Free chapter 路 Read without an account
Babi na ba茩wai
SHI SO DABAN YAKE馃尭
By Khadija Ado Ahmad(dijensy)
7
Hassan yana jiran amsar sallamar da yayi wa Jidda tayi shiru fuskarsa 蓷auke da faraa yace "Kiyi ha茩uri na barki ke ka蓷ai idan kika gaji da zaman shiru ki na zuwa wajen Anty Ru茩ayya ga yaranta nan kema ki samu abokan hira".Ta 茩asan ido take harararsa ba tare da ta ce komai ba ya ajje mata kankanar da ya sayo mata kan tebir kafin ya nufi wajen sif 蓷in da yanzu ya dawo da kayansa ciki ya 蓷auko daga shagon ganin shige da ficen ba me 茩are bane.Jidda kallonsa take daga tsayen bata ta蓳a ganinsa da 茩ananan kaya ba kullum manya kaya 'Bagidaje kawai'Ta fa蓷a a rai tana jan tsaki a fili ya fito ya ji ta amma yayi kamar bai jita ba kayansa ya fara cirewa a hankali kullum ban蓷aki yake cirewa ya canja yau ta ga bai shiga dasu ba ta kawar da kai tana kallon wani waje daban Hassan ya rage kayan jikinsa yana barin singlet kafin ya shiga ban蓷aki da kayan da zai canja ga dukkan alama yakasa cirewa ne Jidda ta tsinci kanta ta yi dariya ita ka蓷ai a ciki tana karewa da hmmm "Allah na gode ma"Ta fa蓷a tana sakkowa daga kan gadon ta bu蓷e ledar kankanar ta fara sha kafin ya fito ta daddana ta da abarbar ta shanye ta cukukuye ledar tana komawa kan gado da yawanta amma sai da ta shanye duka ya fito ta yi 茩asa da ido.A shiryensa ya fito yana shafa turare tana kallonsa kayan kansu ya fi son farare sai ya jera kwana uku yana sa farin kaya da蓷inta 蓷aya mai tsafta ne da batasan ya za ai ba.Take fa蓷a a ranta daga gefen gadon ya zauna can 茩arshe "Gobe zan koma islamiya ,ban fa蓷a maki ba ina koyar da 蓷alibaina a makarantar ranakun da nake off da safe 茩arfe takwas zuwa sha biyu sai dare asabar da lahadi fatan ban shiga ha茩茩inki ba hakan ya miki?"Ya 茩are da tambayar Jidda kamar bazatace komai ba ta bu蓷e baki "Abinda ya shafeka ne ni ba nawa bane daga safe har 蓷ayan dare ma ba damuwa zan ba".Ta fa蓷a.
"Allah ya miki albarka nagode".Hassan ya furta har mamaki yake bata shi ko 蓷an fushi da zuciya bayayi ne?ko shan kunu baya yi yana daga cikin abinda yake sake bata haushi kenan a 茩alla ai ko 蓷an nuna alamu yayi amma sai ya nuna kamar bai ji haushi ko 蓳acin rai ba.
"Badan kar nayi karanbani ba da na tallata maki makarantar tamu idan kina so kema sai ki na zuwa akwai ajin matan aure da safe idan kuma almuallima ce sai mu 蓷auke ki kina so?"Wani malolon ba茩inciki ta ji ya sha茩eta ta rasa me zatayi a ghetto 蓷innan sai makarantar matan aure ko koyar da yan islamiyya in banda gargajiya mai zai sa ya kawo mata wannan maganar taji kamar ta tsala ihu "Bazan ba ,ina da allon sauka ko in kawo maka ka ga sheda?nima da islamiyya ta akaina".Murmushi Hassan yayi "A a ba sai kin nuna min ba jazakillah kaira gobe idan na dawo da wuri sai na kai ki gidanmu ki ga aiki ko?"
"Goben ta zo tukun".Ta furta tana tashi ta shiga ban蓷aki don ta tsani magana da shi me tsaho ta rufe 茩ofar.
Kamar yadda ya fa蓷a Hassan washegari da wuri ya dawo gida idan banda tana son ganewa idonta ba abinda zai sa ta jera dashi rai a ha蓷e ta shirya tana yafa 茩aramin viel nata atampa ce purple mai haske ta mata kyau ba kwalliya fuskarta amma smooth nata yasa ta yi kyau kuma ta shafa gloss mai kyalli Hassan yana ta satar kallonta tana jin idanunsa kanta ,Anty Ru茩ayya ya sanarwa zasu fita ta musu Allah ya kiyaye fuskarta 蓷auke da faraa har suka fitan farinciki duk ya mamayeta a duniya tana so ta ga Hassan yana cikin walwala tana fatan sun fara fahimtar junansu Hassan daya tamkar dubu ne ba iya shi ba ita dai aure a family su bata da tasani dukda yau an wayi gari mijinta baya duniya amma har abada bata jin zata samu miji nagari kamar yayan Hassan yadda yake da kirki haka Hassan basu da buri irin su faranta maka zaman da tayi da sirikarta ma bai ta蓳a bata matsala ba suna kyautata mata tana fatan Jidda zata zama hasken idaniyansa wataran.
Jidda ranta ba da蓷i suka jero da Hassan tana ankare da yadda yan layin nasu ke kallonsu kamar zasu cinyesu 'Shegu yan saido"Ta fa蓷a a ranta bayan sun 茩arasa bakin titi ya tare masu napep bata ta蓳a tsamamnin zata yi auren 蓳igewa da shiga napep ba.Hassan ya fa蓷a masa unguwar da zasu ya ce su shiga Hassan 蓷in drop ya 蓷auka don baya son wani ya shigo musu.A keke napep ya ke sauke idanunsa kan hannunta ba lalle amma ya yi masa kyau a hakan yatsunta ku蓳ulbul yaji kamar ya kama ya ri茩e amma wani abu na dakatar dashi ya basar yana 蓷auke ido basu ce komai ba har aka isa 茩ofar gidan ,sabuwar unguwa ce da tsirarin gina gine kuma layikansu da space amma taji wani abu ya soketa musamman da ganin gate 蓷in tana kallon inda katangar gidan ta tsaya ga dukkan alamu ba wani girma plaster ce a wajen bayan ya fita ya biya mai keke ta fito kamar wacce kwai ya fashewa ya ciro mukullin gidan a aljihu ya na bu蓷e 茩ofar ya ce mata bismillah ta sa 'kafa tana kallon 蓷an fa蓷in tsakar gidan kama daga kitchen da wani 蓷aki taji duk basi mata ba shikuwa Hassan yana ta nuna mata parlour ne babba da 蓷aki 蓷aya ciki sai ban蓷aki a ciki ta 蓷aga kai tana kallon cieling ne na zamani amma ba pop bane duk jikinta yayi laasar ba yadda ta zata ba Baba sun gama da ita kam idan ma auren dolen ne ayi mata ga mai tsoka mana har gwara a ha蓷a ta da mai mata uku da gida irin wannan "fenti kawai ya rage ban蓷aki zasu 茩arasa saka tiles wane kala kike so?"Taji muryarsa tana kallon window madaidaita ansa burglar "Hassan duk abinda kake so mu koma gida yanzu kaina ciwo yake"Ta furta ba茩inciki yazo mata har wuya ta fice daga gidan Hassan nan da nan ya fito ya kullo 茩ofar "Yaushe kika fara jin ciwon kan ?"Ya fa蓷a duk a duburburce yasa ta jira ya samo napep a titi ta bisa da ido da harara duk nisan titi haka ya fita ya samo keke napep ya fito "Kiyi ha茩uri da jirana zaki iya tafiya?"Ya tambaya yana 茩o茩arin ri茩e mata hannu ta doje tana shiga ta 蓳ata fuska ya na kallonta sai zuba mata sannu yake bata ko amsashi.
Hassan sai da ya tsaya a chemist ya kari mata paracetomal suka komo gida suka shiga 蓷aki ,fita yayi nan da nan ya siyo ruwa ya kawo mata yana 蓷akko mata cup ya zauna gefenta yana batakamar yasha mata maganin ta kar蓳a tana 蓳alla "Ka samo min sugar toh idan ba haka ba amai zan"Ta fa蓷a ya tashi yana fita ta jefa 茩asan gado tana kora ruwa ya dawo "Kinsha?"Ya tambaya ta jinjina kai tana mi茩a tafin hannu ya zuba mata ta watsa a baki "Sannu".Ya fa蓷a ta jinjina kai.Hassan magriba ta yi ya je masallaci ya dawo ya tambayeta kan ya daina tace masa eh.Anty Ru茩ayya ta aiko musu da abincin dare dawowarsa daga isha ya zuba mata abincin alkubus ne da lafiyayyar miyar gya蓷a ya kira Jidda ta sakko,ta mi茩e tana zaunawa "Ya min yawa"Ta fa蓷a ba wani burgeta alkubus yake ba yasa tun 蓷axun bata sakko ta ci ba don ta bu蓷e ta gani kawai yunwar da ke addabarta ce. "Toh mu ci tare".Ya fa蓷a ta 蓷ago ta kallesa fuskarsa da murmushi ya yi 茩o茩arin tsaida idanunsa kanta yana kallonta le蓳enta ya zubawa ido tana ta twisting yayi mamaki da bata ce masa a a ba ya ga ta 蓷auki spoon shima haka yana 茩ara alkubus 蓷in suna fara ci tana tauna abinci a hankula wani irin abu yake ji yana tsarga mashi ya daure suka gama ta rigashi ajje cokalin tana shan ruwa ta shiga ban蓷aki wanka har sannan ba a dai dai yake jinsa ba wani irin abu na fizgarsa Jidda ta fito daga wanka kamar koyaushe ta 蓷aura towel tana fitowa ta zauna gefen gadon ta bu蓷e sif ciro kayan baccinta ta ajje gefenta counter 蓷insa ya fa蓷i 茩asa yana du茩awa 茩asan gadon ya xira hannu laluba ya ta蓳o maganin da ta jefa 茩asa ya jawo su biyu hasken fitila ne kawaia 蓷akin yasa ba ta lura ba ya 蓷akko su murmurshi yayi fahimtar wayo ta mashi 蓷azun ya fita yana zubarwa shara ya dawo yana rufo 茩ofar 蓷akin window ventilation ya bu蓷e sosai yadda iska zata shigo duk da ba zafi sosai.Takawa inda take yayi yana mai zaunawa taji 蓷uminsa a gefenta ta nisa da tunanin gidan da zasu koma da rayuwa da ta茩e tsammnin zata shiga ko ya makomarta?茒an dagowa tayi tana kallonsa ta tamke fuska ya kasa 蓳oye murmushin fuskarsa wani irin abu yake ji kamar magnet da 茩arfe tsakaninsu 茩amshin sabulun da tayi wanka da danshin ruwan jikinta ya gauraye yana mashi da蓷i a hanci murya 茩asa 茩asa a tausashe yace "Shine kika min wayo baki sha maganin ba?"Ya fa蓷a cikin wani salon murya ta kauda ido tana turo baki ta 蓷auki rigar baccin tana 蓷orawa a cinya saka kayan take son yi amma zamansa ya sa ta kasa sakewa tana jin wani irin abu a jikinta bata iya amsashi ba "Fa蓷a min me ya sa ki ciwon kai? ko gidan ne bai maki ba? baki ce komai akai ba?"Jin bata ce uffan ba yana sake ra蓳owa jikinta "Inda lokaci in sha Allah zan yi mana wanda ya fi haka kuma zai zama mallakinki Jidda bani da 茩arfi amma nayi miki al茩awari bazaki kuka ba akaina ,zan kula dake Jidda ki bani dama zaki alfahari dani".Ya 茩are magana cikin wata siga da ya sa tsikar jikinta tashi don muryarshi a daf da kunnenta take ji bata yi aune ba ta ji hannunsa kewaye a bayanta yana shanshana wuyanta ta rufe ido zuciyarta na bugawa wani sanyi da take ji a ilahirin jikinta towel na jikinta ya fara zamewa ta bayan tana ri茩e gaban 茩irjinta Hassan da jikinsa ke azalzalarsa ya kai hannunsa bayanta yana shafawa zuwa mazaunanta ya kai bakinsa dai dai le蓳enta yana 蓷ora nashi wani irin zazzafan kiss yake mata yana 蓷ora hannunsa a 茩irjinta yana gangarawa kan breast 蓷inta 蓷ayan hannun yake gangarowa kan santala santalan cinyarta ya na 蓷age towel 蓷in sama.....
*Littafi na kan Arewapen a danna mani like a cigaba da karatu kunsan dai book yafi da蓷in karatu a Arewapen馃槈*