Labari ne mai cike da......
*Tausayi* 
*Mugunta*
*Zalinci*
*Cin amana*
*YaudaraFree

ArewaPen original

RandomFreeCompleted

Labari ne mai cike da...... *Tausayi* *Mugunta* *Zalinci* *Cin amana* *Yaudara

  • 1views
  • 12chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

_PRETTY SK ce_ *"I am a writer — not for fame or fortune, but because I find purpose in breathing life into stories that touch the heart and awaken the soul. My tales carry lessons, love, secrets, and unspoken dreams. Through writing, I create a world where pain finds healing, l...

More from @prettys01

Sample · PAGE 3

    THE SLAVE 😭😭💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠E.P3️⃣ 🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹      Masarautar Shuraib😊 "Kana hauka ne ko me? idan na kuma jin wannan maganar daga bakin ka, hmmm" Abu Mujahid ya fita fuuuu bayan ya yi ƙwafa, ɗansa da ke zaune wanda suke matuƙar kama da shi, wato yayan Bintu, tsaki ya ja yana tina abin da yafaɗa ma Babansa."Baba inason ka nema min auran Gimbiya Sopiyya, nasan Sarki ya maka farin sani..........""Shuru, Allah ya tsari Gimbiya da auren ka." shine fa ya haushi da faɗa dan yasan halin ɗansa na son abin duniya.********** ********* ********** ********"Biyu, ina son wata rana na yi rayuwa cikin ƙasƙanci tamkar baiwa naji yadda ake ji. ""Ayya Gimbiya, ke da kuke kwana a ko ina ma, ai ba wani sauyi da rayuwar sarauta saboda mulkin mahaifinki muna jin daɗinsa saɓanin masarautar Qumaiz.""Haka ne, ina son zuwa na ga yadda ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters12
premium0
09

PAGE1️⃣1️⃣⏩1️⃣5️⃣

Free sample
Updated 7 months agoAvailable now
10

PAGE1️⃣6️⃣⏩2️⃣0️⃣

Free sample
Updated 7 months agoAvailable now
11

PAGE2️⃣1️⃣⏩2️⃣5️⃣

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
12

PAGE2️⃣6️⃣⏩3️⃣0️⃣

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play