Free chapter 路 Read without an account

3-4

by Fauziyya Tasi'u Umar 路 GADON ZINA

*馃挧馃挧GADON ZINA馃挧馃挧....*
_*(romance & destiny)*_


*Oum Hairan*


*3-4*
 Dariya abin ya bawa Habibu yace "To banda abinka Farooq ina ganin ai sau茩i aka nema maka maimakon ka tafi neman macen da zaku daidaita kaga saidai kawai a kawo maka daga buhu sai tukunya" Mi茩ewa yayi cikin damuwa yace 鈥淣ifa Yaya don Allah a 茩yaleni zan kawo matata da kaina wlh ban samu irin matar da nakeson aura ba har yanzu but akwai alamun komai ya kusa zuwa karshe" Murmushi Habibu yayi yace 鈥淢aida wu茩ar Bro babu wanda Zaiyi maka dole kawai abinda ake bu茩ata kayi gaggawar nemowa saboda su mom sun gaji da ganinka a haka gsky Nima kusan kullum magana sukemin akan zaman nan naka babu aure"  ajiyar zuciya yayi ya koma ya zauna yace 鈥淣i bance ba Zanyi aure ba amma a bani dama tukunna" Mi茩ewa Habibu yayi yace 鈥淎n baka yanzu kai muke jira amm ya maganar tafiyar mu kuwa?" Kwantar da kansa yayi jikin kujera kafin ya dago yace 鈥淔rance ko?" da takaici Ya Habib ya dubeshi yace 鈥淚nda ka sani" shafa gemunsa yayi yace 鈥淥k zakuyi gaba zan biyo ku a baya" banza Habib yayi masa domin yasan halinsa shi komai baya daukarsa da muhimmaci.

*****    *****     *****

Koda Siyama da Huda suka shiga gidan kamar yanda suka tsammata basu ishe mahaifiyarsu a gida ba hakan ya tabbatar musu ta fita yawonta Siyama tayi 茩wafa ta aje littafai da Wayarta ta cire kayanta ya rage daga ita sai under sikelt ta nufi bayi ta watsa ruwa ta fito daure da towel tans goge ruwan dake cikin sumarta ta shiga daki ta bu蓷e akwatin kayanta ta 蓷auki wata riga mara nauyi me kama jiki ta saka ta fito kitchen ta nufa ta bu蓷e kular da aka zuba abincin shinkafa ce da wake ta bu蓷e miyar tasha kayan ha蓷i kifi nama duka a ciki flat ta dauka ta zuba a ranta tana cewa 鈥淚ta dai mama ba dai son jin da蓷i ba" guri ta samu ta zauna bayan ta 蓷auki lemon ta me sanyi taci abincin ta 茩oshi tayi gyatsa ta koma ta kwanta  daidai lokacin ta tuna da abinda take burin yi idan ta dawo gida ta zabura ta mi茩e ta dauki 茩aton Hijjab ta 蓷ora saman lalatacciyar rigar jikinta ta dauki Wayarta ta fita Huda na kiranta tana cewa tana zuwa, kai tsaye wani babban chamist dake kallon layin nasu ta nufa a cike wajen yake da mutane amma Siyama bata saurari kowa ba ta shige ciki ta tsaya gaban wani babban mutum dake zaune saman kujera yana latsa waya tace 鈥淢al Sallameni" 蓷agowa yayi ya sauke mata wani mugun kallo tayi dariya tace 鈥淲lh Tallahi kodai ka Sallameni cikin rufin asiri ko kuma ka Sallameni bayan ka wula茩anta nifa Habibu abin kunya gaba na bashi ba baya ba" Tsawa Ya daka mata ta kuwa kama 茩ugu ta 蓷auki waya ta fara danna wa tana cewa 鈥淏ari kaga kalar nawa 蓷anyen kai Habibu Ni zaka cuta ka lalla蓳ani ka shanye min nono na dagani sai kai har kana cewa rabonka da nono me laushi da da蓷in matsawa tun na wata shegiyar karuwarka  data damfareka ku蓷a蓷e shine nima zaka damfareni to wlh baka isa ba yan sanda zan kaiwa 茩ararka su dakar min ku蓷ina.........


*Paid book regular 400 VIP 700 via *** fauziyya Tasiu Umar Opay evidance of payment ****



*Oum Hairan*

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol