Free chapter 路 Read without an account

7&8

by Zarah Ahmad 路 NAMIJIN IZZAH

馃寠*NAMIJIN IZZAH*馃寠

  Very hot love romantic story 馃尮

       Writer By 
           Autar alheri鉁嶏笍

馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏
馃幏

Marubuciyar 馃憞
MIJIN KILAKI
MEJOR NAJEEB
ME & MY LION
AHALIN HARIJAI
AL'AJABIN MASARAUTA

  AND OTHER'S 馃拑馃拑

Bismillahirahamanirrahim.

Book 1
Page 7&8



"Suna 蓷aukar hanya, driver dake gaba yakira wayar wannan guy 蓷in mesuna "Yosuf yace "sir har yanzu fa ba'adena rigimar nan ba still hanyar batada kyau mubi hakan ko mubiyo inda mukabi dazamuzo? "No mubi ta inda muka biyo kawai jams, ai yafi mu蓳ata lokaci akan hanya. "Okey sir, daga hakan ya yanke wayar. Shidai BG bace komaiba hasalima kamar bayajin abinda suke fada. Kallonshi yosuf yayi, kafin ya girgiza kai yana murmushi yace "boss hanyar cikin garifa bayada kyau tun tun dazu ake rigima anata zanga zanga, so idan munbican ma 蓳ata lokaci ne domin hanyar atoshe take, zamubi ta bayan gari ne. Banza yayi mishi kamar nada shi yake maganaba, to dama yasan halin kayanshi idan ya amsa ne ma abin ze bashi mamaki bawai ya茩i amsawarba. Hakan motocin ketafe damugun gudu suna keta 茩yauyuka domin a hanyoyin dasukebi babu cinkoson ababen hawa kana babu rashin kyawun hanya. 

Agalabaice take tafiya tana lafi tamkar wadda ta shawo wani abun gaba 蓷aya zuciyarta tarufe bata ganin komai dake gabanta, ko hannunta takara a fuskarta bata ganin komai se duhu, ga wani irin 茩ugi da cikinta keyi, tama karkarwar zazza蓳i, amma hakan take jefa 茩afarta a duk inda tasamu domin batasan a inda takeba. Tundaga nesa jams ya hango mutum tafe yana ha蓷a hanya domin harga Allah ya 蓷auka tsohuwa ce kasan cewar addu茩e take tafiyar sabida bazata iya mi茩ewaba, cikin azaba kafafunta ke har蓷ewa tana zuwa tsakiyar hanya tazube 茩asa somammiya. Wani mugun birgi jams yaja domin ka蓷an yabi takanta, yana fa蓷ar "subahanallah. Atare duk dukaja girki da sauran motocin kasan cewar a duk inda zasuje akan wayar ha蓷aka suke harsukai inda zasuje. Dasauri yusif ya茩ara wayar a kunnenshi yana fa蓷ar "lafiya dai jams? Miyafarune? "Sorry sir wlh wata tsohuwace tafa蓷i a tsakiyar hanya ga dukkan alamu tana cikin mawuyacin hali domin har anan ina iya hango yadda jikinta ke rawar 蓷ari. Subahaballah, cewar Yusuf yana balle marfin mitar ya fito. Sedai ga mamakin shi BG yarigashi fitowa ma domin dudda yakeda mir蓷a蓷蓷en hali akwaishi da tausayi musamman akan tsofaffi da talakawa, marasa 茩arfi. Atare da jams da sauran excort 蓷in suka 茩araso wurin. Ganin yadda tana蓷e wuri 蓷aya ne tana karkarwa yasa Yusuf cewa "oyo jams lett we help her, mukaita asibiti yanzun nan, yafa蓷a yana 茩o茩arin 蓷aukota, sedai kafin ya 蓷aukota tuni BG yarigashi ya tallabota kamar yar tsana, hijab 蓷inta duk yarufe fuskarta, shiyasa dukkansu ba wanda yagane ba tsohuwa bace, mota aka bu蓷emai yasakata, kana yakoma cikin wadda suke, zasuja mota kenan idan jams yasauka akan jinin dake inda take kwance sedai bada yawaba, bebawa abin mahimmanci ba ya shiga motar sukaja motocin a tsiyace sukabar wurin dede lokacinda shafa'u da mlm sani suka 茩araso. Domin tun daga nesa sun hango lokacinda BG ya 蓷auketa kuma sunta ihu suna kiranta amma sam su basuma kusalada suba. Dur茩ushewa shafa'u tayi anan wurin tana rushewa da kukan rashin sanin mafita. Cikin sauri tami茩e tsaye jin mlm sani na kwatantawa wani me bajet motocin yanacewa yabisu. Aiko ta haye mashin 蓷in kafin mlm sani ya hau sukabi bayansu. 

Kai tsaye BG SPECIALIST HOSPITAL suka nufa, suna zuwa aka bu蓷e musu get suka danna hancin motocinsu ciki, kana aka 茩ara rufe get 蓷in, suna gama Peking ya fito cikin tafiyarshi mecikeda 茩asaita yafito, cikin sauri wani excort yabu蓷emai inda khairiya take kwance ya 蓷aukota kana yanufi cikin asibitin da ita, Yusuf na biye dashi abaya. Emagency room ya shiga doctors naganinshi suka taso cikin girmamawa suka kar蓳eta daga hannunshi, koda basuga fuskarshiba sun gane shine sedai suna mamakin yoshe ya shigo gari. Suna kar蓳arta idonshi ya sauka akan jinin dake tafin hannunshi 蓷aya daya ri茩o gefen 茩ugunta. Wani irin waro ido yayi cike da 茩yan茩yami yace "whatt? Yafa蓷a cikin wani irin cool voice me masifar ratsa zuciya. Haba ai har rige rige doctors 蓷in keyi, wurin kawo masa hand soap da iding sabida yawanke hannunshi, sedai yana dubin yadda zesaka 蓷aya hannun yawanke 蓷ayan dakeda jini. Fahimtar hakan yasa Yusuf girgiza kai kawai ya wanke mai hannun shi, yana fa蓷ar "to ina kuma tsohuwa ta ha蓷u da jini? "No sir ba tsohuwa bace ai, she's small girl fa, kawai yajigatane sosai. Cewar wani doctor. Atare duk suka waigo suna kallonshi, amma ba wanda ya茩ara cewa komai. Sukuwa suka shiga bata temakon gaggawa ganin ogansu yakawota...acan waje kuwa tuni su mlm sani sun iso amma fir masu gadin 茩ofar sun hanasu shiga domin dokar asibitin ce bameshi ciki se wanda keda izinin shigar ta, daga likitocin, ko kuma transfer daga wata asibitin sabida tsaro, domin ba gama garin asibiti bace kawai, setakai ta kawo ake kawo mutum nan. 
Acan ciki kuwa Yusuf yacewa gams sukoma inda suka 蓷aukota sugani ko zasuga wani abin daze sadasu da ahalinta. 
Shidai BG tun lokacinda yaga jini ahannunshi ranshi ya茩ara mugun 蓳aci baran ma dayaji ita yarinya ce ba tsohuwa ba, cikin Izza da isa yafito daga cikin asibitin, Yusuf da gams na biye dashi, suna fitowa suka hango mlm sani da shafa'u wadda keta famar rusar kuka. Yusuf ne yacewa gams yaje yaga mike faruwa acan. Cikin minti biyu yadawo yana fa蓷ar "sir inagafa sunada ala茩a da wannan yarinyar da muka 蓷auko domin abinda tsohon kefa蓷a, wai yanaso subari yashigo, domin wasu motoci ba茩a茩e yabiyo da suka 蓷auko yarinyarshi akan hanyar 茩yauyen galadimawa. "Okey to cesubari sushigo, BG bara muga tsohon pls dan senaji dalilinshi nasakin 茩aramar yarinya tabiyo jeji cikin irin wannan mawuyacin halin da take ciki. Bece masa komaiba, kuma be motsaba, har gams yaje ya shigo dasu mlm sani.....! 

*NAMIJIN IZZAH* Paid book ne kibiya ku蓷inki abaki, 1k kacal 馃憣
7037092176 opay sha'awanatu kasim,拼an Niger na zaku iya tura ku蓷inku a wannan account 蓷in 馃憠*** My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber馃憠 *** on WhatsApp 馃檹






Autar alheri鉁嶏笍

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.