Free chapter 路 Read without an account
54
馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄
By
Anisa Muhammad Yahaya
YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION YOTA
Page5锔忊儯4锔忊儯
Yana jin ya cigaba da amfani da shawarar Ahmad ze kai shi ya baro ne kawai dan yaga alamar so yake shima su raina shi yanda suka raina Ahmad 蓷in, 蓷an ha蓷e rai yayi ya koma mata dai Yah Umar din da tasani yace
''Sake ni! ki jira ni inje in dawo ba nisa zan yi ba''
Duk da taga ya ha蓷e rai ba kamar sanda suka shigo ba hakan be sa ta kyale mai rigar sa ba dan wani mugun tsoro ne ya 茩ara ka mata '' kar dai ace ma ya kawo ta nan ne ya cilla ta su lions din gurin su cinye naman ta, ko siyar da ita ze yi, in ba haka ba me yasa kawai tana zaman zaman ta zai kira ta daga kira sai zuwa nan bayan ko Momma bata fa蓷a mawa ba, ba wanda yasan sun fito tare
Tana gama tunanin ta rushe mai da kuka tana kiran '' innalilahi wa inna ilaihir raju'un, wallahi idan na Barka ya Faruq gudu wa zaka yi ka barni anan lions din gurin su cinye ne, wallahi ba inda zan bari kaje ka bar ni''
Tana maganar tana 茩ara cukwikuye mai riga, tsayawa kallon ikon Allah yayi, jin za ta tara mai jama'a dan wasu har sun fara juyowa suna kallon su ne yasa ya 茩ara ha蓷e rai ya 蓷an daka mata tsawa, duk da tsawar ta bata tsoro bata sake shi ba dan tsoron barin ta a gurin yafi na tsawar da yake mata
Shima ganin hakan ba aiki zai yi ba sai 茩ara tsorata ta da yayi ne yasa cikin wani irin murya na kwantar da hankali wanda shi kanshi be san ya iya ba yace
'' ki sake mun riga ba inda zan je in bar ki, ba inda Umar zai tafi ya bar Anisa, ke mallaki na ce da bazan ta蓳a iya nisa na rabu dake ba, taya za'ayi in tafi in bar ki uhmm, ba inda zan je gurin me fruits 蓷in can zan je '' ya mata nuni da inda me fruits 蓷in yake zaune da cart din shi
Duk da kalaman nashi sun shige ta amma ta kasa kyale rigar. '' ki kyale ni idan ba haka ba kuma inyi tafiyar tawa in bar ki''. '' to muje tare''. Ita fa ba zata yarda ya bar ta bane duk da ba son zuwa zoo take ba yau 蓷azu kafin yace zai tafi ya bar ta se taji ta so safe a tare dashi har tana jin kamar ba abinda zai cutar da ita dan tana side din shi ta ri茩e rigar sa, amman ya wani fara kiran ze je ya dawo
'' ya ilahi, nidai yau Ahmad ya gama dani ni ne har da wani kashe mata murya, gashi yau of all people wannan scary cat din na neman caja mai head''
Yayi maganar a ransa yana dana sanin daukar shawarar Ahmad 蓷in ai wannan ya gama ja mai raini a wurin ta, shi fa like what's he even thinking ze dauki shawarar wancan mahaukacin
'' mtswww muje amma ki sake mun riga''. A hankali ta saki rigar amman tana an kare idan taga yayi 茩o茩arin gudu wa za ta ri茩o shi, a haka suka taka har gaban mai fruits din, idon nan nata har yayi ja dan masifar tsoro irin nata
Ayaba ya siyo bunch 蓷aya suka dawo inda su monkeys din suke, guda 蓷aya ya mi茩a mata ta amsa yace '' ki jefa mai''. Waro ido tayi tace ''ni!!!! A'a nidai bazan iya ba ya ha蓷a da hannu na, a'a''
Dariya ta bashi wanda seda ya 蓷an murmu sa duk da be so hakan ba ya 蓷an kauda kai, 蓷aya ya 蓳alla ya wurga ma birin, shi kuma ya cafe seda ya ci tukuna ya fara musu wasa da tsalle tsalle wanda yake kusa da su ma suka fara kuka,
Rigar sa ta 茩ara ri茩e wa kam ganin yanda suke faman tsalle tsalle, numfashi ya sauke yana dafe kai shi ya rasa wannan wani kalan tsoro ne da ita ace suna cage taya za'ayi su ta蓳a ta
'' ki wurga mai ba abinda ze miki ''. A tsorace ta wurga ai kam yayi saurin cafe wa yana bubbuga kirji yana washe hakwaran nan nasa masu kama da ruwan goro, itama murmushi tayi ta juyo ta kalle shi, yanda tayi abun kamar wata 拼ar 茩aramar yarinya, hannu ta mika mai alamar ya 茩ara mata wani
Biyu ya 茩ara mata, cike da farin ciki ta amsa ta wurga, tana ganin ya rike ta 蓷an yi baya ka蓷an amma ganin ba abinda zai mata kamar yanda ya Faruq 蓷in yace yasa ta 茩ara sakin jiki suka je cagin na kusa da shi tazo wurga wani security yace musu ba'a basu abinci iya kallo kawai zaka iya yi, cikin yanayin rashin jin da蓷i ta kalli securityn tace
'' daga wannan ba zan 茩ara ba'' ta nuna mai na hannun ta, yanda ta marairai ce fuska ne kamar wata yar karamar yarinya securityn yace. '' to kyakkyawa wannan ne na 茩arshe''. Wani mugun kallo Faruq ya mai kafin ma ta wurga ya ja hannun ta suka bar wajen cike da 蓷acin rai, har ta bude baki zata yi mai magana amma ganin yanda ya wani ha蓷e rai one time kaman bashi ya gama mata murmushi ba yanzu yasa ta ha蓷iye abinda zata ce, a zuciyar ta tana tunanin kodai yana da aljanu ne, dama fa ita ta da蓷e tana tunanin nan, kamar wani me shafar jinnu, yanzu kaga ya ha蓷e rai anjima yayi murmushi, can kuma yace baya son kallo bayan yafi kowa iyawa, mostly Kuma baya son raini wani lokacin kuma in ya mata abu sai ta kasa gane kansa, kamar ranar da ya mata shopping ga ranar da ya saka sai ta sha ice cream ga kuma yau ya wani kawo ta nan duk da dai ta fara jin da蓷in fitowar
Tunanin ya katse mata wanda ita bama tasan har sun iso bakin motar ba dan bin shi kawai take ba wai dan tana ganin gaban ta ba. '' tunanin wancan banzan securityn kike yi da ya ke wani yashe miki matattun hakwaran sa, har ba kya jin ina miki magana''. Kallon sa tayi tana mamakin me yasa za tayi tunanin security ita kam,
'' ki ma cire wannan banzan maganar da ya miki ba wani kyau, ko wancan abubuwan albarka, Wani banza dashi a wajen''. Rai ta hade sosai tana jin kwalla na neman Zubo mata amma bata basu dama ba se dai sun cika idanun ta fal, itace me kama da goggon birin ke nan, shima ganin zata mai kuka yaji kamar be kyau ta ba na fa蓷an da yake mata, tun da ai ba laifin ta bane, ya yi niyyar da farko ya bata hakuri amma jin kan sa ya hana shi maisa ma zai bata hakuri bayan ita ce ta fara wa wannan wawan mutumin magana,
Motar ya shiga ya kyale ta a wajen, har ya tayar bata 茩araso ba seda ya fara 茩o茩arin kamar dai zebar wajen ya kyale ta sanan ta nufo Motan jiki a sanyaye daman tasan ba sonta yake ba hasashen su Nabila ne kawai amma kalla yanda ya gasa mata magana yanzu har da farko ta fara gasgata zancen su amma itama laifin ta ne ko ta manta waye Ya Umar dama dai wannan ha蓷in su Mommy ne kawai amma bata jin yana wani sonta kamar yadda suke fa蓷a
Yanda bata son shi shima ba sonta yake ba, tunanin hakan ya saka taji wani abu ya to kare mata a zuciya da ta rasa dalilin hakan, gashi yau ko dan bude mata kofar da ya saba ma beyi ba, sai ta 茩ara jin ta duk a takure saboda yanda yake ha蓷e mata rai ya mayi kamar ba ita a cikin motar
Follow me on arewapen for more 馃ス馃檹馃檹馃檹馃檹
______________________
By
Anisa Muhammad yahaya 馃尯
***