Free chapter 路 Read without an account

Chapter 37

by MARYAM STAR 路 茒AURIN ZUCI

https://www.arewapen.com/book?id=6ab251c3cb0cfb2373811a7f

饾樋饾樇饾檺饾檷饾檮饾檳 饾檿饾檺饾樉饾檮馃攼
Chapter 37.

Wata mata ta gani tsugunne tana ta faman kelaya wani irin amai, da hanzari  ta matsa kusa da ita tana ambatar sunan Allah a ranta.
    Tsugunnawa  ta yi tare da saka hannayenta duka biyu ta ri茩o kafa蓷un matar gam, cigaba da zazzago amanta ta yi kamar me amaye hanjin cikinta.

   "Ruwa, dan Allah."
Ta fa蓷a cikin fisashiyar muryar da ta fito a galabaice.
Har Maryam ta tashi da zummar 蓷auko mata ruwan, sai taji bata iya barin matar a nan ita ka蓷ai sai ta tsugunna tare da fa蓷in.
   "Wajen nan bashi da kyau, ko zaki daure muje can inbaki ruwan?."
     Jinjina ta yi a wahale sannan ta ce.
"Bazan iya tafiya ba jikina rawa yake, ko zaki taimaka min please."

     Dur茩usawa Maryam ta yi tare da tallafar matar ta mi茩ar da ita tsaye, suna soma takawa sannu da ahankali har zuwa wajen da take zaune.
    Bayan sun zauna ne Maryam ta bata ruwan data bu茩ata, sai da ta kuskure bakinta sannan ta shanye gora 蓷aya, kallon Maryam ta yi tare da fa蓷in.
    "Dan Allah yata ki蓷an 茩aramin ina jin 茩ishi sosai." da sauri Maryam taja mata duka sauran ruwan.
    Jiki na 蓳ari ta shiga balle murafin tana shanye ruwan sai da tasha roba biyar sannan ta dakata ahakanma badan sun wadaceta ba gani ta yi ruwan ya 茩are saura gora biyu.
    "Idan basu ishe ki ba ki shanye sauran, zan je in茩aro wani." 
Maryam ta fa蓷a tausayin matar  na lullu蓳eta.
    Wani busashen murmushi matar ta saki tare da fa蓷in.
    "A'a ya ishe ni, dan Allah zan iya kwanciya a nan in蓷an huta kaina yana ciwo sosai?."
     Ta fa蓷a tana rintse idanuwanta.

 Da sauri Maryam ta ce "Ih za ki iya yin dukkanin abin da kike so a nan 蓷in."
    Kwanciya ta yi a 茩asan wajen tana maida numfarfashi a wahale, ga wani irin zazzafan zazza蓳i daya soma rifar mata.
    Ci gaba da tazbihi Maryam ta  yi, tana jin yanda har lokacin tsikar jikinta ke mimmi茩ewa.

    Sun 蓷auki lokaci a haka, kafin numfashin matar ya fara sauyawa, ta fara wani irin nishi ha蓷i da gurnanai, jikinta ya soma rawa daga kwancen da take, wani irin tururi na fitowa daga fatarta.
   Da sauri Maryam ta matsa kusa da ita sosai tare da ri茩e hannunta da yayi zafi jau a cikin nata hannun a蓷an rikice, cikin hasken zobenta take 茩arewa fuskar matar kallon, wani abu na hawa da sauka acan 茩asan zuciyarta.

    Jin matar taci gaba da jijjiga tana wani kalar gurnani, kuma zafin cikinta sai da蓷a 茩aruwa yake ya saka Maryam sake ru蓷ewa, ta tallafi fuskar matar a cikin  hannayenta ta soma yi mata tofi tana shafe daza kan fuskarta har zuwa wajen 茩irjinta.
   A hankali ta soma rage kyarmar numfashinta ya daidaita taci gaba da wani iri wahalalen numfashi har firgita take yi tare da sambatu a cikin barcin.
    Sosai matar ta bawa Maryam tausayi, yanayin da ta ganta ciki kawai abin a tausaya mata ne.

Sun kwashi lokaci me tsayi a haka, yayinda kanta ya koma kan cinyoyin maryam, ita kuma bata jinkirta da yi mata tofi ba har sai da itama barcin yaci 茩arfinya.

Zuciyarta ta kwashe shekaru tana zullumi da firgici a koda yaushe, amma a yau da ta yi nasarar barin wajen kuma ta tsira wani yanki daga sashen zuciyarta ta samu salama, salamar da ta bata damar yin barci cikin salama, babu wannan tsoron, babu wannan zullumi da tashin hankalin data jiya tana barci a cikinsu, yanzun fresh ta ke kamar wata sabuwa....
 

***
JUNAID.
   Da taimakon Uncle ya samu ya bawa Abeey wannan ruwa  maganin da suka je amsowa, duda ba duka ya shanye ba amma yasha babu laifi, kuma yana gama sha yaci gaba da barcinsa, barcin da ya ke basu nutsuwa domin kuwa sun san yana cikin aminci da samun salama.
    Yayinsa Fahad ya ke zaune a gefe ya zabga uban tagumi ya gagara koda furta kalma 蓷aya, hasalima shi kan shi baaya cikin nutsuwar shi.
  "Fahad follow me."
Junaid ya fa蓷a bagan ya dafe kafa蓷ar shi ta haggu.
    A razane Fahad yaja da baya, tashin hankali da tsoro na bayyana a fuskar shi, kafin kuma ya saki ajiyar zuciya  me 茩arfi ganin da ya yi Junaid ne.
    Da kallon 茩urulla Uncle yabi Fahad 蓷in, yana sa茩awa da warwarewa a cikin kan shi.

    Ta shi ya yi tare da bin bayan Junaid 蓷in kamar yanda Fahad 蓷in shima ya bi bayan shi.
       A wani 茩aramin 蓷aki da aka ake kujeru 茩anana tare sa table guda 蓷aya suka shiga tare da zama.
     Fuskar Junaid na kallon gefe ya soma magana.
    "Zan tambayeka a karo na 茩arshe Fahad, wannan gaskiyar wacce na sanka da ita tun muna yara ita nike da bu茩atar ji daga bakinka, karka damu da 蓷acin da zata yi maka wajen fitowa, muma wannan 蓷acin shi zamu ji a yayin jinta, karkuma kace zaka 蓳oye mana komi, domin kuwa komin muke da bu茩atan sani domin mu samawa kanmu mafita."
    Jinjina kai Uncle ya yi tare kallon fuskar Fahad 蓷in da ya soma tsatsafo da gumi sannan ya ce.
   "Damuwarka damuwarmu ce Fahad, hankakinmu bazai ta蓳a kwanciya ba bayan munsan baka da cikakkiyar nutsuwa."
    A tsawace Fahad ya ce da su yana zazzare idanuwa.
    "So kuke insanar da ku 蓷anyan aikin dana kama mahaifiyata tana aikatawa, koko so kuke insanar da ku abin da idanuwana suka gane min da har na kasa walwala da sukuni???." ya yi maganar yana zazzare idanuwan shi, sai kuma ya koma ya zauna tare da fashewa da 茩a茩茩arfan kuka.
   "Na kasa amincewa da lallai Mommy na gani da idanuwana, na kasa yadda ita din ce na kama tana aikata 蓳arna da hannayenta." ya fa蓷a yana bu蓷e tafukan hannayensa duka yana 茩o茩atin kwatanta musu.
    "Calm down my brother, I am with you, tell me abin da ya faru da muna hospital." Junaid ya fa蓷a yana shafa bayan shi.
   Sake zabura Fahad ya yi yana zare idonshi da suka cika tab da hawaye kamar zararre  ya soma fa蓷in.

   "In fa蓷a muku ku 茩ata tsanarta, koko infa蓷a maku ku koreta daga gidan bayan nasan dukanku babu wanda yake sonta."
    "Ba zamu koreta bama zamuyi komi ba muna son sanin abin da ta aikata ne kawai domin musan ta inda zamu warware bakin zaren." Junaid ya fa蓷a a gaggauce domin kuwa 茩age ya ke da sanin abin da Mommy 蓷in ta aikata.
    Share hawayen idon shi Fahad ya yi tare da komawa ya zauna.
   "Ina son Mommy kamar yanda kuma nike tsananin sonku, kuma kamar yanda nike tsananin son Mahaifina abin alfaharina, amma bazan iya 蓳oye wannan gaskiyar ba kamar yanda bana jin zan iya bayyanata da kaina."
Yana gama fa蓷in hakan ya tashi ya fice a guje yana kuka me sauti.
   "Oh mu god, wannan yaron yana so ya caza mana kai wallahi, please miye abin yi yanzun."
Uncle ya fa蓷a yana kallon sashen sa Junaid ya ke.
   "Na fara gano wani haske akan lamarin nan, ya ce Mommy kuma ya ce Daddy kenan abin ya dangance su.
   And yanayin da muka taradda Abeey da kuma Fahad, sannan kiran sunan Mommy da ya yi kafin ya suma da kuma dubawa da muka yi bamu ganta a gidan nan ba, bayan driver da security sun tabbatar mana da ta  dawo kuma ita ta aike su, wannan ka蓷ai ya isa hujjar da zan zargeta, sannan idan baka manta ba akwai wanan abun, wannan abin da ya sake bani tabbaci abin da muka samu a 蓷akin Abeey, amma dai bazan yu gaugawa ba zanci gaba da bin komi a sannu har na cimma nasara, na gyara komi da aka lalata, na ha蓷e ahalina da aka tarwatsa sannan in gyara rayuwata da aka nakasta." Ya fa蓷i yana runtse idanuwan shi, yana sauraron yanda zuciyar shi ke suya akan rashin kawo 茩arshen abubuwan da ke faruwa....

Da daddare bayan Junaid da Uncle sun sake bawa Saminaka magani, suka tabbatar da baya da wata damuwa, komi yana tafiya daidai, Junaid ya yiwa Uncle sallama ya nufi 蓷akin shi, yayinda shi kuma Uncle 蓷in zai kwana tare da Saminaka.

      A gajiye ya 茩arasa bakin gadon tare da zama ya dafe kan shi da yayi ma shi nauyi, yanajin yanda ya ke barazanar tarwatsewa muddin bai sarara daga cunkusa ma kan shi wasu tunanika ba.
     Takalmin 茩afar shi ya fara zarewa, sannan ya cire safar data saka 茩afar ta shi tayi 蓷umi sosai, ya jefar a 茩asa tare sa yun茩urawa ya soma rage kayan jikin shi yana jefarwa a wurare mabanbanta, har ya isa 茩ofar toilet, babban fari 茩ar 蓷in towel ya 蓷auka tare da bu蓷e 茩ofar ya shiga ciki bakin shi 蓷auke da addu'ar shiga bayi....

Kwanciya ya yi akan makeken royal bed 蓷in shi yana juyi tako ina, jikin shi na 茩wan茩watsar gajiya da zirga-zirgar da yake yawan yi a kwanakin, da kuma 茩ananun aiyuka wa蓷anda bai saba da su ba sai zuwan shi 茩asar nan.
   Gam ya runtse idanuwansa da lokaci guda ganinsu ya 蓷auke daga kan komi ya lula can yana hasko ma shi abin da ya faru bayan futar shi ta farko.
   ' "Ruwa zaka bani please." '
Muryarta ta dawo ma shi a dodon kunnen shi, suffarta   na bayyana a cikin idanuwan shi, numfashin shi ya soma shiga da fita cike da wani yanayi da akanta ka蓷ai ya soma jin shi, a hankali ba cikin hayaniya ko gaugawa ba tarin damuwoyin shi da kuma tunanikan da suka 蓷aure kan shi suka shiga warwarewa, zuciyar shi ta bashi sararin yin tunani akanta ita ka蓷ai.

    Wani sanyi ne ya soma lullu蓳e shi bayan na AC 蓷in daya 茩ure a 蓷akin, take shau茩i ya 蓷ebe shi ya lula da shi wata duniyar ta daban, fuskarta da 蓷an 茩aramin bakinta me 蓷auke  da la蓳蓳a masu tudu ka蓷an wanda suka fizgi nutsuwarsa.
    Sannu a hankali wata 茩ofa da baisan da ita ba a zuciyar shi ta soma bu蓷ewa, tana zuba memories 蓷in shi da ita da kuma yanayin da yake ciki tana ajewa a cikinta.
    Rintse hannun shi ya yi kamar me 茩o茩arin kama wani abu yana jin yanda 蓷umin jikinta ke ratsa gashi da 蓳argon shi yana jin kamar yanzun ne take a jikin shi.
    "Special." ya furta kalmar yana jin ta dace da sunan da ya bata, daga haka wani irin dadda蓷an barci me cike da nutsuwar ruhi da gangar jiki ya sace shi, cike da kewar gangar jiki da ruhin d  bai san inda zai sake yin arba da su ba....

MAKAFA.
A daidai lokacin da mutum ke kan ganiyar aikata son ran shi, lokacin daya shashantar da komi yayi butulci da ni'imar Ubangiji, sautari a lokacin ne jarabta ke samun bawa, wacce ke banbance manshi daidai da rashin daidai.

      茦ur ya 茩ure 茩afafuwan shi guda biyu da jajayen idanuwan shi da suka sake turewa saboda azabar da ra蓷a蓷in da suke kar蓳a.
A karo na babu adadi ya yi 茩o茩arin tashi da kalmomin da yake amfani da su wajen kiran tsafinsa, amma abun yaci tura ya kasa komi, ya gaga aikata komi, ikon mallaka ya su蓳uce daga gare shi a daidai lokacin da yake tsananin bu茩atar Ikon, ya kasa gasgata tunanin da hargitsatsiyr kwanyar shi ke son bijiro ma shi da shi akan 茦waro, 茦waro daya kasance kamar innuwar da shi Makafa ke fakewa a cikinta yana murza kambun iko, ya gagara yin tunanin me kyau saboda hayaniya da kuma surutan da suke 茩ara yawaita a saman kan shi wanda suka kuma birkita lissafinsa.

Kai hannun shi ya yi  akaro na babu adadi tare da rintse idanuwan shu cikin 茩arfin hali ya ta蓳a glashin kariyar da Kanzul ya yi wanda sillar rusheta ne wannan abib ya faru da shi.
   Nan take hannunshi ya soye wani ba茩in jini ya soma 蓳ul蓳ulowa daga cikin hannun, amma bai saki ba sai da yayi nasarar janyo 茩afar shi 蓷aya cike da azaba, da 茩yar ya janye 蓷ayar itama sannan ya saki abar yana kurnanin azabar da ke ratsa shi tako ina.
   Sandar shi ya 蓷auka data rabe gida biyu, ya dogara da ita ya soma 茩o茩arin tashi sama, ya yi nasarar ta shi jikin shi ya rabu da 茩asa amam kuma bai tashi sama sosai ba kamar yanda ya saba 蓳acewa cikin iska.
    Hakanan ya lalla蓳a ya soma 蓳acewa sai dw kuma kasancewar ya yi 茩asa sosai sai ya dinga cin karo da  bishiyu harma da wasu abubuwan a kan hanyar shi, dabara da yayi a maimakon ya koma gidan shi na cikin daji, sai ya koma na cikin gari a mugun gajiye, da 茩yar ya iya 蓷agawa ya hau ta saman katangar ya shiga ta samab iska ya isa 蓷akin shi....

Alhamdulillahi bayan tsayin kwanaki hu蓷u zuwa biyar yau Allah yayi na dawo naci gaba da typing, da fatan zakuci gaba sa kasance tare da ni a cikin wannan 茩ayataccen labarin domin kuwa wannan karon da zafina na dawo.

Kukasance tare da ni domin jin yanda zata kaya nice taju har 茩ullum.

Maryam Star Amanar Bilyn Abdul.

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol