Free chapter 路 Read without an account

Chapter 24

by MARYAM STAR 路 茒AURIN ZUCI

***

饾樋饾樇饾檺饾檷饾檮饾檳 饾檿饾檺饾樉饾檮馃攼
         饾樈饾檾
饾檲饾樇饾檷饾檾饾樇饾檲 饾檸饾檹饾樇饾檷

CHAPTER 24
Ababen cutarwa da zasu iya cutar da ita akan hanya.
     Da haske Kanzul yayi amfani wajen rage tsayin tafiyar Maryam ta yanda ita kanta ba zata gane ba.
   
A daidai tabkeken store 蓷in KALAMU WAHEED SHOPPING MALL Maryam ta ci burki, sai da ta kalle gefe da gefenta sannan ta cira 茩afa zata tsallaka zuciyarta na luguden duka kamar zata faso ta 茩irjinta, ta yi taku 蓷aya biyu ana ukunne ta tsaya tsam jikinta ya soma rawa kamar ana ka蓷a mata mazari, sai kawai ta saka hannayenta ta doshe kunnuwanta tare da kulle idanuwanta 茩am茩am.
      A hankali ta saki hannyenta tare da bu蓷e idonta ta soma waiwayowa a hankali kamar me tsoron ganin wani abu.
     Tar take iya ganin Fuskarsa atacikin glashin motar na gaba, kuma kai tsaye ganinta ya sauka a tsakiyar idanuwansa da suka koma jajaye.

        Tun bayan da yayi wannan mafarkin gaba 蓷aya ya burkice ya fita a hayyacinsa, ga kuma gwaruwar da kan shi yayi wacce ta 茩ara 茩arfafa masa ciwon kan.
     Wayar Fahad ya kira tare da tambayar shi inda ya je.
    "Big bro kana bu茩atar wani abune da gaugawa bana nan yanzu na fita 蓷auko doctor amma ka jira ni nan da awa 蓷aya." Fahad 蓷in ya fa蓷a.
    "No kabarshi kawai dama aikenka zanyi amma yanzu turo min location 蓷in wannan Mall 蓷in zan siyi abu." Junaid ya fa蓷a a ta茩aice.
     "Okay zan tura maka amma mike damunka naji voice 蓷inka wani kala, baka jin da蓷i ne?."
     Fahad ya fa蓷a cike da kulawa.
     "Nop na tashi barci."
   Daga haka bai jira abin da Fahad 蓷in zaice ba ya yanke kiran tare da amsar key 蓷in motar daga hannun driver ya shiga ya fice bayan an bu蓷e ma shi get 蓷in.
     Da location yayi amfani har ya isa daidai titin da Store 蓷in ya ke, tunda ya tunkari wajen daga can nesa yake hangon wani irin haske, hasken da kai tsaye yake shiga cikin idon shi, zai iya rantsuwa akan bai lura da akwai mutum ba sai sansa ya tunkari hasken gadan gadan sannan ya lura da ita, babu shiri yayi gaba tare da yin baya sanda ya take burki da tsananin 茩arfi wanda hakan ya 茩ara ma shi 茩arfin ciwon da kan shi yake yi.

     Da茩yar ta zanye idonta daga kan shi ta tare zuciyarta da ke barazanar 蓳allo 茩irjinta ta fito, da mugun 茩yarrr taja 茩afafuwan da lokaci 蓷aya sukai mata wani irin sanyi ta idasa tsallaka titin, sai da ta tsaya ta saita kanta, sannan ta durfafi cikin store 蓷in tana son dawo da 蓷auki da murnarta akan zuwa store 蓷in amma zuciyarta ta gama 蓷aurewa ta茩i bata ha蓷in kai, saima azalzalarta data dinga yi akan ta juya ta kalli mutumin da ya kusa banketa amma ta dake ta cije ta shige cikin store 蓷in tana sauke ajiyar zuciya.

Wajen da aka tanada don parking 蓷in motoci Junaid ya 茩arasa yayi parkin, a gaggauce ya fito daga motar tare da tunkarar mall 蓷in.

     Hangota yayi a ciki wajen siyayya tana ri茩e da Shopping Cart tana saka abubuwan data 蓷auka, samun kan shi yayi da kasa cigaba da tafiya sai kawai ya tsaya tare da saka hannayen shi cikin aljihun yana 茩are mata kallo da jajayen idanuwansa.
       Sosai kan shi ya 蓷aure bayan ta gama shopping 蓷in ta nufi wajen Cashier, amaimakon ta bada card ko cash money sai yaga ta zaro hasken daga cikin hijabinta ta mi茩awa Cashier shikuma ya amsa yana lissafa hasken kamar me 茩irga ku蓷i.
    Sosai Junaid ya tsorata da abin da ya gani nan yake ya yanke hukuncin aljana ce ita ba mutum ba.
Receipt aka bata tare da saka mata cikin leda me 蓷auke da tambari da sunan Mall.

     Cak numfashinta ya tsaya a cikin 茩irjinta, ya caku蓷e da bugun zuciyarta suka haifar mata da wani yanayi me wuyar fassaruwa, sau bakwai tana bu蓷e bakinta da zummar tayi magana amma kuma sai ta kasa cewa komi, saima sake dam茩ar ledar hannunta da take.

   Da wani irin sauri zuciyar Junaid ta shiga dokawa, ga wani irin gumi daya soma tsatsafo ma shi kamar wanda ya warke daga zazza蓳i, a ba蓷ini yana son kaucewa ya bata hanya amma kuma ya kasa kaucewar, bai san dalilinda yasa hakanba amma zuciyarshi na 茩o茩arin tabbatar ma shi da tabbas aljana ce ita 蓷in.
    茦ara sarawa kan shi yayi da tsananin 茩arfi wanda hakan ya tilasta ma shi dafe kan tare da tsugunawa wajen cikin ficewar hayyaci. "Auch." ya fidda sautin a wahale, wanda hakan ga janyo hankulan mutane kan shi.
     Zare ido tayi a tsorace tana kallon yanda cikin 拼an da茩i茩u ya fice a hayyacinsa a firgice taja da baya tana furta kalmar "Subahanallah." a fizge sai kuma ta yi hanzarin ra蓳awa ta gefe ganin wasu maza sunzo sun kama shi ta sulale ta fice zuciyarta na 茩o茩arin fallowa ta fito.
    Ko gabanta bata gani kawai tafiya take a firgice sai faman 茩ara dam茩e ledar hannunta take   yi.
    Ganin yanayin da take ciki ya sanya bayan ta karya kwana Kanzul ya huro iska ta 蓷auketa zuwa sama, kafin 茩yastawar ido harta isa 茩ofar gida sannan ya dire ta, tare da sauka daga kan iskan ya koma ya kwanta a yanda yake, shima Hamzulu ya sauko ya koma siffar datasanshi da ita ta kaka Abu ya daidaita komi na 蓷akin da suka hargitsa sukaci gaba  da tsumayin shigowarta, ganin har mintuna sun shu蓷e ya sanya Hamzalul juyawa domin ya kallo abin da take yi.
    Tsaye ya ganta a 茩ofar gidan ta danne 茩irjinta da tana sakin numfarfashi cikin wani irin yanayi, bai jinkirtawa wajen bu蓷e 茩irjinta yana kallon yanayin yanda zuciyarta ke tsallen bugu, da mamaki ya kalli Kaizul cikin wani yanayi, sai de yasha jinin jikin shi ganin irin murmushin da Kanzul 蓷in ke yi alama yasan komi, girgiza kai yayi tare da saka hasken shi ya daidaita mata bugun zuciyarta sannan ya kulle 茩irjin nata ya koma yana siffarsa datasan shi da ita.

     Sallama ta yi cikin siririryar muryarta wacce ta sake yin sanyi 茩alau  fiye da yanda take a baya.
   "Wa'alaiki salam jikalle marhababiki lale."  Kaka Abu ya fa蓷a da fara'a a fuskar shi.
   Wani sanyi ne ya sake lullu蓳eta sanda tayi tozali da fuskokinsu, su 蓷in sune asalin rayuwarta bayansu batada kowa sai Allah tana alfahari dasu akowane irin yanayi zata tsinci kanta, da haka ta 茩warara kanta tare da sake danne abinda take ji a zuciyarta saboda bata so su shiga damuwa da ganinta, ta 茩a茩alo murmushi me sanyi sannan ta ce.
    "Kaka ya jikin naka, yaude Allah yayi ba zaka sake shan kunun gero ba nayo mana siyayya harda wannan abin da kake tsananin so."
Ta fa蓷a tana aje ledar tare da cire hijabin jikinta ta sagale akan 茩usa, a zahiri kan 茩usa hijabin yake amma a  ba蓷ini kan iska yake a sagale shi ka蓷ai ba tare da makari ba.
     Bu蓷e ledar ta yi tare da fito da robobin costerd guda biyu sai badara babaa guda 蓷aya sai cube suger  da wasu buscuit masu sau茩in ku蓷i.
     Cikin muryar marasa lafiya irin masu jin jiki sosai 蓷inan Kaka ya ce da  ita. 
   "Sannu da 茩o茩ari Maryama Allah yayi miki albarka ya inganta rayuwarki ya  ji茩an mahaifanki da rahama."
    Ya fa蓷a idon shi na kawo ruwa wanda har a ba蓷ini yake jin zafin rashin mahaifanta da tayi.

    Murmushin daya 茩arawa fuskarta kyau ta saki sannan a tausashe ba tare da damuwa ta bayyana akan fuskartaba ta ce.
   "Ameen Kakana nikam sam bana cikin maraici Allah ya amshi rayukan mahaifana tun bansan kaina ba, amma kuma sai ya barni da ku kuka kula da ni kuka bani tarbiyya gwargwadon yanda ya dace, wata茩ila da ace suna raye da yanzu ba haka nike ba ina alfahari da ku sannan ina tsananin godiya ga Allah da baibar rayuwata ta tagayyaraba silar maraicina Alhamdulillahi." Ta fa蓷a da dukanin zuciyarta.
(Ma sha Allah haka ake so mutum ya kasance me godiya dakuma tawakkali idan Allah ya amshi wani abu daga gareka hakan baya nuni da 茩arshen yazo ba, a,a sannan ma aka bu蓷e maka shafin wata rayuwar, sau dayawa muna ganin dan mun rasa mahaifanmu shikenan rayuwarmu zata ta蓳ar蓳are, gaskiya wannan ba tunani me kyau bani adu sanda muka tsinci kanmu cikin yanayin maraici ko 茩uncin rayuwa ko rashin wani abu me muhimmanci godiya ya kamata muyi ga ubangiji sannan mu fuskanci rayuwa adu yanda tazo mana, Ubangiji shike wadatamu sannan kuma ya kar蓳a daga garemu du sanda yaga dama mukasance masu hamdala da godiya adu sanda muka samu ko muka rasa Allah ya ji茩an iyayen da 拼an uwanmu ya sadasu da rahamarsa ya kyautata makwancinsu ya rahamshe su, mu kuma ya kyautata rayuwarya ya albarkacemu yasa mucika da kyau da imani Allahumma ameen馃げ馃げ.)

Jinjina kai Kanzul yayi hoton abin da ya faru shekaru ashirin baya na haskawa a idonsa kamar yanzun abin ke faruwa.

******
Aljani Kabisatul 茩amaru shine shugaban dake jagorantar jinsin fararen Aljanu wanda suka kasance haske shine tambarinsu, mafiya yawancinsu musulmai ne sai 茩alilan daga ciki, basuda wani yawa na azo a gani sun kasance halittar Aljanu mafiya 茩aranci a duniya, babu wata 茩abila da jinsi na Aljanu da basu san da su ba, saboda sunada wani irin kwarjini ha蓷i da tasiri wanda 茩arfin ibada da kuma ri茩o da addini da suka yi ne sila.
    Basa cutarwa hasalima sukan taimakawa wanda aka zalunta, wannan ya saka sam basu shan innuwa da jinsin jajaye da ba茩a茩en aljanu kasancewarsu mugaye na gaban 茩arshe, gaba 蓷aya rayuwarsu ta tattaru ne wajen biyayya ga gafalallun mutane inda suke biyansu da jinin mutane 拼an uwansu suna yi musu aiki, asiri tsafi da bokanci.
        Duda kasancewar jinsin fararen Aljanu basuda yawa amma sunada 茩arfin iko adu inda suke, jajaye da ba茩a茩en Aljannu da tsoronsu saboda 茩warewa dasuka yi wajen warware musu aiyukansu na zalunci gashi babu yanda suka iya da su.
    Ko a cikin jinsin fararen Alhanu akwai wani aljani da   suke alfahari da shi, shi蓷in ya kasance bawa da mahaifansa suka sadaukar da shi wa shugabansu me adalci wato Kabisatul 茩amaru wannan aljanin ba kowa bane face Kanzul mujulu wanda ya kasance bawa na musamman da sarkin fararen Aljanu ke tsananin ji da shi.
    Bayan sun bayarda kanzul sai suka samu 茩aruwa inda suka haifa ma shi 茩ani wanda yaci sunan Hanzul Dhakar wanda tunda ya tashi yaji labarin sadaukin 蓷an uwansa Kanzul sai shima ya maida kan shi bawa ga sarki dudan ya kasance kusa da 蓷an uwansa, du wani aiki a tare suke yin shi ko hidima koma minene Kanzul zai yi to 蓷an uwanshi na tare da shi wannan yasa suka taso da wata iriyar sha茩uwa da soyayyar junansu.
     Kasancewar su basa rayuwa a cikin dazuka gaba 蓷ayansu akan iska suke rayuwa ko cikin manyan tekunan duniya, wannan yasaka basu cika yin rayuwa tare da mutane ba sa蓳anin Ba茩a茩en aljanu dake zama a cikin bishiyu ko dazuka inda yanzu mutane suka mayar da wajajen wajen rayuwarsu, ana sare bishiyu ba bisa 茩a'ida ba wanda hakan ya ke fusata mazauna wajen har suke shiga jikunan mutane suke rayuwa, ana kuma 茩ona dazuka mutane na rayuwa a ciki hankulansu a kwance ba tare da sunsan sun ta蓳o wasu masu rayuwa a wajen ba, ana maida dazukan wajen zama ko wajen yawon sha茩atawa da bu蓷e ido saboda tsabar jin da蓷in rayuwa, ba tare da mun saniba muna janyowa kanmu abinda ze damemu, Allah ya kyauta. 

    A wata ranar asabar da daddare Kanzul na shawagi a kan iska ya je amso wani sa茩o da sarki ya aike shi amsowa wajen wani malamin addini me taimako abisa tafarkin Allah wanda yake mu'amala da  jinsinsu wajen taimakawa mutane, ba tare da sanin Kanzul ba ashe Hamzul ya biyo shi a baya ta inda shi ya kasance yana bin iskar 茩asa sa蓳anin Kanzul daya kasance yana bin iskar dake sama yana shawagi.
    Daga can 茩asa ya jiyo wani gurnani da   tsawa wanda hakan ya tilasta ma shi saukowa 茩asa babu shiri, yana bu蓷e duka hasken shi tare da ganin abin da 蓷an uwanshi ya gani.
    Masu mutane ne mata da miji da 蓷iyarsu 蓷aya a wani gida, wasu 蓳atagari kuma azzalumai suka shiga har inda suke suka kashe su bayan sun nemi dukiyar basu samuba, uwar da uban duka sun mutu sai yarinyar da take cikin wani hali, nan take Hamzalu ya sakarwa mugayen mutanen hasken ya tarwatsa su, kai tsaye Kanzul ya nufi yarinyar tare da 蓷aukarta yana jin kanshi wani iri a game da ita, ba tare da tunanin komi ba ya 蓷auketa tare da juyawa yabar wajen da ita.
   Hasken da Hamzalu ya saki ne ya haddasa gobara ta tashi a gidan, inda yabi bayan 蓷an uwansa  ranshi a mugun 蓳ace.
    Koda Kanzul yajewa Sarki da yarinyar nan take ya karanci abin da ya faru, sai de nan take ya nuna rashin amincewa akan ta rayu a cikin jinsin Aljannu, yayinda Kanzul yaji sam ba zai iya barin yarinyarba don sosai yake jinta a jikinshi ga kuma tsananin tausayin da take bashi, nan Sarki me adalci ya bashi damar zuwa ya rayu da ita a duniyar mutane domin sam zamanta atare da su ba mai yuwuwa bane ya kuma ce zai neme shi adu sanda bu茩atar hakan ta taso yayi mashi hakane don saka ma shi da alkairi akan hidimar da yayi mashi, a ranar Kanzul da Hamzalu suka tattaro suka dawo cikin mutane da zama sukaci gaba da rainon Maryam bayan sun binciko asalin sunanta kenan saide ko ka蓷an basu bata damar da zata gane su蓷in ba jinsita bane suka raineta tamkar yanda ake rainon 蓷an mutum suka zame mata ahali bango abin jinginuwarta sam basu bari tayi kukan maraici ba bayan ta taso suka sanar da ita asalin abin da ya faru da mahaifanta gobara ta cinye su su kuma kakaninta ne, a haka rayuwa taci gaba da tafiya.
*****
A yanzun da Kanzul ke kallon Maryam da tsananin tausayawa abinda ke shirin tinkaro rayuwarta wannan yarinyar da suka 蓷auka yake gani wacce ke cikin mawuyacin yanayi tsakanin rayuwa da mutuwa, yana kallonta ne a asalin yanda take a yarintarta.
    "Nifa banda wata damuwa yanzu a duniyar nan data wuce ciwon Kaka shine kawai abin da ke tsananin damuna."
     Sassanyar muryar Maryam ta daki dodo kunen Kanzul wanda hakan ya dawo dashi duniyar zahiri.


Tofa wata sabuwa dama mutum ba rayuwa tare da aljannu 馃槸馃槼 ikon Allah me tsayar da wando ko ba zariya.
    Somin ta蓳i kenan daga cikin cakwakiyar dake sar茩afe da wannan zazzafan labarin me taken 茒AURIN ZUCI nice taku har kullum.

Ha茩i茩a naji da蓷in addu'o'in agareni nagode sosai masoyana na ha茩i茩a Allah ya 茩ara mana lafiya baki 蓷aya allahumma ameen 馃げ.


MARYAM STAR

#Masyamstar
#茒aurinzuci
#Hausanovel.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.