...BASHI!Free

ArewaPen original

ThrillersFreeOngoing

...BASHI!

  • 1views
  • 35chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

✍️ Online Writer | 🎤 Motivational Speaker | 📢 Business Promoter Known as SaNaz_deeyah n Habibtyn Habibi, I use words and voice to inspire and help businesses shine.

More from @sanazty

Sample · Page 1

Kuyi following ɗina anan Arewabooks domin samun Novels ɗina masu daɗin gaske. Na gode*BASHI...!*    _***@ SaNaz_deeyah_*K.W.A*📚_Ga masu buƙatar ayi musu talla, za su iya tuntuɓata a wannan number ***__Sadiya S. Adam🌸✍️__Bismillahir rahmanir rahim_                     Page 01_________🖌️"Sadiya...! A tsorace ta miƙe domin jin kiran tamkar a cikin mafarki.   Kafin ta kai ga ƙofa tuni Umma ta danno kai."Ke baki da aiki sai bacci ko? Ba ma zaki bari a yi Isha'i ba""Wallahi Umma bacci kawai ya ɗebeni ban sani ba" Ta furta tare da rufe baki da hannu saboda hamma da tazo mata a lokacin."Kin ga itace da aka sayo gaba ɗaya ɗanye ne, da yake jiya an maka ruwa, ina tunanin jiƙaƙƙu ya samo min, ko zaki je gidan Tabawa ki sayo?" "Umma ina Ibrahim ba sai yaje ba, kin san Baba baya son mu riƙa fitar...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters35
premium5
31

Page 31

Premium
Updated a month agoAvailable now
32

Page 32

Premium
Updated a month agoAvailable now
33

Page 33

Premium
Updated a month agoAvailable now
34

Page 34

Premium
Updated a month agoAvailable now
35

Page 35

Premium
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play