FreeArewaPen original
FITO NA FITO AKAN SOYAYYA TA
- 1views
- 17chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1
*Fito na fito**AKAN SOYAYYA TA*Labari da tsarawa RAHAMA MUH'MD RUFA'I NALELE*Haske writer's association*Shafi na d'aya 01Ban yarda wani ko wata ya d'ora min labari na akan shafinsa ba, ban amince ba, duk Wanda yamin hakan ya d'ora haramun tunda ba amincewa ta.Sannan makaranta na, na baku dama zaku iya tura labarin nan duk Inda kukaga dama, Ku Kan na yarje muku Dan nasan karanwata ne kawai naku bazaku Dora min Shi dan kasuwanci ba, babu hakan a tsarina.Garin na Kaduna, Yara ne su goma sha d'aya maza, dukkansu shekarunsu na aihuwa bazasu wucce shekara bakwai ba, daga gidan marayu suke, ma'aikacin gidan ne ya fitto dasu dan zagawa dasu wajen shaqatawa, kasancewar awannan rana aka cika kwana ukun salla, ma'ana har lokacin ana bikin salla, waje na qarshe da suka ziyarta ayanzu shine zoo, sunga abubuwa iri iri dangane da dabbobin daji, dukkansu suna cikin farin ciki da annushuwa, ayanzu hak...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.