Free chapter 路 Read without an account

55

by Anisa Muhammad Yahaya 路 NUFIN ALLAH


馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄 
By
Anisa Muhammad Yahaya 


 YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION YOTA

Page5锔忊儯5锔忊儯

Ganin tafiyar tasu ta茩i ci ta茩i cinye wa yasa ta kalle shi amman ta kasa cewa komai saboda yanda ya ha蓷e rai 

Ba shida niyyar koma wa yanzu da badan ma wannan banzan ya bata mai rai ba so yake se kamar an kusa magriba haka sannan bayan sunyi sallah a wajen se su baro gamjin dan da daddare yafi da蓷in zuwa, amman yanzu gaba 蓷aya be fi ma 5 wani abu ba, dan seda suka yi laasar kafin suka fito

Garin suka ringa zagaye wa seda ya gaji sannan ya dau hanyar gida, a wani suya spot ya tsaya ya siya sannan ya dawo suka cigaba da tafiya, tun ya shigo yake satar kallon ta, ganin yanda ta wani marairai ce fuska kamar zata yi kuka yasa yace

'' me yafaru''. Juyowa tayi ta kalle shi ta wani ha蓷e rai itama tana cuno baki, bayan ya gama ci cimma ta magani har yana ha蓷a ta da wannan birin shine yake tambayar ta me yafaru, banza ta mai ta茩i ta tanka shi kamar bata ji ba ta juyar da kanta tana 茩un茩uni tana cuno baki gaba 

Yanda tayi gaba 蓷aya se ta bashi dariya haka nan yake jin zuciyarsa na washe wa, kai ya girgiza kawai yace. '' ba magana nake miki ba''. 

'' To Yah ni me zance na fito ban fa蓷a wa Momma ba, nasan na koma wa蓷ancan masu bakin akun ba bari na za suyi na huta da tsokanar su ba, sannan yah ka kawo ni gamji duk da ina jin tsoro da tunin za ka gudu ka bar ni kuma ka ce wai ina kama da goggon birin nan ''. Tayi maganar kwalla na zubo mata dan taji zafin na goggon birin nan 

Burki yaci ba shiri, motar dake bayan sa ce ta fara mai horn Allah ma yaso ba wasu motoci a titin ma, ya shawo kwanar titin unguwar dosa unguwar su Momma kenan

'' Ni a yaushe nace kina kama da goggon biri??'' ya fa蓷a jin zata mai sharri dan har ga Allah shi be san sanda suka yi haka da ita ba, kallon shi tayi cike da haushi, daman haushin shi take ji kuma yanzu se ta amayar mai da abinda ke ranta

Kasa amsa mai tayi se hararar da ta mai da bata ma san tayi ba tana kara cuno baki ga kwalla da ya cika idon ta, da kallo kawai yake bin ta, yana ganin ikon Allah yau bayan 蓷azu taga mai tsoro da yarin ta yanzu kuma tsiwa take ji da shi

'' ki fa蓷a mun yaushe mu kayi haka da ke''. 
'' ba 蓷azu bane kace ina kama da goggon biri da zamu fito''. Kallon ta yayi yana son tuna exact statement da yayi dan yasan ko giyar wake yasha ba zai ta蓳a iya fa蓷in haka ba

'' kuma abinda na fa蓷a kenan??''. '' ba exact abinda ka fa蓷a ba kenan buh ai haka kake nufi''. Ajiyar zuciya ya sauke ya kure ta da ido, yanda ta dage wai ita lallai ha蓷e rai take ne ya bashi dariya, kai ya kawar gefe ya 蓷an murmu sa aiko akan idon ta, kwallar da take ri茩ewa ne ya sakko, wato ya ma maida ita mahaukaciya shiyasa yake mata dariya

'' me yasa su Jalilan zasu tsokane ki??'' ya mata tambayar yana kafe ta da idanu, baki ta cuno ta kauda kanta bata ce komai ba
'' yau na ga alamar dai na sake miki da yawa har kike son se kin raina ni koh??"
 baki ta 茩ara turo wa tace. '' Nima ban san musu ba''. ''Hmmm'' kawai yace ya tada motar suka cigaba da tafiya, shi statement din da yayi ma da yayi akan securityn wajen ne amman ita ta juya mai zance

Har suka iso bakin kofar ba wanda ya 茩ara cewa komai se kallon ta da yake a kai akai, ita ko ta ha蓷e rai dan ita har ga Allah wannan kallon nashi na mugun takura ta, kai ta 茩ara kauda wa tana 茩un茩uni 茩asa 茩asa, banda 蓷azu gaba 蓷aya yau ta faranta mishi rai

Suna yin parking yayi saurin sa lock kafin ta fita kallon ta yake yi cike da shauki da tsantsar so, itama kallon shi tayi duk tayi narai narai da fuska tunanin me zata ma ce wa Momma take yi ba ta tambaye ta ba ta fita daga gidan duk da dai ba ita taso fitar ba

'' ki sa a ranki Umar Faruq ba in da zai ta蓳a tafiya ya bar Anisa, zan zama wani bangon jingina a rayuwar ki a koda yaushe In Sha Allah, bazan kara zama wani dodo a idon ki ba daga yau se na cire wannan kallon da kike mun a matsayin wani mugun yaya ko wani dodo a bun gudu, Faruq a kullum me son Anisa ne, zan nuna miki soyayyar da baki ta蓳a tunanin zan iya miki ba''

Kwakwalwar ta ce ta tsaya na 蓷an wani lokaci, anya daga bakin ya Faruq ta ji wannan zance, gaskiya bata tunanin shine wani abun ne daban ya shige shi ba shi ke mata wannan zancen ba, daman tasan yana da aljanu, to tana tunanin 蓷aya daga cikin sune ya bayyana yanzu

茦arar kofar da ya bu蓷e ne ya dawo da ita hayyacin ta ta 蓷ago ta kalle shi tsaye a bakin kofar ta, gira 蓷aya ya 蓷aga mata alamar meye, saurin kauda kanta tayi zuciyar ta na bugawa da sauri da sauri ta rasa dalilin da yasa take jin hakan, tun ya fara magana take jin zuciyar ta na bugawa da sauri, 

Ba wai wa蓷ansu kalamai yayi mata masu yawa ba amma aciki ta gane sa茩on da yake son isar mata, ita tasan bata son ya Umar amman ta rasa dalilin da yasa zuciyar ta a kullum in ta gan shi ko taji muryar sa take doka wa, ta rasa me yasa wannan kalaman da ya mata yanzu suka saka ta ji ta kamar wata sarauniya a duniyar ta, ta rasa me yasa take jin ta so safe in tana tare da shi duk da idan ya kafe ta da wannan idanun nasa se ta ji ta a takure, ta rasa me yasa a kwanakin tun ya dawo take jin tana 蓷an iya sakewa da shi ba kamar da ba, ta rasa ta rasa, ta rasa abubuwa da yawa mai yasa suke faruwa, tasan dai wani dalilin ne can daban amma bata son shi, ita ba wanda take so, dan Ammi kawai zata yarda ayi wannan auren 

''ba kya son fitowar ne??'' ya watsa mata tambayar ganin kamar ma bata da niyyar fitowa, numfashi ta sauke ta fito jiki a sanyaye dan tambayoyi ne da yawa da ta rasa me amsa mata suke yawo a kanta

Suna zuwa bakin kofar parlourn ta ci burki ta kasa bu蓷e kofar bare su shiga, ganin ta tsaya ne yasa shi tura kofar ya shiga, ya juyo ya na mata nuni da ta shigo, kamar munafuka haka ta shigo, cikin rashin Sa'a kam duk suna parlourn ana shan hira, duk ido suka zubo musu, ganin haka tayi 茩asa da kanta, zuciyar ta na bugawa dan tsabar rashin sanin abinda zata ce 


Follow me on arewapen for more updates 馃ス 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹馃檹 馃檹 馃檹

___________________
By
Anisa Muhammad yahaya 馃尯
***

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol