FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Simple writer with simple decision
Sample · Page 1
🏵 *(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)*🏵 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵 ..............*KAICO NAH*............. Rubutawa.......sadi-sakhna.......🏵🏵🏵...1...."Wlh kinji na rantse ki cikata min kudina,haka kawai kufah matannan shegen san banza ne daku,an fadamiki kyauta nake saka man keke napep din ni?"Karyar da kai tayi cikin halin tausayi,yayinda take miki masa kudi daya kuma hannunnata tana tafe da cikin dayake jikinta,sai haki takeyi muryarta tana fita da kyar."Dan allah bawan allah kayi hakuri,wlh kam nasani kacemin naira dari uku ne,amma dan allah ka taimaka mini,kaga naira dari biyarce dani,zuwa naira dari biyu da hamsin,komawa ma haka,wlh dan babu yadda zanyi ne shiyasa nake neman ragi ""Ba wani nan aikin banza,zaki nuna kaman wata a bar tausayi,to ina mijinnaki da ya kawoki asibitin mana ko ni namiki cikin ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.