KE HASKE CEFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

KE HASKE CE

  • 1views
  • 14chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Ina Alfahari da kasancewa ta Marubuciya

More from @ummubasheer

Sample · CHAPTER ONE

  *Abuja State Studio**Maza* ne Kyakyawa guda uku suka fito daga cikin wani babban studio dake garin Abuja, cike da tafiyar k'asaita mai d'auke hankalin y'an mata, cike da tafiyar natsuwa, mai kama da yanga suke, A'a ba yanga bane haka tafiyar su take, Kyakyawan samaree ne guda uku, suke tafiya a Jere suna sanye da black Suits sai dai yanayin design daban ne, suna sanye da sunglasses, Gurin cike yake da mutane maza da mata, Securities na kok'arin kare wa'inan samareen saboda kowa burin su su isa ga wannan samareen, Wasu mata na kuka saboda yanda suke son su Wasu kuma na d'auke dasu flowers da irin k'aramin board sun rubuta Kalmar soyayya.Dai-dai zasu shiga motar Mutanen suka fara ihu suna fad'in *SUPERSTARS*, wani Bodyguard ne ya bud'e musu wata had'aden mota, shiga suka fara yi, d'aya daga cikin sune ya karb'a flower hannun wata budurwa tare da blowing mata kiss, ai nan aka k'ara ihu.Bayan sun shiga ne driver yaja motar yayin da sauran motocin ma ke take musu baya.*Maitama*Unguwar da suka nufa kenan, Unguwa ce ta manyan masu kud'i, Wani babban gate aka wangale motocin suka fara shiga. A parking lot, motocin sukai parking, da sauri wani bodyguard yazo ya bud'e musu suka fito.A tare suka shiga parlour'n gidan Wanda babba ne sosai sannan ga hanyar stairs nan.Saurayin daya karb'a flower d'azu shine ya cire takalmin shi yayi wurgi dashi, hk ma suit d'in shi, d'ayan Kyakyawan saurayin Wanda black handsome ne ya zauna kan kujera yana sauke ajiyar zuciya cikin cool voice yace" why are you doing this *AYAAN*, always you're behaving like Small Kid"B'ata rai Wanda aka kira AYAAN yayi"nidai gaskiya ka daina cemin kid, I'm adult now" Murmushi yayi kawai, d'ayan Saurayin ko yana zaune rik'e da phone ko kala baice ba, can ya tashi ya nufa hanyar stairs cike da tafiyar K'asaita." *SAMEER* look wancan d'an rainin hankalin Upstairs ya nufa bako magana" AYAAN ya fad'a ma wannan saurayin lokacin da yake zama kan kujera.Mik'ewa SAMEER yayi"You knew *MAHEER* idan ya jika non of my business"Tsaki AYAAN yayi ya mik'e yana d'an rawa yana wak'a ya nufa fridge dan shan ruwa.MAHEER lokacin da ya hau upstairs straight bedroom d'in shi ya shiga, had'aden bedroom ne Wanda yake d'auke da kujeru set da curtains sa kayan kallo, daga can ciki kuma wani gado ne Wanda ya tsaru dan gadon circle ne irin Wanda yake juyawa d'in nan, daga gefe kuma wani guri aka ma decoration aka sa system da alama dai nan yake wani aikin shi, sai Toilet Wanda tsaruwan toilet d'in ba zai fad'u ba, domin yanda kuka San d'aki hk yake dan akwai wardrobe mai glass cike yake da kayan sawa, sai jeren takalma, gefe kuma wani dressing mirror ne Wanda cike yake da man shafe-shafe dasu turaruka masu shegen tsada da k'amshi, sai daga gefe wani k'ofa ne na glass nan ne bathroom, dg gefe akwai Water close...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters14
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play