🧑‍🦽😭SUN GUJE NI 😭🧑‍🦽Free

ArewaPen original

Non-fictionFreeOngoing

🧑‍🦽😭SUN GUJE NI 😭🧑‍🦽

  • 1views
  • 17chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · 01

👨🏻‍🦽😭SUN GUJE NI👨🏻‍🦽😭(SANADIN CUTAR LAKKA) IT BASED ON TRUE LIFE STORY.LABARI DA RUBUTAWA:FARIDAT HUSAIN MSHELIA(UMMU-JIDDAH).GODIYA.Ina mai farawa da sunan Allah mai rahama mai jinƙai ,ubangiji buwayi gagara misali sarkin da baya bacci kuma gyangyaɗi bai taɓa kama shi ba,miliyoyin salati su ƙara ninkuwa ga masoyin raina Muhammadur-Rasulullahi(SAW)da iyalan sa tsarkaka da sahabban sa zaɓaɓɓun Allah. Ina godiya ga Allah da ya bani ikon fara rubutun wannan littafin mai albarka,ina kuma roƙon sa da ya bani ikon rubuta daidai ya sa rubutun nan da zan yi ya zamto silar janyo hankalin wannan al'umma ta mu dangane da masu fama da irin wannan lalurar ta CUTAR LAKKA(SPINAL CORD INJURY)musamman manyan ma su kuɗi,gawurtattun ƴan siyasa,masu faɗa aji tare da kai musu ɗauki na gaggawa domin jinya ce mai buƙatar kulawa ta musamman dan haka ya na ga yakamata in farkar da ma su da shi ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters17
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play