Free chapter 路 Read without an account
49
馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄
By
Anisa Muhammad yahaya
YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION YOTA
Page4锔忊儯9锔忊儯
茒an 蓷ago kai tayi ta ganshi, ji tayi ina ma 茩asa ta tsage ta shige dan tsabar kunya, 茩ara sunkuyar da kanta tayi tana ri茩e hannun Reedah kamar ace takk ta zura a guje
Mommy ya kalla ya 蓷an ha蓷e rai, shifa duk wannan kayan rainin baso yake ba, daga shigowar sa sun kama wani dariya, clown suka gani ne da zasu ri茩a mai dariya
Ganin yayi kicinkicin da Fuska, Mommy tace
'' ni bana suruka dake, 拼a nake dake, shine surukin mu, koba haka ba''
Fareedah 拼ar zakiya ce tace
''Aikam dai Mommy, bama suruka dake sister'' ta 蓷an yi dariya tana mintsinin Anisa
Duk da taji zafi amma ta茩i cewa komai amma taci alwashin suka fita duk mintsinin da ta mata sai ta rama daman tun 蓷azu take tsugular tata
Aalima ce ta fito tana murza ido alamar daga bacci ta taso, hayaniyar su ne ya tashe ta dan ita ba mai son hayaniya bace gata da 茩ulafucin Mamanta, shiyasa koda yaushe tana kusa da ita ko wajen yara 拼anuwanta bata fiye shiga ba, dan kusan halin su 蓷aya da Faruq, 9 years take, tana ganin Anisa ta saki murmushi dan Allah ya ha蓷a jininsu
Indai suka zo Kano idan bata wajen Mommy to tana da茩in Anisa, yanzu ma ganin su dukansu ne ya saka bata Wani zuwa gashi suka ma tattara suka tafi gidan Anty
Har kuka tama Mommy wai akai ta wajen ta, tace
'' a can zaki zauna idan kika je har sai sanda zasu dawo kin yarda''
'' A'a saidai muje mu dawo an jima''
Dariya suka yi har Ammi jin me tace
'' Adda Anisa!!''.Tayi inda Anisa take da sauri ta fa蓷a jikin ta
Ri茩e ta tayi tana murmushi tace ''leema tah ya kike, kin tashi kenan''
'' eh na tashi, shine ranar nan kike tafi ba kice mun goodbye ba ko''
''gashi na dawo to yanzu ai''
'' to zaki saka mun Korean film 蓷innan naki''
Kai ta jinjina mata tana murmushi
'' to yaushe, zaki saka mun anjima?''
'' taso muje yanzu in saka miki'' ta fa蓷a daman neman hanyar barin parlourn take dan shigowar sa ta 茩ara ta kura mata
Gashi tun ya zauna sai kace besan da ita a wajen ba, amma Ita tana iya jin idanun sa akanta idan ta motsa, da ta saci kallon sa ma taga kamar dai ba kallon nata yake ba hirar su kawai suke da Ahmad, a ranta tace to wai nice na tsargu kome ?
A nashi side 蓷in kam duk wani motsi nata a idon shi, gani yayi yau 蓷in ta 茩ara mai wani kyau ji yake da da dama sai ya ce tayi mai kyau but gani yake idan yayi hakan banda raina shi ba abinda zata yi kawai ya kama cewa tayi kyau
Sallama suka yi wa Mommy suka fito gaba 蓷ayan su, suna fitowa ta sa 蓷ayan hannun nata da bata rike Aalima dashi ba ta mintsini Fareedah tace
'' ai daman nace sai na rama''
Wani ihu farida ta saki tace
'' bala'in can wallahi wannan mugunta ne ai ni ba shammatar ki nayi ba''
''oho dai ke kika sani saura hudu''
'' A'a 蓷ari ba hu蓷u ba, kin ji hannun ki kamar na cinnakar gaske, muguwa kawai''
'' an girma ba'a san an girma ba'' fadin nabila tana tafa hannuwa kamar wata mai yin wa茩a
''ai duk halin ku 蓷aya kuyi ta abu kamar yara'' fa蓷in Jalila tana wani maze wa
'' to Anty Babba ai kinfi kowa abun yara'' cewar Anisa
'' Tabb abun yara ta kai ki, ke ai ga蓳a 蓷aya ma yarinya ce underage da anyi abu se ki sawa mutane kuka, ohhh nikam Ya Faruq zega abu'' cewar Nabila
'' oh shigar wa in-law 蓷in ki kikayi, idan underage ce ai baza mu aurar da ita ba,ai. Lokacin kam idan ba tayi wannan shagwabar ba ba sunan ta Anisa ba,to nima na shigar wa in-law ta'' fa蓷in Fareedah tana hararar nabila
Dariya Anisa da Jalila suka kwashe da ita tare suka ce
'' su in law manya''
'' idan ma in law dina na shigar wa se me''
'' se ba komai mutuniyar'' Jalila ta fa蓷i suna kashe hannu
茒aki suka shiga suna ta wa juna tsiya, zama tayi akan gado ta daura leema kan cinyarta tace
''na saka miki cartoon?'' ''eh'' zootopia 2 ta saka musu daman itama tun tayi downloading ne bata kalla ba
Ammi ce ta shigo 蓷akin, su Nabila na 茩asa suna hira Fareedah na kallo itama a wayar ta su kuma su Anisa na kwance kan gado suna kallon su,
Duk juyowa sukai suna kallon ta Jalila ce tace
'' Ammi ina wuni''
Shigowa tayi sosai tana murmushi ganin su duk guri 蓷aya
'' yan matan Ammin su, kuna nan kuna hutawa abunku, to kun ha蓷a kayan ku dai ko? Ko Antn ku bata fa蓷a muku ba''
''eh Ammi mu hada ta fa蓷i mana tun kafin mu zo'''
'' madallah, gobe da safe zaku tafi dan bana son tafiyar yamma''
'' Ammi Adda zata 茩ara tafiya ta barni''
Aalima tayi maganar tana kwa蓳e fuska zatayi kuka tana ri茩e rigar Anisa kamar ance yanzu zasu tafi
'' A'a ba inda zamu je leemancy tah kinji, kar kiyi kuka kiyi kallon cartoon 蓷in ki''
''tom''
'' ikon Allah ke Aalima da nice zan tafi baza kice zakiyi kuka ba dan munafun fun'' fa蓷in Reedah tana kama ha蓳a
'' to jelly jelly kike yi dani kenen''
'' oho kudai kuka sani''
''ke kun cika mun kunne wallahi kun茩i ku bari in gane me nake kallo'' fa蓷in nabila tana 蓳ata rai
'' to sannu mu da bakin mu zaki hana mu magana'' Jalila ta fa蓷i
Ammi dai fita tayi abin ta, bazata iya da surutan su ba dan ta biye musu ciwon kai zasu saka ta dan ta lura basa gajiya da surutu kamar radio bakin su yake idan ta zo ta surutu
Follow me on arewapen please 馃ス 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹
_____________________
By
Anisa Muhammad yahaya 馃尯