Free chapter · Read without an account
Page 39
by Ayshatou Galadima · MISHAL
MISHAL
By AYSHA GALADIMAđ€đż
***
BOOK 1
Page 39
Ruwa sosai ya soma cika Bathtub dâin nan .
Aylin da take ciki batasan abunda yake faruwa ba sai da ruwa ya soma shigar mata cikin hancinta tukunna jikinta ya soma motsi, har ta samu dabar budâa idanuwanta.
Ruwan ya sigar mata hancı sosai , da âkyar ta iya run âkurawa ta miâke zaune tana dari da âkarfi , jikinta yayi balaâin yin weak sabida abubuwan da tasha jiya , gashi ko miâkewa tsaye ba zata iya yi ba a wannan condition dâin.
Haka ta samu ta daddafa ta kashe ruwan , sannan ta fito daga bathtub dâin kamar tarwadâa dan dagangan jikinta take jan jiki, bawai miâkewa tsaye tayi ba .
Lokacin da Ahmet zai fita daga toilet dâin ya riga ya janyo âkofar shiyasa budâewar tayi matuâkar yi mata wahala , har sai da ta dâanji ciwo a hannunta a garin budâewar .
Da ta budâe kuma bata gama dawowa sense dâinta ba ta fito daga toilet zuwa dâakinta.
Jikinta a jiâke yake sosai da ruwa , ga kuma Ac shima da aka âkure, shiyasa sanyi da sanyi ya hadâun mata waje dâaya , babu âbata lokaci ta soma rawar sanyi, babu kuma abunda zata lulluâba , idan akwai ma ba zata iya dâaukowa ba a wannan hakin da take ci.
Da âkyar ta kuma jan jikinta zuwa wajan da wayarta take , hannunta na rawa ta samu ta nemo number Ahmet.
Ringing uku ya dâaga kiran. Murya a shaâke ta furta â help me please..â maganar a rarrabe ta yishi daga nan ta ajje wayar tana faman sauke ajiyar zuciya sabida yadda maganar yayi mata wahala .
Tana nan akwance kamar mintuna uku sai gashi ya shigo dâakin.
Daga bakin âkofa ya tsaya yana kallanta, a yanayin da ya ganta ko damuwa baiyi ba , sai ma hannuwansa da ya saka a cikin aljihu yana ganin yadda take rawar sanyi.
Da âkyar ta nuna masa Ac da hannunta alamar ya kashe sai yayi kamar be gane abunda take nufi ba .
Ya soma tahowa inda take a kwance .
A hankali ya tsugunna wajan da take , ta dâan dâago da fuskarta , idanuwanta da sukai ja ko iya budâe su ba tayi kamar me bacci sabida da ta budâe sai ta rufe, hakan yasa ya saka hannu ya dâan bubbugi face dâinta wanda hakan yasa dole ta dinga âkoâkarin budâe idanuwan.
â Kisan yadda zakiyi ki fita daga wannan haukan da kika jefa kanki, kada ki kuskura Anne tazo ta tarar da ke a wannan yanayin da kike ciki.
Better be careful Aylin, kisan inda zaki dinga shaye shayen ki , not here in my house .â Ya saki face dâinta da âkarfi , hakan yasa fuskarta ta koma âkasa sabida jikinta ya saki sosai.
Miâkewa tsaye yayi ya ciwo wani magani aljihunsa , guda biyu ya jefa mata , sannan ya dâauko bottle water shima ya jafa mata kusa da ita ba tare da ya kalleta ba ya furta â This is all I can do for you..â daga nan ya fice daga dâakin.
Ta dâauki atleast 20 minutes kafin ta iya sake motsawa daga yanayin da ya barta , kafin ta dâauki maganin da ya bata zuwa budâe roâbar ruwan da ya jefo mata ya dâauke ta atleast wasu good 30 minutes har ta samu nasarar budâewa tasha daga kwancen da take , duk da âkwarewar da tayi, hakan bai sa ta dakata daga shan maganin ba .
Tana gamawa kuma ta koma ta kwanta a wajanta duk da sanyin da take ji babu yadda za tayi, haka ta zauna sanyi yana faman asarsarar jikinta .
Bayan kamar hour 2 da rabi , jikinta ya soma dawowa dai dai, abunda yake jikinta shima ya soma sakarta hakan ne yasa ta samu damar kashe Ac dâin tana jan wani dogon tsaki.
Ta cire jiâkaâkâkun kayan jikinta ta watsar a filin dâakin, ta dâauko dogon duvet ta lulluâbe jikinta dashi, tana kwanciya akan kujera tare da sauke dogon ajiyar zuciyar wahala , zuciyarta kuma fall tana tsinewa Ahmet dan tasan babu mai mata wannan wulaâkanci kamarsa, sai kuma Emir dashi kome yayi mata bata dâauka a wulaâkanci sai ma soyayya .
Jikinta sosai yayi relax yadda take buâkata , sai ta dâauko wayarta tana duba uban tarin message dâin da aka turo mata , da kuma missed call da suka cika wayar ta sosai.
Wasu ta budâe ta karanta abunda suke ciki, wasu kuma tayi skipping, har tai ta samu tayi wanka ta canza kayan jikinta zuwa riga da wando da suka kama jikinta.
Lokacin da ta fito falo, Ahmet har ya gama breakfast yana âkoâkarin fita ne .
Koda ya ganta bai ce mata komai ba shiyasa tayi saurin tsayar da shi ta hanyar kiran sunansa . â Abi.â
Kallanta yayi ba tare da yace komai ba , har ta âkaraso wajansa â Uhm Please Abi karka fadâawa kowa abunda ka gani a dâaki na please.â
â Okay are you pleading me? Or youâre asking me to obey?â.
â No ko dâaya babu Abi, just please dont tell anyone especially Anne . PleaseâŠâ
âDan taâbe baki yayı, âthatâs base on your performanceâŠâ yayi ficewarsa , yana barinta da hararan bayansa .
Sai da ya fita tukunna ta saka hannu guda dâaya a bakinta tana taunar dâan yatsanta guda dâaya .
Sai kuma ta hau sama da sauri tana leâkan window , sabida tanaso ta tabbatar da fitar Ahmet daga cikin gidan, bayan da tayi confirming haka , ta sauke ajiyar zuciya me âkarfi.
Tayi saurin wucewa dâakin Anne.
Yananan a gyara tas tas kamar babu wanda yaka zama a cikinsa amma kuma akwai âkamshin turare sosai a ciki, kamar yanzu aka saka .
âKarewa dâakin kallo ga baki dâaya , ta sake fitowa ta kulle âkofar falo, sannan ta sake dawowa dâakin.
Sosai ta soma binciken each and every loka da yake cikin dâakin, duk abunda ta taâba kuma sai ta tabbatar da ta gyara abunda ta taâba yadda aka ajiye , haka ta gama binciken part dâin Anne , tana jan tsaki sabida bata samo abunda take nema ba .
âDakin Ahmet ta wuce shima yananan tsaf tsaf dashi kuma babu tarkace sosai a cikin dâakin, simple komai da yake ciki, ta rasa daga ina ma zata soma binciken a dâakin, haka dai ta soma bibbin cikawa and everything is empty babu komai.
Da sauri ta gyara masa dâakin shima yadda ya ajjesa , tana zucewa dâaki.
Da sauri tayi dialing wata number.
Ringing biyu akayi picking call dâin bata tsaya anyi magana ba ta soma nata maganar â Har yanzu banga ni ba , duk na duba dâakin Anne , babu komai a ciki har dâakin Ahmet na duba shi still babu komai a ciki. Ko dai muna âbata lokacin mune a banza?.â
Baâa jin me ake ce mata a cikin wayar hakan yasa ta furta â Shikenan zan sake dubawa .â Daga nan ta kashe kiran , ta shirya ta fita daga cikin gidan .
______
Da yamma su Anne suka dawo gida .
Already sunci abinci kafin su dawo , shiyasa suna shiga cikin dâaki Nunu ta soma bacci .
Ita kuwa Anne tana dâan hutawa ta shige kitchen , ta soma shirya dinner iri iri.
A hankali kitchen dâin ya soma tashin âkamshin abinci, tana gamawa kuma ta wuce dâaki.
Number Aylin ta sake kira , a yanzu tana ringing amma baâa dâaga ba , hakan yasa ta haâkura da kiran wayar ga baki dâaya ta shiga wata sabgar.
______________
ABUJA
Da magrib bayan sunyi sallar magariba suna zaune a falo suna hira su uku , sai ga shigowar Aunt Shukura hannunta dâauke da manya leda guda biyu.
Mimi da Ameerah ne suka temaka mata wajan riâke ledojin suka ajje akan center , ita kuma ta zauna a kan kujera tana fadâin â Wayyo Allah âŠ.â
â Shukura , donât tell me youâre tired ?â Aya tayi mata tanbayar tana kallanta da dâan mamaki akan face dâinta .
â Yeah Aya, wallahi na gaji, ko shigowa da wadâan nan ledojin ai ba âkaramun abun bane , kalli yadda nake faman hadâa gumi.â
â No wonder Mimi bata iya training , you guys all bakwa motsa jiki, thatâs why zaku gaji sosai .â
âYanzu har wasu training dâin kike?â Cewar Shukura .
â Yeah ! Amma ki soma zuwa ki shirya tukunna, idan kika huta sai ayi hirar .â
â Okay ga abubuwan ku nan na taho muku dashi..â da haka Shukura ta mıâke ta bar falon.
Mimi da Ameerah kuma suka soma budâe ledojin.
Junk food ne da yawa a ciki, sai su ice creams da ta siyo kusan leda guda da different flavor, da excitement akan fuskokin su , suka soma fadâin â Woow ! Our lovely Aunty Shukura .â Duk da sun san cewa ba zata jiyo abunda suke cewa ba tunda ta tafi dâaki.
Aya sai da ta bari suka gama bubbudâe kayan, har sun fito da wasu uban junks da su ci a time dâin.
Ita kuma tana tashi ta kwashe ga baki dâaya komai na wajan, bata bar musu single thing ba taje ta ajje su a fridge suka bita da kallo irin kallan mamaki da kuma sanin rashin abun yi next.
Har say da Mimi ta kasa yin shiru ta furta â Aunt Aya meyasa zaki kwashe ga baki dâaya kayan? Or baki kula da wanda zamu ci ba, it was a mistake abi?â.
â Ba mistake bane Mimi, youâre not allowed to eat junked food all the times .
Yanzu dare ne itâs not good for your health all , ku bari in a full day sai kuci , but between 12pm to 6pm.
Idan ya wuce wannan time dâin youâre not allowed to eat any junked food okay?â
âDan dariya Mimi tayi sabida ji tayi maganar yazo mata unbelievable hakan yasa tayi dariya ma , har ta kuma cewa â Youâre Joking ko?â.
Itama Aya dariyar tayi kamar yadda Mimi tayi tana kallanta cikin idanu â No Mimi am not joking âŠ
Idan kuma dagaske kuna san ci, then you call Moh Moh and asked him, idan yace zaku iya ci, am good with that .â
Uhm Mimi da Ameerah suka sauke ajiyar zuciyan dan ko suna shaye shaye ba zasu taâba tun karar zuwa wajan nasa ba , hakan yasa Ameerah tayi saurin fadâin â Ai yau da gobe duk dâaya ne , zamu jira zuwa goben idan yaso sai musha ko ya kika ce Mimi.â
Itama Mimi kanta ta jinjina mata tana fadâin â Yeah Allah ya kai muâŠâ
Miâkewa tsaye Ameerah tayi tana kallan su âbari naje part dâin mu na duba su Mama sai na dawo kafin mu kwantaâ.
â Ameerah you can go with Mimi, nima zan fita wajan Alameen.â
â So that means youâre going out?â Cewar Mimi?.
â Yess.â Itama Aya ta bata amsa .
Murmushi Mimi tayi tana fadâin â Okay ! I will follow her now , amma yaushe zaki tafi?.â
Kallan Aya tayi na dâan seconds , even though ta gane dalilin farin cikin Mimi, amma sai tayi kamar bata gane ba, ta âkara wani lallausan murmushi itama akan face dâinta â Mimi am going out now ! If you guys are ready ma , letâs go , in na shiga mota , ku kuma sai ku wuce part dâin su Ameerahn, when am back sai ku dawo, or anytime you want tunda Shukura ma tana nan , but atleast tunda ta gaji, ku barta ta huta sosai da sosai.
I think hakan yayi ai ko?â.
â YeahâŠâ cewar Mimi, tana kallan Ameerah da itama ta jinjina kanta.
But kafin su fita sai da Mimi taje zata fadâawa Shukura fitar su , sai ta tarar da tana bacci, tana fitowa ta fadâa musu bacci take , shiyasa suka fito.
Har wajan mota suka raka Aya , Mimi yau har da dâaga mata hannu, itan ma kuma ta dâaga musu hannu kafin ta kunna motar ta fita daga gidan ga baki dâaya .
âMimi wannan farin cikin da yake kan fuskar ki ta mene ne haka? Da naga har kin soma âbata fuska amma daga ji zata fita fuskar ki ya çıka da annashuwa kuma .â
â Uhm Ameerah youâre even asking me?letâs go back kafin muje part dâin naku.â
Kafin Ameerah tayi magana Mimi ta sake jan hannunta suka wuce part dâin su, suna shiga kuma kitchen shiga , Mimi tayi saurin dâauko leda tana budâe fridge dâin.
Da sauri Ameerah ta kalleta tana fadâin â Me zakiyi kuma da leda?â
â Lalle Ameerah youâre even asking me , toh junks dâin mu zan iya inyaso sai muci a dâakin ki.
Haka kawai sai kace âyan 50 years ace wai sai an saka mana time da zamu dinga cin abu sai kace wasu masu sugar ko kuma diabetes?â.
â Amma bakya tsoran ta dawo ta gani? Wallahi wani lokacin Aunt Aya tana bari tsoro , duk tausaya idan tana wajan ajje sa nake amma ke kin iya dâauko Leda ma ko , zaki iya junks food idan ta gani ta fadâawa Uncle Moh ya zamuyi?.â
â In sha Allahu ma ba zata gani ba, kedai akwai idan zaki sha toh , idan kuma ba zaki sha ba ni na dâibi nawa kuma kar ma ki soma cewa na baki kema .â
â Uhm Uhm fa Mimi..â
â Uhm Uhm ko? Ameerah zaki ci ko ba zaki ci ba?â.
â Hhhhh why not zanci amma please me dâiba iya wanda zamu cinye kar ma ta gane .â
Mimi bata kulata ba , ta dâaukar musu manyan ice cream guda biyu , da su popsicles , su chocolate abubuwa dai da dayawa wanda da âkyar idan zasu iya cinye wa tunda da yawa Shukura ta siyo, haka suka dâauki wayoyin suka bar part dâin zuwa part dâin su Ameerah .
Allah ya temake su babu kowa a cikin falo, sukai sauri suka wuce dâakin Ameerah suka ajje ledar .
â Mimi wallahi da Mama ta ganmu da wannan ledar ba zata bar mu musha sanyin nan ba , dan itama ta tsani taga all the time in shan abun sanyi sai kiji ta soma idan sanyi ya kamaka ya kake so ayi da kai, Alhamdulillah ma bata gan mu ba.â
â Toh kin gani, since weâre safe ai shikenan, yanzu ki bari ma tunda baâa san da shigowar mu ba , mugama cin abunda zamu ci idan yazo daga baya sai mu fita , lokaci ai mun riga da mun gama sha, ko?â. Cewar Mimi.
Ita kuma Ameerah ta nuna âkofa â So na kulle âkofa kenan?â
â Yeah kulle mana sabida mu tabbatar weâre safe .â
Haka Ameerah taje ta kulle âkofa , suka budâe ledan nan , kamar shazu ma mai , haka suka dinga shan chocolate suna hira, ga uban ice cream duk girmansu sai da suka sha sosai , ko tsoran haâkwaran su suyi sanyi ba sayı .
Ahaka dai suka dâauki dogon lokaci.
Abubuwan da basu gama sha ba suka saka a fridge dâin Ameerah da yake dâakin, ledojin kuma suka dâauko su, suka sake fitowa compound, sabida kar Mama ta ga ledojin sai suka yanke shawarar yadda da ita a dust bin dâin compound.
Kuma successfully sun yar babu wanda ya gan su.
Da suka jiyo ne Ameerah ta soma tanbayarta â Mimi ina zamuje yanzu? Part dâin naku ko kuma namu? Or muje part dâin su Zarah? Tun dâazu da safe fa ban âkara ganin ta ba and bata kuma dawowa ba unlike before kamar wacce aka canza kwanakin nan.â
â Uhmmâkawai Mimi tace .
âWhy are you humming? Ko baki ji abunda nace miki ba?â.
â Naji Ameerah ai tana da âkafa , tunda kika ga bata zo ba sheâs not interested neâŠâ
âAnya Mimi babu abunda ya hadâa ku? Kuke bari na a duhu?â
â Ko dâaya from my side but ban sani ba ko daga nata side dâinta , but you can asked her if you want .â
â Amma tare zamu je ko?â
â Nopeâ cewar Mimi tana dâorawa da â Babu inda zani, if you want I will wait for you apart dâin mu, because am not going , and please just go if you want to go , stop asking me such questions haka da yawa.â
â Okay I will asked her later ⊠zamu koma part dâin namu ne tunda bamuga Mama ba da muka zo dâazu.â
â Yeah muje mana.â
Da haka suka wuce part dâin su Ameerah , Mama har yanzu bata fito ba sai da Ameerah ta shiga dâaki ta kirawo ta tukunna ta fito falon .
Tana ganin Mimi ta sake fadâadâa murmushinta sosai da sosai â Ah ah Mimi zuwan yaushe ?.â
âDan sosa kanta Mimi tayi tana hararar Ameerah da take mata dariya â Mama bamu dadâe da shigo ba , ina wuni , ya aiki.â
â Lafiya âkalau Mimi ya kike kema?.â
â Ina nan lafiya Mama.â
â Masha Allah haka ake so, ga abinci nan gama , idan kuna jin yunwa maza maza ku zauna kuci kar ku zauna shiriritar ku da kuka saba.â
Wani irin dariya Ameerah ta âkyalâkyale dashi har tana dâan riâke cikinta , kusan lokaci dâaya Mama da Mimi suka harareta, hakan yasa wani yariyar ya sake zuwar mata amma ta danne tana fadâin â Haba Mama wannan hararar da kuke mun fa? Nifa babu abunda nace kuke ta hararata .â
â In banda iskanci irin naki ina magana kina mun dariya , abokiyar wasan kice ni?â.
â Aâa Mama kiyi haâkuri amma yanzu muka ci abinci, ki bari zuwa anjima idan muka ji yunwa sai muci, ko yanzu ma ki zuba mana a warmers idan yaso ko da ace su Aunty Shukura ma zasu ci sai muci ga baki dâaya lokaci guda .
Ai abincin yana da yawa ko?â
Hararar Mama tayi kadâan tana fadâin â Bansani baâ sai kuma ta kalli Mimi â Bari na zuba muku a warmers kinji Mimi?.â
â Toh Mama mun gode .â
Miâkewa Mama tayi ta shiga kitchen ita kuma Mimi ta dâauki pillow da yake kusa da ita ta jefowa Ameerah.
Ameerah tayi saurin kaucewa tana fadâin â Wallahi idan bakiyi wasa ba sai na fadâawa Mama abunda muka ci, dan ma kin samu na rufa miki asiri shine zaki wani jefo mun pillow?â.
â In baki fasa ba .â Cewar Mimi.
Ita kuwa Ameerah ta budâe baki tana âkwalla kiran sunan â Mama .â Da âkarfi yadda za taji , cikin sauri Mimi ta kalleta â Wai mene ne haka Ameerah?â
Kafin Ameerah tayi mata magana Mama ta fito daga kitchen tana fadâin â Ameerah , wannan kiran suna na da kike kamar wani abu ya faru? Me yake damun ki ne wai?â.
â Sorry Mama . It was a mistake ..â cewar Ameerah tana dâan dâagewa Mimi gira .
â Allah ya shirye ki.â Shine kawai abunda Mama ta ce ta koma kitchen .
â Wallahi Ameerah kin cika mara mutumci kuma bashi kika dâauka wannan abunda kikayi Allah .â
â Oho dai , yarinya ta gwadani ta ga yanzu idan ban kira Mama ba . Kuma har Aunt Aya dâin ma zan fadâawa kinga asirin namu ya to nu da hujja .â
âKwafa Mimi tayi tana shareta .
Suna zaune Mama ta fito da jakar abinci guda biyu tana ajje wa daga âkasa â Gashi nan na tabbata wadâan nan zasu ishe ku, idan ma basu ishe ku ba , ku dawo sai na zuba muku wani .â
â No Mama dun ma isa tunda bamu daâde da cikin abinci ba .â Cewar Mimi, ita kuma Ameerah ta jinjina mata kai tare da dâaukar jakar abinci guda dâaya .
â Mun gode Mama .â Cewar Mimi.
Itama Ameerahn desame abunda Mimi ta fadâa itama ta fadâa wato â Mun gode Mama.â
Amaimakon Mama ta amsa musu godiyar tasu sai ma cewa da tayi â Ku wuce ni ku bani waje ⊠ni zaku zo ku dinga yiwa godiya ?.â
Haka suka dâauki abincin nan suka fito, suna tafiya suna hira , basu ma kula da Zarah da take tsaye a part dâinsu ba kamar me jiran wani.
Ita kuma da ta gansu sai tayi tunanin ko suna sane suka dâauke fuskokin su shiyasa ta nufosu tana fadâin â Kuka dâauke fuskar ku kamar baku ganni ba? Me nayi muku haka ne wai?.â
Sau dâaya Mimi ta kalleta ta dâauke face dâinta , Ameerah kuwa har da gyara tsayuwarta â Kamar ya muka dâauke face din mu? Ko ni ko Mimi kin taâba gani wani ya ganki ya dâauke fuskarsa, ji wata irin magana da kike .â
â Shikenan dai , tun dâazu nake faman jiran fitowar ku naga lokacin da kuka shiga part dâin ku ai Ameerah.â
â Lalle na yadda akwai wani abu akanki Zarah, part dâin namu ne yake miki wahalar shigowa ko kuwa wani abu? Tunda kin ganmu me ya hanaki zuwa part dâin , har ma ki jira mu a nan , anya kuwa?â.
â Uhm Ameerah duk ma ba wannan ba , mu ajje wannan maganar a gefe Mommy ce tace na kira ku.â
â Mommy?â Ameerah ta kuma tanbaya , ita kuma Zarah ta amsa mata da ka.
Kallan Mimi da bata ce komai ba tayi, sai kuma ta furta â Muje toh Mimi.â
Da fari shiru Mimi tayi tana tunanin zuwa , idan ita kadâai Zarah ta fadâawa ana kiran su ba lalle taje ba , but da taga akwai Ameerah sai kawai ta jinjina mata kai , suka soma tafiya Zarah har da saurin tsayawa a side dâin Mimi.
Mimi kuwa nunawa tayi like she never exist ga baki dâaya .
Suna shiga cikin falon su Zarah , Mommy da take zaune sai faman faraâa take ta miâke tsaye sabida shigowar su Mimi, har zuwa a yi hugging dâin su, dâaya bayan dâaya tana fadâin â Daughter dâina ya kukeâŠ..â
Mimi was speechless amma kuma nan ma mamakin na ta ya kau tunda Zarah zata iya nuna abunda tayi ba komai bane , tabbas Mommy in ta nuna ba wani abu bane.
Har hannunta Mommy ta kama ta zaunar akan kujera tana fadâin â Tun dâazu nake neman ku, kamar munyi muku laifi yau ko part dâin namu bakwasan zuwa.â
Ameerah da batasan wainar da ke faruwa ba tayi mata murmushi â Aa Mommy daman muna da niyar zuwa neâŠâ
Hakan yasa Mommy ta kalli Mimi tana mata wani murmushi â Mimi ke kuma fa ?.â
Shiru Mimi tayi tana kallanta har sai da Ameerah ta dâan taâbo ta , ita kuma Mimi ta miâke tsaye tana kallan su ga baki dâaya â Mommy bari naje na ajje wannan jakar su Aunt Shukura Ćuna jiran mu , zamu dawo ko Ameerah?.â
Ameerah dai kawai ta dâaga mata kai itama kuma tana mamakin abunda Mimi tayi , tunda zuwa yanzu ta riga ta fahimta kamar akwai wani abu a âkasa amma batasan tsananta bincike tunda basu fadâa mata ba su duka .
Kallan jakunkunan hannun su Mommy tayi â Toh ga Zarah nan ku je tare mana , amma ku tabbata kun dawo sabida akwai maganar da zanyi daku ku duka kunji ko Daughters dâina?â.
Ameerah da Zarah ne suka amsa da â Toh MOMMY.â Mimi kam har tayi hanyar fita , Ameerah da Zarah suka mara mata baya .
Suna fitowa waje motar Aya ta shigo , sai suka dâan tsaya dan ita Zarah jikinta yayi sanyi sosai, su kuma Ameerah da Mimi suka dâan tsaya kallan kallo sabida tuno abunda sukai dâazu .
Aya tana fitowa daga mota fuskarta cike da murmushi, itama tana kallan su ganin yadda suke dâan matse fuska kamar basu san abunda sukai ba ya âkara sa Aya yin wani murmushin da ita kadâai tasan maâanar abunda tayi .
Ta kalli jakunkunan hannun su, na hannun Mimi ta amsa ta miâkawa Zarah , babu musu Zarah ta amsa tana kallanta, tana fadâin â Mimi ! Moh Moh na kiran kiâŠ.â Booooomm zuciyar Zarah ya soma bugu saura kadâan ta yar da jakar hannunta .
Aya again ta amsa jakar hannun Ameerah tanayi mata murmushi itama â Kema Ameerah ki bita Alameen yana neman kiâŠ.âitama taji booom zuciyarta ta buga âŠâŠ
( đđđđ Bari nayi dariya kawaiâŠ)
_________________
To be continued⊠đ„
Aysha Galadima đ€đż
***
***