Free chapter 路 Read without an account
37
馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄
By
Anisa Muhammad yahaya
YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION YOTA
Page 3锔忊儯7锔忊儯
Ajiyar zuciya Amma ta sauke, ta kalli Anisa dake jikinta ta 茩ara cewa
"A koda yaushe idan na tambayi Ammin ki baza ta sake yin aure ba kin san me take ce mun"
Kai ta girgiza a hankali tana jin yanda mahaifiyarta ta sha wahala a gidan dayake wai na mahaifin ta saboda bata da uwar da zata kula ta tsaya iya karfinta a kan lamarin ta
Kuma shine zata 茩i farin cikin Ammin ta
"Cewa take ba zata 茩ara aure ba zama zata yi ta kula da 拼ar da Allah ya bata tilo, so take ta kula da tarbiyyar ki, ki taso tare da ita bata son kiyi maraici duk da kin rasa mahaifin ki tun baki san shi ba, tun be ta蓳a ganin 蓷iyar shi ba a duniya ba"
"Idan nace to ai ko tayi aure zata iya duk wannan" sai ta ce
"Gani nake kamar ba iya matan uba ne zasu iya cutar da 蓷a ba, gani take ko yaya ne dole zaki cutu ta wata hanyar"
"Kuma duk yanda muka so har Anty Zuhura kasa shawo kanta ta茩i, mahaifiyar ki meso da kaunar kice a duk yanayin da kika tsinci kanki, nasan yanzu da zaki fa蓷a mata duk yanda ta 茩aunaci ha蓷in nan tunda har tasan ba kya so ba zata ta蓳a bari ayi ba, zata gwammace ta sadaukar da wannan ta miki abinda zai faranta miki sai dai idan ya kauce wa Shari'a, to ke baza ki iya wannan dan ita ba eyye Anisa"
Harga Allah yanzu tana jin koda bata son ya Umar zata iya auren shi kodan yanda Ammin ta ke son hakan dan ita sheda ce taga wannan farin cikin akan fuskar ta
Kuma tasan Ammi baza ta ta蓳a yin abinda zai cutar da ita ba, saidai wanda zai gyara mata rayuwa
Muryar Amma ce ta katse mata tunanin da cewa
"Kiyi addu'a ki nemi za蓳in Allah, kiyi istikara Allah zai za蓳a miki mafi alkhairi, za蓳in Allah shine za蓳i, zai iya yiwa in shawo kanki ki aure shi hakan ya zamo ba alkhairi ba a rayuwar ki, za kuma ki iya ganin shi da kike gudu shine mafi alkhairi a rayuwarki shiyasa a kullum a keson ka nemi za蓳in Allah a rayuwa saboda wani abun ba zai maka da蓷i ba amman Kuma haka ne yafi wani da蓷in alkhairi a rayuwar ka, wani kuma aka sin haka, shiyasa indai ka nemi abu wurin Allah kaga baka samu ba daman ba alkhairi bane a gare ka maybe agaba ya zamo maka alkhairi ko kuma Allah ya cire maka shi a. rayuwa saboda ba alkhairin da zaka samu a tare da abun, shiyasa kome zai faru sai da NUFIN ALLAH kuma da neman za蓳i a gare shi, kin gane koh Anisa, kar kisa wa kanki damuwa, karki 蓷aga hankalin ki, kiyi addu'a kamar yadda na fa蓷a miki zaki ga sakamakon Allah dan shi maji ro茩on bawan shi ne duk sanda bawa yazo mai da bukatar shi, musamman ma bawa in ya kasance mai yawan ibada da hakuri"
"In sha Allah Ammah zanyi duk abinda kika ce kuma na amince indai hakan zai saka Ammi farin ciki"
Kanta ta shafa tace Allah ya miki albarka yasa ku ci gaba da zama masu biyayya da son iyayen ku
Please follow and like my account on arewapen ba dan halin wannan marubuciyar ba馃ス馃檹馃檹
______________________
By
Anisa Muhammad yahaya 馃尯
***