FreeArewaPen original
KAI KA JAWA KANKA
- 1views
- 15chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Kai ka jawa kanka 1
Kai ka jawa kanka 1Ikilima AdamKyauta Daga Allah Page 01Wayyo Allah na yazanyi gashi hadari ya hadu Ni Fatima cikin tsanin kaduwa take magana.Tsawar da akai daga sama yakara firgitata ta cure gefe daya tana kyarma jin anyi hor agabanta yasa ta dago jajayen idanunta da suka kada yanayin wacce take gab da sakin kuka.Baiwar Allah lafiya naganki cikin wannan hadarin da ake ko gidan naku ba anan kusa yake ba.Kada Kai tayi Masa alamun eh Shigo daciki in rage Miki hanya hartai tunanin tace aa bazata shiga gani ankara kece da sabon hadari me karfin gaske tabude murfi gaba tashiga sai kyarma jikinta yake ,kallon ta yayi ya fuskanceta wani unguwa kike inkaiki harzatai Masa halin nata na tsiwa saita tuna kartayi toMasa batasan koshi wani irin mutum bane yai maganin ta tunda gasu amota yakasa tafiya sbd ruwan da akeyi me karfin gaske ne .Maimaita tambayarsa yadawo da ita cikin hayyacinta .tabashi amsa da Sunan unguwar tamu sabon layi Dan Allah muje ka kaini Kar aga nadade ban dawo ba .To ko inbude Miki kofa ne ki tafi in sauri kike Danni bazan iya bin cikin ruwan Nan ba ,Kiciniyar bude murfin kofar take Ke Ina zakije kike kokarin fita ya daka mata tsawa ,be Ankara ba sai ganin yayi harta fita tana buga sauri , sha gabanta yayi da motar sa .yace haba yan Mata daga Ina Miki wasa saiki fita.Ko kallon inda yake batai ba cigaba da tafiyar ta ,tayi yanabin abaya cikin saurin da take saide tajita tafadi akasa tasaki uban wani Kara wani katon dutse ne ya buge ta Bata kula ba .Khalid yaso yayi dariya amma saiya dake yace wayyo muga kafar Sannu kinji .Taso muje inkaiki asibiti ko yafada cike da kulawa.No basai munje ba nidai tunda hadarin yadan tsagaita nakarasa dakainaCikin yanayin rarrashi yasoma magana pls taso wlh bazan taba cutar dake ba.Dakyar ta amince da bukatar sa. Bayan tashiga motar tafara masa kwatancen gidan nasu tafiya befi minti shabiyar ba suka iso bude murfin kofar tayi tafita zata shige gida.Haba kekuwa daga saukeki.babu godiya saiki wuce Furucin sa ya Bata ran taAu Ashe badan Allah ka kawoni ba tunda kake neman godiya daga gareni.Kaga tafiya ta! Yasha gaban ta haba ko sunan ki aikin fada mun .Suna na fatima ta fada cike da gajiyawa da damuwar sa.Nikuma khaleed Sani YaroKi taimaka min da lambar wayar ki Yana kokarin Mika Mata wayar sa. Naso in hanaka amma mutunci da kamin yasa zanbaka ,miko wayar ka ,Yana mika mata tasa masa nomba ta Mika masa wayar sa batareda tajira Mai zai ce ba .Ta wuce Kai tsaye gida tashiga bakin ta dauke da sallama bala mai gadi yace gimbiya hankalin kowa yatashi yanzu alhaji yadawo daga neman ki .Tsaki taja tafara fada daidai da fitowan alhaji ,maman ta n'a biye dashi abayan sa , cikin Isa tafara fadin nidai wlh bakwa kyautamin akan me zakaje nema n'a saikace na goye , momi ta daga hannu zata wanke ta da mari , alhaji yarike rike...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.