Free chapter 路 Read without an account

Page 40

by Ummu~Fadeela 路 MARYAMA

馃挮MARYAMA馃挮



By

Ummu Fadeela


Typing馃摬

Episode 41.

END OF BOOK ONE




Let say something about yesterdays episode kafun mu 蓷ora...nasan da yawanmu zamuce asirin Siyama ya kama Maryama, well,kar mu manta da waye Maryama da irin rayuwarta da tunaninta tun tasowarta,wanda shine ma dalilin da ya sa ta kai kanta wajen Siyama inda ita kuma tayi amfani da damarta wajen cimma wani buri nata itama,kunsan yadda rayuwa take yanzu yawanci mutane basa taimako dan Allah,sai sun duba idan na taimakeka ni kuma wani riba zan samu, hakance ta kasance tsakaninsu, musamman da ya zamo taimakon da Maryama ta je nema totally ya sau茩a daga tsarin yarinyar kirki.. ,kasancewar 蓷an canjin da aka samu a zamanta da Jabeer kuma ba shi ke nuna tayi hankali ba, a'a ta yiwu wani dalili ne can na daban wanda ke 蓳oye, so for me, ina ganin asirin ya samu halinta ne, thou an ce tsafi gaskiyan mai shi.Allah ya sa mu dace, muje zuwa my guys dan jin yadda za'a warware zaren da aka sa茩a tun farkon labarin...












Tun fitar shi gidan da halin rashin lafiyar da ya barta a ciki sai hankalinshi ya kasa kwanciya,hakan yasa yana kammala period a school da shike English yake 蓷auka kuma shine first period, sai ya nemi excuse ya dawo gida, kasancewar cikin kwana biyun akwai 蓷an jituwa a tsakaninsu dan ta 蓷an rage tsoronshi,hakan ba 茩aramin da蓷i yake mashi ba,har ya 蓷an fara farfa蓷owa daga ramar da ya fara a kwanakin farko na auren nasu.

Da sallama ya shigo gidan...Hakan kuwa ya yi daidai da amsa 茩iran da Maryama ta yi na Sadeeq har yana tambayarta, "Pretty! is this you?".

A matu茩ar firgice Siyama ta mi茩e jikinta na ma茩yar茩yata,sai dai abin da bata sani ba shi ne Maryama ta fita razana dan ita sumar zaune ta yi a inda take ko mi茩ewar ta kasa, da ace za'a tsaga jikinta a lokacin ta tabbata baza'a samu ko 蓷igon jini ba.a 蓳angare guda kuma Sadeeq na ta faman fa蓷in "Hello,hello" amma no respond.

Kamar wacce aka yiwa alluran 茩arfi ta mi茩e da sauri har tana tuntu蓳e ta kamo hannun Siyama dake tsaye a wajen tamkar statue kana ta rarumi jakarta fitt suka shige bedroom 蓷in.

Wardrobe 蓷inta ta bu蓷e gefen da babu kaya ta tura Siyama ciki ha蓷i da tura mata jakarta,duk kuwa da ya mata ka蓷an amma haka ta takure jikinta ta shige tana ta zaro idanu kamar 蓳era a cikin gari,take ta fara ha蓷a wani uban zufa numfashinta na 蓷aukewa lokacinda Maryama ta tura marfin wardrobe 蓷in gami da rufewa kiribb babu ta inda 蓷an adam zai sha茩i numfashi.
(Wayyo Siyama ke dai kullum ha蓷uwar ki da Maryama bata zuwar maki da da蓷i馃槩) 

Maryama na sanya kai da shirin fitowa shikuma yana 茩o茩arin shigowa dan haka sukayi karo. A rikice take har bata kallon gabanta, kallo 蓷aya zaka fahimci tabbas babu nutsuwa a tattare da ita. 

Ri茩o hannunta ya yi da niyyan su shiga 蓷akin amma sai ita ta janyo nashi hannun zuwa palo, sosai hakan ya bashi mamaki amma sai bai nuna ba ya bita kamar ra茩umi da akala,a tsakar palon ya tsaya ha蓷i da janyota ya rungumeta ta baya yana shafa hannayenta da suke da 蓷umi ka蓷an ka蓷an alamar tana jin zazza蓳i. "Wife ya jikin naki. Tunanin halin da na barki ya hana zuciyata nutsuwa gami da koyar da 蓷alibaina yadda ya kamata,ko dai mu tafi asibiti ne?".Ya karishe yana shafo wuyata.

"Am,ehm, ehh, a'a " birkitota ya yi da sauri suna fuskantan juna kallon cikin ido ya mata duk 茩o茩arin da tayi dan janye nata idanun kasawa tayi, babu abin da Jabeer ke hangowa cikin idonta sai tsananin tsoro, tsoro mai tsananin gaske. "Wife! Are you okay?." Jabeer ya yi tambayar yana 蓷an jijjiga shoulder 蓷inta. 

Mai ke damunki duk kin birkice haka?" ya fa蓷a yana kai dubanshi da 茩arewa palon kallo.

Da 茩yar ta yi gathering courage ta ce,"Babu komai fa, kawai dama.. am.. shi..茩yan茩yaso,eh yauwa 茩yan茩yaso na gani ina bacci a nan ya hau min jikina faa". sai kawai ta fashe masa da kuka.

Rikicewa ya yi sosai yana ha蓷ata da jikinshi ya matse gam ha蓷i da sau茩e ajiyar zuciya ya ce, "Sorry wife, kyan茩yason nan bai kyauta mana ba, amma duk inda ya shiga yau a tsakanin bedroom da palon nan sai na fitar dashi na kashe shi yanzun nan ma kuwa, dan ya shiga hurumin da ba nashi ba ni ka蓷ai ke da hurumin ta蓳a jikinki dan haka dole in hukuntashi daidai da laifinsa, and da yamma zan siyo mana dettol da izal mu zuba musu a toilet 蓷in dan nasan daga can zasu shigo mana nan," ya fa蓷a gami da sakin maryama ya juya zai shiga bedroom 蓷in dan neman kyankyaso.

Zaro ido nayi ina dafe kirji, da wani irin speed na bishi banyi wani tunani ba na damqe shi ta baya na sanya hannuna duka biyu saman kirjinsa ina sakin wani kukan da wannan karon na shagwa蓳a ne.


Cakkk Jabeer ya tsaya yana sau茩e wani irin ajiyar zuciya mai nauyi kafun ya yi 茩arfin halin cewa, "Pretty bari in nemo shi mana dan kar ya 茩ara hawar miki jiki."

"To ai na riga da na kashe shi tun dazun da tsintsiya na fitar dashi ma waje na jefar kuma tun a lokacin 茩a蓷angare ya cinye," na fa蓷a ina 茩o茩arin saisaita nutsuwata.

"Sure?" ya tambayeni bayan ya juyo yana 蓷aga min gira.

Gya蓷a mashi kai kawai nayi, amma deep down zuciyata tsalle take yi tamkar zata tsinke ta fa蓷o 茩asa, "So ya jikinnaki?" kin hana ni zama a school da tunaninki."

Cikin turo baki gaba nace "Nikam lafiyata qalau ka zo ka koma kar a nemeka, na riga da na warke," "Hmm ban yadda ba korata kike son yi da wayo kawai wife".Jabeer ya fa蓷a yana lakace hancina da yatsarshi.

"Da gaske Hamma Jay na warke faa Allah ka koma kar a nemeka", 

"Ohk zan koma amma sai kin bani wani abu mai da蓷i wanda zan yi ta tunawa dashi a can".

"To ni mai nake da shi wanda zan baka, gashi Innarmu bata turo abincin rana ba" na fa蓷a ina turo baki gaba, bakin nawa yake kallo cike da sha'awa, kafun cikin nutsuwa ya 蓷aura yatsarshi saman le蓳ena kamar yadda ya saba ya fara zagaye le蓳en kamar mai tafiyar tsutsa still yana kallon cikin idona, bakinsa ya kawo daidai nawa a hankali ya furta, " wannan yafi min abinci da蓷i" kamun in ankara ya bani wani sassanyan sumba a lokaci 蓷aya idanunsa suna sauya kamanni.bai 茩ara cewa komai ba ya juya da sassarfa har ya iso 茩ofa kuma sai ya tsaya yana kallon tiren da na kawowa siyama ruwa dashi, da ido ya tambayeni "wannan fa?".

Da sauri na dawo daga suman tsayen da nayi na ce, "ma茩wafta ne suka shigo min da na kawo masu ruwa shine ban fitar ba".

Yana shafa gashin kanshi ya ce, "Ya kamata mu samu ruwan leda wanda zaki ringa bawa ba茩i idan sunzo ko?".

Bance komai ba sai Allah Allah nake ya tafi,shima bai 茩ara cewa komai ba ya sa kai ya fice yana 茩ara jaddada min cewa in kula da kaina. na kusan minti uku tsaye a wajen bayan fitarshi sannan na yi 茩arfin halin fita da sauri na sanya sakata a asalin 茩ofar shigowa gidan na dawo, a bakin kofar palo na ga takalman siyama, Alhmdllh na furta ganin hankalinshi baikai kansu ba.

Da hanzari na afka 蓷akin na bu蓷e wardrobe 蓷ina jiki na rawa. Gajab Siyama ta fado kasa tana zabga wani irin tari yayinda idanunta ke 茩walalowa waje suna kakkafewa, jikinta kuwa kai kace a kogi aka tsundumata tsabar yadda ta ji茩e gajab da gumi.

Ruwa ruwa,shi ne abin da ta ke ta ambata a tamanin na koma palon,wannan ruwan dai da ta gama yi man izgili a kanshi, shi na tsiyayo cikin kofi na 蓷aura bisa bakinta, cikin sakan 蓷aya kuwa ta shanye tas tamkar zakanyar da ta shekara bata sha ruwa ba, hijab nata na zare mata ha蓷i da fara yi mata firfita da shi..

Kusan mintuna talatin sannan Siyama ta dawo hayyacinta, duk da haka dai tana bukatar hutu dan haka bance mata komai ba kamar yadda bata ce man komai ba da 茩yar ta lalla蓳a muka dawo palo,hasken da wayarta ke ta faman yi ne yasata 蓷agowa tana jingina da jikin kujerar da take zaune a kai, tana mi茩omin wayar bayan ta yi picking gami da sanyashi handsfree ta ce, "Oga Sadeeq".

Hannu na rawa na kar蓳a ina karawa a kunnena ba tare da nace komai ba amma zuciyata bugu ta ke sosai tamkar ana surfa masara a turmin daka Hamma jay ne ke min gizo a idanuna, ina da ilimi na san cewa hakan is haram, amma na rasa dalilin da ya sa na kasa 茩in amsar wayar, daga 蓳angarenshi ya ce, "Oh baby girl you want to kill me right?." zaro ido nayi na ce, "mai yasa kace haka?, "

Lumshe idanu ya yi ya ce, "Just forget it, bazaki fahimta yanzu ba sai kin 蓷an 茩ara girma, now you're a small baby na fi son sai kin kammala degree na ki by then kin 蓷an 茩ara girma ka蓷an, atleast idan na fa蓷i maki abin da ke raina bazaki min yarinta ba." ya fada in a naughty way. "hmmm" kawai na fa蓷a ina jina tamkar wata sabuwar hallita a doron 茩asa. Cigaba ya yi da fa蓷in, 

"Munyi maganar makarantar ki da Siyama ta ce parents naki sun amince dan haka na tura mata jamb registration fee naki sai kuje kuyi register dan kar lokaci ya 茩ure and kiyi 茩o茩ari kar ki bani kunya plsss,,amma kafun nan inason ki turamin layin dad naki za muyi magana dashi."

Zaro ido nayi a lokaci guda kuma 拼awun bakina ya kafe 茩am, dan haka na kasa bu蓷e bakin bare har in bashi amsa.

"Ki ce mashi babanki bai nan idan ya dawo zaki hadasu". Siyama dake saurarenmu tun fara wayar tamu ta fa蓷a 茩asa 茩asa yadda ni ka蓷ai zan iya jiyota. Hakan ko na fa蓷a mishi,baice komai ba sai jaddada min da yayi cewa da zarar ya dawo in ha蓷asu dan magana mai muhimmanci zasuyi.

Mun kwashe wani minti talatin 蓷in muna hira da Sadeeq,tun ina amsa masa da eh a'a, har dai na sake na manta da yanayin da nake ciki na cigaba da cin amanar hamma jay ta hanyar hira da wani 茩ato da ba muharramina ba har ina 茩ya茩yata dariya.

Ha蓷e hannaye siyama ta yi cikin juna ta 蓷aura habarta bisa hannayen tana ta kallona yayin da abubuwa dayawa ke bijiro mata a kai tana ta murmushi. Da 茩yar ya yanke 茩iran bayan munyi sallama. Awajen muka hau tattauna yadda za'ayi in samu fita har muje muyi registern jamb 蓷in ba tare da an samu akasi hamma jay ya sani ba...mun yanke shawara kan cewa idan ya fita aiki ranar litinin tunda sai 茩arfe biyu wataran yake dawowa zata zo da wuri ta 蓷aukeni muje mu dawo tun bai taso daga makarantar ba.
*****

Hakan ko akayi kwanci tashi asarar mai rai, ranar litinin misalin 茩arfe takwas da rabi Siyama ta zo min, dama na shirya tun wajen takwas da hamma jay ya fita a gidan dan yau fitar wuri ya yi,dama shiya dafa mana shayi ya sayi bread da madara da 茩osai da shi muka karya dan zazza蓳in da na kwana dashi, gashi ya dakatar da innarmu turo mana abinci tun kwanaki hu蓷u da suka wuce shi ke dafamana a nan gidan watarana kuwa takeaway yake yo mana, dan haka ta na isowa bamu 蓳ata lokaci ba na sanya hijab tare da nika蓳 muka wuce bayan na kulle gidan da 茩wa蓷o.

Ba mu wani 蓳ata lokaci ba acan 蓷inma muka kammala muka dawo sai jiran ranar rubutawa ina ta godewa Allah, Hamma Jay bai dawo ba, a 蓷aya 蓳angaren kuwa wani irin farin ciki nake ji marar misaltuwa zan cika burina na tafiya jami'a, sai dai tambayar da nake yawan yiwa kaina shine 'ta yaya zan tafi makarantar?".(nima dai nace ta ya MARYAMA?).
                            *****
Haka muke ta gurgura rayuwar da kullum kwanakinmu ke raguwa aiyukkan zuciya mabanbanta kama da ga na sharri ha蓷e da na alkhairi suke wanzuwa a bayan 茩asa.

A cikin yan kwanakin da na zauna jiran ranar jarabawar abubuwa da yawa sun faru, ciki har da cikar wata 蓷aya da samun aikin hamma jay yayin da aurenmmu ke cika wata 蓷aya da kwana biyu, sai dai abin takaicin shine, wata 蓷ayar ta 茩are ba tare da an biya malaman primary albashi ba, kowa dai yasan yadda aka rena ma'aikatan 茩ananan hukumomi a 茩asar nan, to hakance ta kasance dan haka abubuwa sun mana tsauri ka蓷an, dama rufin asirin abincin da innarmu ke kawowa ne tinda ya hana kuma 蓷an kayan garan da aka min shine muke ta ci har i zuwa yanzu da al'amuran ke ta蓳ar蓳arewa, da ka ga hamma jay kasan yana cikin damuwa amma babu wanda yake iya fa蓷awa.

Wajan aikinsu kuma ba wani abin arzi茩i ake samu a can ba dama, babbar damuwar shi shine yaso yayi suprising Maryama da salary 蓷inshi na farko ta hanyar yi mata registern jamb ya kuma sai mata waya ko da ko yar 茩aramace, baijin da蓷in yadda take zaune haka babu waya, amma abin ya faskara and lokacin yi registern har ya wuce, ya so ace ya cika alkawarin da ya 蓷aukar mata, sai gashi abincin da zai ajiye a gida ma yana neman gagararshi, don haka a yan kwanakin kullum da jan ido yake dawowa gidan na aiyukan wahalar da yake zuwa yi duk don ya samo mata abin da zata ci mai da蓷i ko da ko shi bai ci ba..

Maryama kuwa a yan kwanakin sharafin soyayya take sha ita da Sadeeq 蓷inta thou bai fito fili ya bayyana mata yana sonta ba amma idan suna waya mantawa take ita matar aurece ya yinda shima yake mance cewa bai sanar mata yana sonta ba, kullum 茩arfe tara na safe yake 茩iranta kamar yadda ta bashi time wato in jabeer ya tafi makaranta, sai kuma 茩arfe hu蓷u, ida jabeer ya dawo ya yi shirin ya tafi neman gumin halak, nan suke baje kolin hirarsu abin ba'a cewa komai. 

Itama siyama tana can tana ta bada 茩aimi wajen zuga Maryama da cewa ita ba kalan matar da za'a fita da茩o sannan a ciyar da ita bane, ita matar hutu cezugi dai kala kala sosai kuma hakan ke tasiri a rayuwar gidan nasu dan 蓷an kulawar da yake samu a da sam yanzu bata bashi fuska. Idan ya zaunar da ita da nufin suyi magana sai ta hau shi da masifa tamkar 蓷anta tun bata iya fitowa fili ta fa蓷i abin da ke ranta har ta kai ga Maryama ta dubi tsakiyar idanun Jabeer ta ce masa.

"Ni ba kalar matar talaka bace da sai ya fita ya nemo sannan ya ciyar dani ba, ni matar manya ce".

Wa蓷annan maganganu sun daki jabeer sosai har ta kai ga bayan kwana biyu saida ya ziyarci asibiti dan ganin likitan da ya ke bashi magani lokaci lokaci. Sai yanzu ya fahimta, sai yanzu abubuwan da suka yi ta faruwa a baya kafin auren su ya ke dawo masa dalla dallah a cikin kai tare da auna komai akan mizani sai dai hakan bai hanashi cigaba da nema ba dan ya ciyar da ita da kuma sauran bu茩atun ta.

Haka kuma bai rage koda kaso 蓷aya cikin dari na tarin soyayyar da yake mata ba. Amma duk sadda ya tuna da kalamanta sai ya rumtse idanu tsabar yadda suke sukarshi, cikin lokaci ka蓷an Jabeer ya bushe kamar wanda ya yi shekara yana jinya. 

Sosai hankalin Innarmu ke tashi idan ta gansa tambayar duniya ta mashi akan abin da ke damunsa amsar dai 蓷aya ce, "babu komai innarmu yanayi ne kawai").

Ba don ta yarda ba, sai dai kawai ta bishi da addu'a da kuma nasiha irinta iyaye masu 茩aunar 拼a拼ansu. Tabbas jinyar zuciya wani lokacin tafi ta zahiri zafi da radadi.

                    ******

Yau muke rubuta jamb dan haka hamma jay yana fita nima na shirya yau ni naje wajen Siyama ba ita tazo ba muka rankaya centern da zan yi jarabawar. 

Cike da farin ciki na rungumi siyama bayan na fito a jarabawar da ta 蓷auke ni 2hrs cikin murna na ce, "Siyama wallahi babu wani wahala gaba 蓷aya na amsa tambayoyin har ma da 茩ari Insha Allahu zanyi nasara ha蓷e rai siyama tayi tamau tana jin wani irin haushin Maryama mai ha蓷e da hassada, amma sai tayi saurin 蓷agata tana 茩a茩alo fara'a gami da bubbuga bayanta tace "Insha Allah".

Bayan sati biyu sakamakon jarabawarmu ta fito a cikin wannan sati biyun sosai hamma jay ke ha茩uri da ni dan ba 茩aramar wahala nake bashi ba, ko 蓷an yatsata na daina yadda ya ta蓳a. Gaba 蓷aya ya ko蓷e ya fice a hayyacinsa.

Haka yau ma na fita ba tare da izininsa ba ni da siyama zuwa cafe dan duba result 蓷in kasancewar babu waya wajena. Alhmdllh na samu nasara fiye ma da points 蓷in da ake bu茩ata, tun acan Siyama ta sanar da Sadeeq abin da ke faruwa cike da 茩war茩wasar da ban san ta iya shiba. Sosai ya tayani murna da sanar min da zaran admission 蓷ina ya fito zai sanar min dama University of portharcourt Siyama ta cike min a first choice, ko da na tambayeta dalili mai yasa bazan nema a arewa ba sai ta ce, a can zan fi nutsuwa in yi karatu tunda babu wanda na sani sai Sadeeq a can and shikuma he's busy with his work dan haka zanyi karatu na cikin salama. And that's the begining of everything da ya samu rayuwata, wannan shi ne mafarin dukkan abin da ya samu rayuwata.

Cikin farin ciki muka kamo hanyar gida ina cike da 蓷oki, tun da siyama taja ta tsaya a inda suka sau茩a daga keke napeep 蓷in daya dawor dasu tana kallon Maryama da ta marairaice murya tana tambayarta, "Yanzu Siyama ya zanyi in sanar da hamma jay na yi jarabawar jamb har na samu nasara?".

茒an ajiyar zuciya ta sau茩e sannan ta matso dai dai kunnena ta fara magana ta yadda ni ka蓷ai zan jita,... zaro ido na yi kirjina ya bada wani irin sauti darrraammmm har saida na kusa fa蓷uwa kasa jin abin da siyama ta fa蓷a, girgiza mata kai kawai nake hawaye na silalo min cikin kuka nace , "Ina Siyama bazan iya aikata wannan ba, Hamma Jay ne fa? ina sam bazan iya ba". 

"To shikenan tunda bazaki iya ba, sai kije ki zauna da hamma jay 蓷in muga idan zai iya biya maki ki cigaba da karatun sannan kin san tabbas kina karkashin wani kuma Sadeeq bazai biya maki makaranta ba, so go and think before lokaci ya 茩ure maki, ba tare da ta 茩ara ko kallona ba ta wuce abinta.

Da 茩yar nake iya 蓷aga 茩afata zuwa gida, wata sabuwar fa蓷uwar gaba ce ta sameni ganin kofar gidan a bu蓷e bayan na rufe kafin in fita, da jan 茩afa na 茩arasa shiga har cikin palon. Tun da nayi arba da takalmin jay a bakin kofa yawun bakina ya kafe, amma sai na aro jarumta na yafa ina 蓷aure fuska maganganun siyama nayi min yawo a kai...

Kwance yake kan doguwar kujera sanye da jallabiya, rigingine idanunshi a lumshe ya 蓷aura hannu 蓷aya saman kashi 蓷aya kuma ya 蓷aure saitin zuciyarsa turus na yi na 茩ame a wajen ina 茩are masa kallo sai yau na lura da irin ramar da yayi.

Rinannun idanunshi da suka ka蓷a suka yi jawur tamkar borkono ya sanya cikin nawa yana mi茩ewa da 茩yar, "Ina kika je?"ya fa蓷a cikin wata iriyar murya da ba tashi ba.."Ina kika je na ce!" ya kuma fa蓷a da 蓷an karfi. 

Shiru bance komai ba sai rawar da jikina ke yi.

Tasowa yayi zuwa inda nake yana ta rumtse idanu gami da cije lebe, ya amshi takardar da ke hannuna ya bude yana karantawa, wani irin jiri ne ya kwashi jabeer saura kadan ya fadi kasa ya dafe kujera yana fadin "Ya Allah".

Karfin jalin cewa nayi, "Wannan sakamakon jarabawar da nayi ne na jamb wani mai kudi ya biya min mai sona,mai son cigaba na, mai son inyi karatu,kuma na samu admission a university of por....


"Shuuuttt up!" jabeer ya fada da karfi yana dafe zuciyarshi.

Bazan yi shiru ba jabeer,"jabeer!" ya maimaita. Ehh bazanyi shiru ba sai na fadi abin da ke raina, na gaji, na gaji, na gaji da wannan bakar ta talaucin da na tashi a ciki sannan na tunkari karewa a ciki, bazan yadda ba, dole ne ka amince in tafi makarantar nan....Hayaniya takeyi sosai har bakinta na kumfa, ita kanta bata san abinda take fada ba, duk abin da ya zo kan harshenta furtawa kawai ta ke yi, banda rawa babu abinda jikin jabeer keyi,tunda yake bai taba ganin tashin hankali makamancin wannan ba arayuwarshi, anya wannan prettyn shi ce kuwa? any....


          ******

Cikin kuka Umaima ta fito daga gidansu kamar zata shide, har zata shiga gidansu maryama kuma ki me ta tuna ta fasa ta nufi hanyar gidanta tana kuka mai tsuma zuciyar mai saurare,a tsakar gidan ta tsaya tana sallama amma babu amsa saidai kamar tana jiyo hayaniya a cikin dakin hakan yasa batai wata wata ba ta afka ciki, aikuwa tayi mugun gani, dan maryama ce tsaye ta cakumi wuyar jallabiyar dake jikin jabeer sai masifa take, har idanunta na fitowa tamkar mai shigar aljanu.Jabeer kuwa na tsaye kikam sai kallonta yake fuskarshi yayi jajawur sai digar zufa ya ke yi labenshi yana ta rawa kar kar kar.

"Da gudu umaimah ta karaso gabansu har ta manta tashin hankalin da ta ke ciki ta fara jan maryama.

"Maryama are you mad?are out of your senses?how dare you kike aikata such things kamar baki je islamiyya ba?.

Ina maryama tayi nisa bata jin kira sai ma lumshe idanu tayi ta bude shawarar siyama na kai kawo a kwakwalwarta kamar ana buga mata karfe, cikin wani irin karsashi ta hankade Umaimah gefe sannan tana kallon cikin idon Jabeer tace, 

"Jabeer idan har ka cika dan halak cikin uwa da uba ba shege ba yanzun nan ka sake ni!"

Wani irin ihu Umaimah ta yi zata damke bakin Maryama amma ta kara hankada ta, a hankali Jabeer ya lumshe idanunshi, yana jin wani irin bugu da zuciyar shi yayi sau daya sannan ya dira ya balle daga jijiyarsa ya fada cikin cikinsa da kyar ya motsa baki ya ce. "Maryama na sake ki saki daya, tun bai gama cewa ba Maryama ta juya da sauri zuciyarta na bugawa ta fice 

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol