka bashi ruwa ya amsa ya sha ya sai ya kwanta, dan zazza蓳i mai zafi ya kama shi.


_____________ Wasa-wasa yanzu har anyi sati 蓷aya da faruwan haka, har jimaminta ya fara raguwa acikin zuciyar wasu, amma a zuciyoyin masoyan sa, banda banda Sarki Arma, Dan Sopiyya yarinya ce mai mutunci sosai da shiga rai, yana son ta fiye da misali dan ita ka蓷ai ce Allah ya bashi a gudan jinin sa.



____________Daure kisha magani kinji." Ummi ta fa蓷a tana 蓷ago Bintu daga kwanciyar da take, duk ta sauya har rama ta yi duk saboda 蓳atar Sopiyya, da gyar ta sha sannan ta kwata tana tina abin da yafaru da har suka rabu da Bintu.

Flash back
     _________Tin safiyar ranan suna tare, ko ina Sopiyya ta sanya 茩afa sai Bintu ta sanya, misalin 6:30pm na rana suka dawo gidan su Bintu, suna shiga suka zazzauan sai Sopiyya ta ce

"Bintu kinga na manta da kayan da zansa nai barci, dan sai gobe zan koma fada."

"Dan yau ana rafi, bara na 蓷auko miki." 

"Tom kisa fadawa su raka ki saboda hanya babu wani kyau ga yamma na yi."

"To ranki shida蓷e." dariya Sopiyya ta yi tana mai 蓷an kwanciya akan wata tsohuwar kujeran da ke parlourn su. 

________Bayan ta je ta 蓷auko ta dawo, shine aka nema Sopiyya aka rasa, duk da an bar guards hu蓷u a bakin 茩ofar gidan na su, da yake tasan halin Sopiyya akwai son yawo babu masu tsaro dan haka aka fara menanta, abu kaman wasa babu ita babu dalilinta sai gashi an kawo kayanta duk sun 蓳aci da jiki kuma ya yayyanke.....

    Continues.

__________Hawaye ne masu zafi suka kuma saukowa tasanya hannu ta share, a daidai lokacin yayanta ya dawo daga Yankin Sayyid, ganinta cikin wani hali yasa ya isa kusa da ita da sauri ya ce.

"Bintu lafiya? ko ba ki da lafiya ne?." Ya fa蓷a cikin damuwa sosai, sai ga mahaifiyar su ta fito daga 蓷an kitchen 蓷in su.

"Muhajid sai yau.?"

"Barka Mama, fatan kuna lafiya?."

"Lafiya lau, wannan karan ka da蓷e, sati 蓷aya baka gida, sannan ba ka ji mugun labarin da ya sa nemu ba, kuma shi yasa 茩anwarka wannan halin." ta 茩arasa maganar tana zama, shi kuwa duk yanayi sa ya sauya dan jin abin da ta fa蓷a.

"Subuhanallah. Me ke faruwa?."

"Hmmmm tin a ranar da ka tafi, abun ya faru, wato Gimbiya Sopiyya ce ta 蓳ace sannan bayan kwana biyu aka tabbatar da namun daji sun cinye ta." Zumbur ya mi茩a da ma蓷aukakin mamaki yana maimaita abin da ta fa蓷a. Labarin komai ta bashi har da. "Kasan ina aiki a gida Sarki to ranan bana gida, kuma haka Abu Muhajid sai 10pm yake dawowa, abu dai sam babu da蓷i.......... Lafiya." ta fa蓷a ganin Muhajid na ri茩e kai dan wani jiri da yake ji, take kuma ya fa蓷i luuuuuuuuu ya suma.

END.
    (Wai nikam duk 茩aunar ce ta kawo haka........鉁嶏笍)

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol