Free chapter 路 Read without an account
66
馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄
By
Anisa Muhammad Yahaya
YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION YOTA
Page 6锔忊儯6锔忊儯
'' A'a dai Abida baza ayi haka ba, Malam ayi yanda nace tunda dai yaran namu zasu samu su shiga ai shikenan daga baya a fitar da su ta 茩arfin tsiya''
'' Amman dai Adda da anyi yanda nace''
Mama zata yi magana malam yace
'' na duba duk aciki za su yiwu amman 蓷aya yafi hatsari kuma kun ce bikin yanzu bai fi kwanaki uku ba to hanya biyu ne, ri茩e wannan mu ga''
Ya tura musu carbin hannun sa yace '' kowacce acikin ku ta za蓳a guda 蓷aya sai mu ga hanyar wa za'a 蓷auka wanne zai fi yi kamar yankan wu茩a''
Da rawar jiki suka ri茩e hannun Mama har wani rawa yake dan bala'i, duk da tana tsoro dan ta da蓷e bata bi malamai ba tun sanda Ummah ta bata wani magani har aka kamata, sai yau da son abin duniya ya rufe mata ido, ta tambaye wata kawar ta da suke yawon tare a da ta nuna musu wannan malamin
'' ku sake'' suna sakewa ya kama inda suka ri茩e, wanda Mamee ta rike ya fara mur zawa yana kulle ido yana surutai, 茩asar gaban sa ya janyo da 蓷ayan hannun idonsa a kulle yana wasu zanuka a ciki, yana gamawa ya 蓷ago ya kalle su yace
'' to idan hanyar da ke Abida za'a bi sai anyi sadaukarwar hantar sauro guda biyu, an samo ba茩in alade mai gemu a tsakar ka an tsigi guda biyu, sai an samo jaki mai 茩aho a tsakiyar kwakwalwar sa guda biyu, sannan a yanka 茩uda mai ido 蓷aya a sadaukar da jinin sa saboda shine wanda zai baku damar raba auren, baza a 茩ara tada maganar za'ayi auren da wasu ba bayan yaran ku ba, kuma hakan zai iya 蓷aukar kusan kwana hu蓷u,dan haka bara in duba 蓷ayan hanyar''
Bayan ya gama gwalan gwalan ton shi yace
'' shi kuma wannan hanyar, a ranar auren ma za'a ha蓷a da yaran ku ba zai 蓷auki kwana 1 zuwa 2 ba idan kun yi abinda ake bu茩ata''
'' me ake bu茩ata kenan Malam'' har suna hada baki dan zumu蓷in jin abinda zai ce, dan a maganar sa ta farko jikin Mamee yayi la'asar, bata san haka ake ayyuka ba gaskiya malamin nan yasan abinda yake ashe shiyasa wani aikin yake kamar yankan wu茩a wannan abubuwan daya lissafo bata ta蓳a jin su ba, ita in ba yau ba bata ta蓳a zuwa wajen boka ba ko wani malami
Kallon su yayi yace
'' a gaskiya na kara dubawa dole se dai abi hanya na biyun nan dan auren nan ba fashi sedai za mu iya 茩ullin da za'a ha蓷a harda naku yaran''
'' malam ayi duk wani mai yiwa kawai''
Kai ya jinjina duk da bai fito ya fa蓷a musu zahirin abin da ya gani ba, gwara ya ci ku蓷in su ko yaya ne dan yasan ba yanda auren da suke son kullawa ya yiwu
'' sai an nemi idanuwa jajaye guda biyu na mage mai farin gashi ba 蓷ugon ko wani kala kwalli 蓷aya a jikin ta sai gashin bakin da za'a same ta dasu ba茩a茩e, sai kwan salwa ba茩i 茩irin kamar bayan miciji jikin sa zai kasance guda biyu, sai furen tumfafiya guda hu蓷u, wannan bazai yi wahala ba, sai kuma jinin mahaukaciyar tsutsa da za'ayi sadaukar war dashi''
'' tsutsa fa malam??kuma ma mahaukaciya, daman akwai mahaukaciyar tsutsa??''
'' ba'a katse mana hanzari idan muna magana''
'' tuba take yi malam bazata sake ba'' Mama ta fa蓷a da itama jikinta duk ya mutu jin abubuwan da yake ta lissafa wa
Cigaba yayi da magana
'' sai tsuliyar kifi sabon haihuwa, makwallaton bushashshen matacciyar giwa''
'' to malam mu duk a ina za mu samu wannan abubuwan da kake lissafa wa''
'' ai ku蓷in kawai zaku bayar aljanu za su muku hidima, dan duk wannan abubuwan sadaukar war su za'a ba, idan aka ce a jira ku samo wasu zama a iya shekara baku san inda zaku nufa ku samu ba, amma aljanu ana basu suke samowa, awa 蓷aya ya ishe su ko mintinan 30, ke har a minti 10 ma''
''to shikenan malam mun gode''
'' ai indai zaku biya ku蓷i ku sake Naira to ku tabbatar da aikin nan kamar yankan wu茩a dan yana bu茩atar a sake ku蓷i da yawa''
''in Sha Allah malam baza kaji kunya a wajen mu ba zamu yi duk abinda kace, indai aiki ze yiwu''
'' ai kusa a ran ku kamar anyi an gama kuje kawai kuma a fara shirin biki da ku, ga wannan a ringa wa amaren turare kafin babban aikin ya kammalu''
Godiya suka ringa mai kamar zasu kifa suka bar wajen cikin wani ma蓷aukakin farin ciki a bayyane a fuskar su da zukatan su
Follow me on arewapen for more updates 馃ス 馃グ 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹 馃檹
______________________
By
Anisa Muhammad Yahaya 馃尯
***