Free chapter 路 Read without an account

Nadama page 15

by Fatima Isah 路 NADAMAR DA NA YI

NADAMAR DA NA YI馃檰馃徏

Fatima Isah

Edit....2026

Love story 2015馃グ

PAGE 15

*******

Wayar ya 茩urawa ido yana kallon sunan data rubuta mashi, shiru ya yi na wani lokaci yana tunanin sunan a hankali ya lumshe idonsa ya 蓷an 茩wantar da kansa saman kujera yana nazarin sunan.

Ita dai Habiba tana zaune tana kallonshi, kamar an tsikareshi ya 蓷ago da kanshi ya kuma danna wayar sunan ya nuna mashi baki ya cije ya girza kai ya ce.

"BZ.. Why? Fatima ki rasa sunan da zaki za蓳a ki saka min a wayarki sai banza.. Fatima ban ta蓳a tunanin kiyayyar da kike min takai haka ba sai yau na yarda bakya sona amma ban ta蓳a tunanin har zaki iya 茩irana da banza ba."

Wata irin ajiyar zuciya ya sauke mai 茩arfi kafin ace me launin idanuwansa har sun chanza colour.

Hannu ya 蓷aga ya buga kan kujera ya ce.

"No!! Fatima a ko wani lokaci ina hakuri da abubuwan da kike mani. But this time, I won't forgive you for your mistake. Fatima! yau sai na nuna maki ni ba banza bane saina dasa maki abinda bazaki ta蓳a mantawa dani a rayuwarki."

Kai ya 蓷ago ya sauke idonsa kan Habiba dake zaune tana sauraron abinda yake fa蓷i, fuska babu annuri ya ciro ku蓷i ya mika mata.

"Kije gida sai gobe ki dawo."

Yana rufe baki ya 蓷auki wayoyinshi data Fatima ya haura sama abinshi yana shiga 蓷aki kasa komi ya yi sai kawai ya fa蓷a gado ko takalmin 茩afarsa bai cire ba.

Fatima tunda ta shiga 蓷aki take faman sauke lumfashi kamar irin tasha gudun nan, saida ta da蓷e tana lumfasawa kafin ta tuna data bar wayarta a parlour gashi ta cireta a security bata san yaya zatayi ba.

Tsohuwar wayarta dake kan mirror ta 蓷auko ta kunna, 茩o茩arin naiman number Musaddik ta ci gaba da yi ta 茩ira yafi a kirga bai 蓷aga ba sai 茩iran 茩arshe dan har tana shirin hakura ya 蓷aga take ta wani saki ajiyar zuciya mai 茩arfi, hawaye ya fara sauka a fuskarta cikin sanyin murya ta fara magana.

"Haba Hubby me yasa zaka dinga azabtar da zuciyar da ta mallaka maka ruhinta gabaki 蓷aya, meyasa zaka haddasa mata ciwon da babu mai maganinshi sai kai ko kasan rashin ka babbar matsala ce a rayuwar Fatima rashin jin muryarka na kwana 蓷aya tamkar shekara dari ne rashin ganin wannan 茩yakkyawar fuskar taka tamkar bana gani ne idan har banji motsinka ba bazan ta蓳a samun sukuni ba, please Musaddik kada ka ida sa zuciyata ta buga mana"

"Fatima kenan yanzu har kina da bakin magana bayan duk wani so da ya kamata na nuna maki na gwada maki amma baki san da haka ba kinga yanzu ke matar wani ce kin riga da kin mallaka mashi duk wani abu naki dan haka Fatima na hakura da sonki na yarda sonki shine zai rabani da rayuwata.

Cikin tsawa Fatima ta ce.

"No Musaddik kada ka kashen waya wallahi babu abinda ya ta蓳a ha蓷ani da ya Faruok har yanzu alkawarin da na 蓷aukar maka yana nan."

"Are u sure?

"Yes am sure."

Ajiyar zuciya Musaddik ya sauke mai 茩arfi tamkar tana kusa dashi ya ce.

"Wow, sweetheart, I'm so proud of you. I will never forget you for the rest of my life. Sweetheart ina so ki 茩ara 蓷aukan min alkawari cewa bazaki da蓷e ba zaki fito kuma kada ki yarda wani abu ya shiga tskaninku."

"Kada ka damu Noorul Hayat ai ni taka ce ni 蓷aya babu wanda zai iya rabamu in ba Allah ba, dan haka na yi maka alkawari mutuwa ce kawai zata hana ni zama mallakinka, a kullum ina maka kallon mijina na har abada.

Anyways mubar wannan maganar nasan yanzu account 蓷inka babu ku蓷i so na yi maka transfer kafin mu ha蓷u."

"Why? Sweetheart na fa蓷a maki bana son kina ban ku蓷i dan soyayya ta dake bata ku蓷i bace."

"Kada ka damu wallahi na sani shiyasa nake 茩ara sonka Hubby na."

Dariya Musaddik ya yi cike da jin da蓷i, sun da蓷e suna hirar soyayya kafin suka yi ban 茩wana ya kashe waya.

Yau Fatima ji take tamkar an mata albishir da gidan aljanna dan wani irin da蓷i take ji.

****

Around 8:pm

Dakyar faruok ya iya tashi ya watsa ruwa ya gabatar da sallah duk jikinshi babu da蓷i zuciyar shi kawai ke sa茩a mashi yanda zaiyi ya samu damar da zai nunawa Fatima kuskuranta na kiranshi banza.

Parlour ya dawo ya kashe duk wutar dake parlour yayi kwance saman kujera baka ta蓳a sanin akwai mutum a wajen,

Kamar yanda ta saba fituwa a hankali tana sando haka yau ma ta fito, abinda ya bata mamaki bai wuce wutar parlour da ta gani a kashe ba.

Juyawa ta fara 茩okarin yi dan a rayuwarta ta tsani duhu dan haka tayi baya zata bar wajan amma Faruok yakai mata fizga ya wani fincikota da duk wani karfi nashi, lokaci guda ta fasa ihu mai 茩arfi tana fa蓷in.

"Wayyo na shiga uku. Please, somebody help me! waye ka.."

Bata ida fa蓷in abinda zata fa蓷a ba kawai taji bakinta cikin nashi, a take ta tabbatar da Faruok ne 茩okarin amsar kanta ta fara amma ina wanen mutum, Faruok ko katti uku ya rike da wahala su iya amsar kansu balle Fatima.

Cak Faruok ya 蓷auketa ya nufi sama da ita bai zarce ko ina da itaba sai 蓷akinshi bai sauketa ko ina ba sai saman makeken gadonshi da yaji lafiyayar shinfi蓷a, duk da haka bakinshi na cikin nata ga hannuwansa suna saman abinda ba'a fa蓷i.

Fatima hawaye ne suka fara bin fuskarta dan Faruok ya da蓷e mata bakin magana, hannunta kawai ta iya sawa tana dukansa amma ko a jikinshi baima san tanayi ba.

Cire bakinshi ya yi daga nata ya shiga 茩okarin cire mata kayan jikinta kuka Fatima ta ci gaba da yi tana fa蓷in.

"Please Ya Faruok dan Allah ka rufan asiri kada ka 茩aryan alkawarin dana 蓷auka wallahi Allah ya Faruok zuciyata mutum 蓷aya na mallakawa ita bazan iya rayuwa babu shi ba."

Fatima tana magana tamkar tana 茩ara ziga Faruok take dan duk wani 蓳angare na jikinshi rawa yake da ganin 茩yakkyawar surar Fatima, wasanni ya ci gaba da yi da ita irin masu zafi nan, ga baki 蓷aya Faruok ya fita hayyacinsa, Fatima kuwa ta sadakar dan duk wani duka da take mashi baya jinta

A hankali cikin murya kasa-kasa ya ce.

"I'm sorry Fee naso na barki bazan ta蓳a ki ba har sai lokacin da zuciyarki ta amince dani amma Fatima sunan da ki ka yi saving numberta ne yaja zan nuna maki cewar ni ba banza bane Fatima ni ba banza bane.."

Yana kai 茩arshen magana ya kuma ha蓷a bakinsa danata ya shiga 茩okarin cire jalabiyar jikinshi dama ita kawai ce ya saka.

Ya salam major Faruok namijin duniya a take ya nunawa Fatima ta 茩arfi dan koda baisan duniyar da yake ba yasan da 茩arfi ya shigeta, ihu Fatima tashiga yi tana neman taimako amma babu mai jinta. Faruok surutai yashiga yi marasa amfani.

Faruok bai bar Fatima ba har saida ya tabbatar da ya sauke duk wata damuwa tashi ya kuma nuna mata shi ba banza bane kamar yanda ya fa蓷a tun Fatima na iya motsi har takai ta yi lakwas tasha wahala sosai shida kansa yasan yayi sa'a dan sai yanzu daya dawo duniya ya dinga tuna irin sakin layin daya dinga yi.

Murmushi yayi ya kalli fuskar Fatima ya shafa sannan ya mike ya nufi toilet bai wani da蓷e sosai ba ya fito jikinshi duk ruwa inda Fatima take 茩wance ya nufa, bai tsaya wata-wata ba kawai ya 蓷auketa cak bai sauketa ko ina ba sai cikin bathtub ruwa zafi ya ha蓷a masu dumi ya shiga zoba mata yana fara zoba mata ta dan fasa 茩ara a take zufa ta dinga karyo mata.

Hatta wankan Faruok shida kansa ya yi mata taji da蓷i sosai, dan dayazo 蓷aukarta ta bige mashi hannu ita da kanta ta fita toilet 蓷in ta 蓷aura towel, a hankali take tafiya har ta isa inda kayanta suke tana 茩okarin dauka Faruok ya rungumota ta baya yana fa蓷in.

"I'm sorry matata wallahi bansan haka kike ba da tuni na zartar da manufata ina sonki matata."

Wata irin fizga Fatima ta yi ita da kanta bata san inda ta samu 茩arfin ba, hawaye na fita a idonta kamar fanfo ta jiyo ta ce.

"Faruok ka cuce ni kasa na karya alkawarin dana 蓷auka ka rabani da mutuncina, akan na yi saving 蓷in number ka da BZ? to Faruok kana da wani suna da yawuce wannan a waje na duk wani namiji da ya firta man kalmar so haka nake kiransa wallahi Faruok.."

Maganar ta ta tsaya ne dan ganin yana 茩okarin zuwa wajanta, fuskarshi 蓷auke da murmushi yake fa蓷i.

"Please Fee listen to me wallahi banayi haka bane da wata manufa wallahi Fatima ina sonki, ban 茩ara tabbatar da haka ba sai yau Fatima kin gama min komi a rayuwata tunda na sameki a matsayin cikakkiyar 'ya mace."

"Na gama maka komi shifa wanda na mallakawa zuciyata da ruhina nace mashi me?"

"Ba haka bane. Fatima, please forget about that man. Ki zo muyi zamanmu irin na so da kauna."

"Never! Faruok wallahi bazan ta蓳a sonka ba koda zan mutu wallahi Faruok sai ka sake ni."

"Fatima dan Allah kada ki kuma maimaita wannan kalmar kada Allah ya yi fushi dake."

Murmushi takaici ta yi ta girgiza kai ta dan jingina da mirrorn 蓷akin takai dubanta gareshi bayan ta gama sa rigarta kenan ta ce.

"Wallahi tallahi Allah kaji na rantse yau basai gobe ba Faruok sai ka sake ni bazan kuma zama dakai ba."

Idanuwan Faruok ne suka canza colour take yaji kirjinshi na harbawa muryarsa na rawa ya furta.

"Fatima dan Allah ki tausayawa rayuwata kiyi hakuri kada kisa na rasa rayuwata."

"Farouk wallahi koda zaka mutu yau sai nabar gidanka."

Kuka ta fashe dashi mai 茩arfi ta fara magana cikin kuka ta ce.

"Faruok dan Allah ka sake ni wallahi bazan iya zama dakai ba har abada.

Idan kanawa Allah kanawa Abba Ahmed kuma ka tabbata Aisha itace mahaifiyarka Abba Ahmed ne mahaifinka bada shegenka tazo ba ka sake n.."

"Ya isa haka Fatima! Nagode dan haka ni Faruok Ahmed Muhammad Lamido na Sak.."

Tunda ta fara fa蓷in sunayen mahaifansa Faruok jikinshi ke rawa hawaye suka fara bin fuskarshi, dan har ya 蓷aga hannu zai wanka mata mari sai ya daure..

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.