Free chapter 路 Read without an account

5&6

by Zarah Ahmad 路 NAMIJIN IZZAH

馃寠*NAMIJIN IZZAH*馃寠

  Very hot love romantic story 馃尮

       Writer By 
           Autar alheri鉁嶏笍

馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏
馃幏

Marubuciyar 馃憞
MIJIN KILAKI
MEJOR NAJEEB
ME & MY LION
AHALIN HARIJAI
AL'AJABIN MASARAUTA

  AND OTHER'S 馃拑馃拑

Bismillahirahamanirrahim.


Book 1
Page 5&6


"Cewa, ke maza 蓷auka ki wankemin akwai inda zanje da sassafe banaso narasa mota, ta茩arasa zancen tana watsawa khairiya kayan data 蓷auko ciki hadda inawest. Ko kallonta khairiya batayiba balle tasaran zata tanka Mata, harta juye ruwan data 蓷auko kafin tajuya zata fice daga gidan. Aiko tayi kanta tare da fincikota ka蓷an tafa蓷i, tana cewa "ke dan uwarki nizaki wula茩anta sekace sa'arki, tass taji saukar marinda seda taga taurari tayi baya tana buga ihu. Ita kuwa khairiya murya na rawa tana huci tace "duk abinda zaki ya tsaya iya kaina zan 蓷auka amma wlh muddin kika sanyo uwata aciki to sedai uwarki ta haifi wata, kuma kayan bazan wankeba, sau 蓷ari nawa zan gaya miki ba 茩atuwar banzan dazan yiwa aiki eye? Kibari naji Dana uwarki amma ke wlh kinyi ka蓷an. Tana rufe bakinta tanin na isowa wurin. Cikin tashin hankali take tambayar jamila abinda yafaru. Tana ihu kamar wata 茩aramar yarinya haka take gayama uwarta yadda khairiya tayi mata. "Kutumar ubanki, yanzu harkinyi wuyan dazaki daki yayarki agidan nan? Yanzu jamila ce abin duka awurinki shegiya tainanniya, wlh ko a gun munafukar uwarki jamila tawuce duka balle ke. "Ni wlh ba uwataba kuma kar a茩ara zagarmin uwa, tafa蓷a jikinta na karkarwa sabida 蓷ari. Wata muguwar ashar tanin talailayo tamaka mata, kana tafincikota danufin dukanta kawai setaga jinin arigarta. Han ka蓷ata tayi seda tafadi, cikin hargagi tanin ta buga kalima tana cewa "munshiga uku dama abin kunyar da kika 蓷auko mana kenan 拼arnan cikin shege agidana? Kuma har kije kizubar banida labari? Wlh kin cuceni shegiya munafuka, dama shine simuy simuy 蓷in dakikeyi Ashe kina nan kina guma ta asa? To wlh ba'agidan nanba, ohhh shiyasa jiya danace sekin biyani tuluna ko ajikinki tunda kinsan abinda kike gumawa? To wlh sekinbar gidan nan tunda bana ubanki bane shegiya karuwar banza karuwar wofi. Tana banbamin kuma duk beyimaba seda ta shiga dukanta tana hanka蓷ata har seda ta fiddata 茩ofar gida, azzikin abin ba mutane sosai kasan cewar ko gari begama wayewa ba, ta hanka蓷ota seda ta fa蓷i tare da kwaso kayanta duka ta watso mata tanata famar surfa mata Allah ya isa, tamaida gida tarufe, tana bala'i. Cikin 茩unarrai ba ba茩in ciki khairiya tajanye kayan data watso mata ajiki domin ita sam batasan dalilin yi mata wannan cin mutuncinba, zuciyarta tayi wani irin duhu, domin duk abinda tanin kemata beta蓳a damuntaba irin na yau, wai itace keda cikin shege? To kodai dagaske tanin keyi taga cikin ne ajikinta? To idan da gaskene a ina tasamo cikin? Duk ita ka蓷ai takeyiwa kanta wannan tambayar, atake wasu zafafan hawaye suka biyo fuskarta, cikin 茩an茩anin lokaci mutane suka taru akanta, ana kallonta ana nunata tamkar wadda tayo sata, ke take 蓷auke da cikin da gaske, gaya haske ya fito tako ina. Ganin yadda aka kewaye ta ne yasa tami茩e jikinta na mugun karkarwa, ga azaber ciwon cikin ya茩aru, tayi fatali da kayan data watso mata, tami茩e adaddafe tabi hanya kawai batareda tasan inda zata nufaba. Tana tafe yara na biye da ita suna mata kunwa domin basusan asalin abinda yafaruba kana jikinta duk jini ne, kuma ita bata saniba domin bata ta蓳ayin al'adaba ballema tasan da jinin ajikinta, sunyi tafiya me nisa yara na biye da ita kafin sufara watsewa kasan cewar tayi nisa da cikin gari....shafa'u nafito daga gidansu zata biyawa khairiya 蓷in suje wurin 蓷ibar ruwa wani yaro yagaya mata abinda ke faruwa, domin tun jiya data bar gidan takoma gidansu tana kuka bata 茩ara fitowa ba se yanzu, kuma tayi karon da wannan mummunan labarin, cikin tashin hankali tanufi gidansu khairiya 蓷in....Shima mlm sani yana masallaci labari yazo mishi cewar tanin takori khairi dan tayi cikin shege, hankali amugun tashe yanufi gidan kamar zekifa, sedai dagashi har shafa'u turus sukayi bakin 茩ofar gidan kanin kayanta watse a 茩ofar gidan gakuma alamar jini ajikin inda ta fa蓷i. Abirkice yari茩e wani yaro yana tambayarshi ina khairiya 蓷in tayi? Nan yaron yanuna masa hanyar databi, ai cikin sauri sukabi bayanta shida shafa'u daleta famar rusar kuka. 

International airport dake garin Abuja. 

Manyan motocine fake tako ina kuma duka kalarsu 蓷aya black 蓷aya de kawai fara aikinsu, kana kowace tana 蓷auke da sunan BG, acikin nomber kowace motar, excort ne tako ina sun 茩ame 茩am suna jiran saukar jirgin, daga gefe 蓷aya kuma wani kyakkyawan matashin saurayine ke tsaye cikin mota yana waya, cikin harshen turanci, duka saurayin bazewuce 34y ba aduniya amma yana da kyau Masha Allah. Yajima yana wayar kafin ya kashe yana fa蓷ar "zankira back ya ga jirgi nan ze sauka yanzu. Aiko cikin 茩an茩anin lokaci sega jirgin ya sauka me 蓷auke da sunan BG AIR da manyan ha ruffa. Yana gama sauka aka bu蓷e 茩ofar jirgin, sedai ba wanda ya fito aciki ko mutum 蓷aya, tun bayan fitowar wasu sojojin Malaysia. Kusan minti sha biyar, kafin sufarajin takon tafiya 蓷aya 蓷aya cikin isa da gadara irinta 茩asaita annufo 茩ofar jirgin, 
Wani ha蓷a蓷蓷en guy ne yafito mecikar zati da kamala, mutun ne majiyi 茩arfi wanda ku蓷i da hutu suka zauna ajikinshi, ayanayinshi idan ka kallah Sam baze wuce shekaru 34 ba aduniya, sedai yarufe fuskarshi da wani ba茩in kyalle, kana yasaka ba茩in glass, kuma sumar kanshi duk tazubo agaba tamkar akamata a茩itsa. Ayanayin halitta idan mutum ya kalleshi sau 蓷aya bayaso ya 蓷auke idonshi daga kallonshi sabida yanayin ha蓷uwarshi, tsarin shi, da kuma IZZAR shi gwanin birgewa. Humm wannan guy 蓷in 茩arshe ne wurin ha蓷uwa, BILAL MAINA KANGE, kenan inkiya, BG, matashin maiku蓷ib da duniya ta alfahari dashi da campanoninshi, dudda yake cikakken Dr amma hakan besa yayi watsi da kasuwanci ba, hasalima kasuwancin shine mafi rinjaye akan aikin likitanci gareshi,Kenan.
Ahakan ya shiga takawo harya sauko baki 蓷aya. Cikin sauri wannan guy 蓷in dake tsaye ya茩ara gare shi cikeda far'a yana fa蓷ar "welcome to Nigeria BG, yafa蓷a yana hugging 蓷inshi. hugging din guy yayi kawai back amma bece komaiba, domin dudda fuskarshi take arufe, yanayinshi yanuna baya tareda walwala didda kasan cewarshi muskili kuwa. Atare wannan excort 蓷in suka sara mishi tareda ha蓷a baki wurin fa蓷ar "we are welcome sir. Bece musu komaiba, illa farar motar dake tsakiya da aka bu蓷emai ya shiga, wannan guy 蓷inma yashiga kana duka excort 蓷in suka shiga cikin sauran motocin suka harba kan kwalta....! 

*NAMIJIN IZZAH* Paid book ne kibiya ku蓷inki abaki, 1k kacal 馃憣
7037092176 opay sha'awanatu kasim,拼an Niger na zaku iya tura ku蓷inku a wannan account 蓷in 馃憠*** My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber馃憠 *** on WhatsApp 馃檹






Autar alheri鉁嶏笍

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.