Free chapter 路 Read without an account
Darasin cikin Nufin Allah
DARASIN DA KE CIKIN NUFIN ALLAH 馃挄
Wani lokaci, abin da muke 蓷auka a matsayin 茩addara mai wahala, shi ne hanyar da Allah ya za蓳a domin kai mu ga farin cikinmu.
Labarin Anisa ya koya mana cewa sadaukarwar uwa ba ta da iyaka. Ammi ta sha wahala, ta ha茩ura da abubuwa da dama domin 鈥檡arta, har rayuwarta ta zama dalilin da ya sa Anisa ta yanke shawarar da ba ta ta蓳a tunanin za ta iya yankewa ba.
Haka kuma, NUFIN ALLAH ya nuna mana cewa soyayya ba koyaushe take farawa da gani na farko ba; wani lokaci tana tasowa ne a hankali, ta hanyar kulawa, ha茩uri da fahimtar juna.
Kada mu manta da sadaukarwar iyayenmu, kada mu raina ha茩urinsu, kuma kada mu yanke 茩auna daga rahamar Allah. Domin ba koyaushe muke fahimtar hikimar abin da ya same mu ba, amma Allah Ya san abin da ya fi dacewa da mu.
Wata茩ila abin da ka 蓷auka a matsayin 茩arshe, shi ne farkon kyakkyawar 茩addararka.
Alhamdulillahi ala kulli hal. 鉂わ笍