Free chapter · Read without an account
Page 42
by Ayshatou Galadima · MISHAL
MISHAL
By AYSHA GALADIMAđ€đż
***
BOOK 1
Page 42
â Moh youâre not nice at all , ji yarinyar nan yadda ta gudu , sai kace wani monster , nasan yanzu kallo na zata dinga yi kamar wani mugu mugu ko?.â Alameen yayi dariya lokacin da yayi maganar.
Moh kuwa ko uffan bai ce masa ba, yana position dâinsa akan kujera , hannunsa biyu yayi folding dâinsu a âkirjin sa, idanuwansa kuma a kulle kamar me âbacci.
Girgiza kansa Alameen yayi â Wonât you say anything? Ka barni ina magana ni kadâai , ko kuma halin ne ya motsa? Mr Moh?â.
â Alameen tashi ka tafi gidan ka .â Shine first word da ya fito daga bakin Moh ba tare da ya budâe idanuwansa ba , maganar kuma ta kasance âkasa âkasa yayı ta, shima Alameen dan ga baki dâaya hankalinsa yana kansa shiyasa ya iya gane abunda ya fadâa .
â Babu inda zani Moh! Ka gama abunda kake so kayi ai dole ka kore ni, toh babu inda zanje , better open your eyesâŠ. and letâs talk âŠâ
â So noisyâŠ.â Cewar Moh , yana budâe idanuwansa akan Alâameen dâin.
â Ko me zaka fadâa ai sai dai ka fadâa , itâs better ka dena mun wannan mulkin naga and letâs talk, we need to talk , like damn seriously kasan de abunda yake fuskanto ka ko? And kalli yadda kayi relax kamar babu abunda ya dameka ma kwata kwata.â
â Okay me yake fuskanto ni?â.cewar Moh yana dâan gyara zaman akan kujera.
Finger dâaya Alameen ya dâaga masa , fuskarsa ta dâan nuna mamaki even though heâs not that shock â No Man ! Kar kace mun youâre just okay âŠ. No no noâŠâ
âAlameen na fadâa maka youâre just putting so much headache on me⊠ko kayi mun shiru , ko ka tafi gidan ka , baka gajiya da magana ne ?â.
â Moh ai dole ka fadâi haka mana, and you can say whateverâŠ.. but me ? Babu inda zanje ni kadâai, kasan ya kamata ku âkarasa abunda muka dâauka a kwanakin nan, please letâs go mana kaji?â.
â Why ? You can do it alone , dan haka kaje kayi what you need to do.â
â No Moh! Please wannan kamar abun da banbanci , dole muje both of us and kasan da hakan ko? Just letâs go and fresh up and do what we need to do !!!!! Please ManâŠâŠâ
â Hmmm âŠ.â Thatâs the only answer the Moh ya bayar .
Shi kuma Alameen ya ciro waya a aljihu ya dâanyi danne danne , yana dâan dâagawa Moh girarsa guda dâaya . â But before that ! You have to see this MohâŠ.â Ya miâka masa wayar.
Karâba Moh yayi yana kallan abunda yake ciki na wasu âyan mintuna, hankalinsa sosai ya mayar cikin wayar, gashi baâa taâba gane expression dâinsa , balantana ko mutum ya fahimci abunda ya gani cikin wayar .
Bayan kamar mintina biyar ya miâkawa Alameen wayar yana miâkewa tsaye , tare da fadâin â Letâs goâŠ.â
Alameen bai ce masa komai ba ya miâke suka fita a tare , shi yana driving , Alameen kuma yana dâaya side dâin, suka fita daga gidan , lokacin kuma dare yayi sosai , dan fitilun kowana part a kashe yake alamar an kwanta sabida kusan past 1 lokacin.
~
âKARFE 2:59am na dare lokacin da mafi akasin mahaluâki na cikin gidan nan sun kwanta sai wadâan da suka hana idanuwan su bacci ko makamancin hakan.
A âbangaran Mimi itama sosai tayi nisa cikin baccinta, kuma da alama tana jin dadâin baccin da yake daga yanayin kwanciyarta , dan har duvet dâinta ya zame daga jikinta ya koma iya cikinta , âkafafuwanta duk suna waje yana bacci rungume da pillow abunta .
Fuskarta looking so very innocent and cute kamar wata âyar yarinya, duk da dâakin nata babu wani haske sosai dan ta mayar dashi dummy amma hasken dare da kuma wata yana dâan haskowa ta çıkın dâakin har ake iya ganin fuskarta ma da take bacci.
A hankali aka murdâa handle dâin âkofar dâakin Mimi, ko sound dâaya na budâewar âkofar babu sabida yadda akayi ta a hankali cikin âkwarewa .
Koma wane ne ya budâe âkofar akwai baâkar safa a hannunsa da ta rufe âyan yatsun hannunsa ga baki dâaya , da kuma wata doguwar riga baâka itama , fuskar a rufe baâa gane koma wane ne yake shigowa dâakin.
Haka ya shigo ga baki dâaya , sannan ya rufe âkofar nan ma babu wani sound da yake fitarwa ko kadâan .
Rufff aka rufe âkofar dâakin Mimi, ita kuma tana bacci batasan abunda yake faruwa ba da alama baccin nata yayi nisa sosai a wannan time dâin.
Wani abu aka ciro kamar dutse , tare da wani âkaramar kwalba cikinsa farin abu ne kamar ruwa .
Haka wanda ya shigo ciki ya budâe ya sha wannan abun, ragowar kuma ya zuba a cikin abun hannunsa mai kama da dutse , yana murtsukawa a hankali, yana kuma tafiya dai dai gadon Mimi, daga farko har zuwa gefen inda zaka wuce haka ya soma tafiya yana murtsuke wannan abun.
Anyi haka kamar sau uku sai aka dâauko siriri abu me kama da âkyalle , ko kuma igiya aka dâaura a hannun haguâŠ
Aka sake dâauko wani siririn afu fari tassss sabida yana da dâan tsaho a hannun mutumin shiyasa har ake iya ganinsa sabida kamar wani sharp object har kyalli yake dashi.
Nunkawa akai gida biyu , ja dâan ja abun a hannunsa kadâan , take safar hannunsa ya dâan yanke alamar koma mene ne yake hannunsa is very sharp tunda zai iya yanka abu cikin âkanâkanin lokaci âŠ
Koma wane ne yake tsaye , kallan Mimi yayi na kamar minti dâaya cif , sannan ya soma matsowa kusa da inda take , ko wana taku anayinsa a hankali cikin kulawa da kuma taka tsantsan, a haka aka âkaraso inda Mimi take a kwance.
Aka saka hannu aka dâan yaye duvet da yazo yanzu har wuyanta, kanta kuma a dâan sunkuye yake , shiyasa wuyanta be fito sosai ba , pillown da take kwance akai aka dâan ja kadâan, hakan yasa Mimi ta gyara kwanciyarta cikin bacci.
Wanda yake tsaye ko tsoran ta farka ba yayi ko ba tayi, sabida ko motsawa bai yi ba ko batai ba daga inda take .
Ganin wuyan Mimi kadâan ya fito aka dâaga wannan abun, zuwa dai dai saitin wuyanta , saura kadâan abun ya taâba fatar wuyan Mimi, kawai sai ga Mimi ta dâaga hannu ta dâan buga akan pillow da âkarfi, hakan Yasa wacce take tsaye tayi saurin dâan ja baya daga yanayin position dâinta tana kallan Mimi.
Sai kuma jikin Mimi da ya sake mirginawa kusan sau biyu akan bed, idan da ace farkon dare ne , mutum sai yayi tunanin Mimi tana sane tayi wannan abun yanzu.
âDan ja baya kamar taku biyu wacce take tsaye tayi, da alama kallan Mimi take , tana observing yanayinta .
Knock ! Knock akai knocking âkofar Mimi, cikin sauri ta mayar da abun hannunta cikin rigarta da ta dâauko , tana kuma ja baya cikin taku.
Takun âkarshen ne kamar bata san tayi wanda sai da ta dâan dakata na wasu seconds tukunna tayi su, tare da barın inda Mimin take ga baki dâaya tana komawa wani side dâin.
Sai kuma ragowar hutar part dâin tunda ba duka ake kashewa ba ta dâauke ga baki dâaya , har ta window Mimi ana iya ganin duhun part dâi , sannan kuma knocking dâin da ake ak dena shi.
Cikin sauri ta koma bayan âkofa , tsawan mintuna 15 , tana sauraran yanayin waje, babu movement ko guda dâaya a wajan, sai ta saka hannu akan handle dâin na âyen seconds kafin a murdâa a hankali abudâe âkofar .
Yanzu ma cikin observation sosai, aka âkarasa budâe âkofar sannan aka fita daga dâakin Mimi , ana sake rufo mata âkofa a hankali.
Daga cikin dâakin Joy da take gefe dâaya ta fito da jikinta sosai, duk da tana nesa da inda Mimi take .
Bata âkarasa wajanta ba , sai dai tayi murmushi kawai yana kallan yadda take bacci cikin kwanciyar hankali abun ta .
Daga waje kuma lokacin da wacce ta shiga dâakin Mimi ta fito, bayan ta soma sauka âkasa a hankali Aya ta fito daga cikin corridor dâin da take tuntuni, jikinta sanya da baâkaâken kaya, da kuma face mask, da idanuwa da yanayin gashin kanta kadâai mutum zai iya gane cewa ita ce shima sai wanda yayi mata farin sani sosai, dan kayan da ta saka duk ya rufe mata jiki, har âyan yatsunta baâa gani.
Kallan wacce take sauka daga stair case dâin Aya tayi, kafin ta saka hannu ta dâan zade face mask dâinta , fuskarta sam babu faraâa kamar ba Aya ba , daga inda ta tsaya kuma ita tana ganin me sauka amma ita wacce take saukar ba zata taâba tunanin akwai mutum a wajan ba , har ta fita daga part dâin ga baki dâaya .
_________________
To be continued⊠đ„
Aysha Galadima đ€đż
***
***