Free chapter 路 Read without an account
Page 7
by SaNaz deeyah 路 ...BASHI!
*...BASHI!*
_Wattpad@SaNaz_deeyah_
*K.W.A*
_Sadiya S. Adam馃尭鉁嶏笍_
Page 7
__________馃枌锔廙i茩ewa tsaye tayi, ganin yadda ya fara yin wani.
"Daddy ka gani ko?" Ta fa蓷a tana kallon Muhasin 蓷in.
"Ya ilahi, mene hakan?"
"Ciwon shi ne ke 茩o茩arin tashi haka yake yi Daddy." Ta furta a ki蓷emi, tare da sake cewa "Ina zuwa bari naje na 蓷auko zam-zam."
Da sauri ta juya sai kuma taji ya ce "Daddy.."
Juyowa tayi tana kallon shi, ganin yadda ya dawo normal ya saka ta juya ido cikin jinda蓷i sannan ta dawo ta zauna.
Muhasin ma zama ya yi yana fa蓷in "Daddy sai yau muke ganinka"
"Itama yanzu ta gama nata fa蓷an, shi ne kai kuma zaka 蓷ora daga inda ta tsaya."
"Daddy muna cikin yanayi na tashin hankali kamata ya yi ace ka dawo since"
"Muhasin baka san yanda aiki ya tsareni acan ba, shiyasa na kasa dawowa, domin ba s 茩asa 蓷aya nake zaune ba, in yi nan in yi can haka nake ta faman nema maku abinda zaku zauna cikin aminci kuma bana son kuyi kuka da ku蓷i"
"Daddy ina amfanin ku蓷in da bazasu kwantar maka da hankali ba, ba kuma zasu maka maganin damuwarka ba, mu ganinka a tare damu ya fiye mana ku蓷a蓷en da kake turo mana a ko wane wata."
"Muhasin idan na dawo na zauna ku kanku sai kun ji kun tsaneni, ita fa soyayya da ku蓷i ake yinta"
"Daddy ni dai da zuciya nake soyayya domin gashi ku蓷in ya kasa min maganin matsalata"
"Amma ai ya yi ta mahaifiyarka da 'yan uwanka, domin da babu ku蓷i ba zasuje asibiti mai tsada ba, kai kanka da sutura da motocin da kake hawa ba zaka hausu ba"
"Daddy ni ban damu da arzi茩i ba, da ace zan samu rayuwar farin ciki,ko babu arzi茩i sai nafi jinda蓷i"
"Kana nufin yanzu ba rayuwar farin ciki kake ba?"
"Daddy ni bana ganin wannan a matsayin farin ciki, domin ji nake gara ma na mutu da irin wannan ba茩ar rayuwa da nake ciki, Daddy abu 蓷aya nake so shi ne waraka, amma ku蓷in sun 茩i su nema min. Da zan yi yawo da kaya yagaggu kuma ace ina da lafiya, babu wanda yake cutuwa a dalilina da sai na fi kowa farin ciki"
"Baka san mene talauci ba, baka tashi cikinsa ba, shiyasa har kake fa蓷ar haka"
"Ni kuma sai nake ganin babu amfanin ku蓷in da ba zasu yi min maganin matsalata ba"
Murmushi Daddy ya yi sannan ya ce "Aziza kina jin yadda muke daba da 蓷anuwanki kuma kin 茩i kice komai"
"Daddy ina ganin duk abinda ya fa蓷a gaskiya ne, domin kuwa gashi ku蓷in sun 茩i maganin matsalar, kullum wata masifar ce ke kunnowa cikin rayuwarmu, kuma mun kasa maganin matsalarmu. Kai kuma da ka zame mana hope sai gashi ka 茩i zama garemu."
"Shikenan tunda kun yarda talauci yafi wani arzi茩in, zan baka assignment, cikin wata 5 nake so kayi min shi"
"Ina jinka, ni kuma zanyi zan dawo maka da sakamako mai kyau a cikin wara 蓷aya rak"
"Good I like your confidence. Ina so a satin nan kayi tafiya zuwa wani 茩auye, a wannan 茩auyen akwai wani aminina babban Malami ne, ka fa蓷a mishi matsalarka zai maka magani acan, koda an gama maganin kafin ka cika wata 蓷aya a 茩auyen, ina so ka zauna har tsawon wata biyar acan, to anan ne zaka gane cewa taluci da arzi茩i akwai tazara mai yawan gaske a tsakaninsu. Zakayi soyayya kuma ba za a 茩ara mutuwa a dalilinka ba, amma ka zauna da lafiyar ciki talauci kaji a abin yake"
"Kana da tabbacin zan samu lafiya idan naje?"
"Ya naga tun yanzu ka fara karaya?"
"Ina so na samu tabbaci ne kafin in tafi"
"Allah shi ne masanin gaibu, kawai abinda na sani shi ne, shi wannan Malamin babu cutar da baya iya warkarwa, Allah ya bashi wannan damar"
"Shikenan, da Mommy ta 茩arasa warwarewa zan tafi, saboda ba zan iya barinsu a haka ba, in naje ba zan samu kwanciyar hankali ba. Amma idan suka warke zanje da 茩arfin gwiwata"
"Na san halin Rukayya farin sani, ina so wannan ya zama sirri tsakaninmu kada ka yarda ka fa蓷a mata inda zakaje, haka kema" Ya furta yana kallon Aziza"
"Daddy ba zamu fa蓷a ba, amma baka fa蓷a mana state da kuma village 蓷in da zai je ba"
"Wannan kuma sirri ne tsakanina dashi, sai mun ke蓳e"
"To ai ni dashi 5&6 ne, ko baka fa蓷a ba zai fa蓷a min"
"Idan ma 7&8 ne ba zaki ji ba"
Sun ji da蓷in tattaunawar da sukayi da Daddy a tsawon ranar, anan Aziza ta fa蓷a mishi taje Abuja ta samu transfer za a dawo da ita Kaduna ta cigaba da aiki.
Aziza macece budurwa mai kimanin shekaru ashirin da shidda a duniya, tun tana shekara 15 ta gama secondary school wanda tayi a 茩asar England tana gamawa ta jona Degree 蓷inta, lokacin shi kuma Muhasin yana Master, lokacin daya 茩are Masters ita kuma kammala Degree sai ya nemi ya dawo Nigeria saboda ya yi aure, dan a lokacin yana da shekaru ashirin da bakwai, amma shi burinsa kawai ya ga ya yi aure ya kuma fara tara nashi iyalin.
Hakan ne ya saka itama Aziza ta ce shi zata biyo su dawo, tare kuma yake da Hafeez wanda amininsa ne tun a can suka ha蓷u lokacin da ya shiga aji 蓷aya na jami'ar Oxford.
A jirgi ya fara ha蓷uwa da Zainab wadda suka 茩ulla alaqar soyayya da ita, kuma koda su茩a dawo bai yi 茩asa a gwiwa ba ya sanarwa da Mommy dan ta fa蓷awa Daddy dan a time 蓷in ma baya 茩asar ya ce Eskimo wani aikin. Tana sanar dashi ya ce a'a a bari sai ya samu aiki tukun.
Lokacin itama Aziza ta fara soyayya da Hafeez saboda ta 茩ara samun kusanci da Yayanta da take matu茩ar 茩auna dan koda tayi aure ta san in Hafeez ta aura dole zata samu kusanci dashi, saboda tana matu茩ar 茩aunarsa jin sa take a cikin jininta.
Ta 蓳angaren Muhasin kuma ya saka Mommy a gaba kan ta sama masa aiki komin 茩an茩antarsa zai yi.
Tayi masa nasiha sosai kan ya barwa Allah komai, domin gaggawa aikin shai蓷an ne.
Wata biyar da dawowarsu aka sama masu aiki kusan tare, sai dai shi ya samu Assistant Managing Director NNPC Kano Branch yayinda ita kuma ta samu aiki a Abuja a kamfanin C.A.C. Ai kuwa ta tubure sai dai a dawo da Muhasin Abuja ko kuma itama a kaita Kani, sai da Mommy tayi mata jan ido ta kuma ha蓷ata da Daddy ya yi mata fa蓷a sosai sannan ta ha茩ura.
Wata guda da samun aikin aka masa baiko da Zainab, wanda a daren ranar ne matsaloli suka fara aikuwa, gidan ranar kasa bacci sukayi, fashe-fashe, 茩aran kukan mace, gicci babu wanda basu gani ba, haka suka takure a 蓷akin Mommy.
Washe gari aka zo masu da mummunan labari, an yanka Zainab a 蓷aki, kuma bayan an kaita asibiti an samu nasarar yi mata 蓷inki saboda yankan bai ta蓳a jijiya ba, amma sai dai kayan cikinta da akayi scanning gaba 蓷aya sun lalace, kwananta 蓷aya a asibiti ta rasu.
Ya shiga damuwa da tashin hankali mara misaltuwa, sam bai san matsalarshi ce ta kashe Zainab ba, sai bayan daya fara soyayya da Amal itama kamar haka dai aka sameta an kasheta akayi a cikin gidansu ta dare, ita kuma harshe aka yanka mata, anan ne ya fara zargin wani abu. Bai gama sarewa ba da kuma fidda rai daga rayuwa sai lokacin daya 茩arayin soyayya da wata ma'aikaciyarsu mai suna Farha, ita ko sati basu rufa da fara soyayya ba itama aka kasheta, ita nata kisan ma yafi illa, domin cikinta aka yanka aka kuma fito da hanjin waje.
Lokacin ne ya fara samun nakasu a rayuwarsa har yaso zaucewa, a cikin wsta biyun nan aka sallemeshi daga aiki.
Muhasin irin mazan nan ne da aike kira black beauty, fatarsa bata da duhu sosai amma dai ba茩ine domin baya sahun farare. Yana da manyan sexy eyes, kuma farare tas wanda kallonki idan ya yi zaki ji kawai ya burgeki, yana da madaidaicin hanci, sannan mutun ne mai kwantaccen saje, yana da farin jinin 'yammata sosai, sai dai bayan komarshi Abuja da ya yi 'yammata biyu suka mutu sai kuma mata suka fara tsoronshi. Kun san Abuja ba gari ne da yake da cukowar mutane barkatai ba, shiyasa har aka gano shi.
Tun daga nan ya tsoraci soyayya, wanda mata uku da suka rasu bayan wannan biyar 蓷in gaba 蓷aya sune suka ce suna son yi,sai dai ita Amira ko data ce tana sonshi bai ma amince ba. Yayinda Safiyya ita baya da masaniya a kanta ma, dan har ya manta da itama.
Sai kuma Sadiya da bai ma san an aura masa ba.
"Ita kanta Mommy wani lokacin tsoro yske bata.
Bare Fa'iza wadda take shekara 15 kuma take SS2 third semester, gaba 蓷aya tafi kowa tsoronsa duk da cewar tana 茩aunarsa. Ita dama 'yar lelen Mommy ce, a gida Nigeria take karatunta, bata son sam tayi nisa da Mommy.
Shekara uku kenan cikin wannan tashin hankali da har wa yau basu san dalilinsa ba, sun yi na asibiti sun yi na gida amma abin ya茩i ci ya茩i cinyewa.
Har gara Aziza da yake tana da addini sosai, bata rabuwa da zam-zam wanda idan tayi addua data watsa masa cikin ikon Allah yake tashi.
***** ***** ******
Gida na alfarma, sama da 茩asa, tun daga farkon layin kake hango hasken gidan duk da cewar layin ko ma nace unguwar gaba 蓷aya ta masu hannu da shuni ce, amma gidansu sai ya zama na da ban a cikin layinsu.
Securities biyu sanye da uniform sune suka wangale gate 蓷in, shi kuma ya danna kan motarsa ciki.
Sai daya isa kusa da main part 蓷in sannan ya tsaya. Tana mur蓷a 茩ofar ta bu蓷e ta fita.
"Am sorry Najwa" Bata ko kulashi ba kawai ta wuce.
Murmushi ya yi sannan ya ce "Ke da zaki auri soldier amma kike da wannan zuciyar, naga wanda zai rarrashi wani, ni kam ba za a 蓷auko sasanci ba." Ya yi murmushi sannan ya 茩ara cewa ai nasan zaki sauko Najwa ba zakiyi fushi da number 5 蓷inki ba.
Babu kowa a babban parlour, dama ta san ba zata iske kowa ba, dan haka ta nufi sama, nan ma babu kowa. Kai tsaye ta nufi side 蓷in elder sister 蓷inta mai suna Anisa.
Tana zama ta 茩ara turo baki.
"What's wrong" Anisa tayi tambayar tana kallonta..
"Sister ni dai gaskiya na gaji, zan fa蓷awa Habib ina son shi duk abinda zai faru ya faru"
Anisa da take sakawa Ikram Pampers ta 蓷ago ta kalli Najwa ta ce "Like Serious"
"Yes! Kar naje nayi sake, ga kin dai san yanda nake da kishi ko?"
"To ke baki tsoron ya yi rejecting 蓷inki? Kuma kin san sai alaqarku ta samu rauni, and idan shi ne ya ce yana sonki, at least kina da kimarki, sa蓳anin idan kece wallahi ko da ya amince ba zakiyi wani daraja sosai ba"
"Amma taya zai kasa ganewa, nabi duk wasu tactics amma abin ya茩i ci"
"Matsalarki 蓷aya"
"Me kenan?"
"Rashin ha茩uri mana, da zafin kai, shi kuma namiji 蓷an a lalla蓳a ne"
"Mace dai?"
"Mace ko? To shikenan, zaki yiwa kanki illa..."
"No haba Sis ya da baki kuma"
"Gaskiya nake fa蓷a miki"
"Ni kam sai da safe, kai na yana wuta"
Da ido kawai Anisa ta bita.
**** **** ****
Ya kasa bacci sam, shi damuwar wani bata ta蓳a damunsa kamar haka ba.
Ya kasa gano dalilin daya saka shi tunanin abinda Umma ta fa蓷a lokacin daya juya zuwa mota.
_Mabu茩ata ne!_ Shi ne abinda wani 蓳angare na zuciyarsa ke fa蓷a masa.
"Wane irin taimako zan masu?" Ya fa蓷a yana mi茩ewa zaune daga kan round bed 蓷insa.
"Milayan! That's what she said"
"I will try my best to make sure an sama mata 茩oda, indai 1 Million ne ba zai gagara ba bi'iznillah.
Habib Isma'il shi ne cikakken sunansa, matashin sauryi mai tashe, wanda yake da kimanin shekaru 27 a duniya. Iyayensa na da rufin asiri, domin ba za a kirasu talakawa ba sai dai kuma su 蓷in ba masu ku蓷i bane suma tsakiya.
Mahaifinsa yayi aiki matsayin Malamin makarantar secondary har zuwa lokacin daya ajje aikinsa. Yayinda mahaifiyarsa dama bata ta蓳a aikin gwamnati ba.
Shi ka蓷ai iyayensa suka haifa shiyasa suke matu茩ar 茩aunarsa.
Tun yana SS1 ya fara sha'awar wa茩a kuma ya fara gwadawa har zuwa lokacin daya kammala anan ya fa蓷awa mahaifinsa ra'ayinsa na son zama mawa茩i, kuma babanshi ya mara masa baya. Ko a jami'a abinda ya karanta kenan kuma yana aji uku na jami'a ya fashe, aka sanshi aka kuma san wa茩o茩inshi, sai dai bai ta蓳a yin video ba kasancewar video abune da sai an kashe ku蓷i sosai.
A jami'arsu anan ya ha蓷u da Najwa, yana da tarin fans kasancewarsa sananne sai dai shi baya da girman kai, da kuma 蓷sgawa. Sai dai duk cikin fans 蓷in nashi yafi jituwa da ita Najwa saboda yanayin kamun kai da take dashi. Tun kafin ya san ita 蓷in 蓷iyar wani ce.
Najwa ita ta fara kwa蓷aita masa yin video ya ce ba yanzu ba sai a gaba. Ta ce idan wani abu yake nema ita zata bashi kama daga ku蓷i zuwa lokaci amma fur ya茩i yarda.
Sai da ta kawo masa wata mawa茩i babba ta ce ta 蓷auki nauyin video da 茩yar ya amince, wannan video daya yi shi ne ya saka ya samu ku蓷a蓷en da bai ta蓳a tunani ba.
A hankali ya ginawa iyayensa katafaren gida anan Na'ibawa inda a nan suke zaune a halin yanzu. Yayinda ita kuma Najwa suke zaune a Nassarawa GRA.