Free chapter 路 Read without an account

48

by Anisa Muhammad Yahaya 路 NUFIN ALLAH



馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄 
By
Anisa Muhammad yahaya 


 YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION YOTA

Page 4锔忊儯8锔忊儯


Ammah, Anty ta 茩ira ta sanar da ita yanda suka yi da Ammi, daman Ammi ta kira ta 蓷azu tana kwantar mata da hankali 

Itama Ammahn kwantar mata da hankali tayi ta ce 
"Maybe zuwa gobe sai Ahmad ko Umar ya kai su Kadunan, nawa Anty Zuhura magana ma"

"To Adda Allah dai ya kyauta lamarin"
''ameen dai''

Wayar shi yake juyawa yana tunanin ya 茩ira ta, ganin ya kasa deciding ya saka ya shiga Whatsapp, bata da蓷e da 蓷aura status ba 
Veiwing yayi yana cewa a ranshi ''ashe dai tayi saving numbern na,to ko dame tama yi saving numbern??'' 蓷an murmushin gefen baki yayi ya juya kwanciyar shi akan kujerar yana scrolling status 蓷in nata amman ya茩i 茩arewa, reply ya mata a wani status 蓷in ya cigaba da kallon status din nata kafin ya koma Instagram 

Zaro ido tayi ganin ya mata magana, veiwing tayi taga yace
'' wai ke ba kya gajiya da saka status, wannan uban status kamar wadda zata tashi sama idan kazo 茩arshen shi''

Har zata yi reply sai kuma ta rasa abin da zama ta ce mai gashi tayi veiwing da ba haka ba ba zata yi reply din ba, kar yaga tayi veiwing bata mai reply ba nan ma ya zama laifi, kawai ta ce
'' Yah Faruq ina wuni ''

Ba wani jimawa yayi mata reply 
'' lapiya''
'' madallah'' tayi saurin typing ta kashe datan dan ba so take maganar yafi haka tsawo ba

'' ba kuyi bacci ba har yanzu??'' fa蓷in Anty da ta shigo 蓷akin yanzu

'' eh yanzu zamu kwanta''
Jalila dake ka茩茩abe gadon ta fa蓷a 

'' ita ka蓷ai ke muku aiki kuna zaune yayar ku nayi, instead ku amsar mata ko''

Tashi suka yi suka fara taya ta, bayan sun gama ne tace 
'' yauwa ku zauna magana za muyi daku''

Zama suka yi suka bata full attention suna sauraron ta, dan da alama maganar is very important 

''An saka ranar auren ku Nabila da Anisa, nan da 1 month, so zaku koma gidan Anty Zuhura a Kaduna ku zauna har zuwa sanda za'a fara biki, gobe sai ku koma gidan Ammin ku Ahmad ko Umar zasu kai ku jibi''

Tun da ta kira 1 month taji duniyar ta 蓷auke mata, ya tsaya cak, yayi kusa da yawa, ita da tayi tunanin irin sai nan da kusan shekara haka, za'a ce 1 month,

 zuciyar tace tayi wani irin bugawa, anya zata iya, banda ''innalilahi wa inna ilaihir raju'un''

Ba abinda take fa蓷i a ranta, harta fara samun 蓷an nutsuwa aranta, amincewa kawai tayi bawai dan tana da niyyar auren nan kusa ba, ba wai dan ta shirya wa hakan ba

Nabila kam farin ciki ne ya kusa kashe ta a zaunen da take, kanta ta sunkuyar 茩asa dan karma su ha蓷a ido da Anty har sai bayan da ta fita, ta saka musu ihun murna 

''A gaishe ki Nabila, wannan uban ihun haka''

'' hmm barta pickles ai duk murnar an saka mata rana ne mai makon ta yi hamdala sai shashan ci, Allah ya sa Anty ta jiyo ki''

'' ba Ameen ba!!'' ta fa蓷a tana juyi

Ita dai Anisa jikin ta duk ya mutu, Jalila ce ta lura da hakan ta kama hannun ta ta 蓷an mata murmushi, itama zuciyar ta ta danne ta kirkiro murmushin wanda da shi gwara ma kukan ta ta saki

Da safe bayan suna gama ma Anty duk ayyukan gidan, suka yi breakfast suka shirya baba habu driver yazo ya 蓷auke su ya dawo da su gidan Ammi 

Suna fitowa dashi ta fara arba, Nabila ce ta 蓷an buga kafa蓷ar ta daidai yanda ita ka蓷ai zata ji tace
'' uhmm ga sanyin idaniyar ki ya fito kamar ya san kin 茩araso''
'' to ya son ranki '' ta fa蓷a tayi gaba abin ta, 

''Su Anisa an fara head da da ne sedai ki ringa wani ke ba kya so ko ki saka mun kuka yanzu har magana ake mayar ma mutane da shi''
'' da yake kuma nafi kowa iya hawaye akan wannan maganar zan fara miki kuka kamar mara aikin yi''

Gaishe shi sukayi suka shiga cikin gidan, Ahmad na zaune a parlour yana kallon football

''yaran Ammi kun dawo kenan''
Gaishe shi suka yi shima
Basu ga Ammi a parlourn ba, suka yi 蓷aki, suna shiga suka ijje kayan su suka fita zuwa gaida Ammi

A kan dadduma suka same ta, bata dade da idar da Sallah ba ta zauna addu'a suka shigo, gaida ta suka yi ta amsa musu,tana tambayar su ya Antyn tasu take
Jalila ce tace 
'' tana lapiya tace tana gaida ki ma'' 
''madallah ina amsawa'' 
''Ammi bara muje mu part 蓷in mommy mu gaida ta'' fa蓷in Nabila 
 
Part 蓷in mommy suka je, suna shiga suka same ta a parlour, gashe ta suka yi, Anisa nata bo蓳蓳oye wa bayan Fareedah, dan ita bata san me yasa ka kwanakin nan take jin nauyin da kunyar Mommy ba

Sun 蓷an jima a part 蓷in dan Mommy na da sakewa sosai, suka yi ta hira, ita dai duk a takure take jin ta, ko tambayar ta tayi sai ta sunkuyar da Kai

Sai da Mommy ta gaji da yanda take 茩unbiya 茩unbiyan tace
'' wai Anisa kunyar wa kike ji anan''
Reedah ce tace
'' probably ke mana Mommy, kin manta ko yanzu ke kin koma suruka''
Dariya suka kwashe da ita gaba 蓷ayan su, Mommy tace
'' auu wai yanzu ni kike jin kunya, to aini ke 拼ata ce, shi ne suruki na'' tayi maganar tana nuna Umar daya shigo part 蓷in Ahmad biye dashi a baya



Follow me on arewapen please 馃ズ 馃ス 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 



______________________
By 
Anisa Muhammad yahaya 馃尯 
***

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol