BAKAR FURAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

BAKAR FURA

  • 1views
  • 13chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · BAKAR FURA CHAPTER 1

*🕳️BA'KAR FURA🕳️*   _A true life story_*Na*_Fadeela Lamido_  PEN WRITERS ASSOCIATION✍️*✍🏻✍🏻BAKAR FURA lbr ne da yafaru da gaske, wanda yake dauke da Soyayya me kayatarwa, ga tarin Nishadi, ban al'ajabi tare da ban tausayi, gameda fadakarwa, wadan da abun ya faru dasu muna nan muna cigaba da rayuwa tare dasu cikin wannan duniyar tamu,Allah yabani ikon isar da sakon yadda ya dace.*              *Episode 1- 2*BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM              Cikin kasar CAMAROON (1995)👈                        _Alif dubu daya da dari tara da casa'in da biyar_Ke!! Ke!!! dakata maza ki tattara kafafuwan ki ki koma gida.   Cak yariyar da ake dakawa tsawan ta tsaya cikin yanayin rashin jin dadi.😔       Wasa ta shigayi da fararen yatsun ta, tare da zuba masu ido, saidai ko motsi batai ba bare ta juya kamar yadda matar dake zaune gefenta ta bukata.           Cikin fullaci matar ta sake mgn kamar yadda tayi da fari tace, " wai badake nake mgn bane kika min tsaye"?         Har yanzun yariyar na tsaye bata juya ba, ko motsi ma batai ba, fitowan wata dattijuwa tana fadin yaya akayi ne?, yasa su duk suka kalleta"    Itako wannan matar kawar dakai tayi can gefe.   Kallo tattijuwar tabi matar dashi sannan ta kalli kyakyawar yariyar dake tsaye tayi murmushi ta matsa gefenta tana fadin *Aysha* zo ki wuce.      Cikin sunkuyar dakai yariyar ta wuce, tana waigen wannan matar, bayan ta kulle ne matar tabi bayan yariyar da harara ganin dattijuwar na kallonta tai saurin dauke kanta can gefe cikin yanayin jin kunya.      Matsowa dattijuwar tayi kusa da matar tana fadi cikin harcen fullaci, " Fatima kibar kyaran ta"        Batare da matar ta juyoba tace " Innawo kina kallon fa yadda 'yan gidan su suke nunawa baro baro basu son shigowar ta.   Duk cikin harcen fullacin suke mgnr da alama fullacin kawai suke ji bisaga la'akari da yadda ya rike bakin su.          Me ya dame ki?, wani ne yaje ya kirata ne?, inace ita ta kawo kanta?, babu ruwanki, idan har basaso su dakatar da ita daga can.      Batare data juyo ba tace shike nan.      Zama sukayi suka cigaba da hira har tsayon wani lokaci...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters13
premium0
13

BAKAR FURA CHAPTER 13 end

Free sample
Updated 3 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play