Free chapter 路 Read without an account

9&10

by Zarah Ahmad 路 NAMIJIN IZZAH

馃寠*NAMIJIN IZZAH*馃寠

  Very hot love romantic story 馃尮

       Writer By 
           Autar alheri鉁嶏笍

馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏馃幏
馃幏馃幏
馃幏

Marubuciyar 馃憞
MIJIN KILAKI
MEJOR NAJEEB
ME & MY LION
AHALIN HARIJAI
AL'AJABIN MASARAUTA

  AND OTHER'S 馃拑馃拑

Bismillahirahamanirrahim.


Book 1
Page 9&10


"Suna isowa wurinsu mlm sani yace "dan Allah inatake? Ina 拼ata? Awane hali take ciki dan Allah kugayamin yaran nan, yana maganar yana share kwallar idonshi. "Ikon Allah baba ka kwantar da hankalinka fa, mune muka 蓷aukota kuma tana ciki ana bata kulawar data dace, amma abinda nakeso nasani baba, tayaya kukabar 茩aramar yarinya da irin wannan lalurar kuma tafito tana yankan jeji? Tana cikin irin wannan condition 蓷in dakomai ze iya faruwa da ita, wannan wane irin ganganci ne? Yanzu badan Allah yasa muda tashigo hannu ba mugayen mutane neba, ya kake ganin zefaru idan mugun hannu ta shiga? Miyasa kuke sakaci dayaranku ne baba? Bayan kunsan amanace Allah ya bamu? Yusuf ya茩arasa zancen yanajin kamar ze sha茩e mlm sani domin yaji haushin yadda yanzu yake nuna damuwa akanta bayan acikin jeji suka tsinceta. 

"Hakane 蓷an nan kanada gaskiya amma wlh wannan abin daya faru wlh ba laifina bane, hasali ma bansan yafaruba ina masallaci aka sameni dazancen tani takoreta, shiyasa nazo gidan cikin hanzari sedai koda nazo bansametaba, sekayanta kawai da muka gani a 茩ofar gidan shinefa muka biyo bayanta, amma wlh bada sanina wannan abin yafaruba sedai kawai nace Allah yasaka mata, domin tanin tazalunceta, allah yabi miki hakkinki mamana Allah yasaka miki wannan ba茩in zaluncin da tanin kemiki tun a duniya, ya茩arasa zancen yana rushewa da kuka.....da mamaki Yusuf ke kallonshi kafin yace "subahanallah baba, kuka kuma? Miyayi zafi hakan? Tukunna ma wacece tanin dakake magana akanta? Cikin sauri shafa'u dake kuka tace "kishiyar mamanta ce, itace tanin. Ido yawaro yace "kishiyar mamanta dai? To ina maman tata take da har hakan ke faruwa? "Mamanta tarasu, shiyasa tanin kewahalar da ita, jiyama da mukaje rafi debo ruwa, cikinta na ciyo tajima bayan narakota gidan seda tadakemu dagani har ita, kana tasakata wankan kayan saukawa, kullun hakan take mata baranar da bata dukanta, shine kuma yau ta 茩oreta bayan tadaketa kuma batada lafiya. Itama shafa'u tafa蓷a tana kuka domin ta nuna musu cewar ba hannun baba sani aciki, dudda tanajin haushin yadda yake 茩yale tanin tanayiwa khairiya yadda taga dama amma dudd hakan bataso ace shine yabari 茩awarta ta shiga wannan halin bayan babu hannunshi aciki. "Ikon Allah, to Kai Baba kace 拼arka ce? Idan kuwa hakane kenan ita wannan matar matarkace, to amma miyasa ba zaka 蓷auki matakiba anama 拼ar ka wannan zalinci kuma agidan ubanta? Yanzu fa Allah ka蓷ai yasan mike damun yarinyar nan, haba baba dan Allah. Yafa蓷a kamar zeyi kuka. Cikin muryar kuka mlm sani yace "wlh 蓷an nan bazan iya bane, narasa dalili amma wlh duk abinda tani keyi ban isa nayi magana ba, konaso nayi bazan iyaba, tun yarinyar nan na茩arama naso narabata da tani amma nakasa, kasan cewar bansan inda zan kai takaba, shiyasa har akazo wannan lokacin, amma in sha Allah anzo 茩arshe akan matsalar mamana domin bazata 茩ara ganintaba balle harta cutarda ita, daga asibitin nan in sha Allah se 蓷akin mijinta wannan masifar ta isa haka. "Humm Yusuf ya sauke numfashi, kafin yace "innalillahi wa'innailaihi rajiun, Allah yarabamu dasan zuciya. Ameen ameen, da sauri shafa'u tace "baba wazaka aura mata kuma yanzu? Tafa蓷a hankali amatu茩ar tashe domin dai tasan 茩awar tata ko saurayi batadashi. "Karki damu 拼ata zan aura mata duk wanda Allah yanufa shine mijinta in sha Allah. Shiru tayi bata 茩ara cewa komai ba amma har cikin ranta bata bu茩atar wannan auren da batasan yaze kasanceba. 

Tunda suka fara magana bece musu komaiba illa duk yana sauraransu, abu 蓷aya ya tsaya mishi arai shine kalimar aure, itada ake masa barazana da ita, domin duk wasu kalaman dady seda suka dawo kunnenshi ayanzu, gyaran murya yayi yana na'am da abinda zuciyarshi ta amince dashi, kafin yasaka hannu ya cire glass 蓷in idonshi tare da kyallen daya rufe fuskarshi duka. "Woww watafarakallah bi'ahasanilkhali茩in. Ha茩i茩a tsarki ya tabbata ga uban gijin talikai wadda ya halicci kyau kuma yasanya son kyawun azukatan bayinsa. Tabbas duk inda ake neman kyakkyawa idan akazo gun BG amrufe 茩ofa domin kyawunshi har yazarta duk tunanin metunani, komai Allah ya bashi ba 茩arya. Domin idanuwanshi ka蓷ai abin 蓷aular hankali, yadda suke wani lumshewa suna bu蓷ewa tamkar wanda yasha wani abin, gasu manya masha allah, eyelashes 蓷inshi ka蓷ai abin kallo ne yadda suke zara, zara. Yanada dogon hanci sosai wanda yayi Dede da kyakkyawar fuskarshi, kana ya ajiye saje me kyau wanda yazo har kan gemunshi daya ajiye dede gemun gayu bawai irin na hauka 蓷innan ba, sumar kanshi kuwa ba'amagana kasan cewar tanada tsayi sosai zaka 蓷aukar sumar mace ne, bana namijiba. Ido yazubawa mlm sani wanda seda mlm sani ya蓷an tsorata domin harga Allah ya 蓷auka ba mutun bane, to hakan yake ko agurin shafa'u sabida kyawu  guy 蓷in yayi yawa tamkar wani aljani. Cikin wani irin cool voice me masifar da蓷in saurara yace "baba, sunana Bilal maina kange, inkiya BG, inaso Zan auri yarka idan ka amince. Yafa蓷a kamar bashine yayi maganarba. Ido mlm sani yawaro hakama Yusuf, sedai kafin wani yayi magana sukaji ya茩ara cewa, Sunan mahaifina Muhammad amina kange, kasaka ayima bincike akaina da mahaifina abisa koyarwar Islama, nima zan saka ayimin bincike akanku yau 蓷innan, domin banaso abin ya 蓷auki lokaci yau nakeso a Daura auren idan harka amince Dani, 蓷an shiru yayi yana tsotsar pink lips 蓷inshi, kafin ya蓷ora dacewa munada lokaci da  zamuyi bincike Akan juna, kana kaima kanada lokacin yin tinani kafin yamma domin banso komai ya wuce yau. Ya茩arasa maganar tamkar anyi masa dole, domin maraba da yayi irin wannan maganar me tsayi maybe afi wata hu蓷u tun lokacin da ya ziyarci wani meeting a茩asar Japan. "BG, cewar Yusuf, ko kallonshi beyiba hasalima 蓷auke kanshi yayi. Shi kuwa mlm sani cikin fargaba yace "yalla蓳ai bawai na茩i zancenka bane, aa, amma sam kaiba tsaran mamana bane, kafi karfinta tako ina, banaso nakai 拼ata inda batada kima, dudda munacikin tsaka mai wuya amma banaso na茩ara yimata rashin adilci akaro na biyu, shiyasa nake ganin kamar abin bazeyuba, dadai mubar wannan zancen kawai. Yafa蓷a yana zubda hawaye.
Dukkansu ido suka zuba mishi na wani 蓷an lokaci, domin haka kawai sukaji ya birgesu dagashi har yusuf dabe nuna kwa蓷ayi akan dukiyarsu ba, sedai shi BG be茩ara cewa komaiba ya nufi dandazon motocinshi, shikuwa Yusuf Cikin tausasa murya yace, "baba dan Allah kadena wannan zancen bilal sam bahaka yakeba, badan yana abokinaba amma nasan cewar baze ta蓳a wula茩anta 拼arka ba ko yanuna mata rashin darajaba, domin kuwa yanada ilimin addini dede misali yasan cewar da me 茩arfi da marar 茩arfi duka bayine na Allah, kuma ba wanda yafi wani agunshi sewanda yafijin tsoronshi, dan Allah ka ajiye wannan gefe, nasan bakomai yaja hankalinshi akan auren yarka ba illa tausayinta, dakuma yadda kake neman aurar da ita, batareda ma kasan wazaka aurawaba, wannan ka蓷ai ya isa ya tabbatar ma dacewar shi 蓷in mutumin kirkine, amma ba komai zamu baka lokaci kafin zuwa sallar azahar kayi tunani akai domin muji hukuncin daka yanke. Shiru mlm sani yayi nawani 蓷an lokaci kafin ya nisa yace "shikenan 蓷an nan na fawwalawa Allah komai banida wani za蓳i ayanzu domin kagama zance, idan wannan auren alkhairi agaresu gabaki 蓷aya Allah ya tabbatar idan kuma ba alkhairi bane, to Allah yaza蓳a musu mafi alkhairi. "Wow Masha Allah, ameen ameen ya Allah, ai kaine kagama zancen tunda kabarwa Allah komai, to rabbi kayansa hakan alkhairi ne. "Ameen ameen yanzu zamu iya ganinta? "Eh to gaskiya aa, baba amma zo na ha蓷aka da doctor dake kulada ita, wanda zekaika gare ta idan tafarka, domin zamu wuce gidane yanzu daga airport muke saukar BG kenan 茩asar wannan abin yazo yafaro ko gida bejeba nasan yanzu su dady nacan hankalinsu atashe sunga munjima bamu dawoba. "Oh Allah sarki aibasani to sannunku da 茩o茩ari Allah yasaka muku da alkhairi. Ameen ya Allah baba, daga hakan Yusuf yaje yaha蓷a baba sani da Dr Mansoor kana yabi bayan BG Wanda tuni ya shige mota. 

Koda yashiga har jikinshi kerawa kafin ya rufe motar yace "BG kanada hankali kuwa? Tayaya zakace zaka auru yarinyar dako ganinta bakayiba? Mi hakan kenufi BG? Dan Allah kamin bayani domin nakasa fahimta, kuma kasani nasani nafi kowa sanin waye kai, zancen so babushi nasani, kuma bazance tausayiba sedai wani abin daban. Ya 茩arasa zancen idonshi tarr akan BG 蓷in da yayi masa banza tamkar badashi yake maganaba. Ganin ya茩i kulashine yasa yace "kaifa 蓷an iskane wlh mutun na magana serious Amma kanamin banza. 茒an yatsina fuska yayi Shima cikin gajiyawa yace "kaikuwa sarkin surutuba, da ko gajiya bakayi, yaja 蓷an gajeren tsaki. Banza Yusuf yayi mishi domin yau wannan halin nashi ya bashi haushi tunda a茩agare yake daji manufarsa akan wannan lamarin, amma ya茩i yayi magana, kusan minti shida suna hakan, har Yusuf ya蓷eben ran zeyi magana kawai yaji yana fa蓷ar "dady ne damuwar Yusuf is insisting that I must get married this very month, but marriage is completely out of my plans right now. I don鈥檛 know what to do with him, especially since I am no longer a child and I am independent.
 But sam yahanani sukuni, wannan daliline yadawo dani Nigeria yanzu, kuma ni babu tsarin aure acikin lissafina, balle nace akwai wadda zan aura, so bansan wace ze auramin ba, shiyasa ba yanke hukuncin kai masa wannan matsayin wadda zan aura, zan aureta, dan dady yajante lissafin banyi aureba, ita kuma na fiddata daga tarkon stepmom dinta, da auren da akeso ayi mata da wannan 茩ananun shekarun, well dukkanmu zamu temaki juna ne, zan aureta ne, a idon duniya she's my wife, Amma azahiri she's my girl house, shine kawai, ya茩arasa zancen tamkar bashine yayi maganarba. Ido Yusuf yawaro cikin mugun mamaki abokin nashi, kafin yanisa yana tunanin abinyi....! 

Humm tofa nikaina tunanin abinyin nan nakeyi, koya wannan rikicin ze茩are?馃

END OF BOOK 1

munzo 茩arshen free page kuma yanzu zamu 蓷ora daga inda muka tsaya, wannan littafi na ku蓷ine, idan kinaso aci gaba da wannan tafiyar dake to kibiya kudinki nera dubu 蓷aya ne kacal 馃憣


*NAMIJIN IZZAH* Paid book ne kibiya ku蓷inki abaki, 1k kacal 馃憣
7037092176 opay sha'awanatu kasim,拼an Niger na zaku iya tura ku蓷inku a wannan account 蓷in 馃憠*** My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber馃憠 *** on WhatsApp 馃檹






Autar alheri鉁嶏笍

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.