Free chapter 路 Read without an account

Chapter 39

by MARYAM STAR 路 茒AURIN ZUCI

饾樋饾樇饾檺饾檷饾檮饾檳 饾檿饾檺饾樉饾檮馃攼
Chapter 39.
    "Bansani ba ko akwai me shigen 茩addarata, amma dai tawa 茩addarar me nauyi ce, babbar jarabawar dana fara fuskanta tun lokacin dana san kaina ita ce rashin mahaifa, 拼an uwa da dangi, na tashi bani da mahaifa Allah yayi musu rasuwa su duka, kuma bani da yaya ko 茩anwa, ni ka蓷ai suka haifa kafin Allah yayi musu rasuwa.

Ni cikakkiyar balarabiyar Dubai ca, Dubai tana daga cikin wuraren da kasuwanci ya fi 茩arfi a duniyar Larabawa.
    Na ci gaba da rayuwata a inda na tsinci kaina, na tsayu ta hanyar gina kaina da 蓷an 茩aramin kasuwanci ban dogara da kowa ba sai Ubangijina, ban azawa dangina nauyi ba, ni ka蓷ai keda kaina kamar yanda ni ka蓷ai nike rayuwata, ban yarda dangi da 拼an uwana ba, ina le茩a su lokaci zuwa lokaci muyi zuminci, amma hatta da karatu ban yi shi ba, nadai yi karatu akan kasuwanci, du shekara muna zuwa sauke farali domin hakan al'adar family na ne, komi 茩an茩antar yaro ana zuwa da shi gaban Ka'aba yayi ibada a lokacin azumin ramadan da kuma 茩arshen shekara lokacin aikin hajji.

A canma ban yi sake da damata ba naci gaba da kasuwancina ka'in da na'in ina nemo abunda keda sau茩i a can, wanda zaiyi wahala ko tsada a Dubai insara in tafi da shi, abin da kuma ke tsada anan ina shigo musu da shi idan na sake zuwa.
    Haka rayuwata taci gaba da tafiya, dayawa daga 拼an kasuwa sun san sunan matashiyar balarabiyar busurwa wato Rimsha Abdullah musamman mutanen Nigeria dakan shiga 茩asar Dubai domin kasuwanci, kasancewar tako ina ana damawa da ni.
    A wannan yawon nawa na kasuwanci ne Allah ya ha蓷a ni da wani mutum guda, wanda lokaci 蓷aya ya zaunar da ni, yayi min nuni da abin da ya fi dacewa da rayuwata a matsayina na 拼a mace kuma me rauni.
   Sunan wannan mutumin Abubukar Muhammad Saminaka, na kwashe tsayin shekaru biyar ina ha蓷uwa da shi a aabgogin kasuwanci mabambanta amam magana bata  ta蓳a ha蓷amu ba, duda muna gane juna a yawan lokuta, maganar data fara ha蓷a ni da shi, wacce ta zama tsanin takawarmu har muka hau katangar da 茩addara ta gina mana.
    Ya yi siyayya ba irin wacce ya saba yi ba, ya sayi rings na gold wanda nice wacce zan buga ma shi stam da hannuna akan receipt, a lokacin na buga stam na 蓷ago fuskata 茩unche da murmushi bayan na 蓷age li茩abi na.
    "Muna godiya ranka ya da蓷e Allah ya ha蓷a mu da alkairi." na fa蓷a da harshen larabci, da mamakina sai shima ya amsa min da yaren idon shi 茩ur a kan fuskata.
   Ware idanuwana na yi a lokacin ina 拼ar dariya na ce da shi.
   "Wow ma sha Allah ashe kana jin yare na, nima ina jin naka yaren amma ka蓷an." na fa蓷a ba tare da nasan firar tamu zata yi tsayin da har ala茩a zata shiga tsakanina da shi a ranar ba.
    Daga wannan zance fira me cike da nutsuwa ta 蓳arke a tsakanina da shi, yana nan a tsaye har aka bashi wajen zama ya zauna, ina aikina muna fira firar data zarce daga yarena da nashi ya shiga bani labarin al'adun 拼an Nigeria da kuma yarukan su wanda ya lissafa min wanda yake ji sosai kuma ya iya, bamu muka rabu da sai da lokacin sallah ya gabato.
   Daga wannan ranar ala茩ar da banida masaniya akan sahihin lokacin 茩ulluwarta ta 茩ullu a tsakanina da shi, muddin yana 茩asar tofa zai kasance atare da ni na tsayin wuni, duda shima da nashi sabgogin da suka kawo shi haka ya ke jingine su gefe har sai lokacin tashina yayi daga aiki, sannan muke rabuwa.

     Cikin 茩asa da watanni biyu wata iriyar zazzafar soyayya da sha茩uwa ta shiga tsakanina da Abubakar Saminaka, har takai ga yana zuwa takanas domin ni, ya ganni muyi fira ya fa蓷a min ya da ya yi kewata nima na fa蓷a masa, ya jadadda min yanda ya ke 茩ainata nima na maida martani, domin kuwa bansan wani abu wai shi 蓳oye-蓳oye ba kai tsaye nike nuna zallar 茩aunar da nike yi ma shi.
       A tsarin rayuwata gaba 蓷aya ban tsara yin aure nan kusa ba, amma a ranar 蓷aya da Saminaka ya zaunar da ni ya fayyace min zallar 茩aunar da yake yi min, ya kuma haska min irin rayuwar daya tanadar mana nan take na kwa蓷aitu da kasancewa a 茩ar茩ashin innuwar aurensa, musamman dana gaji da walagigi sakaka a gari, banja da nisa ba nan take na amince ma shi na kuma bashi damar ya sadu da dangina ya nemi aurena a wajen su.
    Ba tare dana sani ba ashe 茩addarata ce da ke 茩asar Nigeria ke kirana tana yimin tuni da lokacin wanzuwarta ya gabato....

茒an Allah kuyi ha茩uri yau update 蓷in babu yawa, naso ace cikin two pages muka gama labarin nan amma Allah bai nufa, amma in sha Allah gobe zan baku da yawa, sai kun dinga yimin uzuri wallahi hidima ta gabato yanzu banda cikakkiyar nutsuwar yin typing kullum ammadai zan 茩o茩arta in sha Allahu.

Nice taku har kullum.

MARYAM STAR AMANAR BILYN-ABDUL

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol