Free chapter 路 Read without an account

51

by Anisa Muhammad Yahaya 路 NUFIN ALLAH


馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄 
By
Anisa Muhammad yahaya 


 YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION YOTA


Page 5锔忊儯1锔忊儯


Kusan kwanan su biyar da zuwa Kaduna kenan, Momma ta dauko wata me gyaran jiki tun daga Maiduguri washe garin ranar da suka zo, 

Jiya aka fara musu amma sun murje sunyi kyau tun ba'a yi nisa ba, suma Fareedah da Jalila sun kafe sai anyi da su tunda ai sune manyan 茩awayen amare, Momma kuwa tace a ha蓷a dasu 

Tun ganin an fara wannan gyaran jikin tasan dai auren nan da gaske ake za'ayi, gaba 蓷aya tun aka fara ta zama wani so silent duk wannan rahar da tsiwar ta 蓷auke kamar ba ita ba, saidai idan sunyi abu ta bisu da kallo ko ta sakar musu murmushin da gwara kuka ta saki

Gani take gaba 蓷aya kamar a mafarki wai yau ita zata auri Ya Faruq, tana jin fargaba ka蓷an ka蓷an ba kamar da ba dan kwana biyun nan ta dage da addu'a sosai har tsakar dare take tashi sallah 

Bata san yanda za'ayi wannan zama ba tsakanin su, ita bata ga wani alamar yana sonta bafa har yanzu, kuma itama bata ji tana wani son shi ba, sedai tsoron da take mai kusan 55 percent ya ragu

Turus tayi ta蓷an yi baya ganin wanda bata zata ba a parlour zaune shi da ya Usman suna hira, a ranta take tunanin yaushe yazo Kaduna, baya tayi a hankali ta shige 蓷akin, daman ta fito taje kitchen daukan ruwa ne ta gansu danma Allah yayi basu lura da ita ba, anya zaton ta na aljani ne Ya Faruq ba gaske bane kuwa?? yanzu ta gama tunanin sa sai gashi a gaban ta

A kan idon shi ta fito har ta koma, dan murmushin gefen baki yayi dan tun 蓷azu yake kallon hanyar 蓷akin tunda yasan in sun zo nan suke sauka, gani yayi ta 茩ara yi mai kyau a idon shi sosai kodan ya dade be ganta ba

Kaji fah sai kace wanda yayi wata da watanni ko shekara be ganta ba

Be da蓷e sosai da shigowa ba, ana shiga masallaci ma lokacin sallar issha ake, ya fito ya fara zuwa masallacin, acan suka ha蓷u da Usman da Hamza, suka shigo cikin gidan Hamza yayi part din su sukuma suka shigo ciki

Momma suka samu itama na sallah shine suka zauna yana jiran ta idar,amma duka hankalin sa na kan yaga koda giftawar ta ne
'' baban yaya shigowar yaushe'' 
'' ban da蓷e sosai ba Momma, na same ku lafiya''
'' lapiya klau alhamdulillah, koda yaushe in tayi maka fa蓷a akan tafiyar dare amma ka茩i ka daina Kohh??''

'' ba haka bane Momma ya bi jikina ne,se a hankali tukuna, kuma tafiyar dare yafi da蓷i da nutsuwa''
'' to Allah dai ya kyauta maka'' 

Bayan sunyi sallar suka fito dan yin dinner, duk suna zaune kan dining table din har sun ma fara cin nasu, zama suka yi suma, duk tana jin ta duk wani iri tun sanda tagan shi, gashi yanzu tana jin wannan Mayun idanun nasa da a kullum suke hana ta sukuni na yawo a kan ta
Suma su Nabila sunyi mamakin ganin shi amma basu nuna ba suka gaida shi suka nemi wajen zama 

Reedah ce ta ja hannun ta ta zaunar da ita kusa da ita wanda kujerar dake facing nashi kenan, wayar ta ta 蓷auka duk dan rage jinta da tayi a takure 

Message ne ya shigo mata, dan daman tana cikin Whatsapp ne, ko Instagram bata fiye hawa ba sosai saidai Snapchat da shima streaks kawai ke kai ta
'' kin iya tafiya ba sallama kohh?, kin kyauta''. 茒agowa tayi ta kalli inda yake, abincin shi yake ci cikin kwanciyar hankali kamar besan tana kallon nashi ba, yana yi yana danna wayar sa

Wani message 蓷in ne ya shigo mata, tana dubawa taga '' kin wani kafe mutum da ido salon in sha茩e''
茦asa tayi da kanta, tana 茩un茩uni 茩asa 茩asa 
'' se kace bashi ke kafe mutum da idanu ba kabi ka kasa sukuni, ko gajiya ma baya yi'' 

Ko rabin abincin ba tayi ba taji ta 茩oshe dan ta takura da yawa ga suma su Jalila sai kallon su suke sai kuma su 蓷anyi kuskus din su, tashi tayi niyyar yi ta koma 蓷aki wani message 蓷in ya shigo mata 

''karki kuskura kice tashi za kiyi'' fuska ta 蓷an yamutsa se yanzu ta maida mai reply 
'' Yah na 茩oshi''
'' seat down karki ma soma, ko kin koshin se kin tura shi''
Ya fa蓷a yana ha蓷e rai dan shikam be gaji da ganin ta ba

''kai Hafeez dan ba yaran ka bane yasa kake so su a bar su, dan son zuciya kasa a ka ha蓷a da 蓷iyar ka, yanzu kuma kace hakan baze yu ba??'' mamee ke fadin haka ta daura kafa 蓷aya kan 蓷aya tana wani jijjigawa 

Duk iyayen suna part din Daddy saboda maganar auren dan mamee Abba munir dake nan Kano taje har gidan shi wai ta kai mai 茩ara, ai yaransu ya kamata ayi dasu amma dan son zuciya dakuma su amma basu daukesu a 拼anuwa ba basu 蓷auke su da muhimmanci ba yasa suka ha蓷a da nasu yaran suka maida nasu bare

'' yara dai namu ne koh to koda ace basu suka kawo za蓳i ba, wanda muka ga dama zamu basu, ba wanda za'a tilasta acikin su ya aura wacce baya so su suka kawo za蓳in su dan haka duk wannan shashancin da ke damun kanki gwara ki ajje shi a gefe''

'' kai Adam nice shashashar, tsabagen sun zuciya ai nasan ba yadda za'ayi Umar yaso Anisa in ba dai cusa masa ita kuka yi ba, daman shi Ahmad ba茩in halin uwarsa bazai bari tasa ya aura Zulaiha ba dan tsabar kun tsane mu da zuciya dubu kuke zaune da mu ai da kun ha蓷a dasu Zulaihan, in ba munafurci da son zuciya ya ba, yanda zaka san daman alamarin an riga da an shirya saida aka gama komai sannan aka fa蓷a mana dan ba'a 蓷auke mu da muhimmanci ba''

Daddy zai kara magana Abba munir ya 蓷aga mai hannu, numfashi ya sauke yace 
'' naji duk abinda kikace Abida, kuma na ji na side din Hafeez, dan haka ina son a kira mun Ahmad da shi Umar din nan gurin yanzu inji suma ta bakin su yanda zan san mufitar da za'a nema''

''ai Abba mufita kawai shine idan har su Nabilan baza su hakura ba sedai su ha蓷a su duka su aura kowa yayi bibbiyu acikin su''




Kuyi following 蓷ina a arewapen for more updates 馃ス 馃檹 馃檹 馃檹 


______________________
By
Anisa Muhammad yahaya 馃尯 
***

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol