Free chapter 路 Read without an account
1-2
*馃挧馃挧GADON ZINA馃挧馃挧....*
_*(romance & destiny)*_
*Oum Hairan*
*long story*
*1-2*
Ranar juma'a ta kama yau da wuri ake tashin yan makaranta inda kowa yake ta saurin isa gida domin samun sau茩i daga 茩walleliyar ranar da gari ya tashi da ita, cikin ranar wasu yammata ne su biyu sanye da kayan makarantar koyon aikin jinya tsaye a bakin titi rungume da takardun su da alama abin hawa suke jira, A hankali mafi sanyi a cikinsu ta sawa wani me mota hannu har yayi gaba ya dawo baya ya tsaya ya isa gareshi cikin takunta ne jan hankalin Mazaje ta 蓷an du茩a daidai window na motar daya zuge tace 鈥淪annu mal da alama mi茩ewa zakaji don Allah ka saukemu a kwanar 蓷ambare mana" 蓷an jim yayi idanunsa yana kaiwa ga wacce take tsaye a waje tana danna waya ya hadiye wani yawu yace 鈥淎lrigh Nima can nayi dama" godiya Huda tayi ta kalli Siyama Tace 鈥淪ai Kizo mu tafi yar wahala kin zubar wa da mutane ku蓷in transport kuma kin tsaya miskilanci Ni da na saba zubar da abin na zubar" Takowa tayi cikin takunta na 茩asaita tana kara wayar a kunnenta tace 鈥淪weet zansha Baby" tsaki Huda tayi tace 鈥淵ar babyn bura uba ai wallahi sai na fa蓷awa Mama ke kullum bakida aiki sai kula 茩ananun yara" Kallonta tayi tayi Murmushi ta shige gaban motar tana ci gaba da amsa Wayarta ta wani lafe a jikin kujera tana magana 茩asa 茩asa shidai yaja motar suka tafi Huda nata tsaki ita kam Siyama hankalinta na kan Wayarta har Saida ta gama sannan ta kalli gefenta ta kalli me driving 蓷in tace masa 鈥淪annu fah" jinjina kai yayi yana Kallonta ta kawar da kai taci gaba da danna Wayarta sunyi tafiya me 蓷an tsayi sannan Ya bu蓷e baki yace 鈥淚na zakuyi?" Siyama yayiwa magana amma tayi banza dashi kamar bata san da ita yake ba sai huda ce taci gaba da yi masa kwatance suka isa har 茩ofar gidan yana parking siyama ta bu蓷e ta fice
Bin bayanta yayi da kallo cike da mamakin ita wacce iri ce? Muryar Huda yaji tace 鈥淢un gode Allah ya saka da Khairan" jinjina kai yayi ta tafi ya jima tsaye yana kallon 茩ofar gidan tabbas su 蓷in ba wasu masu alamar ku蓷i bane da dukkan alamu ma suna cikin talakawan unguwar amma kuma wayewarsu ta burge shi basu da duhun kai saidai kuma da alamun girman kai a tare da wadda ta zauna a kusa dashi, ya jima tsaye Baisan me yake yi ba kafin ya samu ya ja motar ya nufi inda ya fito zashi yana tafe zuciyarsa na baya da haka ya isa gidan yayan nasa yayi parking ya fito yaran gidan suka rugo da gudu suna ihu suna cewa 鈥淯ncle Farooq Oyoyo Uncle Farooq Oyoyo" Murmushi yayi ya 蓷auki karamin yaron yayi kissing nasa ya kama hannun babban yace 鈥淥yoyo my Kids ina daddy?" Kallon saman sukayi Yaron yace 鈥淒addy Bayason surutu ya hau sama ys茩i saukowa" shiga parlourn sukayi da sallama Aunty Zeey dake zaune ta amsa tare da cewa 鈥淎a Farooq dama kana duniya?" shafa kansa yayi yace 鈥淲lh inanan Matar yaya ayyuka ne suka min yawa Daddy ya kulleni ya hanani sakat yanzu ma 茩ararsa na kawo wajen big bro"
Murmushi tayi tace 鈥淪hikam Daddy yaga ta kansa bini bini a kawo 茩ararsa to yana sama bayajin da蓷in jikin ne ma tun jiya" haurawa yayi saman ya bu蓷e kofar parlourn ya shiga da sallama Yaya Habibu dake zaune saman soffer da jarida a hannunsa ya dago ya kalleshi tare da amsa sallamar ya nemi guri ya zauna suka gaisa Ya zuba masa ido kafin yace 鈥淒a magana ne Farooq?" shafa kansa yayi yace 鈥淵a茩i ya Barni na huta dashi da Mommy kullum sai sunyimin maganar aure na fa蓷a musu idan lokaci yayi zanyi amma sun kasa ganewa daga 茩arshe dai Mommy tace zata nemamin mata tunda Ni tsoron yammatan nakeyi kuma na fahimci da gaske take yi don tun jiya tace wai naje gidan 茩awarta naga 拼a拼anta yammata guda uku cikinsu na za蓳i 蓷aya"
*Paid book regular 400 VIP 700 via *** fauziyya Tasiu Umar Opay evidance of payment ****
*Oum Hairan*