Free chapter · Read without an account
35_36_37
by Ayshatou Galadima · MISHAL
MISHAL
By AYSHA GALADIMAđ€đż
***
BOOK 1
Page 35_36_ 37.
Joy da take bakin âkofa tana ganin duk abunda take , amma ko kusa bata bari Mimi tasan tana cikin dâakin ba .
âDan dâaga wayar hannunta sama Mimi tayi , tunani da yawa Ćuna mata yawo a cikin zuciya , especially last abunda ya faru a tsakanin su , ya kasa fita a kanta , shiyasa tayi tunanin ganin sa lokacin da ta tashi, but yet sheâs wrong, baya nan kwata kwata , har ta gama ciwan nata ta warke, and no single message or call for him.
A hankali ta dâora wayan akan âkirjinta , tana kallan ceiling dâakin, cikin sanyin muryar ta furta â May be yana busy ?âŠ. But atleast Uncle dâina ne , zai iya samun free time ya tanbayi yadda nake , amma be yi hakan ba âŠ. Or maybe he doesnât even know Iâm awake yet?â. Ita kadâai take wa kanta tanbaya , kuma take tunanin amsar tanbayar nata da kanta .
Gudun kar a nemeta a âkasa , ta sawa ranta cewa har yanzu bai san ta tashi bane , shiyasa bai kira ta ya dubata ba .
Da wannan tunanin ta miâke zata fita , har ta budâe âkofa sai kuma ta dâan tsaya , cikin âkasan moâkoshi ta furta â Allah ya dawo da shi lafiya âŠâ ba tare da tasan dalilin yin adduâar ba , ta fito daga dâakin zuwa âkasa .
A falo kuwa , Zarah da Ameerah suna zaune tare da sauran mutanen gidan, even though Zarah hankalinta ya rabu guda biyu sosai , zuciyarta sai faman tunanin me Mimi take a dâaki take .
She just feels like tanasan tasan duk abunda Mimi take sabida ta haka ne kawai zata san yadda zatai ta raba Moh da Mimi kamar yadda ta âkudiri hakan a cikin zuciyarta .
Ganin saukowar Mimin yasa ta sauke numfashi tana fadâin â Kin dâauko wayar?â.
â Yeah ..â cewar Mimi.
â But naga kin dadâe ko waya kikayi ?.â Zarah ta kuma tanbaya.
â Not really , meyasa kika tanbaya ?.â Mimi tayi mata tanbayar tana zama akan kujera.
â No babu komai am just asking, naga kamar kin dadâe shiyasa nayi wannan tunanin , but tunda kin dawo ai shikenan.â
Daga nan suka dâan cigaba da hirar su , time to time kuma tana kallan wayarta .
Already kuma Mommy Zarah 90% na attention dâinta yana kan Mimi , so duka hirar da suke da wayarta da take dubawa time to time , akan idon Mommy ne .
Shiyasa ta dâora wani kyakkyawan murmushi akan face dâinta tana kallan Mimin â Mimi ko akwai call dâin da kike expecting ne? Naga sai faman duba wayan ki kike, akwai abunda kike so ne?.â
âDan yaâke Mimi tayi tana ajje wayan â No Mommy.â
â Kin tabbata?.â Mommy ta kuma tanbayarta .
â Eh Mommy na tabbata .â
â Okay Daughter naâ da haka Mommy ta mayar da hankalinta kan Ću Mamy da suke magana.
Ita kuma Mimi ta ajje wayar ga baki dâaya gudun kar wani ya sake mata makamanciyar tanbayar idan aka ga tana duba wayar.
An dâanyi hakan da kamar minti 40 , Zarah ta dâan riâko hannun Mimi, ga baki dâaya ta dawo asalin Zarahnta da Mimi ta sani.
â Besty please no zamu iya yin magana mu kadâai? Ina so na fadâa miki wani abu ne please?.â
â As in me , you and Ameerah kike nufi?â. Mimin ta tanbayeta cikin dâan confusion.
â No banda Ameerah , abun ai bai shafe ta ba , nidai please let me tell you something please.â
Kallan Ameerah , Mimi tayi , ita kuma Ameerah ta dâan dâaga mata kai , tana fadâin â kuje i will wait for you.â
Hakan kuwa akai, dan Mimi tana miâkewa ma Zarah ta riâko hannunta , kamar dai yadda saba a koda yaushe .
Sun hau sama amma kafin su âkarasa dâakin Mimi, Zarah ta tsaya tana sakin hannunta tunda already sun bar cikin mutane .
Sai da Zarah ta dâanyi shiru tana tunanin abunda zata cewa Mimin, ganin Mimi ta tsaya kallanta sai kawai ta dâanyi mata murmushi , deep down kuma tana faman yaâki da zuciyarta ne .
â Besty?.â Ta kira Mimin..
â Hmm?â. Shine amsar kawai da Mimi ta bata .
âUhm am sorry akan abunda nayi miki kwanaki, nasan nayi kuskure and tun daga wannan ranar nake so na baki haâkuri amma na kasa, ranar da muka hadâa gathering dâin nan, naso na baki haâkuri a time dâin , sai kuma wannan abunda ya faru, but am really sorry akan abunda nayi miki, kinsan ba hali na bane , and it was a mistake , ko wana dâan adam kuma ajizine but we all make mistakes.
So am sorry , hope you can forgive me ?â
âDan shiru Mimi tayi tana tunani sai kuma ta kalli Zarahn â Me yasa ma kika taso da maganar nan? already ai mun wuce wannan abun , no need ki ma sake dawo dashi.â
â Yeah na sani shiyasa ma nake baki haâkurin, please dagaske nake miki, idan baki ce mun kin haâkura ba , wallahi bazan ji dadâi ba , kinsan yadd taji da baki da lafiyar nan kuwa? Ji nayi kamar zanyi hauka wallahi.
Dan Allah Besty just say it , kice kin yafemun, zanji dadâi sosai, kinji?.â
â Zarah?âŠ.â
â Please Mimi , idan baki fadâa ba sai nayi tunanin ko har yanzu kina jin haushi na akan abunda nayi ne , and bazan ma âkara kwatanta hakan ba just take it as my mad please Besty na .â
â Shikenan Zarah na haâkura , but karki âkaramun irin haka , sabida ba zanji dadâi ba .â
â Yeah bazan sake ba . Wai kinsan yadda naji lokacin da kike kwance? Hmmm kamar zanyi wani âkaramun hauka , dan ma wannan guy dâin baya bari shigo a dubaki , but ni so nayi fa na koma can ga baki dâaya na dinga kula da take , amma kwata kwata basa bari.â
âKaramun dariya Mimi tayi tana fadâin â Zarah ? Are you kidding me ? Ina zaki koma ga baki dâaya ? Part dâin Uncle Moh dâin? Ba fa part dâin Mamy ba , part dâin Uncle Moh, cab karka ki bari suji wannan maganar naki, nima yanzu da na warke ba gashi na dawo nan dâin ba .â
â Amma Mimi ai tunda ya bari kika kwana zaki iya zaman ki açan , why not baki zauna ba? Gaskiya part dâin Uncle Moh yana da kyau, kin taâba shiga kitchen dâinsa? Ko kuma sama ? Nasan duk yafi falon âkasa kyau, gaskiya ka mata yayı a bar mu , muyi tour a part dâin nan ko na sati dâaya.â
Hannayenta biyu Mimi ta tafa mata a dai dai fuskarta tana fadâin â Malama Zarah , stop your day dreaming, maganar part dâin Uncle Moh ake ba wani ba . Uncle Moh ! Uncle Moh ! Youâre not okay , toh ba dani zaâayi wannan abu ba.â
Wani irin malulun abu Zarah ta hadâiye da taji ya tsaya mata a maâkoshinta ga baki dâaya sai taji haushin Mimi ya sake ka mata , but she promise her self next time ita ce zata shiga part dâin ba Mimi ba , and Mimi ba zata sake saka âkafa cikin wajan nan ba, because everything belongs to her alone .
Ba kuma ta so Mimi tayi tunanin wani abu akan haka shiyasa ta dâanyi dariya tana fadâin â Me too am joking , waya isa ya shiga part dâin Uncle Moh, dan ma ke kina satar hanya kina shiga ne .â
Wani irin dariya ne yazo wa Mimi take fadâin â Wace ce tayi satar hanya?â
Tsayawa kallanta Zarah tayi , jin yadda tayi dariyan.
Sai kawai ta dâan âkaâkalo murmushi ta yafawa fuskarta â Ke wasa nake . Shi wani dariya da kike , letâs go back kar azo ana neman mu, mu kuma munanan muna labariâŠâ da wannan maganar Zarah ta kawar da dâaya maganar suka dawo falo, sabida bataso bakinta ya kufce har tayi wata magana da Mimi zata yi zarginta ko guda dâaya.
Sun dawo falo aka cigaba da hira da surutu , kamar yadda aka saba duk lokavin da aka hadâu.
Sai wajan Azhar kowa ya watse ya nufi part dâin sa , masu tafiya office suma suka wuce aikin su.
Falo ya dawo daga Mimi sai Aunty Shukura da kuma Mamy.
Mamy sai da taga kowa ya tafi ta kalli Mimi, â Mimi zaki iya zuwa part dâin Moh ai ko?.â
Kanta Mimi ta jinjina mata tana fadâin â Eh Mamy.â
â Toh maza ya kamata kije ki duba Ću Aya , dan tunda kika kwanta suke faman jigilan aikin kula da ke , ko ni da na haife ki banyi wannan walahar da sukai ba and by Allah naji dadâin yadda suka kula da ke.â
Cikin amincewa da maganar Mamy , Aunty Shukura itama ta kalli Mimi â Wallahi sunyi ma abunda yafi âkoâkari, bana tunanin ko bacci suna yi me kyau . Kinga Aya yadda ta rikice , ko ni da nake yar ki banyi rigicewar da tayi ba . Na yadda tana sanki Mimi, please be nice to her abunda tayi miki, babu me yi miki shi sai me âkaunar ki.â
â Insha Allah , zanje na duba su yanzu , since na warke ga baki dâaya yanzu.â
â Please daure Mimi na idan yaso , idan kika dawo sai kiyi sallah ki huta kema sosai kinji? Akwai kuma abunda kikeso na girka miki? Sabida test dâin bakin ki ya dawo sosai.â Mamy ce tayi maganar.
Ita kuma Mimi ta girgiza mata kai tana miâkewa tsaye â Iâm fine with anything Mamy gashi daman ba wani yunwa nake ji ba sabida naci break fast dâin nan da kikai mun sosai, na gode Mamy na, youâre the best âŠ.â
â Youâre also the Best Mimi na âŠâ
â Iye Mamy abun âyar launin fata zaâayi , ni kuma fa ?â.
â Abeg jareeeeeâŠâ cewar Mamy.
Duk sai sukai dariya, har da Mamy dâin.
________ Fitowa tayi zuwa part dâin Moh , tana shiga ta tarar dasu duk a tsaye , alamu ya nuna suma fitowar za suyi .
Suna ganinta duk suka fadâadâa fuskar su .
Aya ce ma ta matso kusa da ita tana riâke mata hannu â Little Mimi, lalle kin soma samun sauâki tunda kika fito , yaya jikin ki? Hope komai lafiya , ko akwai abunda kike so?â.
â No Aunt Aya na gode , daman nazo ne na duba ku and to thanks you for the careâŠ.
Thank you soâŠâŠâ
â Uhm Uhm Mimi rufa mana asiri, wannan godiyar ba mu zakiyiwa ba .â Cewar Alameen yana dâan dariya âkasa âkasa.
Sincerely speaking Mimi ta furta â Toh wa zanyi wa godiya ?.â
â Donât worry lokaci zai nuna , yanzu dai ki samu ki huta sosai, because you really ! really need to rest kinji?.â
â Insha Allah, Thank you so much, Uncle Alameen..â
â My pleasure MimiâŠ.â
Kallan Aya tayi , za tayi magana â No kar ma ki soma gode mun Little Mimi, if not zamu âbata dake..â
Murmushi Mimi tayi , still sai da tace â Thank you Aunt Aya.â
â You will never change âŠ.â Aya ta fadâa tana dâan dariya itama.
âDaman Mamy tace na tanbaye ku , abunda zaâa girka muku, or if you need something ku fadâa mun sai na fadâa mataâŠ.â
â No ! Kicewa Mamy mun gode sosai, yanzu fita ma zamuyi, but anjima insha Allah da daddare zamu zo gaishe da Mamy sai muci tuwo ba .
But ai ke zaki dawo part dâin nan da zama kafin Moh ya dawo ko?â. Alameen ne yayi magana.
Ita kuma ta âbata fuska â No a dâakina zan zauna, ai na warke.â
â Okay fine ! Kiyi yadda kike so Mimi , but youâre highly welcome duk lokacin da kikesan shiga , as always âŠ.â Cewar Alameen.
Ita kuma ta dâaga masa kai alamar Toh .
Hannunta har lokacin yana cikin na Mimi suka fito daga part dâin..
Aya da kanta tayi insisting zata raka Mimi bakin part dâin su , kuma hakan akayi, Mimi ta koma ciki, Aya kuma suka fita tare da Alameen.
____ Haka ranar ta kasan ce cike da kulawa , duk wanda ya dawo sai ya soma tsayawa a part dâin Mamy ya duba Mimi.
Zarah da Ameerah kuwa baâasan wanda yafi wani zuwa dubata ba , har zuwa lokacin kuma babu wani call daga Moh, tun tana dubawa har ta haâkura ta ajje wayar.
__
Kamar yadda su Aya sukai alâkawarin zuwa , After ishaâi prayer , sunzo sun sake duba Mimi, sunci abincin Mamy kuma, this time around har hira Alameen ya zauna sukai da su Baffa sosai.
Da zasu tafi kuma Aya ta hau sama ta dâauko trolley dâinta , da mamaki duk suka kalleta , Mamy ce ta soma cewa â Aya ina kuma zaki ji? Da kayan nan?â
â Mamy akwai abunda ya taso mun which ake buâkata na da gaggawa shiyasa zan tafi, but bazan dadâe ba zan dawo.â
Cikin rashin amincewa Mamy ta furta âBa zaki zauna ki âkara mana koda 2 days bane? Atleast yadda kika dinga zirga zirgan nan ya kamata daka ke har Alameen ku zauna kwana biyu , babu shige babu fita har sai kun dawo da energy dâin ku sosai.â
â Yes Aunt Aya ki zauna mana , daga warkewa na kuma sai kice zaki tafi kamar jira na dama kike na warke ki tafi?â Mimi ta âkarasa maganar a shagwaâbe.
â Donât worry Mimi, zan dawo ai ina kammala abunda zanyi zan dawo bazan wani dadâe sosai ba , bazan dâauki dogon time ba .
Take very good care of your self . Okay?â.
â Insha Allah zan kula .â
â Yawwa My dear Good nightâŠâ
â Aunty Aya bari na rakaku har waje mana , sai na dawoâŠâ
â No Mimi , duka yaushe kika warke da zamu soma wahalar da ke? Kedai kiyi zamanki , Sai da Safe .â Cewar Alameen .
Batasan sake musu dasu shiyasa ta furta â Shikenan Uncle Alameen sai da safe , Aunt Aya sai da safe..â
A tare both Aya da Alameen suka amsa mata da good night, su kayiwa su Mamy sallama sannan suka fita.
Suna shiga cikin mota Aya ta kallesa â Alameen you guys are making things too hard for her .â
Sai da ya kunna motar tukunna ya dâan kalli Aya â Kema kinsan weâre not, just may be it may hurt at first , but ya kamata ta saba da kanta.â
â But yet you guys please , I know you, karku soma wannan play play dâin, definitely da ban bar gidan nan yau ba , bazan iya zama na ganta haka nan ba , likeeeee damnnnnnnn Nooooo.â
â Oh really? Yayi maganar ba tare da ya kalleta ba.
Itama ta amsa masa da â Yes manaâŠ.â
âDan âkaramun dariya yayi mata â Then ai kin fi sanin wanda zaki fadâawa wannan maganar, itâs not the innocent me AlâameenâŠâ
â Alameen youâre not nice Serouslyâ.
Shima ya amsa mata da â Yeah na sani.â Da haka suka fita daga gidan suna having conversations a tsakanin su.
___Mimi kuwa da ta koma Mamy ta zaunar da ita a kusa da ita â Mimi akwai abunda kike so? Ko akwai abunda kike so?â.
â Aa Mamy wallahi babu abunda nake damuna , kece kawai kike ganin kamar akwai wani abu , and Iâm perfectly fine Mamy naâŠ.â
âShikenan na yadda yanzu ki koma dâakin ki , ki huta tunda tun dâazu kike zirga zirga , ke da baki da isash shiyar lafiya ma .â
â Okay Mamy na , Good nightâŠâ
â Good night dear⊠idan akwai abunda kike so , you can text or call me , kinji?â.
â Okay MamyâŠâ daga nan Mimi ta nufi dâakinta , tayo alwala ta zauna akan bed tana sauke numfashi, she donât even abunda yake zuciyarta gata gatan kawai, a karan farko da zuciyarta take jin tayi missing wani abu, duk da tana âkoâkarin yakice tunanin amma ta kasa . A haka tayi bacci so moody, bacci ma kuma bawai dadâi yayi mata ba .
WASHE GARI
Wajan Azhar tana zaune a dâaki , Ameerah da Zarah suka shigo sake dubata , tunda tun safe basu shigo ba sai yanzuâŠ
Zarah tana zuwa ta fadâa kan Mimi tana hugging dâinta â My Bestyyyyyyy yau nayi missing dâin ki wallahi.â
âDan dariya Mimi tayi â Abeg ni dâagani karki âballani da kinyi missing dâina ai da tun dâazu zaki zo duba ni , sai yanzu zaki zo kice kinyi missing dâina? Abeg jareeee.â
â Rabu da ita Mimi, trust me babu wani missing dâinki da tayi, how far ya jikin ki?âŠâ
Murmushi Mimi tayi wa Ameerah tana dâan riâko hannunta kamar yadda itama Ameerah ta riâko hannunta â Ameerah am fine , thank you , thank you ! Thank you so much for the care.â
â Mtswww ji beki, kamar wacce nayi wani abu me girma kike mun irin wannan godiyar please stop itâŠâ Ameerah ta âkarasa maganar tana samun wajen zaunawa .
âDan kallanta Zarah tayi,tana wani dâage kira â Ah su Ameerah anyi hankali, kamar bake ce kike fadâawa Mimi maganar duk da tazo bakin ki ba , amma yanzu naga ga baki dâaya kin wani canza , me ya faru?â.
Wani murmushin gefen baki Ameerah tayi tana kallan Zarah sosai â Zarah wai kin manta da wa kike magana ne? Ameerah ce fa? Ko kin manta Mimi was my best and only friend kafin ki fara this Besty Besty things of yours ? Zarah?.â
Kafin Zarah tayi magana Mimi tayi saurin shiga tsakiya tasan halin ko wannan su especially Ameerah yanzu zata fadâawa Zarah manyan magana , kuma batasan hakan ya faru ta dalilinta .
â Dan Allah dukan ku , kuyi haâkuri wannan abun duk bana tashin hankali bane . You guys are all my Besties to chill please, kar kuyi wasu magana all because of me , I wonât be happy gaskiya .â
â So Mimi , is better ki fadâa mata, ni zuciyana bata da sanyi sanyi irin naki, just do me , I do you ne kawai , nothing more âŠ.â Cewar ZarahâŠ.
Kallansu duka Mimi tayi â Nidai nace muku dan Allah kuyi haâkuri , duka fa is not a big deal and Wlh your guys are my besties no one will replace you allâŠ.â
Kallan Mimi , Zarah tayi cikin zuciyarta kuwa fadâi take â Allah ya tsare na zama Bestie dâin ki, am just waiting for the perfect moment, zaki gane baki da wayo, sai na sa kinyi da nasanin sani na , in your whole life, because I hate you, banza kawaiâŠâ Amma a fili sai ta dâan taâbe baki tana fadâin â Shikenan , saboda ke dai zan âkyaletaâŠâ
Ameerah kuwa â Hmmmmâ Kawai tace ba tare da ta sake cewa komai ba .
From there suka cigaba da hirar su perfectly, even though wani lokacin bakinta yana âkoâkarin sakin layi, sai tayi saurin waskewa .
Zuwa wani lokaci me tsaho kowa kuma ya wuce part dâinsa , dâakin yayi saura Mimi kawai, gashi dâakin ya soma zama mata so boring tunda babu Moh, kuma bata kuma ganin Joy ba, tunani ne kawai ta ko ina yake shigar mata kaiâŠ
____ Zarah tana shiga part dâin su ta tarar da Mommy bata falo, sai ta wuce bedroom dâinta lokacin waya take.
A gefen bed dâinta ta zauna har zuwa lokacin da ta gama wayar da take .
â Aa Zarah ya naga kin shigo ranki a âbaci wani abu ne ya faru?â.
â Mommy mene ne ma bai faru ba , sincerely speaking Mommy ina ta faman danne kai na akan abunda Mimi take mun amma na kasa haâkuri wallahi ko me za tayi yanzu sai naji na âkara jin haushi.
Musammman idan na kalleta . Mommy ta fini kyau , ta fini komai na rayuwa , kowa yana santa amma ni kenan kullum zan dinga zama a âkasanta ne? Mommy na gaji , ko da yaushe ni zan dinga binta ita ba zata dinga bina ba . Wallahi na gaji Mommy, kiyi wani abu kawai akan wannan abun.
Nima inaso ta dâan dâana irin abunda nake ji, and here is Ameerah , sheâs busy defending her , itama haushin ta nake ji, ko ganin abunda Mimin take mana ba tayi , na kula yanzu ta soma dawowa santa .
Mommy abunda kikai wa Ameerah wallahi ya soma sakinta, yanzu na kula ta soma dawowa san Mimi kamar yadda take a da.
Mommy kar Ću juya mun baya, nidai kisan abunda za kiyi dan Allah MommyâŠâ
Tsaki Mommy tayi â Matsalata da ke Zarah kin fiya garaje kwata kwata baki da haâkuri, ko me zaâa fadâa miki ba zaki dâauka ba sai dai ki dinga yi wa mutum taurin kai sai kice kin fisu .
Kin fini sanin abunda ya kamata nayi ne? Ke kin sanni kuwa? Ameerahn banza Ameerahn hufi , ita ta isa taja da abunda nayi niyar yi ne?ko ubanki ance miki haka na âkyalesa ne? Da ace banayin abunda nake yanzu ance miki zaâa ma same ki ne? Toh banasan rawar kai .
Idan kuma ba zaki nutsu ki saurari abunda nake fadâa miki ba , toh shikenan zan âkyale ki sai ki je can ki âkarata, tunda ba kya ji kwata kwata.â
â Mommy ai naga abun ne baya sauri na dâauka kamar yadda kikai wa Ću Ameerah shima haka nashi nasu yake amma kuka sai naga komai yasha banban.â
â Hmmmm Zarah kenan, saurin me kike? Ki tsaya mana , ki bari nan da kwana biyu duka abubuwan nan sai kin sha mamakin su, nice fa kuma kowa yana gani babu wanda ya isa ya ja da abunda mukai niyar yi, ki tsaya kawai kiyi kallo , idan kin bada hadâin kai , idan kuma abunda kika saba ne wato rashin haâkuri, toh nidai babu ruwa na gaskiya .â
â Mommy na bari tunda kika fadâa bari dai kawai na wuce dâaki na, zan jira nan da 2 days dâin muga abunda kike cewa MommyâŠâ da haka ta fice ta bar Mommy a tsaye tana faman nasari, sai kawai tayi dialing wani number ta kira .
__A part dâin su Ameerah kuwa Mama tana zaune a falo tana jin karatun alâkurani kuma tana hutawa , shigowar Ameerah yasa ta dâan dâago tana kallanta . â Har an dawo?â.
Kanta Ameerah ta dâaga mata tana samun waje ta zauna , tayi shiru kamar me tunanin wani abu, har sai da Mama ta furta mata âTunanin me kike , kika zauna haka babu uhm babu uhm uhm ke dâaya?â.
â Hmmm wallahi Mama wani abune ya soma bani mamaki, Mama kinga yadda Zarah take wa Mimi idan ta ganta, amma yanzu na lura cikin kwanakin nan sai ta dinga wani abubuwaâŠâ
âKamar ya ?â Mama tayi tanbayar tana samun waje ta zauna sosai.
â Mama yau idan nice nake wajanta babu Mimi , nunawa take kamar Mimi tana damunta ko kuma tana dâan jin haushin ta , amma a gabanta sai kiga kamar zata cinyeta sabida so, Besty sama besty âkasa , Mommy wannan fa munafurci ne wallahi , and I times sai naji kamar na fadâawa Mimi abunda take mata, but kinsan Mimi ba lalle ta yadda ba sabida Zarah ta sa mata so much trust akanta har yanzu kuma ban dena jin abunda nake ji a rai na ba , kawai sabida dai ina danne zuciya na ita ta addua shiyasa amma da banayi nasan kullum da munyi fadâa da Mimi sabida Indai muka zauna waje dâaya sai naji inaso na fadâa mata mugayan kalaman da zasu zauna a ranta but am not doing it intentionally wani lokacin ma sai na bar wajan ta sai na dinga danasanin abunda nayi.â
â Hmmm Ameerah kenan, babu abunda zance miki da ya wuce ki kama Allah , kuma ki riâke Allah , duk wanda yayi ba dai dai ba akwai Allah kuma yana madakata, akwai ranar sakayya, abu dâaya kawai zakiyi shine kullum ki dinga adduoâin da na baki, kuma ki cigaba da neman tsari daga sharrin me sharri.
Da kinji wannan abun yana taso miki a zuciya ki cigaba da maimaita Lahaula wala âkuwata illa billah , da kuma rabbi inni lima anzalta ilayya min kairin faâkir, Allah zai duba lamarin ki , tunda kin bar komai a hannunsa , kinji?.â
â Naji Mama , na gode sosai.â
Murmushi Mama tayi mata â Ya jikin Mimi kuwa?â.
â Mama Mimi yanzu kam ta warware tas babu abunda yake mata ciwo kuma , na tabbata daga nan dai zuwa gobe zata zama normal sosai insha Allah .
____________________
A dâakin Mamy da yamma , Shukura tana zaune da ita da Mimi da Mamyn Ćuna hira .
Aunty Shukura ta kalli Mamy, sannan ta kalli Mimi sai kuma ta sake mayar da kallanta wajan Mamy.
ââMamy ni kam ba zaâa gano wanda yayiwa Mimi wannan abunda ? Duk da dai abunda yana mugun dâaure mun kai idan na zauna tunanin babu wanda zai yi wannan abun a cikin âyan gidan nan , and ni har maid dâin gidan nan na yadda dasu , babu wanda zan iya zarga gaskiya , wani lokaci kuma zuciya na sai ya dinga cewa kodai it was by mistake .
Gashi nan dai ga baki dâaya , na rasa wana tunani zanyi guda dâaya da zai gamsar daniâŠ.
Mamy wai me Baffa yace ?.â
â Hmmm Nima abun mamaki yake bani, nama rasa wani irin tunani zanyi, amma har ga Allah babu wanda nake zargi cikin zuciya na .
Baffan ku kuma bai yi magana ba har yanzu duk da dai bayan Ćallar ishaâi yace zaiyi magana da ku dukan ku, abun shi dole yafi dukarsa sabida âyarsa akai wa wannan abunda , idan wani abu ba fata ake ba ya faru fa? And a long side mutanan gidan nan fa family dâinsa ne , familyn ma na jini which is blood , ta yaya zai zargi a halin âyan uwansa ? Shukura abun akwai rudâarwa ne .
Kallan su Mimi tayi ga baki dâaya dan ita abunda bai shiga kanta ba tana ganin hakan ma bazai taâba faruwa ba , shiyasa ma ta katse musu wannan tunanin na zuciyar su â Mamy please ku dena wannan tunanin da kuke , ni gani nake ma duk bashi da wani amfani, wai ku har kun yadda da Dr din nan?
Bayan ga food poisoning ga abubuwa kala kala , haba mana dan Allah ku dena wannan maganar ma kar tsautsayi yasa wani daga ciki yaji.
Ni ko da gangan akai mun, or by mistake ni wallahi na yafe , no need ma akuma taso da maganar nan tunda har ta riga ta wuce kuma am perfectly fine now , Alhamdulillah.â
âDan dariya kawai Mamy tayi â Mimi kenan, wannan decision dâin ba naki bane , ki bari dai mu soma jin abunda Baffan naki zai fadâa kafin muce komai tunda mudâin duka a
âkarâkashinsa muke ai.â
Cikin amince wa da maganarta , both of them suka amsa mata da shikenan Mamy . Sai suka canza hirar zuwa wata daban , hira dai irin banter dâinnan tsakanin uwa da yaranta.
Lokacin sallar magrib kuma yanayi, kowa ya wuce dâakinsa , before time dâin da Baffa zai dawo.
After ishaâi kamar yadda Mamy ta fadâa Baffa yasa a kira masa Mimi, bayan ya jiki da yayi mata da kuma dâan hira da sukai na dâan lokaci kadâan , Baffa ya dawo serious, yana dai dai ta zamansa sosai.
Mimi bata kusa dashi a lokaci amma still ya nuna mata kusa dashi yana fadâin â Mimi na dawo kusa dani na dinga ganin ki sosai kinji?â
Tashi Mimin tayi taje ta zauna kusa dashi tana masa murmushi ganin yadda yake ta kallanta kamar yau ya soma ganinta â Sannu Mimi na , kinji jiki sosaiâŠ
Murmushi Mimi tayi masa tana dâaga Kai â Alhamdulillah Baffa, yanzu kam naji sauâki sosai, babu abunda yake damu na kuma.â
â Alhamdulillahâ Baffa ya fadâa yana sauke wani numfashi , kafin ya dâanyi shiru na âyan seconds yana kallanta, sai kuma ya dâora da â Kin tabbatar babu wani abu da kike ji? Kada ki dinga cewa kina lafiya idan har kinsa ba haka bane ko kuma baki tabbatar ba Dr ta zo ta âkara duba lafiyan ki.â
âBaffa wallahi babu. Iâm perfectly fine now.â
âGood, Mimi na âŠâ ya kuma ambatan sunansa , ita kuma ta amsa masa da â Naam Baffa na.â
â Rashin lafiyar da kikayi , ta dâaga mun hankali sosai ba wasa ba . Babban tashin hankalin kuma abunda Dr ya fadâa a kan dalilin haka.â
â BaffaâŠâ ta kira sunansa amma yayi saurin dakatar da ita â No bari na gama tukunna.
Na kasa dâaukar abunda sauâki Mimi, makamancin hakan bai taâba faruwa ba . Bazanyi saurin gaggawar dâaukar mataki ba har sai nayi bincike na tabbatar da duk abunda ya faru , tukunna zan yanke hukunci , ba zan yanke hukunci cikin fushi ko gaggawa ba , amma duk wanda yayi miki wannan abun tabbas ba zan âkyale sa ba , sai na dâauki mummunan mataki akan koma wane ne.
Babu wanda zai taâba mun âya na âkyalesa, kiyi haâkuri Mimi na kinji?â.
Murmushi sosai Mimi tayi har sai da haâkwaranta suka fito waje â Shikenan Baffa na , Nagode âŠ.â
â No need for wannan godiyar yanzu dare tayi ma , ke da kike kwanciya da wuri ya kamata kice ki samu ki kwanta , Allah ya tashe mu lafiya .â
â Ameen .â Mimi tace tana miâkewa tsaye , kafin ta fita sai da tayi wa su Mamy â Good nightâ suma , already taci abinci, wanka kawai tayi, ta kwanta, tana dâan tunanin da ta fara a kwana dâayan nan , kafin bacci âbarawo ya zo ya dâauketa.
Tayi bacci da kamar hour 2 Joy ta shigo dâakin tana kallanta, fuskarta da murmushi, har wajan gado tazo ta shafa kan Mimin â Allah sarki Mimi, kiyi haâkuri, na dâan lokaci kadâan ne , amma ina miki fatan ki fahimci abunda ake so ki fahimta , ko kya samu wani sassaucin.â Daga nan ta dâan shafa kanta , ta gyara mata abin lulluâbarta , sannan ta âbace daga dâakin.
__________
âKarfe 3:30am na dare , lokacin da kowa yake bacci , a wannan dâakin duhun, matan nan ne guda biyu a ciki , yau ma sanye da baâkin kaya baâa ganin su , sai muryoyin su da ake ji.
Ta hangun ce ta dafa ta damar kafin ta furta â LAMY wannan hadâuwar ta gaggawa ce na tabbata yaushe kike so a gudanar da komai , a bisa yadda aka tsara mana .â
Wacce aka kira da LAMY ce ta dâan motsa tana tafiya a cikin dâakin, sai kuwa âkarar kacau kacau dâinta da ake ji, tsanin ko awarwaro ko kuma sarâkar âKafa ne yake sawa yake wannan.â
Sai kuma ta dâan juyo tana fuskarta wanda ta kirata da LAMY dâin.
â SAMY ai komai yana hannun mu yanzu , kamar yadda muka tsaya , tunda har aka kwana aka tashi baizo ya ganta ba , abun mu ai yana tafiya dai dai yadda ya kamata.
A wannan kwanakin, dole mu aiwatar da abun mu, sabida zamu samu daddadâan labari da muka dadâe muna san mu sani.
SAMY burin mu zai cika, zamu zama manyan Hajiyoyi, burin sai cik na shiga dâaya daga cikin manyan âkungiyar duniya ..
Dole mu âkarasa cika aikin mu dan akan yarinya âkarama ba zamu âbata rawar mu ga baki dâaya ba .
SAMY burin mu zai çıka , burin mu zai cika sosai SAMY.â
Wani irin dariya SAMY tayi, itama kuma LAMY dâin tayi , sai suka matso suka rungume junan su cikin baâkaâken kayan nan , daga nan suka soma magana cikin wani yare me wuyar fahimta da iya su kadâai suka san me suke cewa
_____________
Mintuna sun cigaba da tafiya , yayinda a wanni suke canzawa suna kwanaki.
Haka lokaci ya soma tafiya , yanzu kwana hudâu kenan da warkewar Mimi, ta dawo normal babu wani rashin lafiya ⊠life goes on , sai dai abubuwa da ta saka a ranta yanzu , duk da bata fitowa fili ta nuna, amma idan ta kasance ita dâaya tana shiga wannan damuwar.
Tun tana duba wayarta da sa ran Moh zai kirata har ta fidda rai ga baki dâaya tama dena duba wayan ko tsammanin kiran sa .
Kuma tun tafiyar Aya da Alameen bata sake jin wani labari ko zuwan dâaya daga cikin su ba, kamar ma babu wanda yayi existing a cikin su, haka Joy, itama tunda Mimi ta kwanta rashin lafiya bata âkara bari Mimi ta ganta ba amma duk dare tana zuwa ta dubataâŠ.
Ameerah da Zarah kuwa , amintar su da Mimi ya âKara âkarfi duk da a yanzu Ameerahn tafi yawan kasancewa da ita , ba kamar Zarah da zata dinga kawo excuse ba , amma inda tazo kuma sai ta nuna babu kamar ta wajan san Mimi da âkaunarta.
Da more take kawo excuses dâin nan bata san cewa da more Mimi take âkara kama kanta ba , musamman wasu dâan halaye da Zarah take yi yanzu , duk da bata fito fili ta nuna ba , amma wani lokaci tana jikinta yana dâan subucewa tayi a aikace duk yadda taso danne wani abun kuma , ba ya iya dannuwa, har hakan ya âkara janyo more closeness tsakanin Mimi da Ameerah .
Yau tana bacci wajan âkarfe 6:15am , Shukura tayi knocking dâakin, tana shigowa .
Mimi tana lulluâbe tana bacci , Shukura ta dâan kira sunanta â Mimi..â
Shiru Mimi bata ce komai ba dan bacci take da alama baccin nata ma ya soma nisa .
Sai da taje ta dâan tattaâba âkafanta kadâan tukunna Mimi ta dâan motsa idanuwa tana kallan Shukura da take sanye da Abaya baâka, alamar fita za tayi.
Idanuwanta da cike da bacci haka muryarta , ta dâan dâago daga pillow tana kallan Shukura.
â Aunty Shukura?ââŠ.
â Yes Sleepy Princess , baccin ya isa haka âŠâ
â Haba Aunty Shukura âkarfe nawa? Gari ko haske ma bai gama yi ba .
â Ai gwanda tun yanzu ki wartsake , Mamy da Baffa zasu tafi , idan baki sauko kunyi sallama ba , wallahi zasu tafi kina nan kina bacci.â
Da dâan sauri Mimi ta tashi zaune tana fadâin â Kamar ya?.â
Da mamaki Shukura ta tsaya tana kallanta â Kina nufin Mamy da Baffa basu fadâa miki batun tafiyan su ba?â
â Wai wana tafiya kike nufi ne dan Allah Aunty Shukura , na kasa fahimta abunda kike fadâa fa .â
â Uhmmm ki sauko âkasa ai Ćuna jiran ki, idan kika âkara 5 minutes zaki zo ki tarar sun tafiâŠ.â Da sauri Shukura ta fita daga dâakin , sabida bataso ma Mimi ta cikata da tanbayoyi.
Da sauri Mimi ta sauko daga kan gado, ta wuce toilet ta wanketa, cikin sauri ta saka takalmi ta sauko âkasa da sauri saurinta.
A falon su ta tarar da akwati na medium guda biyu, amma babu kowa a cikin falon, cikin gudu gudu sauri sauri ta wuce falon su Mamy .
A tsats tsaye ta tarar dasu suma sun shirya Ćuna magana , daga bakin âkofa ta tsaya tana kallansu cikin mamaki, sabida gidin da tayi numfashinta yana fitowa cikin sauri har sai da ta dâan dafe âkirjinta.
âMamy⊠BaffaâŠâ ta kira su a hankali.
Mamy ce ta fara juyowa, tana ganin Mimin sai murmushin fuskarta ya âkaru sosai.
Da hannu tayi mata alamar tazo, hakan kuwa akai Mimi ta matso kusa da ita .
Hannunta Mimi ta kama tana fadâin â Mimi na kin tashi? Na dâauka ai sai munje tukunna za muyi waya .
â Mamy ina zakuje haka ? Naga har da akwati a waje? I donât get it.â
â Mimi tafiya ne zamuyi, shiyasa bamu fadâa miki ba , nasan halinki yanzu da mun fadâa miki jiya sai kice zaki bimu , kuma duka 1 week zamuyi, ba wani dadâewa zamuyi ba .â
â Amma dai atleast Mamy ai sai ku fadâamun , yanzu da Aunty Shukura bata zoba kenan shikenan tafiya zakuyi ku barni? Toh ya zanyi na zauna anan wajan?.â
âDan jan kumatunta Mamy tayi tana dariya â Shikenan, sarkin shagwaâba ai bamu so mu âboye miki, kawai dai wannan tunanin naki ne banaso kiyi tayi dan zamu tafi shiyasa kawai bamu fadâa miki ba.
âDan turo baki Mimi tayi â Amma dai da kun sani kun tashe niâŠâ ta âkarasa maganar a shagwaâbe.
Murmushi Baffa yayi â Yi haâkuri âyar Baffanta, ba wani dadâewa zamu yi ba , nan da 1 week kawai zamu dawo kinji?â.
â Toh yanzu Baffa ni dâaya zaki dinga bari a part dâin nan ? Aunty Shukura fa tana zuwa makaranta , kuma ba da wuri take dawowa ba , sai dai ni na dinga zama ni kadâai ⊠Dan Allah ku tafi dani Baffa.â
Murmushi Baffa ya sake yi, yana zama akan kujera sannan yayi may nuni da ta zauna a kusa dashi.
Zama Mimi tayi tana dâan turo bakinta da marairaice fuska , duk dan sabida Baffa ya yadda ta bisu.
â Mimiâ ya kira sunanta.
â Naamâ Baffa ta amsa masa .
â Yanzu 1 week kawai zamuyi mu dawo , kamar yau ne ai , zanyi wa Daddyn ku ( Daddyn Zarah ) da kuma Uncle Bashir su turo miki Ameerah da Zarah sai ku dinga zama tare idan Shukura bata nan. And nasan zata dinga dawowa gıda , yanzu for your sake ma , ko Shukura?.â
Shukura da take tsaye kusa da Mamy ta jinjina masa kanta â Insha Allah Baffa , zanyi âkoâkarin haka kudai ku barmun amanarta kawai.â
â Kai Aunty Shukura sai kace wata yarinya , har amanata zaâa baki?â
â Toh mece ce idan ba ita ba ?.â
Mimi ta budâe baki za tayi magana Mamy ta furta â Aa fa , wannan surutun naku bazai âkare ba , idan kuka soma magana , Indai kune, yanzu flight dâin mu ma sai mu ne mesa ma murasa .
Ku tashi ku raka mu , idan yazo in kun dawo sai ku cigaba da maganar ku.â
â Mamy ai nice zan kai ku, Mimi kam sai dai ta raka ku wajan mota tunda ina sauke ku zan wuce school kuma babu damar na tafi da ita ko na bata key tunda ba âkwarewa tayi ba⊠ko zaki jira har mu gama lectures sai mu dawo tare ?â.
â By which time zaku gama lectures dâin.?â.
â As always 6pmâŠâ
â No am not goingâŠâ Mimi ta fadâa da sauri har sai da ta sa dukan su dariya, haka dai suka tashi suka fito, already an saka akwatin su a cikin mota , idi driver ya matso da motar dai dai part dâin su.
After the rungume rungume da akai , Mimi kamar za tayi kuka , haka aka lallaâbata suka tafi, ita kuma ta koma cikin part dâin su, tana feeling more and more lonely ganin kowa ya tafi sai ita kadâai apart dâin.
Daga kan kujera ta kwanta , tana kallan center dâin falon. Ita kanta batasan me take tunani ba .
Wajan 2 bayan ta yi sallah ta sake saukowa Hauwa kulu ta zo wajanta tana fadâin â Aunty Mimi, nayi abinci amma bansan me zaki ci ba, shiyasa kuma lokacin naga kin shiga dâaki najira baki fito ba , akwai abunda zaâa girka miki? Ko kuma Aunty Shukura ?â.
âDan yaâke Mimi tayi mata, sabida yadda yayi losing appetite dâinta yanzu bata tunanin akwai abund zata iya ci kuma â No Hauwa kulu karki , tunda already kin girka muku abunda zakuci itâs fine, idan Aunty Shukura ta dawo if tana buâkatar wani abu, she will let you guys know , kunji.â
â Toh Aunty Mimi⊠Sai anjimaâ
Murmushi Mimi tayi mata , ba tare da ta kuma cewa komai ba .
Daman fita za tayi compound, ada idan ta fito part dâin su Zarah take soma zuwa amma a yanzu sai taji tana san zuwa part dâin su Ameerah.
Tana shiga kuwa ta tarar da Mama da Ameerah suna hira, ganin Mimi da sukai duk murmushin su ya âkara fadâadâa .
â Aâa sai yanzu ake ganin ku? Ko Mimi?â
âKaramun dariya Mimi tayi â Tuba nake Mama âŠâ
â Ai banma ga laifin ki ba Mimi ke da baki da lafiya , ya jiki? Mimi sunyi tafiyar su , sun bar autar su a gida , tunda basa so mu muna so, daman ina da shirin zuwa ai in tafi dake..â
â Mama ai gwanda da kika fadâa mata haka , na tabbata da badan su Mamy da suka tafi ba , Mama yau ba zaki ganta a part dâin nan ba .âAmeerah ce tayi magana
Harararta Mimi tayi â Ina ruwan ki? Ba dake fa ake hirar nan ba.â
â Eh koma dai me zaki ce naji dâin ki fadâa amma sai nayi magana haka kawai aâki bari nayi magana .â
â Allah ya shirye ki Ameerah , Mama tayi magana tana tsaye , wannan surutun naki , zan ga ranar denawarsa.â
â Yo Mama nida baki na?.â
â Ni kike cewa ke da bakin ki?.â Mama tayi kamar zata kawo mata bugu, ita kuma tayi saurin miâkewa a wajan tana dariya, a haka Mama ta bar musu falon , ita kuma Ameerah tazo ya zauna a kusa da ita tana fadâin â Yan mata how far , ko har kin soma missing dâin Mamy da Baffa?â.
â Yeah Ameerah ! I little bit ammaâŠ.â
â Hmmm kedai ki fadâa mun gaskiya fuskar ki bai nuna kina missing dâin su ba , but something something ko nace someone else ⊠dai .â
âhmmm Ameerah kenan, someone else like who?â.
âDan kallan falon su Ameerah tayi , ganin babu kowa ta dâan âKara âkasa da muryarta â Like Uncle MohâŠâ
Da sauri Mimi ta dâauke kanta tana fadâin â Youâre not serousâŠ.â
â No Mimi itâs not like that , wallahi dagaske nake miki.
I notice you fa , kina yawan duba wayar ki, and the way yadda kike shirun nan, ba kamar yadda kika saba ba.â
âDan basarwa Mimi tayi tana fadâin â Nope itâs not like that , may be dai wani abun ne but me yasa zanyi missing dâinsa? Uncle Moh dâin? Please kima bari.â
â Mimi wai kin san me? Wallahi tallahi kinyi missing Uncle Moh , kema kuma kinsan da hakan , kawai kina âboyewa ne and ni banga dalilin da yasa zaki âboye bama , itâs normal da kin damu dashi .
Mimi wai san Uncle Moh Kike? Please tell me mana.â
â Ameerah please ki bar maganar nan idan ba so kike na tashi nayi tafiya na ba .â
â Hmm shikenan nayi shiru tunda dai bakyason maganar âŠ. So yanzu ya zakiyi da bacci ko zaki dawo nan da kwana ?â.
â Nope Baffa yace mun wai ke da Zarah zaku dawo part dâin mu kafin su dawo , sabida kar a bar part dâin Empty haka .â
â Eh toh kuma haka ne , kunyi magana da Zarah ne ? Ko ita ba zata kwana ba?.â
â Nope bamuyi ba . Daga part dâin mu nan nazo , ko zaki zo muje can ne?â.
Girgiza mata kai Ameerah tayi â No Mimi, kidai je ki dawo?â.
â Kamar ya ko kunyi fadâa ne da Zarah?â
â Wallahi ko dâaya Mimi , yau dai kawai , I just feel like not going shiyasa banje ba , badan wani abu ba , you know me ai , ko fadâa mukai am not afraid I will tell you, ke dai in zakije kije kawai , anjima kadâan zaki ganni part dâin ku inyaso ku dinner sai muyi tare ko ya kika ce?â.
â Thank you so much AmeerahâŠâ
Tsaki kadâan Ameerah tayi â Mtsww ai kuma sai kiyi tayi âŠâ
Bayan murmushi da Mimi tayi bata kuma cewa komai ba ta fito daga part dâin su Ameerahn.
Sau dâaya ta kalli part dâin Moh, ta dâauke kanta, ta nufi part dâin su Zarah.
Babu komai a cikin falon , sai tayi tunanin ko Zarah tana dâakinta , shiyasa ta nufi dâakin.
Kafin ta âkaraso, sai ta soma jin kamar magana âkasa âkasa , bata kawo komai ba ta cigaba da nufa hanyar dâakin Zarahn.
Sai dai da more tana kusanto dâakin, the more take jin muryar yana âkara sama, ga wani mixed feeling da take ji cikin zuciyarta , wanda ita kanta batasan ko na mene ne ba.
Tana zuwa âkafar dâakin, har ta saka hannu zata murdâa handle dâin , karaf muryar Zarah ya sauka a kunnanta lokacin da take cewa â Wallahi Mommy bakisan yadda na tsani Mimi ba yanzu.
Duk yadda naso nayi pretending amma yanzu abun yana so yafi âkarfi.
Banda mu ba wallahi ko yau ta mutu, idan har zan aura Moh dâina.â Wannan maganar da take fadâa ne yasa Mimi tayi saurin dâauke hannunta da ya soma rawa babu shiri.
Bama hannunta kadâai ba , ga baki dâaya jikinta rawa yake , har tana âkoâkarin loosing balance dâinta , sabida wani jiri da ta soma ji yana âkoâkarin kifar da ita.
Batasan ya akai hawaye ya soma saukowa akan fuskarta ba , ita dai kawai taji kanta yana mata nauyi ne , ga wani azababban ciwan kai da ya soma saukar mata , lokaci dâaya .
Tama manta a inda take, sai kawai ta jinjina da âkofar , hannunta ya bigi handle dâin hakan yasa âkofar ta budâe saura kadâan Mimi ta fadâi âkasa .
Sabida cin karo da Mommy da Zarah da tayi . Suma dâin a dâan firgice suka kalleta, dan daga yanayin face dâin ta da suka gani, sun gane taji abunda suke cewa .
Mommy za tayi magana Mimi tayi saurin janyo âkofar ta rufe , a garin gudu saura kadâan ta kifa akan staircase dâin wajan.
Suma da sauri sukai âkoâkarin budâe âkofar amma ina har ta sauka âkasa .
A tsorace cikin kuka Zarah take faman âkwalla kiran Mimi ! Mimi⊠Amma ina Mimi ko juyowa ba tayi, hawaye sauko mata kawai yake a fuska dâaya na bin dâaya , hannunta kuma guda dâaya gashi ta dafe kanta dashi.
Jikin ta gaba dâaya rawa yake , numfashinta kuma da wani irin sauri yake fitowa .
A dâan tsorace Zarah kuma ambatan sunanta â Mimi.â Sai dai ba da âkarfi tayi maganar ba sabida Mimi ta riga ta fito daga part dâin su kuma ba zata so kowa ya fahimci abunda yake faruwa ba .
Mimi kuwa tana tafiya , maganar zarah yana sake dawowa mata kamar a lokacin ne take fadâan su ma . â WALLAHI BAN SAN YADDA NA TSANI MIMI BA SAI YANZU âŠâ ji take muryar Zarah yana dakar mata kunne.
Sai kuma maganar da take cewa â BANDA MU BA WALLAHI KO YAU TA MUTU, IDAN HAR ZAN AURI MOH âDINA.â
Cikin sauri Mimi ta rufe bakinta, da hannuwanta tana âkoâkarin hana kukan da yake san kubuce mata .
A hankali ta furta â Ya AllahâŠâ Lokacin da take shiga part dâin su.
Bata tsaya âbata lokaci ba ta wuce bedroom dâinta , sannan ta sawa âkofar lock.
Ko zama Mimi ta kasayi sabida rawa da jikinta yake , ga baki dâaya hankalinta ya riga da ya tashi. Wani irin bum bum taji zuciyarta yana mata .
â Uncle Moh? Uncle Moh ! Uncle Moh shine Moh dâin Zarah? Daman Uncle Moh soyayya suke da Zarah har take cewa gwanda na mutu ? Zarah why ? Me nayi miki haka da zafi haka? All this love ? All this care and friendship duk na âkarya ne kike mun daman?.
Zarah me nayi miki haka kike mun fatan mutuwa ? Sabida soyayya ? Soyayyar ma ta Uncle Moh?.â
Kawai sai taji kamar lokacin na Zarah take cewa â Moh dâinaâŠâ
Zamewa âkasa Mimi tayi , tana hadâa gwiwar âkafarta waje dâaya, wani kuka da batasan asalin ko na mene ne ba , yana zuwan mata sosai da sosai , kuma dagasken kukan take , muryarta har ya soma dusashewa, ga wani irin suya da taji âkirjinta shima yana yi mata.
Sai da tayi kuka sosai, muryarta ya riga ya gama shaâkewa tukunna ta soma magana a hankali cikin rauni.
â Kenan komai âKarya ne , all the love Zarah duk bana gaskiya bane ? Bakya âkaunata ko kadâan? All the Besty stuff, all the I love you part itâs a lie haba mana Zarah. Why . Why whyâŠâ sai kuma ta âbata fuskaâŠ.
â Kenan shiyasa baizo ya dubani ba kuma me kira ni ba sabida ni bayaso na ko? HmmmâŠâ ta dâan goge hawayenta duk da wani na bin wani. Sai kawai ta sake saka wani kukan.
PART DIN SU ZARAH
A part dâin su Zarah kuwa , babu abunda Mommy da Zarah suke sai safa da Marwa a cikin bedroom dâin Mommy.
Kana kallan fuskar su zakaga zallan tashin hankali ne kwance .
Zarah sai kuka take kamar wacce aka yanka.
â Mommy yanzu yaya zamuyi tunda taji abunda nake cewa ko zata je ta tona mana asiri ne? MommyâŠâ
Shiru Mommy tayi mata , bata ce mata komai ba hakan yasa ta kuma cewa â MOMMYâŠâ
Tsawa Mommy ta dakata mata âyi mun shiru Zarah , da ace bakya wannan surutun da haukan nan
naki zata ji abunda kike cewa ne? Kiyi mun shiru , yau yau dâinnan zan samo mafita ba wai sai gobe ba , Allah ya tsare ni âkaramar yarinya ta tona mun asiri, wallahi ko uwar ta bata haifa ba . Zo kiji..â
Da sauri Zarah ta matsa kusa da Mommy , wani magana Mommy ta radâa mata, a dâan tsorace take kallan Mommy â Mommy anya wannan beyi risk da yawa ba kuwa? Kin tabbata babu wani abu idan mukai haka?â
Tsaki Mommy tayi â Ban sani ba Zarah , kinji nace bansani ba , ki fita daga ido na wallahi kinji na rantse mikiâŠâ
âMommyâŠ.â
â Zanci Ubanki Zarah wallahi . Zanci ubanki kinji na gaya miki.â
________
A dâakin Mimi kuwa sai wajan laâasar ta dena kukan da take , idanuwanta har sunyi luhu luhu abunka da me kyawun ido.
A gaban mirror ta tsaya tana âkarewa fuskarta kallo sai kuwa ta share hawayenta, tana fadâin â Look at you Mimi, yaushe har kika damu da wanda bai damu dake ba uhm?.
Haka kika damu dashi Mimi? Why bayan bama take yake ba?â.
Ita kadâai ta gama surutunta a gaban mirror , sannan tayi alwala tayi sallah , akan daddumar ta kwanta, lokacin da taji saban kuka yana zuwan mata.
A kwancen ta soma kukanta, har bacci ya dâauketaâŠâŠ
___ Sai after Magrib tukunna ta farka daga baccin da take , tana kallan time taga 7 har ya wuce , da sauri ta tashi, dan har kanta ya soma ciwo ma.
Sallah tayi tukunna tayi wanka, ta saka simple dress .
Tasan anymoment from now Zarah ko Ameerah wani daga cikin su zai iya zuwa nan, and sheâs not ready to face anything or anyone for now⊠.
Hijab dâin sallah dâinta ta dâauka , tayi sauri ta fito daga dâakin, Allah ya taimaka babu kowa a falo, cikin sauri ta fice , tasan waje dâaya ne kawai zata iya kasancewa safe duk da a yanzu tana ganin bai kamata ta dinga shiga ciki ba , amma bata da choice sai da tayi wa kanta alâkawari from now har zuwa lokacin da abun nan zai fita daga kanta zata koâkarin tai avoiding zuwa.
Tana shiga part dâin sai taji kuma yayi mata wani iri ba kamar yadda ya saba shiga ciki ba âŠ.
At first zuciyarta har ya soma bata kawai ta koma amma kuma batasan me Mommy da Zarah suke ciki ba , dâan juyawa tayi zata dâauki phone dâinta , sai taga babu wayan ma ga baki dâaya, a time dâin ne ta nuna , tana gefen bed dâin dâakinta.
Gashi sheâs not a fan of watching movie , kuma bata da wani mood dâin kallo dâin ma safeâŠ
Haka ta zauna , ba uhm ba uhm uhm ita kadâai , har ta daidai tu time dâin sallar ishaâi tayi sallahr ta , sannan ta kwantar da kanta a gefen kujera tana lumshe idanuwanta kamar me bacci, amma kuma ba bacci take yi ba.
Tunanin da yake zuciyarta take âkoâkarin avoiding ga baki dâaya .
Tana zaune a wajan har 9 tasan a wannan time dâin ko kowa bai nemeta ba toh Ameerah zata neme ta gashi bata taho da wayanta nan dâin ba.
Tana cikin wannan tunanin kawai taji diffffff abunda bata taâba gani ba , a iya zuwa part dâin nan da take wato wutar part dâin ta dâauke ga baki dâaya, babu haske ko guda dâaya, haka kuma babu abunda zata kunna taga haske , ita dâaya a cikin wannan building dâin.
A dâan tsorace ta miâke tsaye, tana dafe dafe ko zata samu hanyar wucewa ta bar wajan amma babu abun dafawa sai kawai taji zuciyarta ta yanke ta fadâi wani tsoran ya sake shigarta , babu yadda za tayi sai dai ta samu bayan kujera guda dâaya ta rakuâbe jikinta , tana jiran lokacin da wutar zai gyaru ita kuma a lokacin sai ta samu damar ficewa daga part dâin.
Sai dai har 30minutes tayi babu wuta babu alamar wuta, ita kunnanta ma har motsi ya soma jiyo mata a falon, bata Ćanı ba ko dan tana tsorace ne take jin wannan yanayin ohoâŠ.
Bayan kamar 20 minutes ta soma
ji kamar taku, ai kuwa da sauri ta miâke zata bar wajan, taji an riâko hannunta, a razane ta budâe bakin da Allah yayi mata zata kwarara ihu taji wani dâumi a bakinta .
Kafin ta ankare kuma anyi sama da ita .
Da sauri ta soma kokawar âkwacewa amma ta kasa sai ma ji da tayi an âkara matse ta , abunda ta soma
ji a hancinta ne yasa zuciyarta bugawa da âkarfi duk da tana âkoâkarin âkin yadda da abunda take ji dâin.
Tayi tayi ta âkwace kanta ta kasa, har hannuwanta take so ta âkwace amma ta sabida yadda aka riâke mata hannuwa ga baki dâaya ana tafiya da ita kuma taji kamar stairs suke haka, batasan lokacin da ta san kuka ba duk da kukan baya fita sosai sabida bakinta da yake haka ya cigaba da tafiya da ita , har zuwa dâakin da yake saman.
Tana ji lokacin da aka rufo âkofar dâakin, aka cigaba da tafiya da ita , ba zata babu tsammani aka ajjeta akan bed amma kuma baâa sakar mata baki ba . Sai agogon hannunsa da ya dâanyi haske , a haka ya kai dâaya hannun ya danna button, ita kuma ta samu damar âkwace hannunta .
Da iya âkarfinta ta daddage tana so ta turesa amma ko gezau kamar babu abunda tayi, ganin hakan yasa ta saka both hannuwanta tanasan âkwace bakinta amma ya hadâa duka hannayen guda biyu zuwa sama, ya riâke su da hannu dâaya, both kafafuwanta ya riâke su da dashi âkafar, dâaya hannunsa dai dai stomach dâinta da yake dâan shafawa kadâan.
Ita dai kuka kawai take da iya ragowar muryar da Allah yayi mata.
Booom sai light ya dawo, karaf idanuwansu ya hadâu a cikin na zuwa , kuma har time dâin bakın Ću yana waje dâaya yaâki bata damar sakin bakin.
Tana ganinsa hawayen idanuwanta ya âkaru sosai, ta soma kokawar âkwace jikinta , tana rufe idanuwanta amma sai da ya âkara mintuna uku a haka tukunna ya zare bakinsa yana kallanta .
Ita kuma ta juyar da kanta gefe tana kuka.
âDaya hannunsa ya saka yana juyo da fuskarta , amma taâki yadda ta kallesa ma sai idanuwanta da ta runtse sosai .
Fuskarsa ya kawo dai dai saitin wuyanta , ya dâan hura mata iska kadâan har sai da ta motsar da wuyan sabida wani irin abun da taji a wajan.
Cikin husky voice dâinsa ya furta â Are you angry?â.
Mimi taâki kulasa , tana âkara juyar da kanta gefe sosai , yanzu da ya tashi juyo da face dâinta riâke da yayi a cikin hannunsa , yaâki bata damar dâauke face dâin â Say somethingâŠâ ya kuma maganar kamar me radâa.
Cikin kuka ta furta â Nidai ka sake niâŠâ.
â Then look at me!â Yayi maganar cikin cool voice har sai da ta dâan sauke ajiyar .
Sai kuma taâki kallan nasa , shi kuma ya matso da face dâinsa dai dai tata sosai , zaiyi kissing ta kallesa , batasan lokacin da ta hararesa ba hakan yasa ya dâan murmusa gefen lips dâinsa kadâan yana sakin hannunta .
Ta yunâkura zata miâke ta bar masa wajan, shi kuma ya dâagata ga baki dâayanta ya dâorata akan cinyarsaâŠ..
_________________
To be continued⊠đ„
Aysha Galadima đ€đż
( Black Queen)
***
***