GADON ZINAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

GADON ZINA

  • 1views
  • 11chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

FAUZIYYA TASI'U UMAR Marubuciya mai Amfani da hikima da basira wajen fadakar da AL'UMMA

More from @oumhairan1

Sample · 1-2

*💧💧GADON ZINA💧💧....*_*(romance & destiny)*_*Oum Hairan**long story**1-2*Ranar juma'a ta kama yau da wuri ake tashin yan makaranta inda kowa yake ta saurin isa gida domin samun sauƙi daga ƙwalleliyar ranar da gari ya tashi da ita, cikin ranar wasu yammata ne su biyu sanye da kayan makarantar koyon aikin jinya tsaye a bakin titi rungume da takardun su da alama abin hawa suke jira, A hankali mafi sanyi a cikinsu ta sawa wani me mota hannu har yayi gaba ya dawo baya ya tsaya ya isa gareshi cikin takunta ne jan hankalin Mazaje ta ɗan duƙa daidai window na motar daya zuge tace “Sannu mal da alama miƙewa zakaji don Allah ka saukemu a kwanar ɗambare mana" ɗan jim yayi idanunsa yana kaiwa ga wacce take tsaye a waje tana danna waya ya hadiye wani yawu yace “Alrigh Nima can nayi dama" godiya Huda tayi ta kalli Siyama Tace “Sai Kizo mu tafi yar wahala kin zubar wa da mutane kuɗin transport kuma kin tsaya miskilanci Ni da na saba zubar da abin na zubar" Takowa tayi cikin takunta na ƙasaita tana kara wayar a kunnenta tace “Sweet zansha Baby" tsaki Huda tayi tace “Yar babyn *** uba ai wallahi sai na faɗawa Mama ke kullum bakida aiki sai kula ƙananun yara" Kallonta tayi tayi Murmushi ta shige gaban motar tana ci gaba da amsa Wayarta ta wani lafe a jikin kujera tana magana ƙasa ƙasa shidai yaja motar suka tafi Huda  nata tsaki ita kam Siyama hankalinta na kan Wayarta har Saida ta gama sannan ta kalli gefenta ta kalli me driving ɗin tace masa “Sannu fah" jinjina kai yayi yana Kallonta ta kawar da kai taci gaba da danna Wayarta sunyi tafiya me ɗan tsayi sannan Ya buɗe baki yace “Ina zakuyi?"  Siyama yayiwa magana amma tayi banza dashi kamar bata san da ita yake ba sai huda ce taci gaba da yi masa kwatance suka isa har ƙofar gidan yana parking siyama ta buɗe ta ficeBin bayanta yayi da kallo cike da mamakin ita wacce iri ce? Muryar Huda yaji tace “Mun gode Allah ya saka da Khairan" jinjina kai yayi ta tafi ya jima tsaye yana kallon ƙofar gidan tabbas su ɗin ba wasu masu alamar kuɗi bane da dukkan alamu ma suna cikin talakawan unguwar amma kuma wayewarsu ta burge shi basu da duhun kai saidai kuma da alamun girman kai a tare da wadda ta zauna a kusa dashi, ya jima tsaye Baisan me yake yi ba kafin ya samu ya ja motar ya nufi inda ya fito zashi yana tafe zuciyarsa na baya da haka ya isa gidan yayan nasa yayi parking ya fito yaran gidan suka rugo da gudu suna ihu suna cewa “Uncle Farooq Oyoyo Uncle Farooq Oyoyo" Murmushi yayi ya ɗauki karamin yaron yayi kissing nasa ya kama hannun babban yace “Oyoyo my Kids ina daddy?" Kallon saman sukayi Yaron yace “Daddy Bayason surutu ya hau sama ysƙi saukowa" shiga parlourn sukayi da sallama Aunty Zeey dake zaune ta amsa tare da cewa “Aa Farooq dama kana duniya?" shafa kansa yayi yace “Wlh inanan Matar yaya ayyuka ne su...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters11
premium7
05

9-10

Premium
Updated 12 hours agoAvailable now
06

11-12

Premium
Updated 12 hours agoAvailable now
07

13-14

Premium
Updated a day agoAvailable now
08

15-16

Premium
Updated 5 hours agoAvailable now
09

17-18

Premium
Updated 5 hours agoAvailable now
10

19-20

Premium
Updated 5 hours agoAvailable now
11

21-22

Premium
Updated 2 hours agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play