Free chapter 路 Read without an account
70
馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄
By
Anisa Muhammad Yahaya
YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION YOTA
Page 7锔忊儯0锔忊儯
Bayan sun baro event 蓷in gidan Ammi suka nufa, tun daga compound kaje jin gu蓷a nata tashi, kuma su mama safiya ne da wannan aikin
Fito da su akayi kowacce fuskar ta lullu蓳e a cikin mayafi, part din Mommy aka kaisu wajen surukan Anisa (yau mommy ta koma suruka), albarka da nasiha iyayen dake dangin mommy suka musu tama Mommy ta 蓷an yi nata sannan suka tafi part din Ammi
Wajen Amma aka fara kaisu, Amma baki har kunne dan murna, ita gaba 蓷aya ma da aka ce ta musu nasihar ka sawa tayi sai kuka, ta kama su duk su biyun ta rungume tana saka musu albarka, su mama Maimuna da mama safiya ne suka 茩ara musu wani nasihar ace a kai ko wacce wajen mahaifiyar ta su gana kafin a kai su 蓷akin su
----
Ammi
Tana jin sanda aka shigo dasu, zuciyar ta ke ta azalzalar ta taje taga 蓷iyar ta dan tayi kewar ta mutu茩a kawai kawaici ke sa ta nuna bata damu sosai ba ake ta shagulgulan biki, amma tana son ganin ta ko a yanzu ma ji take ta tashi ta fita parlourn ba sai ta jira sun kawo mata ita ba, tana a haka sai gashi an turo kofar Jalila da Leema ri茩e da ita
Ai da sauri ta taso ta yo inda suke, ita ma ganin Ammin ta ta fashe da kuka ta rungume ta, itama Ammin kuka ta saka suka rungume juna suna tayi, Jalila da Leema ma saida suka share hawayen ganin su a haka
'' Allah sarki yau Allah ya kawo ranar da wannan beautiful souls 蓷in zasu rabu da juna'' ta fa蓷a a ranta itama hawayen tausayin su na zubo mata
''Hayaty nah''. '' na'am Habibty, me ya faru''. Ta 蓷ago ta tana kallon fuskar ta, kasa cewa komai ta 茩ara yi, sai hawayen da ya 茩ara sulalowa ta idon ta tace
'' Ammi Abhie'' sai ta sake fashewa da kuka, itama Ammin kukan take yi, ta kasa ma ta taushe kanta bare ta taushi Anisan da ta daina kuka, a hankali taja hannun ta har gaban wardrobe 蓷in ta ta 蓷auko wani set 蓷in awarwaro ta saka mata a hannu sannan ta kalle ta tayi murmushi tana share hawayen idon ta, sannan ta share hawayen idanun Anisan ita ma tace
'' Abhie will be very proud of his beautiful girl, yanzu ki daina kuka kiyi murmushi, baki ga yanda bangles 蓷in suka miki kyau a hannu ba? Kin san wanda ya bani kuwa?''
Kai ta girgiza alamar a'a ba tare da tace komai ba kuka na sake cin karfin ta. '' Abhien ki ne ya samun su a ranar da aka kai ni gidan shi, kema gashi nan ki ringa tunawa kina da wani abu daga gurin Abhie 蓷in ki'' ta fa蓷a wani kukan na sake cin karfin ta, kai Anisa ta jinjina itama kukan na sake cin karfin ta, suka 茩ara rungume juna
Suma su Leema kukan suke, yau body and soul zasuyi parting, aure mai raba uwa da 拼a
Amma ce ta shigo 蓷akin ta gansu a haka, itama kawai taji zuciyar ta ta karye sai kuka, Ammi ce ta 蓷ago ta kalle ta sai ta mi茩a mata hannu da sauri ta 茩arasa wajen ta rungume su, ganin Jalila Ita ma sai kukan take Ammi ta mika mata hannu itama suka rungume juna su hu蓷u suna ta kuka
Ammi da Amma kukan nasu sai ya koma daga kukan farin cikin yau zuwa na tuna rayuwar su ta baya, ashe duk tsanani na tare da sau茩i, ashe akwai sanda 茩arshen wahala zai zo, a lokacin da suke kallon kamar komai bazai ta蓳a wucewa ba, kamar a 茩angin wahala da azabtar war kishiyar uwa zasu dauwama, yau ina take, kamar a lokacin idan ta aura mata wanda take so baza ta ta蓳a samun farin ciki ba, kamar idan sanda suka rasa Papi baza su 茩ara zama cikin farin ciki ba, kamar sanda ta rasa Abhie shikenan ta gama rasa duk wani gata kulawa da farin ciki na har abada
Juna suka kara rungume wa an rasa mai tausar wani acikin su, ita ma Leema kuka take yi a lokaci 蓷aya tana dariyar wannan beautiful bond 蓷in nasu, wayar ta ta 蓷auko ta musu video, Anty ce ta shigo 蓷akin jin su shiru idon ta itama jawur, dan cewa aka yi Amma ta 茩ira su a fito da Anisa dan akai su dare na 茩ara yi
Wani hawayen suka saka ta tana tu no sanda suka wahala a hannun mahaifiyar ta, duk da irin wahalar da suka sha su ba su wahalar da nasu 拼anuwan ko sun yada su ba, sai kara janyo su da suke yi kullum a jiki suna 茩o茩arin mantawa da irin abubuwan da suka faru a rayuwar su ta baya masu 蓷aci, suka maida komai ba komai ba, 茩arasawa tayi inda suke ta 蓷aura hannunta a kan bayan Amma da Ammi ta bubbuga a hankali
'' tace Adda ya isa haka kuyi hakuri, duk tsanani na tare da sau茩i, abinda ya wuce ya wuce duk yanzu sai labari''. Dan a yanda taga suna kukan nan ta san ba iya kukan auren bane harda ra蓷a蓷in da suka ji na baya ne ya taso musu
Ta 茩ara cewa '' lokaci na 茩urewa za'a tafi kai su yanzu''. Da jin haka Amma ta sake su, ita ma Jalila ta sake su, ita ma Ammin janye wa tayi amma ina Anisa ta茩i ta kyale ta sai kuka da ta 茩ara saka wa tana cukwikuye Ammi tana kuka tana girgiza kanta
'' kiyi hakuri Anisa kin ji ai baku rabu ba, ki zo muje lokaci ne ke tafiya'' Anty ta fa蓷a zuciyar ta cike da tausayin su duka
'' Anty na fasa auren danAllah abar ni wajen Ammi na danAllah''.
Zuciyar Ammi ce ta 茩ara karyewa ita ma ta rike ta suka cigaba da kuka
'' haba Adda ya zaki 茩ara biye mata kiyi hakuri''. Amma ta fa蓷a duk da ita ma hawayen be daina zubo wa daga idon ta ba
Ganin dai baza su iya su kadai ba Amma ta fita ta 茩ira su mama Maimuna dan sun 茩i sakin junan su, sai da suka zo da 茩yar aka raba su suka fito, zama Ammi tayi kan gadon tana ta kuka dan idan ta fita baza ta iya bari su tafi da ita ba, ji take yi ta bisu akai ta da ita ko kuma a dawo mata da 拼ar ta, amma ya zata yi, 拼ar ta tace ta girma lokacin rabuwar su ne ya zo
-----
Suna fitowa taga Nabila a zaune a kan 2 seater tana ta kuka Fareedah zaune a gefen ta itama hawayen take yi, suna fitowa suka tashi suma, wajen su tayi ta rungume su hannun ta ri茩e a cikin na Jalila, itama rungume su tayi suna ta rizgar kuka, yau Allah ya kawo ranar da zasu yi parting, a kullum suna tare barin ma su uku, their bond is beyond na cousins jin su suke yi sun wuce blood sisters ma jin su suke yi kamar quadruplets, kamar rana 蓷aya aka haife su a ciki 蓷aya, yau gashi kan su ya rabu aure mai yankan 茩auna
Eyya pookie, pickles, pixie, Peebles na tausaya muku,masu karatu toh, jikina ya mutu mu ha蓷u a next page
Follow me on arewapen for more updates 馃ス馃グ馃檹馃檹馃檹馃檹馃檹馃檹馃檹馃檹馃檹
______________________
By
Anisa Muhammad Yahaya 馃尯
***