Free chapter 路 Read without an account
42
馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄
By
Anisa Muhammad yahaya
YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION YOTA
Page 4锔忊儯2锔忊儯
Baki ta cuno tana 茩ara kwabe fuska ganin yana 茩ara mata alamar tace amma yaki bari taja plate 蓷in gaban ta
"Kince you're hungry then maisa bakya ci"
茒agowa tayi da niyyar maga amma taga ya ha蓷e rai kamar bai ta蓳a dariya ba,
"Na 茩oshi"
"Kin koshi??, ba yanzu kika gama cewa baki ci komai ba"
Shiru ta 蓷an yi, da 蓷an fa蓷a fa蓷a yace
"Am talking to you sa hannu"
Spoon 蓷inta dake ciki ta 蓷auka ta fara ci kamar wadda ake ba magani a ranta tana fa蓷in
"Mutum sai yayi ta fa蓷a yana harha蓷e rai kamar wanda aka ce ga ranar mutuwarsa, se kace wani ke mintsinin shi da ze ringa hucewa akan mutane, anya ma ba aljanu ne dashi ba?" Ta watsa wa kanta tambayar ta na 蓷an satar kallon sa ta 茩ara cewa a zuciyar ta
'' ba mamaki idan ma yana da su 蓷in, ba wuya'' ita ta kasa gane hali irin na ya Umar
Shidai Ahmad tv ya maidasu yana kallon drama, inba karfin hali ba, ka zo kawai kasama mutum hannu a abincin shi dan tsabar neman magana kuma kana wani ha蓷e rai dan karfin hali
"Allah ya kyauta maka kaidai"Ahmad ya fa蓷a yana tashi yakai plate 蓷in daya gama cin abun shi tun suna dramar su,
Su Batul ne suka fito saboda daura abincin rana,dan ita Ammi bata da mai aiki,haka dai itama Amma, gani take dukan su yara mata ne gwara su koyi aiki tun yanzu, idan ta sabar musu saidai suna zaune a musu ai ba gata bane, duk da dai su they learned the hard way, amma dan tasha wahalar aiki ko rayuwa ba bashi zaisa su sangarta yayan su ba
Tun suka nufo hanyar idon su ke kansu, kallon juna sukayi amma ba suyi gangancin yin wani shirmen ba suka yi kitchen
Saida yaga taci da 蓷an yawa sannan shima ya cigaba da ci, a haka har suka gama ta dauki plate 蓷in tayi kitchen
"Umm kaga su Julieta" fa蓷in Batul
"Kee Lailarh dai" Khadijah ta fa蓷a suna 蓷an kwashe wa da dariya
Bata tanka su ba dan bata ma da lokacin shirmen su ta ijje plate 蓷in tayi gaba
Tana jin su, amma tayi waje abin ta
"Sai yamma zaki koma ne" fa蓷in Ammi da ta tashi zata koma 蓷aki dan yin sallahn azahar da aka 茩ira
"Eh sai irin bayan laasar haka"
"To Allah ya kaimu"
Har lokacin yana zaune a gurin be tashi ba sai aukin danna waya da yake ta faman yi
A 蓷an fakaice ta kalle inda yake, tana mamakin wai shi kwata-kwata baya gajiya da danna waya ne, ido suka ha蓷a tayi saurin dauke wa tayi hanyar daki da sauri, tana shiga itama alwala tayi tayi sallah
Gado ta koma ta cigaba da kallon ta, sai around 3:45 ta tashi ta 茩ara wanka ta shirya ta fito, da茩in Ammi tashiga ta mata sallama tace
"Kin ma yiwa drivern magana zai kai ki, kar kije maybe ma ya fita"
"Eh tun 蓷azu nace mai wurin 4 zai kai ni gidan Anty"
"To Allah ya tsare sai kun dawo"
Ameen tace ta fita daga 蓷akin,
A parlour ta ganshi zaune a zuciyar ta tana fa蓷in wai bashi da aiki kullum sai danna waya tana yawan yiwa kanta wannan tambayar dan ta lura shi ba gajiya yake ba
茒agowa yayi ya kalle ta, atampa ce a jikinta dinkin straight gown ne mara hayaniya, be kamata ba amma ya zauna sosai a jikin nata, sai normal 蓷auri da tayi ta yafa veil 蓷in akai, tasaka lipgloss dan yau ko lining 蓷in ma da ta saba ba tayi ba
"Ke baki da hijab ne wai??"
Kallon shi tayi a zuciyar ta tana tambayar kanta to tayi me da hijab a yanzu
"Ki koma ki saka hijab"
"Hijab!! Kamar wani zanje gidan mutuwa" tayi maganar a ranta, amma a zahiri kawai kallon shi ta ke tana ganin ikon Allah amma ta kasa furta komai
"Didn't you hear me, ki wuce ki saka hijab, ko so kike ki fita haka ko wani banzan ma yayi ta kallon ki"
"Yahh hijab fah!!" Ta fa蓷a a mugun shagwabe
"Eh"
Juyawa tayi ta nufi hanyar 蓷akin, ranta a 蓳ace, tana cuno baki gaba kamar ze fa蓷o, abaya ta dauko ta saka ta yapa mayafin abayar ta fito, akan tasaka hijab akan atampa da zafin nan gwara tasaka abayar, ba lokacin sanyi ba ba komai ba ita da zata fita shine zata wani saka hijjab ana zaune kalau
Kallon ta yayi har zai yi magana kawai yayi kwafa ya tashi yayi waje, itama baki ta ta蓳e tabi bayan shi
Tun fitowar ta driven ya ganta ya taso yana jiran 茩arasowar ta,Inda drivern yaka ta nufa,
Muryar shi ta tsunkaya yace"malam habu kaje kawai ba damuwa zan kaita"
Da toh ya amsa shi ya bar gurin, itama jin hakan yasa ta juya akalar tafiyar tata ba dan taso ba, ranta kuwa kamar ze fashe
Follow and like my account on arewapen ba dan halin wannan marubuciyar ba dan Allah 馃ス 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹馃檹 馃檹 馃檹
______________________
By
Anisa Muhammad yahaya 馃尯
***