FajaruddeenFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Fajaruddeen

  • 1views
  • 25chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Agricultural student with creative writing as my passion

More from @fadimafayau

Sample · 1

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN ƘAIZaune take tana bin ɗaliban dake kaikawo a tsallaken da take nan Faculty of earth and environmental kamar yadda ya zata kamar ko yaushe tana gurin ya faɗa aransa ya rasa shikam mai take agurin kullim yazo wucewa yakan ganta agurin a zaune.  Ya jima a gefenta yana Nazarinta wanda ita ko kaɗanma bata san yanai ba daurewa yai ya matsa dab da inda take gami da mata sallama tai nisa sosai cikin tunani hakan yasa in dutse yaji sallamar sa to itama taji agogonsa yaɗan duba ganin zai makara yasa shi barin wajen. Kai tsaye Department ɗin su ya nufa yana parker motarsa ɗaliban da ke karatun cikin runfar da malumma ke ajiye mota suka hau gaidashi amsawa kawai yake ba tare da ya ko juya ya kalli masu gaisuwar ba.  Muktar ne ya dubi Nasir gami da faɗin Allah mutumin can girman kansa yai yawa tsaki Najir yaja bari kawai ai wallahi shi yasa ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters25
premium10
16

16

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
17

17

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
22

22

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
23

23

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
24

24

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
25

Last chapter

Premium
Updated 4 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play